← Book details Dan Mace Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 113 OF 152

Sashe 113

Dan Mace Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

    In the morning he helped her to get ready,duk inda ya matsa sai ta juya ta kalleshi,not to mention how much she looked at him,ya gaji yana rik'e da ita lokacin za su fita yace "What's up?" Ta girgiza kai tana b'oye hawayen da suke son zubo mata,da sauri yace "What are u going to do?" Ta sake girgiza masa kai,though she wanted to talk but she completely felt ta kasa,inwardly kuma she just feel ta fasa tafiyar because tana ji a jikinta kamar akwai abunda yake shirin faruwa,da sauri ta rungume shi ta fashe da kuka,yayi murmushi muryarsa k'asa² yace "Why are u crying? u're just going to tour and u'll be back,what's the point here?" Cikin kuka tace "I don't want to go" saurin d'agota yayi yana b'ata fuska yace "Za ki fara ko?" Ta girgiza kai da sauri,yace "please banda kuka kin ji,idan kin tafi za muyi video call za ki ganni,nima zan ganki and kina tare da Abbah na san ba zai bari ki shiga damuwa ba,so please kada ki sawa ranki damuwa,kin tuna abunda Dr Paredes ya fad'a ko?" Ta gyad'a kai a hankali yace "well ki kiyaye please,i'll keep calling u and asking about ur health,but i won't ask u zan tambayi baby naji idan kin yi tunani da yawa ko kin sawa kanki damuwa,u know he'll say it to me right?" dariya tayi da ya bayyana hak'oranta ya lakuce mata hanci yana yin dariya,a nutse yace "Oyah let not to miss a flight",babu musu tana jikinsa suka fara tafiya yana yi mata hirar yadda zai yi kewarta tana yin murmushi. Suna fitowa suka tarar da Rafeek da Lolly suna jiran fitowarsu,so they later went out together,sun fara shiga apartment d'in Hajiya suka yi sallama da Nusrah then suka yi accompany d'inta to airport,lokacin da jirginsu zai tashi kamar kada su rabu a haka ta wuce suna d'aga mata hannu har jirginsu ya tashi,later on suka kamo hanyar dawowa while ita kuma they continued to pass through the clouds.....

                   After a few hours....

*NIGERIA...*

#Share pls.
#Asli Smasher.
💠💠💠💠💠
*©®2020.*        

                   *'DAN MACE..*
              (Tʜᴇ ᴘꜱʏᴄʜɪᴀᴛʀɪꜱᴛ)..💥

*WATTPAD:REAL-SMASHER898.*    
https://my.w.tt/29u2S26SG2

   *Allahumma ballighna ramadhana bil iimaan..👏*

    A biggest thank to u *HAFSAT ABBAS (SAWWAMA) & MR'S J.MOON*,u are so special and kind to me,thank u so much.🙏

Pᴀɢᴇ 45.
#Nɪɢʜᴛᴍᴀʀᴇ

*NIGERIA...*

     Lokacin da jirginsu ya sauka a airport na Malam Aminu Kano tana sauka ta kunna wayarta,sak'on Nuraz ne ya fara shigowa,tayi murmushi kafin ta bud'e message d'in sai ta fara k'ok'arin kiransa,but har kiran ya katse bai d'auka ba,kafin ta sake kira here he calls her back,tayi ajiyar zuciya ta amsa sallamar da yayi mata,yace "have u landed?" Tace "yeah! currently ma i'm at the airport" ya gyad'a kai kamar tana ganinsa yace "Hope kun isa lafiya?" Tace "Alhamdulillah" tana lumshe ido for the tiredness dake cin jikinta,yace "Idan kin k'arasa gida za muyi magana" tace "Ok bye" suna yin sallama ta ci gaba da jan trolley d'inta,tana fitowa before ta k'araso ta hango Abba'nta,she smiled softly at him,quickly kuma ta k'araso inda yake ta rungume shi tana yin ajiyar zuciya,Abbah ya rik'eta tightly yana yi mata murmushi yace "Welcome my dear" ta sunkuyar da kai ta gaishe sa,yana kallon yadda ta koma ta k'ara kyau da y'ar k'iba yace "Baby me suke ba ki ne kika zama k'atuwa?" She hide her face a cikin palms d'inta tace "Abbah har kaima tsokanata kake yi?" Yana yin dariya yace "Isn't that what i saw?" Tayi murmushi lokacin drivern Abbah ya karb'i trolley d'inta,so they began to walk while Abbah was holding her hand,suna tafiya suna hira gwanin sha'awa har suka fito suka shiga mota,a back seat suka zauna dukan su daga nan driver ya ja mota suka wuce gida.

       Suna k'arasowa tun kafin su shiga ciki ta ga an sake renovating gidan,she smiles a ranta tace "Abbah kenan akwai son kyale²" gidan ta ko ina yayi kyau an canja komai na ciki wasu guraren an fashe an sake,Nusrah dai bata daina mamaki ba because ta san halin Abba'n tun ba yanzu ba,but yanzun ne dai lamarin na sa ya koma better than before,tace "ko dan ba shi da kowa da zai basa shawari yanzun shi yasa yake yin haka?" Here ta tuno Hajiya Karima stepmother d'inta da Abba'n ya saki four months ago,tayi ajiyar zuciya a hankali suna shigowa parlor tace "Abbah! Can i ask u something?" Abbah who was about to pass ya waiwayo fuskarsa da fara'a yace "yeah! U can" tayi k'asa da idonta tace "Abbah! I hope my question won't hurt u?" He smile again yace "Just go on" tace "Abbah who is *HAJIYA KARIMA?* I want to know her story"* wani irin busashshen murmushi yayi kamar an yi masa dole yana kallonta yace "Baby what do u want to know about her story?" Tace "Abbah da ma ai wancan lokacin ka ce za ka fad'a min,but sai muka tafi kuma" he nod his head yace "Well! I will tell u but yanzun ki samu ki huta,later idan mun zauna zan sanar dake" tayi nodding kanta cikin murna tana cewa "Thank u Abbana" yace "u are welcome" yana fad'ar haka ya wuce sama,itama ta fara k'ok'arin binsa,dai² lokacin za ta haura sama Binitta ta k'araso tana washe mata baki,Nusrah look at her and smile tace "Binitta!" Binitta da ta k'araso ta d'an sunkuya ta ajiye drink da bottle water da ta kawo mata tace "U are welcome Madam" Nusrah smiles again tace "how about work? Hope u are all fine?" Binitta ta amsa tana sakin fuskarta sosai,so Nusrah did not sit tace Binitta ta koma da kayan za tayi sallah yanzu,sai ta tashi daga bacci,Binitta took her things and passed to the kitchen while Nusrah went to her room. Tana shigowa kiran Nuraz yana sake shigowa wayarta,tun bata duba ba ta gane waye ta d'auko wayar daga cikin handbag d'inta tayi saurin answering call,ajiyar zuciya suka yi a tare tayi masa sallama,yace "Are u still at the airport?" Ta girgiza kai tana zaunawa a gefen bed tace "Nop! I'm at home" yace "Ok sannu,ki huta ko?" Tace "Uhn! I'll pray first before going to bed" yace "Ok later" tace "Aha! Thanks,a gaida min Hajiya" yayi murmushi yace "banje side d'inta ba,but zan fad'a mata" tayi murmushi tace "Aunty fa?" Yayi jim kafin yace "Since we got back from the airport i never saw her" tayi k'asa da muryarta tace "And u?" He smiles yana lumshe idanunsa yace "Am i not here to talk?" Tace "No! I'm just asking how are u?" He closed his eyes yana shafa kwantaccen sumar kansa yace "Gani nan dai somehow" tace "I did not understand" yace "u will understand,but i just feel like ina kewarku" tayi dariya mai sauti,yace "Dariya kike yi?" Ta girgiza kai tana rufe bakinta tace "No! I just felt sorry for u,and like to burst into tears" yayi ajiyar zuciya yace "u will be back and to explain" tace "No,I will stay here" ya gyad'a kai yace "shi kenan but da kanki za ki dawo ba sai kin yi shawara da kowa ba" tayi murmushi tace "I can't stay here,but just felt to say it out" hamma tayi a time d'in za ta sake yin magana,yayi saurin cewa "Hey! Je maza kiyi alwala kiyi sallah" ta amsa tana tashi because har ta kwanta,yana jin ta ce "sai an jima?" Yace "Yeah! Ki kwanta ki huta fa" tace "In sha Allah" daga nan suka yi sallama.

      On the other hand,bayan zuwansu gida waya Abbah ya fara yiwa Rafeek ya sanar da shi ta k'araso and to thanked him bisa k'ok'arin da yayi masa,Rafeek yace "Ohh! Friend what a compliment here? Nusrah fa y'arka ce" Abbah yace "But yanzun kuma matar wani ce,idan ba ya so ba babu yadda za'ayi na ganta a lokacin da na buk'ata" Rafeek yayi murmushi yace "Yeah! But that doesn't happen,whenever u think of seeing her u will see her,because ur child has no problem,and he knows what is appropriate and inappropriate" Abbah ya gyad'a kai yace "Well duk yadda kace na yarda" Rafeek yayi murmushi mai bayyanar da nutsuwa,kafin yayi magana Abbah yace "well,friend what's going on?" Yace "A ina kenan?" Abbah yace "A nan b'angaren ku nake nufi" murmusawa ya sake yi yace "komai lafiya" Abbah yayi dariya yace "Anya na yarda kuwa?" Rafeek yace "why not?" Abbah dake dariya k'asa² yace "i know u before then friend right? So if there's a problem let me know please don't hide" Rafeek dake kwance ya bi Lolly da ta shigo da kallo yace "Friend! I've told u komai lafiya" Abbah yace "zan so ace haka ne" Rafeek ya sake yin k'asa da muryarsa yace "Tunda baka yarda ba sai ka zo ka ganewa idanunka" dariya Abbah yayi sosai yace "kai mutumina ko dai ka gyarota?" Rafeek yayi ajiyar zuciya yace "Allah ya taimake ni kam na fito daga rami" Abbah yace "Weldon friend! Allah ya k'ara kiyayewa" ya amsa da "Ameen" har za suyi sallama Rafeek yace "Banji ka ce komai akan maganar da muka yi ba" Abbah yayi saurin cewa "Wace magana?" Rafeek yace "Ka manta kenan?" Abbah yace "Ban gane wane magana kake nufi ba" Rafeek ya kad'a kai yace "Tunda ka manta sai anjima,but whenever u remembered please let me know" yana fad'in haka ya katse kiran,Abbah yayi dariya yabi wayar da kallo,a fili yace "Ban manta ba,ina so naji me Malam zai ce akai."
Chapter 113 · 0% Book details