Sashe 120
Dan Mace Part 1 Complete Hausa Novel · about 3 min read
Duka sai ya zama maganar auren ba'a saka lokaci mai tsayi ba,bisa shawarar da iyaye suka yanke,an tsayar da ranar d'aurin aure ne kawai saboda ganin dukan su ba yara bane,but an ba su lokacin da za su karasa sauran shirye²,while a nasu gefen su ganin hakan sai yasa suka ce suma sun hak'ura da duk wani hidimar aure sun barwa yaransu,a nan dai aka tsayar da wata d'aya duka.
It was here that Abbah refrained from needing anything,acewarsa yin hakan a gurinsa would be a reward for Annie and her family bisa kula masa da y'arsa da tayi,Annie dai tayi murmushi kawai and said nothing,but ko da lokaci yayi a nan ta gwada bata san wannan maganar ba,though Annien didn't think anything would happen daga Abba'n,but ta ce ne yin hakan tamkar self-respect a gareta,and zai yi relieving nata gudun samun matsala wata rana abu yazo da gori,har ma take cewa maganin kada ayi shi ne kada a fara,ko da suka ga ta dage a nan d'in Rafeek yasa akayi order komai na kayan gida da d'aki on behalf of Lolly.
Lokaci ya ci gaba da tafiya,yayin da a kowane b'angare rayuwa take zuwa da sauk'i,izuwa lokacin kuma a b'angaren mutanen k'asar London,daga Hajiya har su Maimunatu tun ana saura sati guda d'aurin aure suka sauka k'asar,duk wasu shirye² sai ya kasance da su ake yinsa basa nan basa can,saboda hidimar ya had'e musu guri d'aya,su kansun sai suka had'e suma suke yin abun a lokaci d'aya komai ya dawo Kano,kasancewar tun da suka zo Abbah ba shi da wani mutum d'aya da zai nemi shawararsa sama da Rafeek wannan dalilin yasa lokaci yayi masa k'arancin samu,ba ya samun lokacin zaunawa ya huta sai dare,safiya tana yi kuma zai sake fita,ita kanta Lollyn da yake ba samun lokacin zaunawa take yi ba lamarin sai ya zamar mata bak'o,saboda bata taba yin irin hidimar da take kan yi ba,a haka ragowar kwanakin suka yi ta zuwa suna wucewa.
Ranar Saturday da safe kasancewar shi ne ranar da aka yi fixing na d'aurin aure,da misalin k'arfe 11:00am aka d'aura auren Annie da Abba'n Nusrah,d'aurin auren da ya samu shaidawar manyan ma'aikatan gwamnati,manyan y'an kasuwa,had'e da jiga-jigan y'an siyasa na k'asa,a wannan d'aurin auren ne Nusrah ta had'u da Yayan Abba'nta da ta jima bata gani ba *MUHAMMAD SAJID*,da yake a lokacin shima ya zo k'asar saboda d'aurin auren Abba'n,kasancewar tun tana yarinya rabon da ta ganshi zuwansa kuma ba sosai ba sai lokaci bayan lokaci,and shima d'in kuma ba wai suna had'uwa ba ne kasancewar idan ya zo gombe yake zuwa daga can kuma ya koma,wannan dalilin yasa bata gane shi ba sosai sai da suka had'u,ta yi farin ciki sosai da ya kasance sun had'u,a nan tace in Allah ya amince idan sun koma za ta zo gida ta gaishe shi tunda yake cikin gari d'aya suke,shi ma d'in ya ji dad'i sosai,ya ji rashin dad'i kuma na biyewa matarsa da yayi yak'i bari yaransa su san danginsa,a wannan lokacin ma haka Malam yayi musu nasiha sosai yace ya kamata ya dunga zuwa ko da yaran ne idan ita hakimar ba za ta zo ba,cikin jin kunya yace in Allah ya amince duk zai taho da su idan sun samu hutu.