Sashe 88
Dan Mace Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
In the morning gidan was once again filled with family and friends,but duk wannan taron ko kad'an babu Nusrah bare Nuraz kasancewar tun safen misalin k'arfe 11:00am suka fita,shi ya kaita gurin saloon da tace za taje tun jiyan,a can aka yi mata gyaran jiki da k'unshi,daga can kuma ana gamawa instead of da suka taho ya dawo da ita K'ofar Na'isa sai taga sun d'auki wani way d'in daban,a d'an tsorace take kallonsa ganin suna nufar Sardauna crescent,but ta kasa bud'e baki ta tambaye shi abunda za suyi a can har yayi parking,yana tsayawa kuma bai tsaya yi mata magana ba ya bud'e motar ya fice,tana nan a zaune tana kallonsa ya bud'e entrance d'in parlor'n ya shiga,after a long moment of silence he could think of calling her over the phone,tana d'auka yace "What are u doing outside?" A dake tace "Me.. Well.. what are we going to do here?"
"Kamar ya me za muyi.?" Ya mayar mata da tambayar,tana sauke ajiyar zuciya a wahalce tace "I thought za mu koma can",tab'e baki yayi yace "Kinga ni ba na son aikin wahalar da kai,just come in i'm waiting!" Her hand where clenched to her chest as the pain in her face worsened,she quickly closed her eyes cikin in'ina tace "Dan Allah ka yi hak'uri ka zo mu tafi" lumshe idanunsa yayi yana shafa kwantaccen dark beard d'insa,in a low voice yace "What are u afraid of.?" Shiru tayi because literally she just can't seem to say what she is afraid of,katseta yayi da fad'in "Ke nake jira kada kisa mu b'ata lokaci a nan,since u want to go back there and don't let Annie to start making phone calls tana tambayar abunda ya tsayar da mu" yawun tsoro ta had'iye tace "To amma ai.." Saurin katseta yayi da fad'in "Babu wani to amma,abunda nace ki shigo ciki ki same ni,if u let me out abunda kike tsoro zai faru" a d'an tsorace ta bud'e ido za tayi magana ya katse kiran,she was silently thinking,ta d'auki tsayin mintuna biyar kafin ta yi shahada ta bud'e motar ta fita,she slowly walks as if she doesn't want to come har ta tsaya a bakin entrance nan d'inma ko kafin ta bud'e k'ofar ta shiga sai da tayi jim tana tunanin anya ya kamata ta shiga kuwa? Saboda yadda zuciyarta take cike da tsoro har ji take yi kamar tana jin fitsari,da kyar ta aro jarumta ta tura k'ofar ta shiga had'e da yin sallama,yana zaune saman armchair that he could see everyone who entered the parlor,yadda tayi wuk'i-wuk'i da ita sai da yaso yayi dariya,but ya danne dai bai yiba yace "have a sit please" she continue to lift her legs and sit on the armchair that was far away from him,the wicked smile released yana k'ura mata ido yace "Come back here" he spoke yana nuna mata kusa da shi,she watched him with her eyes da suka yi raurau suna shirin fara zubar da hawaye,kansa ya d'auke gefe as he feels that if he continues looking at her he may lose his senses and she can realizes what he means,idanunta duk sun cicciko da hawaye dan gani take yi wani abun zai mata shi yasa duk ta firgita,bai damu da yadda tayi ba yace "I have only one problem idan kika bi ni a yadda nake za kiji dad'in zama dani,but the truth is a rayuwata na tsani idan nayi magana sai na sake maimaitawa and u know that" Sadly she got up tana juya idanunta and returned to where he was,but then she sat down from the corner not letting them sit too close,ya kalleta and to look at the distance between them yana had'e rai ya furta "Now what is all this space? That is no secret between us? whenever i say something u must be kind to me to repeat it or what does that mean.?" Quickly hawayen da take tarawa a idanunta suka fara gangarowa,he looked at her with great vigor ya furta "Have i done anything to u before? Uhn! Lallai yarinya da sauran ki" saurin sunkuyar da kanta tayi tana goge hawayen,yana matsowa kusa da ita ya furta "What are u doing? Ke baki san wasa ba duk sai ki firgice?" She looks up at him with amazement,ya d'aga mata gira yasa handkey d'insa yana goge mata fuska,tayi k'uri tana kallonsa da mamakin abunda yace,kallon idanunta yayi yana sake d'aga mata gira yace "What.?" Saurin girgiza kai tayi ya tab'e baki yana fad'in "Any way! Magana ne nake son muyi,ina son sanin abunda kike buk'ata game da kayan lefe" nauyayyen ajiyar zuciya ta saki wanda yasa shi kallonta,ta d'auke kai gefe tana sakin murmushin samun nutsuwa,jin ta yi shiru ya kalleta yace "Baki ce komai ba,al'halin na san kin ji abunda nace" tana rausayar da kai gefe tace "Me zance ni.?" Ya d'age shoulders yace "How do i know what u want to say.?" Juyawa tayi tana kallon hanyar bedroom d'insu tace "Duk abunda ka yanke ni ba ni da matsala da hakan" tana fad'a tayi saurin mik'ewa za ta bar wajen,he quickly took her hand and looked at her yace "Sit we haven't finished" a marairaice ta juyo tana fad'in "i'll be back" yace "Ina ne za kije da kika tashi.?" Tace "Please akwai abunda zanyi" yace "what is it.?" She was silent because she was ashamed to say that fitsari za taje tayi,even though she knew he was doing it but da kunya ta fad'a,he looked at her with a shy look yace "Fitsarin ne ba za ki iya cewa shi za kiyi ba.?" A mamakance ta kalleshi but ta dauje tana fad'in "I'm not going to do it" yana had'e rai yace "Tunda ba shi bane zauna mu gama maganar" marairaicewa tayi tana fad'in "Please ka bari to na dawo" yana sake had'e rai yace "u don't need to go anywhere else" kamar za tayi kuka saboda ta san ya gane what she was going to do tace "Please ba don ni ba ka bari naje" how her face was yasa shi sakin hannunta da sauri ta bar wajen,tana tafiya yayi murmushi to find that she was just not able to tell fitsari take son zuwa tayi,baya yayi ya kwantar da kansa yana sakin murmushin da na kasa gane ma'anar sa,almost three minutes with his eyes locked then he got up and followed her,as he was coming in ita kuma tana fitowa daga bathroom ya bita da kallo mai cike da tuhuma,sunkuyar da kai tayi tana blushing because ta fahimci irin kallon da yake mata,bata ankara ba taji yana tambayarta "Yanzun kuma me za kice Mr's NOOR.?" She started nodding and leaning against the bathroom door tana yin murmushi,shima murmushin yayi yana matsowa inda take tsaye,a daf da ita ya tsaya irin bai fi three inches su had'e ba,yace "Tambayarki nake yi me kika yi.?" Ji tayi kamar ta tsaga k'ofar ta shige ciki dan kunya,yasa hannu ya d'ago chin d'inta yana kallon kyakykyawar fuskarta da aka yiwa light make up,cikin wahalallen murya ya furta "Are u a deaf.?" Tayi murmushi tana sake runtse ido,ji tayi ya furta "Well,since u stop talking to me,let me do something da zai sa ki bud'e baki kiyi magana" girgiza kai tayi alamun a'a bai saurareta ba ya dafe door d'in da take jingine a jiki da hannunsa d'aya,d'ayan kuma ya rik'o chin d'inta da shi yana matsar da fuskarsa dai² nata,jin saukar numfashinsa a saman fuskarta a tsorace ta bud'e idonta tana zaro ido,dariya yayi wanda yasa hak'oransa bayyana yana d'age mata gira d'aya yace "what.?" Tayi saurin girgiza masa kai,yana sake sakar mata murmushinsa mai kyau yace "Oyah! Close ur eyes to tunda babu komai" da sauri tace "What would u do for me idan na rufe.?" Dariyar da yake yi ya tsayar yace "Ke dai ki rufe za kiga abunda zan yi ai" girgiza kai tayi za tayi magana yayi saurin rufe mata baki da hannunsa tana sake zaro ido taji ya sumbaci hannunsa dake bakinta a hankali kuma ya juya yana fad'in "Matsoraciya kawai!" Dariya ta samu kanta da yi ganin ya bar gurin tana lumshe ido ta dungure kanta da fad'in "Gaskiya na ji tsoro sosai" saurin juyowa yayi yana kallonta yace "Me kika ce?" Saurin bud'e ido tayi tana girgiza masa kai tace "nothing" tsayawa yayi kallonta da tunanin anya hakan ne kamar yadda ta fad'a d'in duk da ya so jin abunda ta fad'a,a hankali kuma dai sai ya juya yana kama hanyar closet d'insu yake fad'in "Zo ki d'auki abunda kike buk'ata mu tafi." Bayan sun gama d'aukan abunda za ta buk'ata shi da kansa ya d'aukar mata kayan suka fita suka kama hanyar komawa K'ofar Na'isa inda yan uwa suke ta faman hidimar yin wunin biki.