← Book details Dan Mace Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 65 OF 152

Sashe 65

Dan Mace Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read

Since they left the house bai kalli inda take ba,sai da suka kusa gida sannan ya juya ya kalleta fuskarsa a had'e "Kawai kin wani samu guri kinyi zamanki" ta juyo da sauri ta kalleshi za tayi magana suka had'a ido ya sakar mata harara,ta tab'e baki ta d'auke kai bata kula shi ba,yaci gaba da kumburinsa da magana shi kad'ai,wayarta ce ta katse masa maganar da yake yi,ta d'auki wayar ta kalla taga number Aatif ce,she was silent and wondered what the benefit of the call was to her,har wayar ta katse bata sani ba,can ya sake kira bata d'auka ba,Nuraz's attention turned to look at the phone and then ya kalleta yace "u hear u are being called" tayi ajiyar zuciya tace "Koma waye idan ya gaji zai daina" ya gyad'a kai bai sake magana ba ya maida hankalinsa kan driven,sun k'araso gida yana niyyar fita wani kiran ya sake shigowa,yayi still yana kallonta yaga tak'i amsawa,ya kai hannu zai d'auki wayar tayi saurin damk'e abarta,bai kalleta ba yace "give me.!" Tace "What would u do with it.?" Ya juyar da kai gefe yace "Ba ni nace" ta girgiza kai tace "what would u do with if i gave u.!?" Ya girgiza kai yace "will u give me or not.!?" Tace "A'ah" tana girgiza masa kai,yace "Give me before i hurt u" ta zaro ido tace "Akan wane dalilin za kace sai na baka to.!?" He was too tired to tell her ya bud'e motar zai fita fuskarsa babu annuri tayi saurin mik'a masa tace "Ga shi" ya fizge wayar a hannunta yana zabga mata harara,miss call 5 ya gani a jere duka daga number d'aya,yayi shiru yana tunani a hankali ya kai hannu da niyyar yayi calling back,wayar tana tafiya muryar Aatif ta bayyana ya tsare ta da idanunsa Aatif yace "Nusrah!" hannu ta kawo za ta karb'i wayar ya hanata,cikin masifa kafin yayi magana tace "Aatif why do u want to restrict my life.!? Ni ban san me kake nema a gurina ba,ka daina kirana dan Allah idan ba so kake nayi maka rashin mutunci ba" murmushi yayi mai sauti yace "Abunda ba zai faru ba kenan baby" ta daure tana had'iye kukan da yake son taho mata tace "Me kake nema a gurina.!?" Kai tsaye yace "Abunda kika bawa wanda na ganku tare" tayi saurin kallon Nuraz tace "Ban gane me kake magana akai ba" Aatif yace "u know what i mean kina dai son bawa kanki wahala ne" tace "A'ah ka fad'a" yace "ina nufin ki mallakamin abunda kika mallakawa saurayin ki.!" Wata uwar tsawa data yi masa ta katsesa cikin hayaniya tace "Kai Aatif ka san irin maganar da bakinka zaina fad'a,kada ka sake ka furta k'azamin magana akanmu" dariya Aatif yayi yace "ko ban fad'i wani magana ba,u know u are not married,why did u choose that way baby.!? Ban yi tunanin za ki iya aikata haka ba,even someone has said it to me that i would not agree,but hausawa na cewa gani ya kori ji,sai dai ki sani kinyi matuk'ar bani kunya kuma kin bani mamaki Nusrah,nayi miki kallon mai nutsuwa ashe sab'anin haka kika kasance,ni ne kika yiwa lullub'in biri.." Uncontrollable her tears began to flow bcos she was so shocked by his words har bata san lokacin data durk'usa k'asa ba,wani irin nadamar tsayawarta da shi ya fara taso mata had'e da wani irin bak'in ciki,Nuraz stands as if he were built and unable to speak until he is in a state of depression,all of which is nothing more than Aatif's words,kenan hakan yana nufin zarginsu yake suna yin wani abu behind the scene.!? Idanunsa da suka chanja launi ya lumshe yana jinjina kai,da kyar ya bud'e bakinsa yace "Well ka kyauta sosai da ka iya tsayawa ka tsara wad'annan kalaman,but duk da hakan i want u to know something" Aatif yayi siririn tsaki yace "Ohh! Are u close to her,hope u hear what i'm saying.!?" Ya sake lumshe idanunsa ya bud'e nerves dake goshinsa began to appear yace "I don't give u a chance to talk" Aatif yayi murmushi yace "Ok father,ina saurarenka me za kace ne.!?" Nuraz ya gyad'a kai cikin d'acin rai yace "Kafin ka yanke hukunci yana da kyau ka fara tsayawa kayi tunani,and ka gama tara evidence,ka san waye za ka tunkara saboda ka san irin maganar da bakinka zai na furtawa" quickly Aatif whispers "Ok then.!?" Kalmar da Aatif ya fad'a ce ta sake tunzurota shi sadly yace "Well,if u are not an animal,me zai sa kayi irin wannan banzan tunanin akan mu nema.!?" Aatif yaji d'acin kalmar had'a shi da dabba da Nuraz yayi yace "hey Mr man,stop" A zafafe Nuraz yace "Ank'i a dakata d'in,idan kai ba dak'ik'i bane da jimawa ya kamata ka fahimci matsayinta a gurina" Aatif ya gyad'a kai kamar kadangare yace "Okay ta nan ka b'illo.!? To saurara kaji" Nuraz yace "Kai za ka saurara ba ni ba,idan ka manta ne bari na fad'a maka,itan k'anwa ce a gurina,ni kuma Yayanta ne,duk abunda zai faru a shirye nake na tsaya mata,ko da zan rasa komai ba zan lamunci ganin fad'uwar darajarta ba,u have to fix ur mouth before we met again bcos duk ranar da ka bari muka yi ido biyu ba zai maka kyau ba" yana fad'a ya katse wayar,a masife ya cilla mata wayar ya juya zai shige gida,tayi saurin tashi ta biyo shi da gudu tace "Dan Allah ka tsaya kaji" he walked into the courtyard of the apartment jin abunda tace yasa ya wani juyo yana kallonta with his evil eyes,idonta yana fidda hawaye tace "Please don't.." Cikin hayaniya yace "Kada nayi me.!? Kada nasa a hukuntasa ko.!?" Ta girgiza kai tace "Ni ba haka nake nufi ba,amma.." Yace "but what.!? Amma nayi hak'uri na rabu da shi ko.!?" Tayi shiru yanayin dake fuskarsa ya sake tsoratar da ita za tayi magana ya d'aga mata hannu "Kinga ba sai kince komai ba,i have already known his position long before,ba sai kin fad'a min ba,shi d'in tsohon masoyinki ne da kike so,ni kuma i'm an idiot da bai san ciwon kansa ba,ina sonki tun tsayin lokaci na kasa fad'a,so i was not known until two months ago,saboda haka ba ni kika fara so ba,shi kin yarda da shi kin bashi soyayyarki d'ari bisa d'ari ko ba haka ba.!?" Tayi saurin girgiza masa kai,ya girgiza kai cikin takaici "Tun farko ni na bawa kaina matsala,na yarda da haka,sai dai son da nake yi miki ba ni na d'orawa kaina ba,but if u still like u can immediately go back to him,get married and live together,hakan ba zai sa na kasa rayuwa ba,son da nake miki zan rok'i wanda ya jarrabi zuciyata ya raba ni da shi,ki je kawai babu damuwa.. Na hak'ura zan barki kiyi yadda kika ga dama." Kuka ta sake fashewa da shi tace "I don't mean that,no matter what happened u should listen to my excuses" yace "Uzuri..!? What excuse of ur's do i have to hear.!? After u've shown me my position right now,kin manta abunda kika fad'a min a bayan akansa.!? Shi kike so and u don't want to lose him,ko har kin manta ne.!?" Ta sake girgiza masa kai tace "I know i have said this before,but i just realized who do i really love,alak'a ta da shi a bayan duk da na so shi k'addara ta had'a mu,amma a yanzun ko da kud'i aka had'a ni bazan iya sake tsayawa na sakanni biyar da shi ba,,Bcos u are my choice,ina nadamar tsayawa ta dashi and tun farkon ya kamata na fahimci ba irinsa ne ya cancanta da zama abokin rayuwata na har abada ba.." Wani irin kallon mamaki yake mata har ta dasa aya,and at the same time he felt a pity da yaga duk ta damu,yayi ajiyar zuciya calmly yace "Okay" ya juya yana niyyar tafiya,tayi sauri tace "u didn't say anything" ya tsaya a inda yake ba tare daya juyo ba yace "Ba sai na ce komai ba,but dole kiyi hak'uri na koya masa darasi" tayi ajiyar zuciya tace "In dai akan wannan ne ba zan ce komai ba" kyakykyawan murmushi yayi ya waiwayo yace "come" ta d'an tsaya kallonsa tana sakin ajiyar zuciya ta shagwab'e masa fuska had'e da mak'ale kafad'a,murmushin da bai san da zuwansa ba ya saki a hankali ya fara tahowa yana kallonta tafiya itama ta fara yi da baya ya tsaya yace "Da kin bari na zo ai" ta sake mak'ale kafad'a tace "Na san me za kayi" yayi dariya ya yace "Zo muje kada kisa Annie ta fara tambayar ina muka zauna",ajiyar zuciya tayi sannan ta taho,suka wuce cikin gidan tare.
Chapter 65 · 0% Book details