Sashe 43
Dan Mace Part 1 Complete Hausa Novel · about 5 min read
Ta tsaya tana sakin ajiyar zuciya,yana kallonta ta gama saita nutsuwarta,suka had'a ido ya d'aga mata gira,tace "To baka ce komai ba ai" yace "Me kike so na fad'a kuma.!?" Tayi shiru kad'an a hankali tace "I don't know what to say first" ya tsaya kallonta da wannan idanuwan nasa yace "Thought na ce ki fad'a masa komai.!?" Ta gyad'a kai tace "Everything.!?" Ya lumshe ido ya bud'e a d'an fusace yace "Yes.! Haka nace",tace "Ok.! I will tell him" tab'e baki yayi kamar baya son magana yace "Ko ba zaki iya bane.!?" Tayi saurin gyad'a kai tace "No.! I will try" ya sake tab'e baki yayi knocking,Bareerah ta fito ta bud'e,ya fara wucewa sannan ta biyo bayansa,bedroom ya nufa fuskarsa a had'e kamar wanda yayi gamo da mutuwarsa,shi kad'ai yasan mene ne yake damunsa a rai,yana shiga ya fad'a bathroom ya sakarwa kansa ruwa,itama Nusrah bedroom ta shige sai dai ta kasa zauna,kamar wacce ta yiwa sarki k'arya haka taita zarya tsakanin walls na bedroom d'in,tana tunanin yadda zata iya fad'awa Aatif asalin labarinta,wata zuciyar tace "Ko dai na masa k'arya ne.!?" Da sauri ta tuna abunda ya fada mata,ta gyad'a kai tace "No.! I will tell him the truth" tafi mintuna goma tana yawo daga nan zuwa nan kafin ta tsaya kan magana d'aya,jikinta a sanyaye ta zauna saman study table,karatu take son yi though she have no test,but al'adarta kenan bata bari sai lokacin da zata yi exam ko test sannan tace za tayi karatu,inwardly tunanin maganarsa yak'i barin zuciyarta da ta motsa ko tayi tunanin ta b'oyewa Aatif gaskiya zata ji sautin maganarsa a kunnenta
_"Whatever happens,try to tell him the truth of ur situation.. The lie does nothing but ruin ur dignity.. If he really care about u zai iya zama dake no matter who u are or what kind of life u face,every person who truly loves u idan har kin fad'a masa gaskiyar al'amarin ki will live with u till the end of life,,but sab'anin haka,surely ba so bane,muradi ne.."_
K'irjinta taji ya buga da sauri ta tambayi kanta "Did he loves me the most.!?" Tayi shiru tana tunani,a hankali ta sauke ajiyar zuciya tace "Yeah.! Ai ya fad'a min and i know it",ajiyar zuciya ta sake yi sannan ta d'auki wayarta data ajiye ta tura masa short text message mai tsuma zuciya.
Sai dare sannan Aatif ya kirata,sun yi hira sosai,yadda take komai a sanyaye hatta maganarta ta canja,but bai tambayeta ba,sai dai yayi k'ok'arin sata farin ciki,sunyi hira sosai can dare ya fara yin nisa suka yi sallama,ta kwanta babu damuwar komai a ranta,da yake bai tambayeta ba sai itama bata damu ta fad'a masa ba,ta barshi zuwa sanda zai sake tambaya sai ta fad'a masa.
In the morning,ya fito cikin shirin tafiya hospital,itama ta fito da shirin fita skul suka had'u a dining,bai kalleta ba ya zauna ya fara break cikin sauri,ta waiwaya bata ga Annie ba ta ajiye handbag d'inta a parlor ta nufo hanyar kitchen,yi tayi kamar za ta wuce ta saci kallonsa tayi murmushi kad'an tace "Good morning" yana ci gaba da abunda yake yi ya amsa "morning how are u.!?" Tace "Alhamdulillah" bai sake cewa komai ba daga nan itama haka,ta lek'a kitchen taga Bareerah suka gaisa tace "Annie fa.!?" Tayi murmushi tace "Ina tunanin suna tare da Aunty" tayi murmushi tace "Ok" ta juya ta koma dining,tana zama ya tashi da sauri ya wuce,ta fara break taga ya wuce d'akin Lolly,har ta gama bai fito ba,ta tashi ta tattara kayan ta kai kitchen sannan ta yiwa Bareerah sallama,handbag d'inta ta d'auka ta wuce d'akin Lolly,tayi knocking ta shiga da sallama,Lolly tana kallonta tayi murmushi tace "Baby har kin shirya.!?" Tayi murmushi tana zama tace "Good morning Aunty" tace "Morning dear,how are u.!?" Tace "Alhamdulillah.!" Ta kalli Annie da yake ita sun gaisa tuni,Annie tayi mata murmushi tace "Saura tafiya skul ko daughter.!?" Ta gyad'a kai tace "In sha Allah" Annie da Lolly suka musu addu'ar fatan alkhairi sannan suka musu sallama suka fito,yana gaba tana binsa a baya,shi ya fara shiga mota ta bud'e side ta shiga ta d'aura seatbelt,a hankali ya fara drivern,sun yi nisa da apartment d'insu ta cikin mirror ya d'aga kansa kad'an ya kallo baya,yaga wani motan kamar tana following d'insu ya tab'e baki ya d'auke hanya,almost five minutes again ya sake ganin motar,duk inda yayi sai yaga tare suke tafiya,idan ya k'ara speed sai yaga motar itama ta k'ara,idan ya tafi slowly still yaga dai motar ta yi slow,ya rasa gane ma'anar hakan,tambayar kansa yayi "Why do they following me.!?" Rashin wanda zai bashi amsa yasa yaci gaba da drivern but inwardly ya damu sosai da rashin sanin dalilin,sun yi nisa sosai har sun kusa da skul d'in ya juya ya kalleta k'asa² ya furta "Do u talked to him.!?"
Ta waiwayo a hankali tace "A'ah" yace "Me yasa.!?" Ta juya tana kallon side tace "he didn't ask ai." Ya juyo da sauri ya kalleta yace "Sai ya tambaya.!?" Ta gyad'a kai,ya girgiza kansa yace "Ki sanar masa" tace "Toh ai bai tambaya ba!" Yace "there's no need to ask" tayi shiru tana tunani,ta jiyo shi yana fad'in "Idan kika fad'a masa ba tare daya tambaya ba,zai fi d'aukan maganar serious" ta jirkita kai gefe,silently tace "Toh",suka yi shiru duka,har suka zo skul d'in babu wanda ya sake magana,ta sauka tayi masa godiya,sannan tayi masa sallama,tana kallo ya fara tafiya da reverse kafin ya juya kan motar ya d'auki hanyar fita daga skul d'in,sai da taga yayi nisa sosai sannan tayi ajiyar zuciya ta fara tafiya,tana daf da shiga class wayarta tayi vibration,ta ciro ta daga jaka ta tsaya answering,sunan Aatif yasa ta tsaya gefe ta zauna saman wasu kujeru,sai da suka fara gaisawa ya tambayi lafiyarta,sun tab'a hira kad'an yace zai shigo anjima kad'an idan ya fito daga office,tace Allah ya kawo shi lafiya,har zai katse kiran tayi saurin cewa "Idan ka zo i'll tell u the story ko.!?" Tayi furucin kamar tana tambaya,yayi murmushi yace "Duk yadda kika ce" tayi ajiyar zuciya kad'an tace "sai ka zo toh" suka yi sallama,kiran yana katsewa ta tsaya tunanin yadda zata fuskance shi ta fad'a masa,da kyar ta lalubo idea sannan ta tashi ta shige class ganin tahowar Mr.Thomas Martin.