Sashe 20
Dan Mace Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Kwanakin su Hajiya goma da barin k'asar duk wani muguntar daya shirya mata ya fara fito da shi fili,bamu san yaya aka yi ba lokaci guda muka ji gari duka ya d'auki maganar Yaron da Hauwa ta haifa Rafeek yace ba d'ansa bane,duk wata hanya kuma da yasan zata ji babu dad'i yabi ya tozarta ta,hatta maganar rabuwarsu tun kafin ta haifi yaron sai daya tabbatar ya watsata bayan ya nad'e ta da sharri,mutane masu jiran kad'an suka fara zaginta da aibanta ta suna Allah wadai da rayuwarta,a dai² wannan lokacin kuma again sai ga sharrin da y'an gidanmu suka yi mata tun na kafin aurenta da Rafeek d'in ya sake tasowa,mutanen dake mata kallon ta gari suka koma fad'in abunda suka so
"Tabbas biri yayi kama da mutum.. Zata aikata tunda har uban daya kawo ta duniyar ma yayi k'ok'arin bada ta sadaka.. Shi illar mutum mai shiru² kenan mak'etaci ne.. Kaji tsoron mutumin da ya cika nunk'ufirci munafikin kansa ne,ba'a jin cikinsa sai al'amari ya kwab'e.."
Sharri iri² daga bakunan mutane babu wanda ba'a yi mata ba,hatta Babanmu jin irin maganganun da ake ta yad'awa a gari yasa shi yin fushi,kuma idan baka manta ba na fada maka a baya babanmu mutim ne mai saurin yarda da magana,ba tare da ya tsaya binciken ainihin abunda ya faru ba,ya d'aukar ma kansa alk'awarin ba zai zauna da ita ba,yanatunanin zamanta tare da shi zai b'ata masa maganar takarar d'an majalisa da ya fito bcos a lokacin harka ta bud'e,,tun kafin ma tayi tunanin dawowa gida kenan ya aika mata sak'on idan ta tashi daga can gidan surukanta kada ta kuskura ta dawo masa gida ya yafe ta a duniya,yahada mu kaf ya fad'a mana duk wanda yake jin k'aramin iskancinsa a cikinmu ko ya goyi bayanta to shima a shirye yake ya sallama shi ko da zai rage shi kad'ai,zai iya hak'ura da gaba d'ayan y'ay'an daya mallaka tunda mu bamu san yana son mu ba,shi yasa muke neman tozarta shi,shi ya gaji da rik'on mu muna azabtar da shi,muna sa shi yana ta aure²,sai tarin y'ay'a kawai yake da arzik'in da yake nema ya gagara samunsa.
Cikin k'ank'anin lokaci rayuwa ta sake yiwa Hauwa zafi kaima da ake kaika gida gurina Baba yace kada a kuma kawo ka,idan so nake na zauna tare da ku hanya a bud'e take,,tafiyar su Hajiya dai² sun cika sati biyu Rafeek yasa Maimunatu ta shirya kayanta kaf,tare da maidservant d'insu yayi musu Visa zasu bar k'asar,mai gadinsu kad'ai za su bari a nan bcos yayi shirin gyara gidan,saboda yana so ne ko da zasu zo k'asar ya kasance suna da gidan da zasu sauka a cikin gari duk da a d'an zuwansa ya mallaki manyan kadarori sosai,Hauwa bata tashi sanin abunda yake faruwa ba sai a ranar da su Maimunatu zasu bar k'asar,da safe wajen k'arfe 9 taga ana fita da kayansu,cikin damuwa ta samu Maimunatu da tambayar lafiya taga ana fita da kaya.?
Maimunatu cike da damuwa ta kalleta kamar za tayi kuka tace "wollahi nima ban sani ba yanzun dai yah Rafeek yake fad'a min wai zamu yi tafiya.."
A tsorace Hauwa tace "to su Hajiya fa,yaushe zasu dawo.?"
Maimunatu ta kad'a kai tace "Ban sani ba wollahi,munyi waya da su dai Hajiya tace min wai suna U.S."
Hawaye taji suna shirin sakko mata cikin damuwa tace "Me ya kaisu can to.!? Su da suka tafi Saudiyya.!?"
Maimunatu tace "Wollahi nima bai fad'a min ba"
Sauke kanta k'asa Hauwa tayi hawaye suna bin fuskarta ta had'e kai da guiwa a hankali ta fara rera kuka,damuwarta duka a lokacin ba akan tafiyar su Hajiya bane,illa kawai tana tunanin inda zata nufa idan ya zama dole sai tabar gidan,Maimunatu ta dafata tace "kiyi hak'uri sister in-law in sha Allah nasan ko mun tafi Hajiya da Abba zasu yiwa yah Rafeek maganarki,in sha Allah tare zamu zauna dake a can"
Cikin kuka ta d'ago kanta tace "Dama idan kun tafi can zaku koma da zama.?"
Maimunatu tana share hawayenta tace "Haka dai nake tunani,kamar idan mun tafi sai dai muzo da yawo k'asar nan"
Sake kife kai Hauwa tayi taci gaba da kuka kamar an aiko ta,Rafeek ya shigo ya tarar da Maimunatu tana aikin rarrashin Hauwa,ya tab'e baki daga inda yake tsaye yace
"Kizo ku wuce kina b'ata muku lokaci,kinsan lokacin daya rage flight d'inku ya tashi bashi da yawa ko.?"
A hankali Maimunatu ta kalleshi ta girgiza kai,tana rik'e da hannun Hauwa tace "Toh sister sai munyi waya.. Zamu tafi.?"
Hauwa tana jin haka ta sake fashewa da kuka ta rik'e ta sosai tana cewa
"Sister kada ki tafi ki barni,kice su Hajiya suma su dawo dan Allah,wallahi ban san ina zani ba yanzun,Baba yace kada na koma masa gida saboda abunda ya faru,,idan kuka barni rayuwata tana cikin garari wallahi bani da kowa ban san ina zan nufa ba"
Maimunatu ta sake goge hawayenta tace "kiyi hak'uri in-law idan na tafi zan sanar da Hajiya in sha Allah kema zaki biyo mu,ki kwantar da hankalinki,kuma ai naga ga nan gidan me zai sa baza ki zauna ba,zuwa sanda Abba zai turo miki kud'in jirgi.? Kada ki damu please in sha Allah zaki biyo mu"
Rafeek yana daga tsaye ya had'e rai yace
"Wai ke ba magana nayi miki ba,i told u zaku yi missing flight idan baku yi sauri ba,kin zauna nan kina kuka kamar wata matar mamaci,idan baza kije ba ki zauna.."
Yayi wucewarsa ciki,kusan mintuna biyar ya sake dawowa,still yaga Maimunatu tana ta aikin lallab'a ta,ransa a had'e ya taso kansu duka a masife,sai da yayi son ransa sannan yayi shiru yasa Maimunatu gaba suka fita,bayan yaga tafiyarta sannan ya dawo,ya shigo parlor da tunanin samunta a nan ya k'arasa zazzage mata rashin mutunci ya tarar bata nan,cije lips yayi ya wuce yana fad'in
"Me yasa baki jira ba kika tashi.!?"
D'akin Hajiya ta koma data bar mata a bud'e ta kulle kanta,tayi kuka sosai as if her life were just come to an end,daga nan bacci ya fizgeta bata farka ba sai tsakiyar rana wajen azhar shima a firgice ta mik'e sakamakon mummunan mafarkin da tayi,tana ta kallon d'akin ta sauka tana dube² kafin ta wuce bathroom ta d'auro alwala,sallah ta fara yi kafin ta had'e kai da guiwa taci gaba da tunanin inda ya kamata ta nufa idan su Maimunatu basu dawo ba,tayi nisa cikin tunanin ta jiyo ana knocking door d'in d'akin,zazzare idanu tayi tana kallon k'ofar a ranta tana jin kamar kada taje ta duba,ta daure ta mik'e bayan ta ajiye hijab d'in jikinta a sad'ad'e taje bud'e k'ofar lokacin ta yi zaton mai bugun ya tafi,Rafeek ta gani tsaye fuskarsa kamar an aiko masa sak'on mutuwa,da sauri ta juya zata rufe k'ofar ya rigata turawa ciki,sakin masa k'ofar tayi ta fara komawa baya,cikin takunsa mai cike da nutsuwa ya fara biyo ta har suka yi rabin d'akin sannan ya tsaya yana jifanta da mugayen kallo,a hankali ya ajiye mata ledojin hannunsa,daga haka bai ce komai ba ya juya ya fita,har ya fita ya barta k'irjinta bai daina bugawa ba,tana ganin ya bar d'akin a 360 taje ta rufe k'ofa ta dawo ta zauna bakin gado tana maida numfashi,har aka yi la'asar bata sake bud'e k'ofa ba,kuma bata d'auki ledojin daya shigo da su ba,yinin ranar har akayi isha ita kad'ai ce a cikin gidan sai yaronta da yake ta wani irin bacci kamar wanda ya gamu da cutar bacci,da ya farka babu jimawa yake sake komawa,tsananin damuwa da suka had'e mata yasa ko yunwa bata ji ta dameta ba,sai can tsakar dare data kasa bacci ta fito cikin sand'a da nufin samun ko yoghurt ne ta sha ko Allah zaisa yaronta ya samu abunda zai tsotsa,ta shiga kitchen ta bud'e fridge ta d'auko,tun a nan ta bud'e ta kafa kanta bakin babban goran yoghurt d'in L&Z,ta sha kusan da d'an yawa sannan ta rufe ta mayar ta sha ruwa kad'an ta fito tana tafiya da kyar kanta yana tsananta ciwo,ta kusa rabin parlor kamar ance ta d'aga kai taga Rafeek tsaye a gabanta daga shi sai short,jikinsa duk a bud'e babu ko d'an sleeveless bare robe,kaucewa tayi zata wuce tana jin fad'uwar gaba ya fizgota ta dawo yana kallonta da wani irin yanayi mai wuyar fassara ya sauke idanunsa saman k'irjinta,teat d'inta da suka bayyana ta cikin nighty dake jikinta suka fara fizgarsa saboda rigar slick ce and bata sa komai ba a ciki,ta san yaronta yana farkawa cikin dare,ba ta son sai tazo tana kokawar cire bra,ya daure ya had'iye saliva's still yana kallonta cikin kame² yace
"Yaushe zaki tafi ne.!?"
Ta daure tace "Ina.!?"
Yace "gidanku ko nan zaki yi ta zama.!?"
A hankali ta girgiza kai tace "babu inda zanje",wani irin kallo yayi mata yace "really.!?"
Ta gyad'a masa kai,yace "dole ki tafi.."