← Book details Dan Mace Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 102 OF 152

Sashe 102

Dan Mace Part 1 Complete Hausa Novel · about 5 min read

No one knew he was coming home after Nuraz,dan haka ko da ya fito babu wanda ya sanarwa ya dawo ya wuce kitchen for the first time tun zuwansu gidan ya bada order a had'a masa healthy food akai masa,daga nan ya dawo parlor ya zauna yana tunanin al'amuran duniya,a haka mutanen gidan suka fara had'uwa a cikin parlor'n,bayan d'an lokaci Angelyn ta zo wucewa da kwandon kayan abinci za ta je bedroom d'insa Hajiya tana kallonta tace "Angelyn where are u going to take the food?" Tace "Ma'am zan kaiwa boss ne" Hajiya ta kalleta da mamaki tace "When does he come back?" Angelyn says that she doesn't know,but young master ordered her in the meantime,Hajiya turned and looks at Nuraz dake kwance tace "Noor when did Rafeek come back?" Bai d'ago kansa ba yana ci gaba da clicking waya yace "yanzu ne ba jimawa" tace "Amma shi ne baka fad'a ba?" Yace "Hajiya saboda kada kuje ku dame shi ne" Hajiya was silent and looked at him with surprise tace "daga sannu da zuwa sai ya zama mun dame shi?" Yace "Hajiya ku kyaleshi ya huta to baya jin dad'i" tayi shiru tana kallonsa da mamaki tace "Ya akai ka sani?" Ya d'ago idonsa yace "Hajiya na ga lokacin da ya dawo fa" ta jinjina kai and said nothing more.

Da dare after maghreb prayers they were sitting in the parlor'n Rafeek came out sanye da jallabiya mai gajeran hannu brown color,Hajiya watched his condition that prove to be unhealthy as Nuraz said,ya k'araso cikin parlor'n suka gaisa da Hajiya,gaba d'aya yaran suka gaida shi suna yi masa sannu da jiki,gefen da Lolly take ya d'an kalla kanta a k'asa ta k'i yarda ta d'ago,he slowly turned to speak to Hajiya,Lolly tayi k'arfin hali muryarta tana rawa ta daure tace "Sannu da dawowa,an dawo lafiya,ya sauk'in jiki.?"

*Ku yi hak'uri wollahi these days wayana ke neman ba ni ciwon kai..*

#Share pls.
#Asli Smasher.
💠💠💠💠💠
*©®2020.*        

                   *'DAN MACE..*
              (Tʜᴇ ᴘꜱʏᴄʜɪᴀᴛʀɪꜱᴛ)..💥

*WATTPAD:REAL-SMASHER898.*    
https://my.w.tt/29u2S26SG2

   *Allahumma ballighna ramadhana bil iimaan..👏*

Pᴀɢᴇ 42.
#Oʙᴇᴅɪᴇɴᴛʟʏ

       Not only Rafeek even Nuraz,Hajiya and Nusrah were also surprised to hear her speak to him,because tun bayan dawowarsu three months kenan but bata tab'a kallonsa ba bare tayi attempting yi masa magana,shi kuwa yallab'ai Rafeek ai ji yayi kamar a mafarki hakan ya faru,bakinsan nan har b'ari yake wajen amsawa,Nuraz stared at Lolly and feels like he's about to fly ya d'auko Annie ta zo ta ga abunda yake faruwa,parlor'n yayi shiru maganar da Rafeek zai fad'a ya manta,saboda tsantsar farin cikin yau ta kula shi har wani sabon kuzari ya ji ya k'ara samu,he blinks his eyes slowly yana godiya ga Allah and hoping that the future will be the complete solution of everything,sai da aka d'auki lokaci babu wanda ya sake cewa komai a parlor'n,suka ji maganarta  ta furta "Allah ya k'ara lafiya" he completely closed his eyes again ya bud'e yana jin wani irin sanyi mai tattare da farin ciki da nutsuwa mara misaltuwa yana sauka masa a zuciya,ya amsa "Ameen! Thank u very much" ta sunkuyar da kai tayi shiru,Hajiya tana kallonsu zuciyarta cike da farin ciki a ranta ta furta "da yardar Allah k'arshen wahalar ku ne ya kusanto,Allah ka nuna min ranar da wannan al'amari zai faru" she smiled as she looked at Lolly's side tace "Wai nace me yake damunka ne?" Rafeek ya d'ago kansa ya kalli Hajiya bakinsa ya kasa rufuwa yace "Ciwon kai ne kawai yake damuna Hajiya,ban san wane iri bane,but idan na sha magani yana lafawa" Hajiya ta jinjina kai tace "And ka je ka ga likita ne a can?" Ya tab'e baki yace "Hajiya kin san idan na yi irin tafiyar nan ba ni da lokacin kaina,ta yaya zan samu lokacin ganin likita?" Hajiya tana kallonsa tace "Ai ka ga matsalarka tunda ka san larurar dake damunka,ta ina za ka k'i zuwa ka ga likita? Sai na yi magana kuce ina da fad'a bayan fad'an nawa akan gaskiya nake yi" he smiled ganin za ta fara yi masa fad'a a gaban yara cikin salon kwantarwa da mutum hankali yace "Hajiya this is not what u think fa" ta harareshi tana cewa "kai tafi can haka ko wane lokaci kake fad'a,saboda kada nayi magana" teasingly ya sake kallonta but bai iya yin magana ba saboda hankalinsa da ya koma kan Lolly wacce ta sunkuyar da kai,Nuraz who sit besides was unprepared to look at Nusrah,quietly as if he don't want to speak yayi musu sallama,Hajiya was watchful as he stared at Nusrah ta d'auke kai because ta san k'arshen zancen,cikin sigar tsokana tace "ku kuma sai ana fira,ka sata dole sai ta bika,ku shige d'aki kamar daddawa" Rafeek yayi murmushi saboda ranar yau ji yake kamar an y'anto shi,Nuraz ya kalleta yana shafa beard d'insa yace "To Hajiya idan mun zauna aikin me za mu yi miki?" Tace "Kai tafi can ni ba da kai nake magana ta ba" yayi murmushi yana gyara tsaiwarsa yace "Idan ba ni ba dawa kike da?" Ta harare shi tace "me za ka yi min da zan yi magana da kai,mutum kullum fuskarsa babu fara'a" murmushin da ya bayyana hak'oransa yayi yace "well Hajiya kin fi so mutum yayi ta dariya ne?" Tace "zai dai fi yi maka kyau" ya d'age gira yace "ni ba mahaukaci ba kawai sai na fara dariya babu dalili?" Ta kalleshi tace "sai mahaukata ne suke dariya?" Yace "to Hajiya dama duk mutumin da kika ga yana dariya haka kawai ai matsala ce da shi" harararsa tayi tace "waye ya fad'a maka?" Yace "ni da nake ganinsu kullum",ta tab'e baki tace "kai ni wuce ka bani guri na san dai tunda ka tashi ba zama za ka yi ba" yayi murmushi yace "Haka ne kam",tace "Allah ya ba mu alkhairi,umma ta gaida ashsha" bai amsa ba ya sake murmusawa,kallon Rafeek ta sake yi tace "Kai kuma ka samu lokaci ka kira likitanka saboda irin wannan ciwon idan ba ana tuntub'ar su likitocin ba matsalar da suke bayarwa yana wuce misali" yace "If Almighty God please allow me i'll call him" because yana son ta bar maganar,tace "it will be better" Nuraz who was about to go yace "Well,Hajiya since he said he will call mene ne abun fad'a kuma?" Ta juyo ta kalleshi ganin yana tafiya tace "Ja'iri da ka tsaya ai" yayi murmushi bai juyo ba ya wuce bedroom d'insu.
Chapter 102 · 0% Book details