Sashe 54
Dan Mace Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Da kyar yake iya d'aga k'afafunsa yana zuwa bakin entrance ya tsaya a sanyaye at least he had spent more than five minutes shi bai koma cikin mota ba and shi bai danna bell ba yayi tsaye like ginannen pillar,Hajiya taji shiru² babu alamun zai zo a fusace ta cewa Maimunatu "ke.! Fita kice idan ba zai zo ba ya tattara ya tafi kafin na fito na same shi" ta mik'e da sauri ta nufi hanyar fita,tana bud'e entrance ta ganshi tsaye tsoro bayyane a saman fuskarsa bata yi magana ba ta tab'e baki and then she turned and left the door open,ya bita da kallo har sanda ta koma ta zauna,a hankali ya d'aga k'afarsa da yake jin kamar basa jikinsa da kyar ya shiga ciki yana yin addu'ah bcos he's in great fear of what he might find muryarsa a k'asa yayi sallama,Annie ta amsa tana binsa da kallo har ya k'araso inda suke,a daddafe ya nemi guri saman armchair ya zauna bai iya d'aga ido ya kallesu ba ya gaisar da Annie ta amsa masa a shak'e,the way she responding him yasa ya d'ago karaf suka had'a ido fuskarta a d'aure babu alamun rahama,ya had'iye wasu irin terrified saliva's idanunsa suna ci gaba da rolling har ya sauke su akan lolly da jikinta banda wani irin shivering babu abunda yake,hannunta data k'ank'ame na Annie yabi da kallo ya d'ago ya sake kallon fuskarta,though she vowed her head but he just realized she was crying,his face turned soft and turned to look at Hajiya who was staring at him babu shiri ya sunkuyar da idanunsa k'asa,Hajiya taja siririn tsaki a ciki tace "is this really what brought u here.!?" Ya d'ago kai bcos he didn't understand the point of her question over him,ya sake had'iye saliva's idanunsa suka ci gaba da zagaye among the four people duk wanda ya kalla sai yaga fuskar dai iri d'aya ce,wasu irin gumin wahala da tashin hankali suka fara tsatstsafo masa but ya kasa d'aga even his hand bare ya goge,Hajiya ta daka masa tsawa tace "Am i not talking to u.!?" Ya sake had'iye saliva's da kyar yana mata kallon "Hajiya what shall i do.!?" Ta zaro ido tace "Ni zan fad'a maka abunda za kayi.!?" Yayi shiru tace "Good for u,since u don't know what to do sai ka koma inda ka fito" yayi saurin kallonta zai yi magana tace "Tashi ka tafi" yace "Dan Allah Hajiya kiyi hak'uri" ta d'auke kai gefe tace "Ba ni za ka bawa hak'uri ba" He was silent and unable to speak,Hajiya stared at him tana jiran taji me zai ce but for about an hour he couldn't move his lips ta girgiza kai tana kallon lolly da tak'i yarda ta d'ago kanta,ta gyara zama tace "Daughter.!" Slowly ta d'ago hannunta and then wiped the slender tears that came down ta amsa muryarta na rawa,Hajiya tace "As a mother,can i ask for a favor.!?" Ta gyad'a kai suddenly as if she didn't want to,Hajiya ta sauke ajiyar zuciya tace "Dan Allah not for me and not to look at the fast,i ask ur forgiveness for what we have done to u,even though i know it will be difficult ace lokacin da muka rabu baki fahimci shiriritar rafeek ya janyo faruwar komai ba" she began to pull her nose and then softening her voice tace "In sha Allah na yi Hajiya,and dama can u have done nothing wrong to us" Annie ta kalli y'ar uwarta tayi ajiyar zuciya,Hajiya tace "Batun tsakaninku da Rafeek i can't say anything,here he is before u.. If he asks for ur forgiveness,u have the right to do anything u want,i will not erupt into ur phrase,whatever happens shi ne silah.!" Quickly ya kalli Hajiya yace "Hajiya.!" Tace "If it's not ur fault how do u want me to say Rafeek.!?" Ya girgiza kai yace "but Hajiya if u say to forgive me..!" Hajiya tayi saurin tarar numfashinsa "am i suggested u do what u do.!?" Ya girgiza kai yana marairaicewa,tace "Ur mouth makes that statement saboda haka shi zai furta neman afuwa ba nawa ba" kamar zai tsala ihu ya sakko kusa da k'afar Hajiya yana rik'eta gam yace "Hajiya kina yiwa Allah da manzonsa kisa baki,wollahi i know if i ask them to forgive me they won't..!" Lolly tayi k'arfin hali tace "We forgive u." Yayi saurin juyowa ya kalleta,zai yi magana tayi saurin maimaitawa,yayi still looking at her with astonishment as if he were saying "You really forgiven me.!?" Ko kallonsa ba tayi ba bare yasa rai za ta maimaita,Hajiya cikin tsananin mamaki tana kallonta tace "Daughter u really forgive him.!?" She nodded tace "Ehh! Hajiya." Hajiya ta rasa abunda za tace because of the shock da kalaman lolly suka bata sai cewa tayi "God bless u daughter,may he have mercy on u.. Surely ur heart is good,u are a good person with a heart of compassion and mercy,duk laifin da yaron nan yayi miki a bayan baki rik'esa ba kin yafe masa.!?" Tayi shiru kanta a k'asa she just felt her tongue said out saboda babu yadda za tayi,and tana ganin kamar hakan shi ne zai fi musu sauk'i da ace Rafeek yazo yayi ta musu naci a gida shi yasa tayi tunanin she would have to made the decision,,shi kuwa gogan he didn't know when he reach their destination,yana niyyar kai hannunsa ya rik'eta ta d'ago jajayen idanunta ta watsa masa wani irin kallon tsana,har cikin zuciyarsa sai da yaji tsoron kallon da tayi masa,ya zauna dafa'an a gabanta kamar mai d'aukar darasi,his hands barely ya kasa magana sai wasu some of the tears of remorse da suka fara sauka yace "u really forgive me.!?" Tayi masa banza,he kept repeating like he had a brain problem,ta fusata da tambayar da yake maimaitawa a tsawace tace "Kai haba da Allah,ance an yafe mene ne kuma na tambaya.!?" He stopped looking at her with tears streaming down yayi ajiyar zuciya a wahale yace "do u know what really happened after i left u.!?" Bata d'ago ta kalleshi ba bare yasa rai zata amsa,Annie in a fit of rage tace "Koma mene ne ya same ka mene ne alak'ar mu da shi.!? Ko ka tab'a tunanin mu wani abu ya faru da mu.!?" Yayi shiru yana gyad'a kai like he where lost his ears tace "If u really don't know,let me tell u how stubborn u are.." yadda rayuwarsu ta faro tun daga ranar daya kori Lolly daga gidan kaf ta kwashe ta sanar masa ba tare data rage ko wasali ba,yana kallon Lolly with some tears of regret yake fad'in "Na rok'e ki da girman Allah kada ki dubi kirkin da mahaifana suka yi miki,nor to look at what i have done to u,dan Allah ki fad'i duk wani kalma which ur mouth shall speak that the Lord may requite akan irin zaluncin da nayi muku.!" Tayi saurin kallonsa tana jifansa da mugun kallo with her coloured eyes tace "Lokacin da nace mun yafe maka wani yayi shawara da kai.!? Ko kai ka sa muka yi hak'uri.!?" Yayi saurin girgiza kai yace "None of this but i know i don't deserve ur pardoned.!"
Lokacin sallah da taga alamun yayi kusa ya bata damar mik'ewa tsam tayi wucewarta ba tare data sake kula kowa ba ko ta bi ta kan maganar da Rafeek yake mata,tana shigewa bedroom d'inta ta kulle dan ma kada a dameta bcos tana jin baza ta iya sake zama ba idan yana gurin,Annie ta bita da ido bata ce mata komai ba,Hajiya tace "To Maryam mu dai ina tunanin za mu koma,sai dai ko idan an kwana biyu mu sake dawowa" Annie tace "Hajiya ai da kunyi sallah kafin yaron ya zo ku ganshi" Hajiya tayi murmushi kad'ai bata ce komai ba,Annie ta musu jagoranci zuwa bedroom d'inta,suka yi alwala suka yi sallah,kafin su idar ta kira Nuraz,yana d'auka tace "HABIBIIY.! Do u hear me.!?" Yace "Ehh! Annie" ya nutsu yana jiran yaji me za tace,Annie tace "If there's no problem can u come home.!? I want u to come right now." Yace "right now Annie.?" Tace "Ehh! There's something so important running amma idan da matsala ka zauna kawai ba sai ka zo ba" yace "Toh",since Annie was hanged the call ya tsaya da wayar a hannunsa yana tunanin ba lafiya ba tunda tace yanzu,yana ta tunanin mene ne yake faruwa ya fito daga hospital ya kamo hanyar gida,,a gida kuwa suna gama magana da shi Annie tasa Bareerah ta musu preparing healthy lunch,bayan sun idar da sallah tayi musu jagoranci suka nufi gurin cin abinci.
Lokacin sallah da taga alamun yayi kusa ya bata damar mik'ewa tsam tayi wucewarta ba tare data sake kula kowa ba ko ta bi ta kan maganar da Rafeek yake mata,tana shigewa bedroom d'inta ta kulle dan ma kada a dameta bcos tana jin baza ta iya sake zama ba idan yana gurin,Annie ta bita da ido bata ce mata komai ba,Hajiya tace "To Maryam mu dai ina tunanin za mu koma,sai dai ko idan an kwana biyu mu sake dawowa" Annie tace "Hajiya ai da kunyi sallah kafin yaron ya zo ku ganshi" Hajiya tayi murmushi kad'ai bata ce komai ba,Annie ta musu jagoranci zuwa bedroom d'inta,suka yi alwala suka yi sallah,kafin su idar ta kira Nuraz,yana d'auka tace "HABIBIIY.! Do u hear me.!?" Yace "Ehh! Annie" ya nutsu yana jiran yaji me za tace,Annie tace "If there's no problem can u come home.!? I want u to come right now." Yace "right now Annie.?" Tace "Ehh! There's something so important running amma idan da matsala ka zauna kawai ba sai ka zo ba" yace "Toh",since Annie was hanged the call ya tsaya da wayar a hannunsa yana tunanin ba lafiya ba tunda tace yanzu,yana ta tunanin mene ne yake faruwa ya fito daga hospital ya kamo hanyar gida,,a gida kuwa suna gama magana da shi Annie tasa Bareerah ta musu preparing healthy lunch,bayan sun idar da sallah tayi musu jagoranci suka nufi gurin cin abinci.