Sashe 82
Dan Mace Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read
In less than 2 weeks many things happened,ciki kuwa harda fara warwarewar black magic da matar Abba'n Nusrah take tufkawa,abunda ya faru a gidan kuwa shi ne,since ranar da su Nusrah suka je kai masa ziyara office bayan sun tafi,Abba'n ya koma da ruwan addu'ah that they had brought to him as a zamzam kamar yadda Nusrah ta sanar masa,bayan sun tafi sun barshi haka duk ranar Abba'n nata ya zauna shiru a office yana tunanin dalilin da yasa ya rabu da y'arsa da sauran wasu al'amura da suka dunga faruwa a baya kad'an har ya fara tunanin family d'insa,which by the time of almost seven to eight years rabonsa da yasa wani d'an uwansa na jini a idanunsa,all the changes that he would make that day feels like he was going through something but his heart was locked so that he couldn't understand the questions he was asking himsel,da lokacin komawarsa gida yayi ya fara shirin tafiya but sai yaji sam ma baya sha'awar zuwa gidan,ko daya fito daga office maimakon ya wuce gida sai ya tsinci kansa da wucewa plaza d'in daya gina ya zuba kaya ake business,abunda bai saba yi ba idan ya fito ya kai 10pm ranar shi ne a waje til 11:00pm,ko daya ga lokaci ya tafi sosai and babu kuma sauran inda zai nufa nan ya lallab'a ya fara niyyar komawa gida though baya jin dad'in jikinsa kamar yadda zuciyarsa da duk wani tunaninsa suka kulle but ya daure ya kama hanya,daf da za su shigo cikin gidan motarsu tana bakin get kiran Nusrah ya shigo wayarsa,da farin ciki sosai a zuciyarsa yana zumud'i ya d'auka because bayan tafiyarsu ta yi masa text message ta sanar masa itace,to sai ya ajiye number nata a wayar saboda ba ko wane bak'uwar number ne ake kiransa yake d'auka ba,bayan ya d'auka ta gaishe shi ya amsa mata in a friendly manner,suka d'an tab'a hira irin ta tsakanin y'a da mahaifi,a nan ta sake masa bayanin zam-zam d'in yana da matuk'ar amfani saboda haka yayi k'ok'ari yana sha ko wane lokaci idan ya sha kuma ya d'an rage ya shafa a jikinsa musamman lokacin da zai yi bacci,daya tambayeta amfanin shafawar tace it is of great use and will help him ko dan samun lafiya da rage wasu ciwuka,and then it will protected him from any evil intentions,he gladly answers and assures that if God approves he will use it as she needs,after much discussion in the conversation she reminded him of the importance of prayer,especially azkarus'sabah wal-masa'a,yace in Allah ya yarda suma zai dunga yi,but he would have suffered only one problem at a time yana jin harshensa da zuciyarsa a wani irin yanayi duk lokacin daya bud'e baki da niyyar yin addu'ah he finds himself in a state of weakness,ko daya fad'awa Nusrah haka tun daga lokacin ta d'aura d'amara every morning and evening she calls him to remind him to pray while she is reading to him yana bin bakinta though ba wai bai iya ba,har ya zama tana kiransa ko gaisawa ba za suyi ba sai yayi addu'ar ta ji sannan suyi hira su ajiye wayar,tun abun bai zame masa jiki ba har ya saba a cikin tak'aitaccen lokaci,yayin da a gefen hamshak'iyar tun daga wannan ranar da Abba'n nata yaje gidan da magungunan ya ajiye su a d'akinsa idan dare yayi yake amfani da su,turare kuma kamar yadda ta fad'a masa ya dage yana shafawa duk lokacin da zai fita,as the medicine that is poured into it is not known for its color bcos the perfumes are dark and he doesn't realize that. On the first day of using it Hajiyar tana jin k'amshin taji bai mata ba,ta fad'a masa she did not want,yace tayi hak'uri shi dai turaren yayi masa kuma ai da shi yake amfani,data dage lallai he must change some,to say that it is not necessary if she does not want ta daina zuwa d'akinsa,shi ne fa tayi fushi ta daina zuwan a tunaninta zai zo yana rawar jiki ya bata hak'uri,shi kuma sai rashin zuwan nata ya zame masa kind of great opportunity da yake ci gaba da amfani da magungunan ba tare da an samu matsala ba.
*2 weeks later...*
Lokacin yayi dai² da kwanaki ya ragewa Nusrah su koma UK saboda skul wanda zuwa lokacin tuni shi Nuraz ya koma bakin aikinsa sai dai kusan a 9ja yake weekend,dan dama ko da suka tashi tahowa ba wai ya d'auki dogon hutu bane,kasancewar ranar Saturday in the morning both of them were sitting in the parlor suna hira wayar Nusrah tayi k'ara,a hankali ta kalla tana ganin sunan mahaifinta tayi murmushi ta amsa,bayan sun gaisa kafin suyi hira yana tambayarta iyayen rik'onta tayi murmushi tace suna tare yanzunma,yace ta gaishe su sai cewa tayi ga su Abbah ku gaisa,kafin ya furta wani abu ta yi sauri ta bawa Annie wayar,sun gaisa da su sai godiya yake musu saboda lokacin abunda yayi masa saura sihirin ya gama warwarewa duka kad'an ne,Nusrah picks up the phone and says "Abbah we will soon come to ur plaza" yace "Toh baby Allah ya kawo ku lafiya" tace "Ameen Abbah sai mun zo" suna gama waya Annie tana kallonta tace "Yanzun da kika ce za kuje,can k'ofar Na'isan fasa zuwa za ku yi.!?" Murmushi tayi tace "A'a Annie ai kinga gobe ba zan samu zuwa ba,saboda zan k'arasa shirya abunda zan tafi da su,kuma zanje ayi min wankin kai,tare za mu tafi sai naje na dawo ko?" Annie ta gyad'a kai tace "Sure,Allah ya nuna mana lokacin."
As they had set out,in the evening bayan sun fito sai da suka fara zuwa K'ofar Na'isa suka ajiye su Annie,but su sau basu tsaya ba suka wuce Plaza wajen Abbah,since suka k'araso suka tarar da Abba'n cikin office d'insa na nan,suna gaisawa da Nuraz yace zai je ya dawo,nan ya barta sai hira take yiwa Abba'n yana biye mata,suna zaune kamar daga sama lokaci d'aya taji Abba'n ya yi shiru gumi sai keto masa yake kamar wanda ya had'iye kunama,ta kalleshi tana rik'o hannunsa da tambayar "Abbah.! Are u okay.?" Yayi shiru baice komai ba,juyawa tayi da sauri ta d'auki remote and increasing the speed of AC but still bai daina gumin ba,ta dawo kusa da shi hankalinta a tashe tana jera masa tambayoyi but baya cikin nutsuwar da zai iya amsa mata,after a while he began to squealed sai dai babu abunda yake fitowa face wani irin bak'in ruwa mai wari,hankalin Nusrah idan ya je d'ari a lokacin duk sun tashi nan ta fara k'ok'arin kiran Nuraz ta sanar masa halin da ake ciki,he did not take long ya k'araso da waya a kunnensa,tana kallonsa yana tsaye a gefe yana waya da Annie waiting him to finish and telling her what Annien had said,ganin bai gama ba ta kasa hak'uri ta fashe da kuka,zuba mata ido yayi while yana ci gaba da magana da ita cikin nutsuwa,basu kai ga gama maganar ba Abba'n ya fad'o daga saman kujerar da yake zaune and a time d'in was breathing hard,Nusrah knelt down in front of him looking at him in tears tana tab'a shi,tasowa shima Nuraz d'in yayi ya matso kusa da inda suke yana fad'a mata ta dunga masa addu'ah,wiping away the tears da suke zubowa take k'ok'arin karanta masa,wata irin mik'ewa gab'b'ansa suka yi da k'arfin gaske ya furta "Hasbunallaahu wa-ni'imal wakiil" yana damk'e saitin zuciyarsa da yake jin kamar ana hura masa wuta a ciki.