← Book details Dan Mace Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 71 OF 152

Sashe 71

Dan Mace Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

The next morning ya kama ranar Wednesday,at about 11:00am duk sun shirya suna zaune jigum² kowa da tunanin da yake ransa,Annie tayi ajiyar zuciya tana kallonsu d'aya bayan d'aya a sanyaye tace "Get up ya kamata mu tafi kada rana tayi mana" babu wanda yayi magana sai dai duk sunyi harama kamar yadda ta ba su umarni,suka yi sallama da Bareerah and then suka kama hanyar tafiya,,at 11:35am motar data d'auko su ta fara gangarawa cikin Unguwar dai² line Madaka,tun da suka fara shiga cikin unguwar kafin su kawo k'ofar mararraba gaban mutum biyun yaci gaba da fad'uwa but sun daure suna ta addu'ah a zuk'atansu,fuskokinsu kad'ai za ka kalla ka tabbatar da tsantsar tashin hankalin da suke ciki,idanun Lolly a rufe bakinta yana ci gaba da motsawa taji Annie ta furta "Idan ka samu guri ya isa" gefen wani irin rantsatstsen makeken gida suka yi parking,Lolly tana jin motar sun ta tsaya ta fara k'ik'k'ifta idanunta,kafin ta fara bud'e su a tsorace hawayen da suke kwance a cikinsu suka samu damar gangarowa,ta bisu da kallo ganin yadda suke fita daga cikin motar a sanyaye,Annie data rigata fita ta mik'a mata hannunta ta rik'e sannan ta janyo jikinta ta fito,Nuraz kad'ai shi ne mai k'arfin hali a cikinsu,bayan ya sallami mai motar yana kallon yadda suka rik'e hannun juna ya had'iye wasu irin terrified saliva's,a sanyayyen shima ya matso kusa da su,muryarsa a shak'e yana kallon k'asa yace "Annie za ku iya gane gidan ko sai munyi tambaya.!?" Annie watched him as she tried to hold back her tears ta girgiza masa kai alamun ba sai sun tambaya ba,he took a deep breath and looked around at the building's structure,lolly ta sake damk'e hannun Annie tana kallon fuskarta tace "Adda I'm scared" Annie ta zuba mata idanunta da suka yi kamar an tsoma a mai tace "Nima tsoro nake ji" Nusrah bowed her head down and wiped the tears that had flowed over,Nuraz adjusting his voice still da yake a shak'e yace "Annie muje tsaiwar da muke yi a nan ma is also a waste of time,duk abunda zai faru in sha Allah ba zai zo a yadda kuke tunani ba" They all said in despair "Za mu so ace hakan ya kasance,da mun fi kowa murna a ranar yau" He closed his eyes and let his heart speak "ya Allah kaine ubangijinmu,duk abunda ya faru a bayan mun sani bisa k'addarawa da amincewarka ne ya faru,ya ubangiji kamar yadda kasa rayuwarmu tayi tsayi har ka kawo mu wannan lokacin ya ubangiji kasa dukkan wani bak'in cikin mu yayewa,ya rabb lighted our hearts with the occurrence of the event that we did not expect" Nusrah ce ta katse masa zancen zucin da yake yi,ya d'ago ya kalleta da narkakkun idanunsa da damuwa ta sake k'awatawa,ta had'iye saliva's tana kautar da kanta tace "Let's go sun yi gaba fa" saurin kallon inda suke yayi yaga basa nan,ya sake bin hanya da kallo ya hango har sun d'an yi nisa,yayi blinking idanunsa sannan ya gyad'a kai,he didn't say anything suka fara tafiya tare.

Tun daga street har house line has nothing left their brain,but once suka shigo cikin line they find everything has changed from their familiarity,daga tsarin gine-gine har fasalin line all changed,gidajen da suka sani na k'asa zuwa masu d'an dama were all transformed into the tall floors,k'ofar wani gida suka tsaya tunani da lissafin where their house would be but har suka yi suka gama basu gano komai ba,Nuraz remained silent and thought ganin iyayen nasa sun tsaya,Lolly ta kalli Annie tace "Adda i don't understand,all the houses have been changed" Annie dake lissafin gidajen tana son gane wanne ne nasu ta kalleta tana sakin ajiyar zuciya "Ni kaina na kasa ganewa,amma ina kyautata zaton nan inda muke tsaye a dai² nan gidan mu yake" Lolly cikin gajiyawa tace "Nima na san a dai² nan gidan yake,and lissafi na idan ban manta ba gidaje biyar ne kafin namu,yanzun kuma ki duba ki gani guda uku ne sai wannan na hud'u" jikin Annie a sanyaye tace "That's what i was think" Nusrah stood by and said nothing sai kallon gidan da suke tsaye a kusa da shi take zuciyarta tana hasaso mata wani abun,kusa da Nuraz ta d'an matsa kad'an tace "u don't think of anything.!?" Yayi saurin kallonta yana squeezing face yace "Like what.!?" Ta d'aga idanunta tana sake kallon gidan tace "Ni dai ina tunanin ko siyar da gidan Baba yayi suka tashi daga unguwar or something like that happened.!" Yayi shiru yana sake tsare ta da ido,can kamar wanda aka tsirawa abu yace "Ina dawowa" da sauri ya juya ya kama hanyar fita daga line,su Annie duka suka bishi da kallo.

***
Jirginsu yana sauka babu jimawa Rafeek yayi waya da driver'nsa da yazo tafiya da su,Clark ya bud'e masa k'ofa ya shiga shima ya koma d'ayan side na mai zaman banza ya shiga,daga airport direct basu tsaya ko ina ba sai cikin unguwar ta K'ofar Na'isa,,tun da suka k'araso cikin line rantsatstsiyar motar da yake ciki ta Parker a k'ofar tangamemen gidansu da aka canjawa fasali,idan ba wanda yake nan ba ko ya san lokacin da aka yi aikin gidan was probably hard to find gidan *ASS.COMPTROLLER ALH ZAKAR LABBO* ne ya koma haka,because of it's magnificence and splendor,before and even though side d'in da gidan Alh zakar yake bai kai other side da gidan su Annie yake yawan gidaje ba but a yanzun the single-family home was converted into a halfway of the line,as they stood in the doorway driver yayi horn get man d'insu da kamar jira yake ayi horn ya zuge musu get motar ta kunna kai cikin tangamemen harabar gidan,,Subhanallah.! Glory,praise and thanks be to the master who created the soul that design this home that i can named as the new world,mai karatu in all the way nace zan zayyana muku had'uwar wannan gida da tsarinsa na tabbatar wannan d'an shafin littafin nawa yayi kad'an na iya gamsar da ku,but ku hasaso da kawunanku na tabar za kufi samun gamsuwa,,as soon their car stopped at the carport before Clark comes out guard dake tsaron gidan har sun k'araso,ana bud'e masa k'ofar motar ya fito cikin takunsa na wayayyen namiji mai ji da ilimi/k'udi had'e da iko,ta ko ina gaisheshi hadimansa suke yana tafiya yana amsawa har ya kai entrance d'in gidan,a nan duk wasu hadimai suka dakata ya wuce ciki tare da Clark.Bayan zuwansu wanka yayi ya sake shiryawa cikin kayan shan iska ya fito cikin parlor ya zauna,yana magana a waya "where are u.!? Find me in the parlor right now",iya abunda ya fad'a kenan cikin harshen nasara ya ajiye wayar,soon the guard come over to where he was,sai daya risina sannan yace "Sir. Here i'm" Rafeek yana ajiye remote d'in hannunsa yace "have a seat","Thank u sir" ya fad'a and then ya koma saman kujera dake next to Rafeek ya zauna listening to what he had to say,kallonsa Rafeek yayi yace "Kun samu labari sun shigo cikin unguwar ne.!?" Ya girgiza kai a hankali sannan yace "No sir" Rafeek was silent and thought for a moment then ya sallami guard d'in yana fad'a masa if he heard that they had come ya gaggauta sanar masa,ya amsa a ladabce ya tafi.

Till next morning there was no news that proves Annie da ahalinta is in Nigeria,Rafeek yana zaune at 10am a cikin parlor yana ta k'ok'arin kiran Hajiyarsa,ta d'auka tayi masa sallama,ya amsa da yanayin damuwa har suka gaisa,Hajiya tace "Kun sauka kenan.!?" Yace "Ehh! Hajiya tun jiyan naso kiranki sai nayi tunanin na bari zuwa yau" tace "Alhamdulillah! Kun isa lafiya.!?" Ya amsa yana lumshe idanunsa,Hajiya taji yanayin yadda yake magana da kyar ta daure tace "Rafeek kodai jikin ne.!? I felt u were not responding properly" yayi ajiyar zuciya yace "A'a Hajiya lafiyata k'alau" Hajiya tace "Allah yasa" For some time they were silent and no one spoke again,sai da Hajiya taji shirun yayi yawa sannan tace "Rafeek! Ina fatan komai lafiya,na ji ka yi shiru baka ce min komai ba,ko dai ba nan suka zo ba.!?" Ya girgiza kai kamar tana kallonsa yace "Wollahi Hajiya nima abunda na kasa sani kenan,amma dai za mu jira muga abunda hali zai yi,zuwa nan da kwana biyu idan bamu samu labarinsu ba za mu dawo" Hajiya tayi ajiyar zuciya tace "To shi kenan,Allah ya tak'aita wahala" he could not answer har suka yi sallama,,yana ajiye wayar wani dattijo cikin hadiman gidan ya shigo,Rafeek ya d'aga idonsa ya kalleshi yana fad'in "Ya akayi Malam Idris??" Ya k'araso suka gaisa da shi,rafeek yana kallonsa yake fad'in "Yallab'ai mutane ne a bakin get sai fama ake dasu amma sun ce sai sun ganka" Rafeek ya lumshe ido a hankali yace "Ku basu hak'uri dan Allah gobe su dawo,yanzun ina hutawa saboda bana jin dad'in jikina" After Malam Idris praying him for ease and then ya fita.
Bayan fitar Malam Idris yana zaune yana tunani haka nan ya tashi ya koma bedroom d'insa,shirin fita yayi cikin wani d'anyen yadi na maza fari kar da aka yiwa d'inkin babbar riga,y'ar ciki da wando,ya kawo hula ya kafa dai² da wankan sa,tun daga sama har k'asa was white,he rushed out lokacin 11 saura suka fice tare da Clark.
Chapter 71 · 0% Book details