← Book details Dan Mace Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 92 OF 152

Sashe 92

Dan Mace Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read

     A b'angarensu Nusrah kuwa lokacin da Angelyn ta nuna musu bedroom d'insu tana tafiya Nusrah ta had'e rai as if she had never known how to laugh,Nuraz who was standing behind her yana kallon yadda aka k'awata d'akin da pictures d'insu ya tab'e baki lokacin da yake k'ok'arin zama saman d'aya daga cikin armchairs dake gefe guda,kamar ance ya d'aga kansa idanunsa suka kan Nusrah dake had'e rai,zuba mata ido yayi yana nazartar yanayinta kafin daga bisani ya gyara zama yace "Zo ki fad'a min abunda nayi miki kike hararata." Saurin kallonsa tayi har lokacin fuskarta tana yadda take bata sake ta ba,sai ma tab'e baki da tayi tana k'ok'arin wucewa ya rik'o hannunta tayi saurin kallonsa za tayi magana ya tsareta da idanunsa masu cike da kwarjini,cikin yanayin rashin son wasa yace "sit down!" Babu musu ta zauna kusa da shi,hannunta a cikin nasa yana murzawa yace "Uhn.! Me aka yi miki ko nace laifin me nayi kike hararar na.?" Gyara bakinta tayi kada yace ta murgud'a masa baki kuma ba tare da ta kalleshi ba tace "Babu abunda aka yi min" yace "Amma kike kallona haka.?" Sakin baki tayi tana kallonsa a hankali tace "Ni wane kallo nayi maka.?" Yace "Oho! Ke za'a tambaya" jikinta taji yana mata wani iri like irin small insects suna binta tsikar jikinta ta fara tashi so she tried to grab her hand which he was holding yana mata wani irin abu,once again ya sake damk'e hannun she closed her eyes as she was breathing heavily,bai wani damu da yanayinta ba yace "I'm listening u,tell me what are u angry about?" she did not say anything but straight to the point she wants to leave him close,tana tashi ya fizgota ta fad'o jikinsa,a tsorace ta bud'e idanunta tana kallonsa,ya d'age mata gira da tambayar "What happen.?" Kai tayi saurin girgizawa,ya lumshe idanunsa ya bud'e yana sassauta muryarsa yace "Then fad'a min laifina sai na kiyaye gaba pleaseee.!" The expression of how he pronounced please d'in yasa tayi shiru tana tunanin yadda za ta fad'a masa,hannunta dake cikin nasa ya d'ago ya sumbata,carefully yayi separating fingers d'inta ya had'a palms d'insu yana goga hannuntan a jikin beard d'insa da lumshe idanunsa but not completely closed yace "Please!" As he tug his head to side like a fatherless,ajiyar zuciya tayi and then gently she whispers "If i said it out baza ka ji komai ba.?" Ya lumshe mata ido yana gyad'a kai,ta tab'e baki tace "I don't believe unless u promised me ba za kaji komai ba" yace "promise ba zan ji komai ba" tayi shiru tana kallonsa kafin tace "Ka tuna da girman alk'awarin da kayi,kada sai na fad'a ka b'ata rai" yana girgiza mata kai yace "I won't" ta jinjina kai a hankali tace "Da fari ina son ka amsa min me yasa kake yiwa Uncle haka,or did u forget that he was ur father.?" Saurin bud'e idanunsa yayi sosai zai yi magana ta rufe masa baki da d'ayan hannunta tana girgiza kai tace "sincerely ba na jin dad'in hakan da kake yi,fisabilillah da wanne zai ji? Ciwon da yake damunsa ko abunda kuke masa? Ina son ka tuna whatever happens in the past we know it is our fate and mu ba za mu iya canjawa ba,but me zaisa ka dunga wulak'anta shi? Remember the position of the person who is hurting his parents,his future and where he will be tomorrow,,whatever he has done in the past ba fa kai ya yiwa ba ma at all,even if u are talking about ya wulak'anta ka wannan tsakaninsa ne da ubangijinsa,but don't look at what he has done for both of u please,even if he is still on his spectrum he doesn't want u and bai amince kai d'ansa bane ya kamata ace kai d'in ka kyautata masa ta yadda he should feel ashamed of his past deeds kamar yadda ubangiji (S.W.T) yace a cikin Suratul isra'a verse 23-24:"Bismillahir-rahmanir-rahiim.. Wa-k'adhaa rabbuka allaa ta'abudu illa iyyahu wabil walidaini ihsanaa,immaa yablughanna indakal kibari ahaduhuma aw kila humaa falaa tak'ul lahumaa uffin walaa tanharhuma wak'ul lahumaa k'aulan kariymaa,wakhfidh lahumaa janahazhulli minar rahmati wak'ur-rabbirhamhumaa kama rabbayaniy saghiraa.." (The meaning of the saying is:-And ur Lord decree that u worship none but him,and with respect to do good to two parents,either if one of them reaches old age with u or both,do not say 'uffin/tur' nor speak harshly to them but ka fad'a musu magana mai dad'i. And lower unto them the wings of compassion and says: "Oh my Lord! Have mercy on them,as they did to me when i was a little child). And then Allah (SWT) called for the respect of parents,sannan yace a mutuntasu as the verses of the Holy Quran confirmed,such as verse 36 of surah an-nisa'i,verse 151 in surah Al'an'am,and verse 23 of Is-ra'i,and verse 14 in surah Lukman,and in several hadith of Bukhari and Muslim said that,the Messenger of Allah (S.A.W) was asked:"Ayyul amaal afdhaal? He said:"Prayer on time,and then what? He says that,obedience to parents",in another hadith of Bukhari he says that:-"the Messenger of Allah (pbuh) was asked about the serious crimes? He said that:-"polytheism to Allah and disobedience to the parents",yana daga cikin parental right,k'aunar su/girmamasu/ciyar da su/tufafatar da su/yi musu ladabi da biyayya/yi musu addu'a/girmama y'an uwansu/their friends/establish good deeds with their names after their death,and do not forget that a ciki Ameen (3) da Annabi (S.A.W) ya Amsa a lokacin yin khud'uba zai hau mambari har da wadda aka ce duk wanda ya riski iyayensa bai yi musu biyayyar da zai shiga Aljanna ba... May Allah curse him. The Prophet said Ameen. So how do u think idan akace wani babban malami ya amsa maka adduarka bare kuma rasulullah (S.AW)? Akwai hadith daga Annabi (S.A.W) inda yace:"Sab'awa iyaye yana daga cikin manya manyan zunubai,and ka sani maganar Annabi ba tatsuniya bace da za muyi tunanin za ace kurunk'us.. A wani hadith d'in Annabi yana cewa:"Ku bautawa Allah kada ku had'a wani da Allah kuma ku kyautatawa iyaye. An karbo daga Abu-Umamata (R.T.A) Hak'ik'a wani mutum yace:"Ya Manzon Allah,mene ne *HAK'K'IN IYAYE AKAN D'ANSU!?* Sai Manzon Allah (S.A.W) yace:Su ne *ALJANNARKA DA WUTAR KA."* If u obey ur parents u will be successful,but if u disobey them u perish and u are approaching to hellfire,Allah ka tsare mu baki d'aya.."

    K'ura mata idanunsa da suka tara hawaye yayi,tana kallonsa itama tace "hope u understand what i want to remind u.?" Ta fad'a tana janye hanunta data rufe masa baki,saboda yadda kalamanta suka shige shi bai iya magana ba sai wani wawan runguma da yayi mata a hankali hawayen dake cikin idonsa suka fara sauka a jikinta,jin d'umin abu a jikinta yasa tayi saurin janye jikinta,abunda ta gani ba k'aramin mamaki da tsoro suka bata ba,tana kallonsa a hargitse take fad'in "Ya salaam.! Me kake yi wai haka.? Dan Allah kayi hak'uri wollahi ban fad'i haka da wani nufin ba,na fad'a ne just to remind u of what u are trying to forget" Tana magana hawaye suna gangaro mata bcos sosai ta tsorata,yana sake k'ank'ameta ajikinsa yake fad'in "u are the best part of my life,since i have never met a man/woman da lokaci guda naji ya shiga duk wani hanyar da jini yake bi a jikina ba,tabbas ubangiji kad'ai ya barwa kansa sanin dalilin had'a mu a lokacin da d'ayanmu bai yi tunani ba ko yayi shawara da shi ba,ke alkhairi ce a rayuwata,u are a woman who's every man ya samu kamarta zai yi alfahari da ita,anjaad shukhran,shukhraan² for reminding me,ahabbuk-thtiir habibtiiy.!" Yana fad'a ya d'ora mata wani irin warmth and strongest kiss a cheek d'inta,ajiyar zuciya tayi mai nauyi,tana rik'e hannunsa da yake mata wiping tears ta furta "This is the right thing for every good woman to do to keep her husband on the road,and i don't want this reason ya kasance sanadin da za ka shiga cikin la'anar ubangiji,because if u are not with me a duk inda zan kasance zanyi rayuwa ne mai cike da k'unci.. Please ka ci gaba da kasancewa tare da ni ko zan ci gaba da samun nutsuwa a rayuwata.." Kai yaci gaba da gyad'a mata kamar ba zai daina ba,ita kuma tana ci gaba da tunatar da shi.
Chapter 92 · 0% Book details