← Book details Dan Mace Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 112 OF 152

Sashe 112

Dan Mace Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

*****
        Tashi ta fara k'ok'arin yi za ta tafi yayi saurin rik'eta yana girgiza kai,ta kalleshi tace "What am i going to do? I asked u what was going on ka k'i ka fad'a,ya kake so nayi?" Kalmar da ta fara zuwa bakinsa shi ne "I'm sorry" ta girgiza kai because bata fahimci abunda yake nufi ba,and then tace "what happened?" Yana kallonta a nutse yace "Forgive me please for what i did" tayi shiru ta zuba masa ido tana kallonsa,ya sake cewa "Na cuci kaina,and na jahilci kaina da lamarin Ubangiji" ta kasa magana sai kallonsa da take yi,ya ci gaba da magana "idan banda na yi wancan zargin,ya kamata ace ni da kaina ko wani ne ya fad'a na k'aryata shi,me yasa na yarda? Bayan ni da kaina na bud'e ki? Why lokacin da Hajiya ta tambayeni na kasa fahimtar abunda take nufi?" Quickly ta rufe masa baki da hannunta,fuskarta babu fara'a tace "Idan kana son zaman lafiya da ni,ka daina yi min maganar nan,i don't want to be reminded of the past" jikinsa har b'ari yake wajen fad'in "in Allah ya yarda i won't" tace "it will be better" daga hakan he didn't say anything sai dai duk inda ta motsa idanunsa suna kanta,bata tsaya saurarensa ba taje tayi wanka,tana fitowa ta gyara jikinta ta dawo ta kwanta,sai lokacin Rafeek ya fara k'ok'arin tashi ya tsarkake jikinsa,har ya tafi ya dawo ta kalleshi da mamaki ganin yana dawowa,bata iya tace masa komai ba taga yana kallonta,and it seems yana son cewa wani abu,tayi shiru tana jiran taji ya fad'a but ya kasa,ta juya a hankali ta ci gaba da abunda take yi,ya tsaya daf da ita kamar zai shige jikinta,tayi saurin kallonsa da kyar yace "can i ask u something?" She rolled her eyes tana kallonsa,yadda ta tsare shi da ido duk sai ya hargitse da sauri yace "Shi kenan ma" ya juya quickly ya shige bathroom but zuciyarsa cike take fal da tunani iri²,yana shiga yayi wanka ya fito cikin zumud'i,a kwance ya tarar da ita a tsakiyar bed d'in da phone a hannunta,har ya gama shiryawa bata yarda ta kalleshi ba sai da ya fara tahowa inda take sannan ta d'ago idanunta,yayi ajiyar zuciya dake bayyanar da samun nutsuwarsa ya zauna kad'an a gefen bed d'in yana ci gaba da tunani,da taga ba shi da niyyar kwantawa ta ajiye wayar lokacin littafin *K'ANIN AJALI* of an online writer named *MANAB Y'AR BABA* da taga an turo a old girls na skul d'insu take karantawa,to see that she was alone,da ta zauna tunani yayi affecting kwakwalwarta shi ne ta fara karantawa,sai kuma taji littafin yayi mata dad'i sosai,a hankali ta gyara kwanciyarta tace "Mu kwana lafiya" tana fad'a ta rufe idonta tana karanto bedtime prayers,Rafeek da yayi shiru ya kasa magana da ya gaji da takurawa zuciyarsa akan sanin abunda yafi k'arfinsa bai san lokacin da yace "Wai dama mata suna koma virgin?" Da sauri Lolly ta bud'e ido tana kallonsa,sai dai tayi shiru bata ce komai ba saboda mamakin furucin da yayi,ya rik'o hanunta softly yace "Please sanar da ni" tayi ajiyar zuciya tace "How do i know?" Yayi shiru kamar mai tunanin abunda zai fad'a,tace "Babu wacce take komawa wannan matakin sai dai halittar kowa daban" yayi saurin tsareta da ido kafin yace "But if u say so,ni dai na ji kin.." Sai yayi shiru ya kasa kaiwa k'arshe,tayi k'asa da idonta shyly,a hankali kamar ba za tayi magana ba tace "Kamar yadda na fad'a halittar kowa daban,and wancan lokacin ai sau d'aya ne ko?" Yayi still yana kallonta,da sauri ta juya masa baya,yayi k'ayataccen murmushi a fili ya furta "Well na fahimta yanzun,but bayan nan ai kin haihu" bata yarda ta juyo ba tace "Ai CS suka yi min" yace "CS?" Ta gyad'a kai tana janye rigarta kad'an,idanunsa ya sauke akan gefen cikinta,tabon da ya gani a gurin assured him lallai da gaske yankata aka yi,ya kai hannunsa saitin wajen yana tab'awa,a hankali ta rufe idanunta,duka sunyi shiru babu wanda yake magana but har lokacin bai d'auke hannunsa daga gurin ba,ya rufe idonsa yana jin kamar yanzun komai ya faru,a hankali ya matso ya had'e jikinsa da na ta,suka yi ajiyar zuciya tare,k'asa² yace "Forgive me.." Quickly tayi replying masa "I forgive u",yace "Thank u" daga hakan she didn't say anything anymore ta rufe idonta because ba ta so irin wannan hiran ya dunga intervening a tsakaninsu,ba'a d'auki lokaci ba bacci ya d'auke ta,ba tare da ta san lokacin da yayi baccin ba.

     The next morning a b'angaren su Nusrah,da wuri Nuraz ya fita duk yadda taso ta fahimci condition d'insa was beyond her knowledge,kasancewar ranar bata je ko ina ba tana gida,shi kam tun da yaje hospital ya kirata sau d'aya ya tambayi lafiyarta bai sake kira ba,har lokacin da ya saba dawowa gida yayi,while a side d'insu su Lolly was like a new page of life full of success,happiness da samun y'anci. Gaba d'aya ranar Rafeek bai fita even wajen apartment ba,bare asa rai zai bar gidan,Hajiya ma was in her apartment kasancewar ta fad'a musu ba za ta sake shigowa inda suke ba,idan sun ga dama su gyara tsakaninsu in sun k'i kuma she will split up their relationship,tun daga ranar kuwa ta d'auke musu leg ta daina shigowa sai dai suje su gaisheta su dawo.

    Lokacin da Nuraz ya dawo daga hospital bai tarar da kowa a parlor ba,cike da mamaki ya wuce bedroom d'insu because all the days he couldn't understand what was going on a gidan and da ya tambayi su Kalthom saboda ba ya ganinsu,Hajiya tace wai ita tace su koma gida,duk yadda yaso ta fad'a masa if there was a problem,amma she just told him haka kawai tace su koma,yana shigowa ya tarar da Nusrah ta fito daga bathroom,tayi masa barka da dawowa,ya amsa fuskarsa babu fara'a,za ta yi magana taga ya wuce,tayi shiru tana jin takaicin yadda yake shareta ga shi gobe dai² lokacin ba ta nan,ta daure bata ce komai ba har ya shiga wanka ya fito,duk abunda yake yi since ya shigo bai kalli inda take ba,she managed to bring him some water,bai kalleta ba yace "What about ur trip?" Ta d'ago kanta ta kalleshi,kafin tayi magana yace "Na tambaye ki baki ba ni amsa ba" tayi ajiyar zuciya tace "Kai nake jira dama ka dawo" yace "Saboda tare za mu tafi?" Murmushi ne ya sub'uce mata,tana kallonsa tace "Idan kace haka nima zanfi son ace mun tafi taren" tun shigowarsa sai yanzun ya d'ago kansa,yana kallonta da wani irin busashshen murmushi yace "Hakan ba zai yiwu ba" tace "Shi kenan,dama na san ba za kaje ba" yace "and dama babu wanda yace miki za ni" tashi tayi za ta fita yace "Ki shirya yanzun za mu fita" ta amsa lokacin da take k'ok'arin fita,yace "Where are u going again?" Tace "Zan je wajen Aunty na dawo",he didn't say anything until she left,ba'a jima sosai ba ta dawo,ta shirya as he told her then suka fita.

     At night bayan sun dawo kasancewar siyayya ne suka je yi,har lokacin fuskarsa bata wani canja sosai ba,ta d'ago ta kalleshi bata bari ya gane abunda take yi ba ta tashi,ya bita da kallo,ta wuce wajen closet ta d'auki abunda za ta d'auka then ta shige bathroom,ya bita da kallo ganin kamar wanka za tayi,bai ce mata komai ba ya kyaleta because ya fahimci daga jiya zuwa yau neman rigima kawai take yi,itama bata damu ba tayi wankan da kyar because ta saba yi tare da shi,tana fitowa daga cikin tube ta wuce dai² wajen mirror ta tsaya,k'aramar kwalbar da ta ajiye mai d'auke da perfume oily one ta d'auka,duk wasu lungunan jikinta d'aya bayan d'aya sai da ta bisu,tana gamawa ta rufe tana yin murmushi,sai da ta gyara zaman towel d'inta then ta fara k'ok'arin fitowa,a zaune ta tarar da shi kamar yadda ta barshi,ta fara tahowa a hankali cikin salon tafiyar da ta san za ta ja hankali da ra'ayinsa,d'agowa yayi jiyo sautin bud'e k'ofa,a lokaci guda kuma fragrance na perfume da ta saka ya biyo iska ya kawowa hancinsa ziyara,yayi still yana kallonta ko k'iftawa ya kasa yi har ta zo wucewa,da sauri yace "Rooh!" Slowly tayi looking back at him tana yin k'asa da idanunta ta mayar da su half open,ya yafito ta da hannu yana cewa "come" babu musu ta fara tahowa inda yake,tana zuwa ta tsaya tana turo baki tace "here i am" hannunta ya rik'o yana kallonta daga sama har k'asa and began to squeeze his face like yana neman sanin wani abun,ta daure tace "what happened?" Saurin janyota yayi ya zaunar on his thighs,looking at her eagerly yace "What perfume do u apply?" Ta bud'e ido tace "perfume?" Ya gyad'a kai yana shinshinar jikinta,tace "Nima ban san sunan ba" yace "Mmm! Amma kamar na san shi" tayi murmushi bata ce komai ba,ya d'ago fuskarsa dake saman k'irjinta yace "Who gave u?" Kai tsaye tace "Hajiya kaka" ya gyad'a kai yana lumshe idanunsa,bai sake cewa komai ba ya fara warware towel d'in jikinta,da sauri ta rik'e ya d'ago idanunsa da suka koma like he drunk something yace "Mene ne?" Ta had'iye saliva's kamar mai jin tsoron abunda zai faru tace "Ka bari na sa kaya" ya girgiza kai yana rik'e waist d'inta sosai da sake cusa fuskarsa a cikin jikinta yace "I can't",dariya ce ta kusa kwace mata saboda duk abunda take yi tana sane shiri tayi masa,and Hajiya ta yi musu gargad'i kafin ta basu turaren,ta d'ora hannu a wuyansa tana marairaicewa tace "please ka ga gobe zan tafi,ya kamata na kwanta da wuri" ajiyar zuciya yayi numfashinsa yana fita da sauri² yace "Uhn! Sallama za mu yi" breast d'inta da ya matsa ne suka sa ta yin y'ar karamar k'ara,ya d'ago idanunsa da suke lumshewa yana bud'esu da kyar yace "Sorry! I'm just going to miss them" kamar za tayi kuka tace "Let's go together please" ya girgiza kai yana rufe mata baki da nasa eagerly like the one who was told she wouldn't return,ya fara aika mata sak'onninsa,herself duk da har lokacin bata gama yarda za ta yi tafiyar ba,haka ta dage ta ba shi kulawar da ya dace,daren ranar suka raya shi suna farantawa junansu.
Chapter 112 · 0% Book details