Sashe 105
Dan Mace Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Tun da ya nufo gurin yake kallonsu,he didn't know what had happened ya ga su Veronica suna dariya sun bar wajen,yana k'arasowa wajen trying to park ya zuba mata idanusa especially as she closed her eyes sai bai yi mata alamar da za ta san ya zo ba,he pulled the door out to see that she had no intention of getting her eyes open ya nufo inda take zaune,tun kafin ya k'araso his scent's began to let her know that he was nearby,da sauri ta bud'e idonta ta sauke su a kansa,murmushin da yake mata yasa ta sauke ajiyar zuciya a hankali and then ta fara tattara kayanta yana zuwa ya yi mata sallama,ta amsa tana kallonsa kamar za ta yi magana ta fasa,hannunsa ya mik'a mata ta kama sannan ta tashi ya karb'i jakartan ya rik'e yana rik'e da hannunta suka k'araso inda yayi parking,ya bud'e mata ta shiga sannan ya wuce ya shiga ya tada motar suka fara tafiya a hankali,sun fita daga skul ya kalleta yace "what's wrong with u?" Ta gyara kwanciyarta bata bud'e idonta ba tace "Nothing ni lafiya na k'alau" he just smiled and said nothing har suka shigo gida,yayi parking ya fito ya bud'e mata tana fitowa hadiman gidan suka fara yi musu barka da dawowa,ya rik'e mata hannu suka wuce ciki,suna shigowa parlor suka tarar da Hajiya zaune ita da Lolly da alamun maganar da suke yi mai muhimmanci ne duba da yadda Lolly ta sunkuyar da kai,suka yi musu sallama bayan sun gaisa suka wuce bedroom,Hajiya da ta tsagaita da magana ta bisu da kallo da mamaki ta kalli Nusrah tace "Baby zo nan na ga" a d'an tsorace Nusrah ta kalleta ta kalli Nuraz,ya lumshe mata ido alamun kada ta tada hankalinta,ta had'iye wasu irin saliva's tana tafiya kamar ba ta so,ta dawo inda Hajiya take zaune,Hajiya was looking at her eagerly and says "Are u sick?" Ta girgiza kai alamun a'a,Hajiya dai bata yarda da amsar Nusrah ba tace "Babu inda yake yi miki ciwo?" Ta gyad'a kai alamun ehh,daga haka Hajiya tayi shiru tana kallonta,zuwa wani lokaci kuma tace "Shi kenan tashi ki je ki huta" ta tashi a hankali kanta a k'asa,haka kawai sai ta fara jin fad'uwar gaba musamman da ta tuna maganar da su Sarah suka gama yi mata a skul,she slowly re-watched herself had'e da shafa flat tummy d'inta,har ta shigo bedroom d'in bata daina tunanin da take yi ba,jin motsin shigowarta yasa Nuraz dake arean closet ya waiwayo ya hangota ta shigo but kamar ba ta cikin nutsuwarta,he was quietly looking at her yana jira ta k'araso ya tambayeta abunda yake damunta because ya san ba haka ya barta ba,but bai sani ba ko bayan tafiyarsa hospital wani abu ya faru duk da ya tambayeta yanzun babu jimawa ta fad'a masa babu komai,gajiya yayi da jiran ta ya fito lokacin ya rage kayan jikinsa ya sameta zaune saman armchair,yana k'arasowa ya fara cire mata vail d'in kanta tayi ajiyar zuciya tana kallonsa,he raised his eyebrow and said "What's going on?" She nodded her head alamun babu komai,yace "I don't believe" ta sake yin ajiyar zuciya za ta yi magana ya rigata "Kin kalli yadda kika koma kuwa?" She looked at him with surprise,ya kalli fuskarta yace "Ina tunanin ba haka na tafi na barki a skul ba,can u tell me what's wrong with u right now?" Lumshe idanunta tayi tana yamutsa fuska tace "there is nothing happen to me" yace "really?" Ta gyad'a masa kai,ya tab'e baki yace "I can't believe babu abunda yake damunki" tace "why not?" Yace "Haka kike kullum ko yaune kika dawo haka?","ya ya nake to?" She said with a dry smile on her lips,as he sat next to her jikinsu yana gugar juna yace "Do u want me to tell u?" Ta gyad'a kai,ya tab'e baki yace "what will u give me if i said it out?" Dariyar da ta bayyana hak'oranta tayi tace "za ka samu duk abunda kake so" ya d'age gira so excited yace "really?" She roll her eyes and whispers,yace "Wah! It's a fun day" dariya maganarsa ta sata,yana kallonta yayi murmushi,tace "Akwai ranar da ba na shagali ba a gurinka?" Ya sake yin murmushi yana d'age shoulders yace "Akwai mana" tace "which day?" Yace "if u don't want sai kin ba ni wahala kike karb'a" ta zaro ido bakinta a bud'e tace "Sharri za ka yi min?" Ya harareta yace "Babu wani gaskiya na fad'a" tayi rau² da ido kamar za tayi kuka,yayi saurin cewa "no! Ba haka nake son fad'a ba" tace "to me za ka ce?" Yace "We are always in fun" ta harareshi tace "Ai ba haka kace ba da farko" he raised his eyebrows and said "i have change my words" ta sake harararsa tace "u will come later" he looked up and said "please don't judge me so bad,i don't want to say so" ta tashi tana kallonsa tace "Ai kuwa sai ka bawa mutanen k'asar ku labari" da sauri ya bi bayanta yana cewa "Please mana Mr's I" tace "there's no patience and no fun today" as he came forward ya rik'e kunne yace "Please Rooh" ta d'age kai tana kallon sama tace "Please let me take off my dress" yayi saurin cewa "Muje na cire miki" ta mak'ale kafad'a tace "I don't want" yace "Please!" Yadda ya furta kalmar cikin salo yasa ta turo baki bata ce komai ba,ya sake cewa "please Rooh" ta kalleshi kamar za tayi magana sai kuma ta fasa,ya sake cewa "Please!" For the third time,kallonsa ta tsaya yi as if she was looking for something in his face,ya sake rik'e kunnensa yana rage ganinsa yace "shall I?" she slowly leaned her back a gefen closet tana nodding masa kai,murmushi ya sakar mata yana nufo inda take sai da ta bari ya kusa zuwa quickly ta janye jikinta ta fice ta d'ayan side d'in,he quickly followed her yana cewa "ki bi a hankali kada ki fad'i" tsayawa ta yi cak tana sauke numfashi even though ba wai gudu tayi ba,ta kalleshi her eyes were filled with suspicion because she didn't understand the meaning of their words from Sarah,Hajiya har zuwa na sa da yayi yanzun,ya k'araso inda take tsaye tana kallonsa ya rungume ta yana shafa bayanta,she was still feel him in shock,da kyar bakinta ya bud'e tace "what do u mean?" He smiled correctly and said "Don't u really know what is going on?" She nodded her head,he smile again tace "I don't understand what u want to say" yace "When last kika ga menses d'inki?" She looked at him in surprise and said "I don't understand" he said "u will soon understand" she was silent and thinking yace "kin tuna?" ta tab'e baki tace "I like to remember but i still can't" yayi murmushi yana copping fuskarta yace "look into my eyes" tayi kamar yadda yace,yayi mata murmushinsa mai tattare da nutsuwa yace "Kusan two months kenan rabonki da yi right?" ta zaro ido za ta tambayeshi yadda aka yi ya sani yace "Ina sanin lokacin da kike yi tun ba yanzun ba,kwanakin farkon kowane wata from 3-9,yau nawa ga watan da muke ciki?" she was silently looking at him tana juya maganganunsu a zuciyarta if that is the case,do they seem to indicate she is pregnant? Yace "But I'm not sure just na fad'a ne,sai mun je hospital za mu tabbatar,idan zatona ya zama dai² mun samu k'aruwa idan kuma ya sab'a maybe an samu matsala ne daga menses d'inki" banda binsa da ido babu abunda take yi dan tsabar mamakin daya jefa zuciyarta a ciki ko kwakwkwaran motsi kasa yi take,yayi ajiyar zuciya yana shafa cikinta yace "I will be glad idan zaton da nake ya tabbata" the way yayi maganar ta ji wasu irin hawaye sun fara taho mata,da sauri ta rungume shi tana fashewa da kuka,yayi saurin rik'ota hankalinsa a tashe yana rarrashinta because he didn't know what caused her to cry,tana farin ciki ne ko kishiyar sa ne? She hugged him again with a sigh of relief and said "Take me to the hospital please" he hugged her tightly and said "do u want?" Instead of ta ba shi amsa sai tace "Please mu tafi" yayi dariyar da ta bayyana fararen hak'oransa yace "We will go but not this sooner" tace "please" ya shafa bayanta yace "ok we will but for now muje mu yi wanka" cikin zumud'i ta amsa tana rik'o hannunsa suka wuce bethroom,sun b'ata lokaci suna soyayya a cikin tube then suka yi wanka suka fito,a gaggauce suka shirya suka fita ba tare da sun fad'i inda za suje ba.