← Book details Dan Mace Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 119 OF 152

Sashe 119

Dan Mace Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

A gefen Nuraz kuwa tun da suka sauka a k'asar he could not figure out ina hankalin Nusran ya nufa,duk lokacin da yake son yi mata magana sai yaga ta k'i bada hankalinta a kansa,ko magana yayi bata tankawa,ga shi tun da suka dawo Kano kullum yana gidan but bata wani ba shi lokaci bare hira ya had'a su,lamarinta ya fara damunsa,sai dai ya rasa waye zai taimaka masa yayi finding out inda matsalar take,but still ya kasa sanarwa kowa,da yaji cewar washe gari za su koma UK shima sai ya tattara komai ya jingine ya barwa su koma d'in idan yaso sa yi duk wacce za su yi,kullum a nan gidan yake wuni baya komawa gida sai dare,even though ba hira suke yi da ita ba,but staying with Annie yafi komai d'auke masa damuwa,washe gari misalin k'arfe 8:00am jirginsu ya tashi,sai dai wani abun mamaki even though guri d'aya suke zaune a seat d'in gaba shi da ita bayansu kuma iyayensa but tsayin awanni 6 da wasu minutes she did not speak to him,har tayi bacci a jikinsa ta farka,suna sauka lokacin dare yayi a k'asar,bayan shigowarsu babu wani zaman hira da suka yi kasancewar kowa ya gaji zaman awanni 7 babu kad'an,Nusrah ta riga kowa tafiya,lokacin da Nuraz ya shigo he find her tana fitowa daga wanka,he just look at her ba tare da ya ce komai ba ya wuce arean closet ya rage kayan jikinsa and then ya wuce bathroom,har yayi wanka ya fito tana zaune a saman stool a bakin mirror,yadda tayi shiru shi zai bayyana cewa tunani take yi,he still didn't talk to her ya wuce yana sanye da bathrobe,sai k'aramin towel da yake rage ruwan dake jikin gashinsa,inda take ya k'araso ya d'auka hand dryer,k'arar kunnawa ya taimaka wajen dawo da ita cikin nutsuwarta,ta kalleshi bata yi magana ba a hankali ta tashi ta bar wajen,ta cikin mirror ya bita da kallo har taje tasa nightwears ta koma saman bed ta kwanta,yana gama tattala sumar kansa ya wuce closet,wani slim sleeveless fari ya d'auko da ta ainihin kama jikinsa da pant,yana gama shiryawa ya fesawa jikinsa night perfume masu sanyi,fuskarsa babu fara'a sosai ya nufo inda take,yana zuwa ya haura saman bed d'in ya zauna,muryar serious yasa saboda kada ta kawo masa raini,yana had'e rai yace "Get up,i want to talk to u" tana jin yanayin da yayi maganar gabanta ya fad'i,ta daure not to let her fears appear ta tashi ta zauna,idanunta suna ganin irin shigar da yayi taji gabanta ya sake fad'uwa because of the sudden fear of looking at him,he didn't mind irin kallon da take masa yace "What's going on? Did i made something bad to u before u left the country?" She was silent and said nothing but bowing her head,ya kad'a kai yaci gaba da magana, "A iya sanina da tunani na,i did nothing to u,rihgt?" a hankali ya sake cewa "Why all these things?" She was silent and said nothing,cikin d'agawar sauti yace "I'm asking,what have i done to u?" Hawaye ne suka fara biyo fuskarta da sauri ta sa hannunta ta goge,looking at her in amazement yace "saboda na yi miki magana kike kuka? Well,tunda haka kike so zan barki ki ci gaba" yana gama fad'ar hakan ya juya ya kwanta,tayi shiru tana tunani,da aka jima ko me ta tuna she quickly fell into his arms and burst into tears,yayi ajiyar zuciya idanunsa a rufe yace "kinfi kowa sanin na tsani kuka right?" Ta kad'a kai da sauri yace "well be quite" babu shiri ta had'iye kukan,ya d'agota a hankali ya zaunar,ya tashi daga kwanciyar ya zauna,yana kallonta har lokacin fuskarsa babu walwala yace "will u explain what is happening now?" Ta kad'a masa kai da sauri,ya lumshe idanunsa ba tare da ya ce komai ba,a hankali ta jingina a jikinsa muryarta k'asa² tace "I'm sorry,but nothing happened" yayi saurin kallonta yace "Do u want me to believe that?" Ta sake kad'a masa kai,ya tab'e baki yace "ki sanar da ni laifin da nayi miki kike fushi,bakya son ki yi magana da ni" tace "Ka yi hak'uri" yace "babu hujja haka kawai kika ga dacewar ki yi min haka?" Ta sake sunkuyar da kai,ya kad'a kai yace "shi kenan,but ya kamata ki fahimci wani abu,idan har tafiyar da nasa kika yi bakya so ne,i'll give u my words,in Allah ya yarda ba zan sake saka ki yin abunda bakya so ba,i'm really² sorry! Shi kenan?" tayi ajiyar zuciya bata ce komai ba,shiru suka yi duka bayan wani lokaci a hankali ta fara magana "Please forgive me for what i did,nima ba a son raina nake yi maka haka ba,i just felt bad for losing my baby,amma ba zan sake ba,forgive me Hayat!" Shiru yayi bai ce komai ba yana juya words d'in a ransa,silently yace "why don't u initially believe that ubangijin da ya bamu shi ya karb'i abunsa? Do u not believe that shi yake bayarwa kuma ya hana ba?" Tace "na yi" yace "if u really do,da muka rasa ya kamata ace kin bi hanyar da kika bi,to whom have u shown ur displeased?" Tayi shiru bata ce komai ba,ya sake cewa "Be quick to repent,and kisa yak'inin ki akan ko wane lokaci Allah zai sake bamu wani,idan kin samu ki gode masa,and if u fail to thank him,these are all of his favors,he gives u when he wants and yana hanawa a lokacin da ya so" jikinta yayi sanyi saboda nasihar da yayi mata,a nan ta sake ba shi hak'uri tare da alk'awarin baza ta sake aikata kwatankwacin abunda tayi ba.

Da yaga ta fara dawowa cikin nutsuwarta a nan yasa ta a cikin jikinsa suka kwanta,tayi luf a k'irjinsa tana shak'ar k'amshin scent's d'insa,yayi murmushi a hankali duk da ba hira suke yi ba,in a provocative tone yace "Roohii!" Tayi murmushi saboda jin dad'in yadda suke ta amsa,yace "hope kin samu lafiya?" ta kad'a kai tace "Ehh! I felt relieved" yayi murmushi yace "za ki iya d'aukana?" Ta zaro ido tace "I don't understand" yace "i mean za ki iya karb'ar buk'atuna?" Tayi luf ta kasa cewa komai,ya lumshe ido yana ci gaba da shafa ta,ta d'ago kanta tana kallon sa tace "As long as i'm healthy enough i'm ready to accept any of ur needs" yayi murmushi yace "thank u wife,Allah yayi miki albarka" tace "ameen husby",dariya suka yi tare daga nan wasan ya canja salo.

Almost five days da dawowarsu,but every day Nuraz is on the network,completely ya daina d'aga mata k'afa,and at night suna kwance yana wasa da jikinta a niyyarsa na ya bata gwale² tana sauke numfashi da kyar,tace "Hayat! I'm really tired of always having same thing,abu sai kace cin kwan makauniya" ya d'ago rinannun idanunsa ya sauke a kanta muryarsa ba ta fita dai² yace "Please Roohii kada kice haka" tace "Allah kawai don baka ji yadda k'irjina suke zafi ba,kullum tunda muka dawo sai ka yi,ba ka bari na huta,ni dai gaskiya na gaji" tana fad'an haka ta fara k'ok'arin komawa gefe,da sauri ya rik'o ta,ta had'e rai tace "to gaskiya sai dai idan za ka barni na dunga hutawa" ya kad'a kai yace "Yeah! Sure i'll let u rest,but before then sai na yi miki ciki" ido ta zaro za tayi magana ya sake had'e bakinsu cikin salon da ya san ba zata iya jurewa ba yaci gaba da aika mata y'an sak'onsa,da yake ya san ta kan abarsa nan yasa tayi luf and continue to take his lesson.....

#Share pls.
#Asli Smasher.
💠💠💠💠💠
*©®2020.*

*'DAN MACE..*
(Tʜᴇ ᴘꜱʏᴄʜɪᴀᴛʀɪꜱᴛ)..💥

*WATTPAD:REAL-SMASHER898.*
https://my.w.tt/29u2S26SG2

*Tak'abalalla minna wa-minkum...*

  *Happy Eid-el'fid'r to u and ur family may Allah accept our du'a and may he forgive our sin's,may we live to witness more with sound health and wealth.Ameen 🤲*

Pᴀɢᴇ 47.
#єяσтємє?

Washe gari da safen gidan gwanin burgewa,rayuwarsu suke yi cikin farin ciki,a ranar su Veronica suka zo duba Nusrah because tun suna Nigeria ganin bata shiga skul ba two day's da yake ta sanar da su za taje Nigeria,da suka ga kwanakin da tace da su sun wuce Sarah ta kirata a waya suji lafiya bata dawo ba,here take sanar dasu ba ta da lafiya and saboda an yi admitting d'inta into hospital ne bata dawo ba,ko da suka ji labarin abunda ya faru sun yi mata jaje,and suka yi alk'awarin zuwa duba ta idan sun dawo,da suka zo sun yi mata wuni saboda yadda suka tarar da mutanen gidan well social nan suka saki jiki,da yamma lokacin da za su tafi kuma lolly ta cika su da kyautuka na girma,haka suma gefen su Nuraz yayi musu kyauta ta bajinta,suka yi musu rakiya har bakin mota Veronica ta ja su suka fice cike da kewar mutanen gidan.Later on kusan kwanaki uku da dawowarsu jikin Nusrah yayi sauk'i sosai ta koma skul taci gaba da karatu,shima yallab'ai ya samu damar mayar da hankalinsa kan aikinsa sosai.

In less than two weeks da dawowarsu daga Nigeria,on the side of Rafeek,on behalf of Abbah da ya bashi wuk'a da nama,ya jajirce sosai for nothing other than to find a solution for him,and by the time Alhamdulillah komai yana tafiya dai²,Baba da duk wanda ya kamata su sani,Rafeek ya isar musu da maganar neman auren da Abban yake son ayi masa,cikin hukunci na ubangiji tafiya har ta fara yin k'arfi,while itama Annie a nata side d'in lokacin ko da Baba ya zo mata da maganar bata yi jinkiri ba ta amince,bayan nan suka yi shawara da Lolly hundred percent ta bada goyon baya,haka shima Abbah a nasa b'angaren zuwa lokacin ya kasance yana yin komai da k'arfinsa musamman da ya san ko wace ce Rafeek d'in yake masa kwad'ayin ya aura,sai dai ya ji matuk'ar mamaki lokacin da yake samun labarinta kasancewar tun da Abbah ya fara ganinta baiyi tunanin Annie ba ta da aure ba,and here he gives his hundred percent approval,even though da Baba ya kawo maganar Annie bata yi rejecting ba,but to that point ta jajirce wajen yin addu'ah akan al'amarin and seeking for the best,tun da aka samu duka b'angare biyun suka amince,Rafeek ya wuce gaba,baya nan baya can ko ina aka juya yana nan tamkar b'arin k'wandala.
Chapter 119 · 0% Book details