Sashe 81
Dan Mace Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read
*@Muhammad Bello Muhammad (Yah D'an yaro)*
*Sulaiman Muhammad Usman (Yah Walee),and*
*Abubakar Muhammad Usman (Sadeeq)*
*Via with it dude's ban samu na yi editing ba..*
Pᴀɢᴇ 36.
#Bʟᴀᴄᴋ ᴍᴀɢɪᴄ
Yana nunata da hannu yake furta "Nusrah.!" She was looking at him in spite of her heart full of fear that he would chase them away,her eyes almost as oily as tears filled ta daure tana rufe bakinta all because kada kukanta ya fito ta furta "Abbah.!" Jikinsa a sanyaye yana kallonta with some kind of warmth a zuciyarsa ya fara k'ok'arin tahowa inda take,Nusrah dake tsaye ji tayi k'afafunta sun hard'e ta kasa motsawa,banda tarin tsoron abunda zai biyo baya babu abunda ke ranta,ba ta son tayi yunk'urin yin wani abu ya zama an sake samun akasi,a yadda zuciyarta tayi rauni ta san za ta iya bugawa nan take,har ya k'araso inda take tsaye tana rangaji bata daina kallonsa ba,Abbah kam yana zuwa inda take bai jira ya sake yin magana ba ya rungume ta,jinta clings to her father's body take taji ta kasa controlling kanta ta fashe da wani irin kuka mai tsuma zuciya,banda ajiyar zuciya babu abunda Abba'n nata yake yi yana shafa bayanta cikin sigar lallashi,Yallab'ai Nuraz ganin abun nasu nayi ne a hankali ya fara takawa ya nemawa kansa gurin zama saman armchairs dake gefe d'aya yana sauraren su gama shauk'in ganin junan,bayan wani lokaci da suka kasance a tsaye Abbah da kansa yaja hannunta suka nufi inda Nuraz yake zaune,sun gaisa da Abba'nta fuskarsa babu yabo bare fallasa,bcos in most cases his condition is not fully understood sai dai kawai ka ganshi kadaran kadaham,Abba'nta yana kallonsa bcos ya gane shi ya fara basu hak'uri akan abunda ya faru wancan ranar da suka je,and shi kansa abunda ya faru bai masa dad'i ba,by then sai yanzun ne ya fara tuhumar kansa akan wasu abubuwa da suke faruwa da rayuwarsa,cikin k'ank'anin lokaci komai na rayuwarsa yake neman lalacewa,Nuraz didn't say anything to him until suka zauna kusa da shi,Nusrah da tana k'ank'ame da shi she is so accustomed to feels that they could remain so forever,jikin Abba'n a sanyaye as she was happy to see him yake tambaya "Baby daga ina kuke ne.!? Or did u just came to see me.!?" Har ta fara girgiza kai za tace a'a suka had'a da ido da Nuraz,yanayin kallon da yayi mata made her realize what he meant,da sauri ta d'aga masa kai tana fad'in "Ehh! Abba gaishe ka kawai muka zo" yana yin murmushi yace "Aikuwa na ji dad'i sosai" murmushi Nusrah tayi kafin tace "Abbah.!" Yana kallonta yace "Ya akayi Nusrah.!? Ko kina da wani damuwa ne.!?" She was completely surprised by the question,looking at him with a look of shock on her face ta girgiza kai tace "A'a Abbah i have no more problem than seeing u" jikinsa ya d'anyi sanyi kad'an jin furucinta sai dai bai ce komai ba ya fara tunanin maganarta,a hankali Nusran ganin yayi shiru ta fara masa hira tana bashi labarin karatunta,da yadda take zaune a gurin mutanen da suka taimaka mata,abban yayi shiru looking at her thoughtfully,Nusrah ta kula baya cewa komai sai ta koma yi masa tambayoyi akan abunda ya shafi rayuwarsa da bata gidan cikin sigar kamar tana bashi labari because he was quiet a times and forgetting of what he was doing,ko idan ya fara magana da ita sai ya d'auko mata wani zancen daban ba wanda suke yi ba,sun jima sosai a office d'in Abba'n nata a nan suka yi lunch tare da shi,da yake sun taho da abincin daga gida and ya sha magungunan karya sihiri,bayan sun tabbatar ya ci ya k'oshi ganin yamma ya fara neman yi musu suka tashi tafiya,after sun yi sallama da shi Abba himself accompanied them to the parking area sai godiya yake musu da ziyarar da suka kawo masa,suna tsaye bakin mota Nusrah ta d'an kalli Nuraz ganin bai yi maganar maganin ba,a fakaice tace "D'ayan sak'on fa.!?" Bai kalleta ba ya wuce ya barsu a nan,da kallo ta bishi hankalinta a d'an tashe but she didn't try to talk again until taga yana k'ok'arin bud'e backseat sannan hankalinta ya kwanta,duka kayan ya fito da su yana kallon Abba'n a dake ya furta "Amm! Abbah wannan sak'o ne aka ce mu kawo maka" yana kallon kayan yace "Toh,inji waye.!?" Nusrah dake rik'e da hannunsa tace "Abbah Mammansa ce taje Saudiyya umrah shi ne ta taho da zamzam da yawa,to shi ne da nace zan zo gaisheka tace a kawo maka wannan,su kuma wad'annan scent's ne suma tsaraba ne sai kuma wannan." Kallon da Nuraz yake mata da mamakin abunda take fad'a yasa ta kasa k'arasawa,yana jinjina kai yace "Ci gaba mana" shiru tayi bata ce komai ba Abbah addressed them both with satisfaction yace "Well,idan kun koma kuce na gode sosai,Allah ya saka da alkhairi",Nusrah tace "Toh Abbah mun tafi" he continue praying them to return safely daga nan suka shiga mota,har za su tafi ya tsayar da Nuraz ya karb'i number sa,Nusrah dake kallonsa tana jin dad'in yadda suka tarar da shi ba kamar lokacin daya koreta daga gida ba tace "Abbah!" Yana kallonta da murmushi a fuskarsa yace "what happen baby.!?" Tayi murmushi tace "Shi kenan idan muka koma zan kira ka sai na fad'a maka" yayi murmushi shima,so they left him standing there yana waving musu hannu,Nusrah tana kallonsa ta mirror da wani irin murmushi akan fuskarta daya kasa gogewa ta lumshe idanunta tana kwantar da bayanta a jikin seat,muryarta a can k'asa ta furta "Alhamdulillah alaa kulli halin.!" Juyowa Nuraz yayi ya d'an kalleta yana maida hankali akan driving ya furta "Professor" saurin bud'e ido tayi tana kallonsa tana squeezing face tace "what's that.!?" Bai kalleta ba yace "ina ruwanki ko dake nake.!?" Tab'e baki tayi ta juya tana kallon gefe tace "Nima ai bance da ni kake ba",daga haka duk babu wanda ya sake magana a cikinsu har suka shigo gida,yana yin parking ta bud'e motar ta fita,har ta wuce za ta tafi yana rufe motar yace "Who will pick up the belongings u left!?" She turns around and says nothing at all ta bud'e back seat ta d'auko basket da warmers suke ciki ta nufi cikin gida.
A parlor suka tarar da su Annie,tana shigowa da fara'ar ta tayi sallama,suna amsawa duka suka kalleta not only Lolly dake kallon basket d'in hannunta ta furta "Alhamdulillah.!" Saurin ajiye kwandon tayi ta nufi inda suke tsabar farin ciki hak'oranta sun kasa rufewa,Annie ma dai murmushi ta saki tana fad'in "Masha Allah" as she began to tell them yadda suka yi da Abba'n nata Nuraz ya shigo,ya bita da kallo ganin sai zumud'i take wajen bada labarin,Lolly tace "Don't u all suffer?" Tace "Ehh Aunty,da muka je ya ci abincin,su kuma sauran kayan da zamu taho muka ba shi ya karb'a" Annie tace "Allah yasa yayi amfani da su" Nusrah tace "Annie in Allah ya yarda zai yi,zan kirasa ma anjima" Duka suka yi murmushi Lolly tace "Allah yasa",hirar ranar duka idan Nusrah ta motsa she continued talking to her dad until garin Allah ya waye,tun daga wannan ranar kullum sai ya zama daga gidan Annie za ta sa a shirya masa healthy lunch,idan an gama a zuba maganin a ciki su kuma su d'auka su kai masa,within a period of time suka fara ganin nasara,on the other hand kuma always Annie was available on the phone tana notifying Malam of any change taga an samu kamar yadda yace duk canjin da suka gani a dunga sanar da shi.