← Book details Dan Mace Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 72 OF 152

Sashe 72

Dan Mace Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read

***
Can farkon line ya koma kasancewar babu mutane sosai a cikin line d'in,sai almajirai da suka cika k'ofar gidan da suke da niyyar tambaya,yana fitowa suka had'u da wani saurayi yana niyyar shigowa line,Nuraz yayi masa sallama yana mik'a hannu suka gaisa,matashin ya bisa da kallo,Nuraz yace "Idan ba zaka damu ba tambaya nake dan Allah" matashin yayi murmushi yace "Allah yasa na sani" Nuraz yace "Gidan Malam Baba nake tambaya" matashin ya fara squeezing face yana tunani da maimaita sunan da Nuraz ya fad'a,can kamar an tsikare shi yace "Ohoo.! Gidan Alh Baba Muhammad former parliamentarian (d'an majalisa).!?" Nuraz yayi shiru yana tunani kafin yace "Wollahi I have no idea about this,but da jimawa he started politics" Matashin ya sake yin murmushi yace "Ai a nan unguwar matuk'ar za ka zagaye ta kana tambayar Malam Baba idan ba mu da muka san shi ba it would be hard to find anyone who knew that name,and i only know him by that name kamar yadda yake shi d'aya ne mai wannan sunan" Nuraz nodded his head as he listened to the young man's information,bai jira ya k'arasa labarin daya fara ba yace "Sorry i will interrupt u,where is his house.!?" Daga nan inda suke a bakin line ya nuna masa gidan da su Annie suke tsaye yace "Ka ga inda matan can suke tsaye.!?" Nuraz ya gyad'a kai yace "Here is the house u are looking for" Nuraz thanked him had'e da yi masa alkhairi ya wuce,yana k'arasowa bai tsaya basu labari ba yace "Annie mu shiga ga gidan nan" duka suka zuba masa ido da mamaki,he smiled softly and said "Muje ga gidan nan" all of them couldn't move,so he started passing to the door of the house,yayin da ya bar zuk'atan su Lolly da tunanin anya kuwa ba b'atan hanya suka yi ba.!?,but a hakan suna tunanin suke bin bayansa saboda hausawa na cewa "Idan rak'uminka ya b'ace har cikin tandu ka duba" bare su da suke neman gida,dai² suna tsayawa a k'ofar get d'in gidan kafin yayi knocking aka bud'e k'aramar k'ofa za'a fito,ganin haka yasa ya d'an koma baya kad'an ya jira,mutanen suka fito suna kallon su,Annie da Lolly was froze,haka suma mutanen da suka fito d'in,at this time kam their heartbeat was exactly the same as when their eyes fell on.....

*INTERVAL...*

     *#🙏 Hausa people says that k'arshen tika tiki...*

      *Back then,if the reader hadn't forgotten,u heard that Baba was trying to run a contest,so how did he succeed and reach the level of *PARLIAMENTRIAN.!?*

      *Is this really the house they are standing in front of belongs to their father.!? If it belongs to him how is he governed.!?*

     *In the constitution of our country we all know that some of the candidates kad'an suke jira suji wani abun Allah wadai ya samu abokin hamayyarsu,shin shi Baba zab'ar sa akayi ko kuwa labarin abunda ya faru a gidan sa ne bai baza duniya ba? Ko kuwa dai jama'a ne suka ga dacewar sa daya shugaban ce su duk da abunda ya yiwa y'ay'an cikinsa har guda biyu?*

    *Ga dai su Lolly/Annie harma da tsarabar Nuraz at the door of their father's house,back then he claims that ya hak'ura da su,shin ko zai yarda ya karb'e su a wannan karon.?*

*As they stood we all heard that they had seen some people come out from the house which was the house of their father,ko su wane ne wad'annan mutum biyun da suka gani.!?*

*#To mai karatu a nan zan barka,u and i sai nace mu tara a shafi na gaba domin samun amsoshin tambayoyin mu.*

#Share pls.
#Asli Smasher.
💠💠💠💠💠
*©®2020.*

*'DAN MACE..*
(Tʜᴇ ᴘꜱʏᴄʜɪᴀᴛʀɪꜱᴛ)..💥

*WATTPAD:REAL-SMASHER898.*
https://my.w.tt/29u2S26SG2

*Alhamdulillah alaa kulli halin...👏*

Pᴀɢᴇ 33.
#Aᴅᴠᴀɴᴄᴇ

Akan Rafeek idanun su suka fara sauka,kafin su yi wani yunk'uri Yaya Abdullahi dake rik'e da hannunsa suna magana yayi shiru ya kafe su da kallon tsantsar mamaki,a tare Annie da lolly ganin irin kallon da d'an uwan nasu yake binsu da shi suka furta "Yaya Abdullah.!",yaya Abdullahi dai tuni ya jima da suma a tsaye banda bakinsa dake motsawa babu wani sauran gab'a da yake nuna alamar yana cikin hayyacinsa fad'i yake "Wai da gaske ku nake gani.!?" Su kansu sun kasa magana sai girgiza masa kai kad'ai da suke yi,but kallo d'aya za kayi musu ka tabbatar they were in shock and awed to see him with Rafeek,they took a moment suna kallon-kallo and then Yaya Abdullahi trying to break their silence,yana kallon su cike da rud'ani muryarsa tana shivering ya furta "Mu.. Mu shiga ciki" babu musu suka juya dukan su,Rafeek yayi saurin tsayar da shi yana kallonsa silently yace "Arhm.! Ina ganin ni zan tafi" quickly Yaya Abdullahi yayi interrupting nasa "A'a u are going to no where,tunda kai ka fad'awa Baba sun shigo k'asar,sai ka wuce muje tare duk abunda za ayi ya faru akan idanunka" kafewa Annie suka yi a gurin da bud'ad'd'en baki,tsabar mamakin jin abunda Yayan na su yake fad'a ya sake jefa zuciyoyinsu cikin rud'ani tun ba ganin da suka yiwa Rafeek yana fitowa daga gidan mahaifin na su ba,babu yadda Rafeek bai yi da Yaya Abdullahi ba akan ya barshi ya tafi zai dawo daga baya but he said they should go back together,bisa dole yayi hak'uri ya bi shi suka kama hanyar komawa cikin gidan Nuraz da su Annie na biye da su,though kana kallon su za ka gane a tsorace suke,tun da suka shigo cikin get d'in gidan suke bin ko ina da kallo,yadda aka gyara gidan an canjawa komai fasali kai baza ka tab'a tunanin a irin wannan geto area d'in gidan yake ba,from the premises of any place na gidan ka kalla interlocking ne,aside from an yi decorating da wasu irin flowers masu sanyin dad'i,while daga ta wajen varenda kuma inda ainihin parlor yake an baza masa tiles brown masu adon tsalli²n fari,on the other hand na gidan luxury cars ne a carport,gidan ta ko ina an gama k'awata shi.
A bakin entrance na parlor da aka k'awata da wasu irin manyan flower vase suka tsaya Yaya Abdullahi yayi sallama,Baba dake ciki yana shirin fita yaji muryarsa mamaki ya kamashi bcos babu jimawa suka yi sallama,ya daure yayi murmushi ba tare da ya san adadin su ba ko ya ga fuskokin su waye a gurin yace "Kai da muka yi sallama yanzun yaya akayi ka dawo.!?" Kallon su Yaya Abdullahi yayi yana sakin murmushi yace "Baba wani daddad'an albishir muka kawo maka shi yasa muka kasa tafiya sai da muka dawo" Baba ya sake yin murmushi yace "Toh bismillah" Alama ya yiwa su Annie su fara shiga,babu musu suka wuce gaba zuciyoyinsu banda tsinkewa babu abunda yake,jikinsu kuwa har wani shivering yake all because of the fear of what they will find,a tare suka yi sallama ita da Lolly suna d'aga curtains dake zagaye da doors da windows na gidan,wani irin firgita dattijon yayi idanunsa akan k'ofa a matuk'ar tsorace muryarsa na kyarma and showing them with his thumb *"MARYAMU.! HAUWA'U.!"* Ya fad'a as he looked at them again,Yaya Abdullahi,Rafeek da su Nuraz da suke biye da su they were standing still an rasa wanda zai fara zama,Baba yayi shiru cikin tsananin firgici inwardly fad'i yake "Is that really true.!?" He turned around to looked at them again,yayin da gaba d'aya y'an sakon dake turo magana bakinsa lokaci d'aya without sun yi shawara da shi suka tafi wani mahaukacin temporary strike,a nan ya tsinci kansa da kasa furta komai all because of the shock daya shiga sai kallon su yake yana k'arawa,bayan wani lokaci Yaya Abdullahi yayi ta maza yace su zauna,duka suka fara neman guri suna zaunawa,for a while haka parlor'n yayi shiru,bayan Baba ya tabbatar su d'in ne da gaske ya sauke ajiyar zuciya mai nauyi idanunsa da already suka sauya launi ya daure ya sake kallon su,da kyar ya tattaro kalmomin da suka masa remaining a bakinsa ya furta "Alhamdulillahillaziiy bii ni'imatihi tatimmus'salihaat.. Alhamdulillahi alaa kulli halin." Wannan kalma da suka tsinto daga bakin Baba ita ta kara musu k'arfin guiwar ci gaba da kasancewa a gurin,Baba daya kasa ci gaba da magana ya juya ya kalli gefen da su Yaya Abdullahi suke hawaye suna zubo masa yace "Abdullahi.! A ina ka samo y'an uwan naka.!?" Yaya Abdullahi yayi murmushin jin dad'i yace "Baba yanzu muka had'u da su a k'ofar gida za su shigo" Baba nodded his head and looked at them yace *"MARYAM.!* Ina kuka kasance tsayin wannan lokacin.!? Me yasa baku taba tunanin waiwayar gida ba.!? Ina kuka shiga haka muka yi nema har muka kasa samun inda kuke.!?" Annie tayi saurin d'ago kanta cikin tsananin mamaki har bata san lokacin data furta "Kun neme mu baku ganmu ba.!?" Baba ya sake nodding kai muryarsa a raunane yake fad'in "Duk inda muke tunanin samun ku mun bincika,sai dai ko wanda ya san labarin ku bamu had'u da shi ba,me yasa kuka bi shawarar zuciyoyinku kuka yi tafiyar ku.!? Me yasa za kuyi nesa da mu.!?" jikin su ne ya fara yin sanyi saboda kalaman da Baba yake furtawa,while gefe guda kuma gani suke kamar a mafarki al'amarin yake occurring.
Chapter 72 · 0% Book details