← Book details Dan Mace Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 89 OF 152

Sashe 89

Dan Mace Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read

*****
Da daren ranar bayan taron biki ya watse suna ta shirin komawa Sardauna crescent Baba ya aiko ayi kiransu,and at that time they were alone Annie tana yiwa Nusrah Nasiha,Lolly and Bareerah by their side suna saurarensu,so they stopped what they were doing in response to Baban's call,lokacin da suka shigo sun tarar da parlor'n a cike da y'an uwansu maza sai Abba'n Nusrah dake zaune next to Rafeek,and he's also sitting next to Yaya Abdullahi,Lolly ta kalli inda yake as she wondered why he was being invited to a meeting where they thought dan su da y'an uwansu kad'ai aka yisa,tamke fuska tayi ta d'auke kai daga kallon da yake mata tana sakin siririn tsaki,bai daina kallonta ba har ta zauna sai da Abba'n Nusrah ya tab'a shi cikin rad'a yace "Aboki ba kallonta za ka tsaya yi ba" saurin kallonsa yayi da fuskar tambaya Abbah yayi masa alama da ido k'asa² yace "K'ok'ari za kayi ta dawo gare ka,shi ne kawai za ka samu damar wanke laifinka" lumshe ido yayi yana fad'in "Kana ganin za ta yarda da ni kuwa.?" Abbah ya gyad'a masa kai yana fad'in "for sure she still loves u,but she's just angry at what u did to her" sake kallon gefen da take yayi yace "I don't think har yanzun tana.." Maganar Baba ce ta dawo da hankulansu kansa,inda yayi sallama had'e da yin addu'ah,duka suka amsa masa cikin had'in baki,Baba yana kallonsu d'aya bayan d'aya then he began to say "Dukkan nau'ikan godiya sun tabbata ga Allah,wanda yayi nufi mu had'u a wannan ranar a kuma dai² wannan lokacin,sai dai na san wannan had'uwar ta mu dole ne wasu daga cikinmu zai zamar musu wani iri while the other's kuma za su yi farin ciki bisa ga abunda zan fad'a ba da b'ata lokaci ba!" Gefen da su Annie suke ya kalla ya.....

*#Gwargwadon yadda kuke comments haka za ku koma ganin update,because ba zai yiwu kullum na zauna ina hana kaina sukuni ku kuma kuna sa ni damuwa ba,fatana ko da yaushe baya wuce na faranta muku,amma tunda ba kwa ganin hakan shi kenan mu ci gaba da tafiya a haka,idan azumi ya zo na sake samun hutu zuwa bayan sallah idan Allah ya kaimu sai mu k'arasa...*

#Share pls.
#Asli Smasher.
💠💠💠💠💠
*©®2020.*        
*معاكم بلبيت...*

                   *'DAN MACE..*
              (Tʜᴇ ᴘꜱʏᴄʜɪᴀᴛʀɪꜱᴛ)..💥

*WATTPAD:REAL-SMASHER898.*    
https://my.w.tt/29u2S26SG2

      *Oh Allah! We seek refuge in u from leprosy,insanity,elephantiasis,and evil diseases.*

*STAY HOME,BE SAFE.*

Pᴀɢᴇ 39.
#Bᴇᴛᴛᴇʀ ʜᴀʟғ

       Gefen da su Annie suke ya kalla yace *"HAUWA.!"* a tsorace Lolly ta amsa saboda yadda gabanta ya fad'i daya kira sunanta,tana kallon Annie da ta sunkuyar da kai taji muryar Baba yana fad'in "Ina rok'on afuwar ki idan har na yanke hukuncin da baki ji d'akinsa ba" tsintar kanta tayi da fad'in "Whatever decision u make matuk'ar a kaina ne,in Allah ya yarda ba zan kalleka da wannan laifin ba,shin wane hukunci ne za ka zartar a kanmu muce ba haka ba.?" Girgiza kai yayi yana fad'in "gaskiya ne,sai dai duk da haka ina son ki gafarce ni because ya kamata ace na tuntub'e ki and to ask for ur approval before i make any decision,saboda ke ba yarinya bace!" Rufe idanunta tayi tana jin yadda k'irjinta yake bugawa da sauri²,but duk da hakan bata fasa cewa "Ka yanke duk hukuncin da kaso a kaina Baba,if that would make u happy ni wace ce da ba zan amince ba.?" Kalamanta babu wanda basu bawa mamaki ba,although many of them knows that their mother has a mild temper,but they have never imagined abunda ya faru a bayan lokacin da Baba yayi expelling nata zai sa a yanzun tayi irin wannan furucin,jikin Baba a sanyaye yana kallonta da tausayawa had'e da soyayya irin ta tsakanin d'a da mahaifi ya furta "A jiya na sake d'aura miki aure,even though i did not ask for ur consent but i want u to say it to me,do u accept the choice i have made for u or not.?" Saurin kallonsa tayi hawaye suna cika mata ido,though she was scared to hear what he had to say but there was no way da za ta fito ta nuna bata amince ba,tana sunkuyar da kai k'asa cikin muryar kuka tace "Thank u Father,Allah ya k'ara maka lafiya yasa ka gama da duniya lafiya.!" Zuciyar kowa a gurin ta yi wani irin weaken suna kallonta da tausayawa as she wipes away the tears that pour out,Baba yace "Do u accept the choice i made for u or not,yanzun nasa a warware auren.?" Kai ta girgiza masa tana fad'in "A'a na amince Baba" Tana fad'in haka ta goge sauran hawayen dake zubo mata,Baba yace "Allah yayi miki albarka" ta amsa tana sake share hawaye yayin da take jin wani gefe na zuciyarta yana bata shawaran ta bijere,nan ta fara addu'ah tana neman tsari daga sharrin shaid'an,tun daga nan bata sake fahimtar komai ba har Baba yayi musu nasiha ya sallame su,suka yi sallama da sauran y'an uwa aka yi musu rakiya har bakin mota suka tafi. Tun da suka d'auki hanyar Sardauna crescent she did not speak to anyone,suma d'in a cikinsu babu wanda ya sake ko tari,Nuraz dake driven lokaci² yake kallonta ta mirror,wani irin tausayin mahaifiyar ta sa yake ji,while a ransa kuma banda tarin tambayoyin me yasa Baba zai yi mata hakan babu abunda yake damunsa har yayi parking,jikinsu duka a sanyaye suka wuce ciki suka bar shi yana rufe motar,bayan shigowarsu kamar wasu kurame haka suka zama,kowa ka kalli fuskarsa a cike take da damuwa,ranar duka babu wani al'amari da ya kasance musu mai dad'i bayan auren Nuraz da Nusrah,and till gari ya waye babu mai wadataccen kuzari a cikinsu.

      As early as 7:00am they all set off for the trip,while Annie and Bareerah are trying to accompany them to the airport kasancewar ba da su za'a koma UK ba,fuskokinsu d'auke da jimamin rabuwa da Annie da take yi musu nasihar su yi hak'uri da duk yadda suka samu kansu suna rayuwa,sannan su zauna da kowa lafiya,suna tafe a mota duk take yi musu wannan nasihar but a gurinsu ji suke kamar su fasa ko kada lokacin tafiyar sun yayi,a haka suna ta jan lokacin suka iso airport d'in inda suka tarar da su Baba,Abba'n Nusrah da wasu cikin y'an uwansu bayan sun gaisa da kowa suka samu guri d'aya suka zauna shiru har lokacin tafiyarsu ya cika,lokacin da suke da y'an uwa basu wani ji damuwa ba kamar lokacin da suke sallama da Annie,a wannan locin not only Nusrah even Lolly kuka take yi because shak'uwarsu da ita ya wuce ace za su tafi su barta basu ji damuwa ba,kasancewar Annie mutum ce ita mai sauk'in hali ga iya zama da mutane besides kuma su d'in suna d'aukarta ne a matsayin shugabarsu wacce dukkan abunda za suyi sai da shawararta,haka nan idan ta nuna ba ta son suyi duk sonsu da abun suna k'ok'arin ganin sun barshi,,wani daga cikin y'an uwansu maza ne mai suna Abdurrahim yana kallonsu yace "wai wannan koke-koken na mene ne.?" Bareerah on the side tana taya su matsar hawaye ta goge idonta tana kallonsa tace "Shekaru 28 suke yiwa kuka,the closeness they get at this time will be gone,shin wannan ba abun kuka bane.? Duk wanda yake tunanin kukan da suke yi suna yi ne dan jin dad'i tabbas ya yi kuskure,da ace ya san yadda shak'uwa take,da ace ya san yadda rayuwarsu ta kasance surely da ya taya su zubar hawaye,because da ciwo ace rana d'aya sun rabu,rabuwar da ba iya unguwanni bane tsakaninsu da ko yaushe suka yi ra'ayi za su had'u,ba kuma garuruwa ba,is a country in which before they reunite definitely sai wani abu ya faru.. Wacce suke d'auka matsayin mahaifiya za ta rabu da su,shin wannan ba abun kuka bane.?" Jinjina kai da yawa daga cikinsu suke because of the harsh words da Bareerah ta dunga fad'a musu,as they found out that they had made a great mistake of breaking their relationship as the Prophet (pbuh) ya fad'a a hadith,and sai yanzun ne suka sake gane kuskuren da suka yi a lokacin da Annie da Lolly suke nuna musu so su d'in kuma suna jin haushin yadda suke mu'amala da junansu saboda rik'e zumunci da suka yi,lallai Annabin rahama ya yi gaskiya da yake cewa "Zumunci a rataye yake da al'arshi,yana cewa ya ubangiji duk wanda ya sadar da ni,ka sadar da shi zuwa ga rahamarka,wanda duk ya yanke ni ka yanke rahamarka daga gareshi",surely da sun rik'e zumunci da ubangiji (S.W.T) ya sa rayuwarsu ta inganta fiye da yadda suke a yanzun,but da suka watsar da shi fa.? Su kad'ai suka san abunda ya faru da su a bayan (Fatan Allah ya bamu ikon yin zumunci domin sa).
Chapter 89 · 0% Book details