Sashe 91
Dan Mace Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read
When they arrived after all the vehicles had parked duka sun fito but Lolly sai tak'i fitowa ta kafe akan lallai ita ba za ta shiga ciki ba,idan har sunga ta fito to gidan su aka kaita,while on the other side tuni labarin k'arasowar su ya isa wajen Hajiyarsa,da yake dama tun yana Nigeria ya fad'a mata yadda al'amarin ya kasance har mayar da auren da Baba yayi,sannan ya sanar mata washe garin za su taho UK d'in gaba d'ayansu,though she did not think that they would soon come da sauri ta fito tarbarsu tare da Maimunatu da kids d'inta,ko da suka fito *KALTHOM* tana ganin Nusrah tayi gurinta da murnanta ta rungume ta,JIAN dake biye da ita taga Nusrah ta sakarwa kalthom fuska nan ta turb'une fuska tana kumburi akan me Nusrah za ta fara murna dan ta ga Kalthom ita ko ta ita bata yi ba,Lolly was still in the car before Hajiya spoke da sauri ta fito daga cikin mota,while kafin zuwan Hajiyar babu yadda ba'a yi da ita ba tace baza ta shiga ba,as she was trying to get down Hajiya tayi saurin rik'ota zuwa jikinta ta rungume tana fad'in "Marabanku da zuwa daughter" cike da jin kunyar matar ta sunkuyar da kai ta k'i yarda su had'a ido lamarin daya bawa Nuraz mamaki,daga nan bata sake yunk'urin cewa komai ba ko tayi musu akan baza ta shiga ba gaba d'aya suka d'unguma ciki,Lolly was suddenly surprised at how Rafeek had owned the mansion,even though she knew it was years ago da yake fantamawa da naira but bata tab'a zaton ya kai haka ba,lamarin bai gama d'aure mata kai ba,sai da taji entrance na mentioning names d'insu,she humbly looked to the power of God and asked herself when hakan ya faru but ta kasa samun amsa,k'ofa tana gama bud'ewa the fragrant smell and sanyayyar cold air that blows in the parlor ya sa ta lumshe ido kafin a hankali ta fara bud'esa,fes idanunta suka sauka kan wani k'aton live tv dake displaying pictures d'insu ita da Nuraz sai wasu kad'an na su Maimunatu da kids d'inta,ko da aka zo nan mamakinta kasa b'oyewa yayi because ita dai ta san bata tab'a zuwa gidan hoto ba bare tace can aka d'auketa hana k'arya wani lokacin Nusrah tana d'aukansu a phone idan suna cikin nishad'i,ta daure tana ci gaba da d'aga k'afafunta tayi sallama duk da tare suke da masu gidan,kamar ance ta d'aga kanta idanunta suka sake sauka akan wani k'aton hoton Nuraz dake welcoming na duk wanda ya shigo apartment d'in,because of the size of the painting har kamar idan ka kira shi zai fito daga jikin picture d'in,ta tab'e baki a hankali suka k'arasa cikin parlor'n da yaji ado,kusan duk parlor'n were adorned with their pictures daga na ta sai na Nuraz kad'an ne na Rafeek a gurin,sun zazzauna aka fara gaisawa,kafin kace me maidservant d'in gidan sun fara jera musu kayan ciye²,yadda ake d'awainiya da su yasa jikin Lolly fara yin sanyi because not only Hajiya even their maidservant zuwa guards da duk wani mutum dake gidan kowa girmama su yake and to be ware of anything that might upset them,uban gayyar kuwa ganinsu ma kad'ai a gefensa yafi komai faranta masa rai,da ya juya ya ga sun yi shiru alamar tunani yanzun zai yiwa Maimunatu ko Hajiya alama to ask them if they had been hurt by something. Yadda mutanen suke yawan tambayarsu da tarairayarsu me suke buk'ata ko wani abu na damunsu yasa suka fara jin nauyinsu,wannan dalilin yasa har dare ya fara mik'awa basu iya cewa za su tafi gida ba,ko suyi complaint akan wani abu,hakan ya yiwa Rafeek dad'i sosai Hajiya kuwa who looks radiant in Rafeek's face does not even know ina za ta saka su because rabon da taga yana irin wannan rawar jikin tun kafin aurensa da baturiyar k'asar amuruka *(LYDIA)*,wajen misalin 9pm Maimunatu tayi sallama da su ta tafi ba don ta so ba,but Kalthom da Jian suka ce su ta barsu su kwana,Hajiya tana yi musu tsiyar basu isa su kwanar mata a gida ba sai sun zo sun tafi gidansu tunda basu tab'a kwana ba sai yau kawai dan kinibibi suce su kwana za suyi,suka hau bata hak'uri har da cewa za su dawo nan da zama gaba d'aya,suna ta zaune shiru babu wani conversation mai tsayi har to 10pm,Hajiya da ta fara jin bacci ta mik'e da nufin tafiya apartment d'inta,Rafeek yana kallonta ya marairaice fuska Hajiya tayi murmushi tana girgiza kai ta kira wata maidservant d'insu mai suna *Angelyn* tasa ta kaisu d'akin kwanansu daga nan ta tattara Jian da Kalthom za su wuce Jian tayi tsalle ta dire tace ita atafau sai ta kwana gurin Nusrah,da kyar Hajiya tayi mata dabara da cewa suje za ta bata sak'o ta kawo musu,ta bi Hajiya da sauri tana cewa Nusrah za ta dawo,suna ficewa Hajiya ta rik'o hannunta tana cewa "Ke dan gidanku ina kika tab'a ganin an kwana d'akin ma'aurata.? Kada na sake ji kince za ki kwana gurinta kin ji ko.?" Jian tace "Toh Hajiya in Allah ya yarda bazan kuma ba" suka wuce apartment d'inta tare da su sai hira suke yi mata.
After Hajiya had left Lolly was quietly looking at her picture,tun da suka zo gidan she was busy and thinking of where they got their pictures but she couldn't find sai yanzun da take kallon wannan,ranar tana zaune a parlor'n gidansu na Albert street Nusrah ta fito daga bedroom za su fita da Nuraz zuwa Ali Jericho store she will pass by quickly ta dawo tana murmushi tace "Aunty na d'an yi miki photo wollahi kin yi kyau sosai" tayi murmushi ita kuma Nusrah ta d'auke ta,most of the time haka take mata idan taga ta yi kwalliyar da tayi kyau sosai ko tana zaune shiru tunani sai ta bijiro da abunda zai sa damuwarta tafiya,sake juyawa tayi tana kallon pictures d'in dake cikin parlor'n da mugun mamaki ta rik'e baki bcos duka pictures d'inta dake cikin parlor'n irin wad'anda Nusrah take yi mata ne,but bata yi magana ba ta wuce tabi Angelyn who guides her to the bedroom next door to Rafeek,bayan ta rakata ta wuce ta nunawa Nusrah bedroom d'in da Hajiya ta fad'a mata,she goes in after she thanked Angelyn and sat down on the couch tana kallon yadda aka tsara d'akin with the remembrance of her past life from childhood till rayuwarta a gidansu gurin mahaifiyarsa and how they held her in a high position,duk wasu alkhairan iyayensa babu wanda bata tuna ba,tana zaune jigum wata zuciyar ta umarceta da yin alwala tayi nafila,ta mik'e tsaye tana sake kallon d'akin da mamakin irin dukiyar da aka narkar wajen gina sa ta shiga bathroom ta d'auro alwala,bayan ta fito ta bud'e luggage d'inta da Angelyn ta shigo mata da shi ta d'auko hijab ta saka,ko da ta tsaya sosai da niyyar yin takbiratul'ihraam kasa gane gabas tayi she went back to think of how they had entered the house sannan ta gane da kyar,tayi sallah raka'a biyu tayi addu'o'i had'e da neman zab'in ubangiji mafi alkhairi a rayuwarta data Yaranta and then tayi shafa'i da wutr.