Sashe 133
Dan Mace Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Days went on from days to weeks to month,which is zuwa yanzun cikin Annie ya shiga about five months,and by the time cikinta ya fito sosai yayi wani irin girma na ban mamaki,ko ina a jikinta duk ya kumbura,kaya ma idan ba oversize ba basa shiga jikinta,su Lolly duk sai murna suke yi za su samu k'aruwa ta b'angaren Annie sun manta batun zuwa Nigeria,a haka lokacin haihuwar yayi ta matsowa,lokacin da cikin yayi wata tara duk wanda ya san Annie idan ya kalleta yaga uban girman da cikinta yayi sai yayi magana,while a gefe d'aya kuma tun da cikin yake ba ta wahala Abbah ya kawo mata Bareerah ta dawo wajenta da zama,though a time d'in ma da jimawa suka yi magana da Nusrah kan case da ya faru a Nigeria,so tun lokacin yaje ya taho da su tare da Binitta saboda ayyukan gidan,Annie kam baiwar Allah dukzuwa lokacin idan ta zauna a guri ko motsawa ba ta son yi saboda nauyin da cikin yayi mata,komai za ta yi sai Bareerah ta taimaka mata,while Binitta kuma ta ci gaba da aikin kulawa da gidan,in the evening ranar wata Monday Nusrah got out of school,ganin Nuraz bai zo d'aukarta da wuri ba ta gaji da zama tace su Veronica su ajiyeta gidan Annie da yake sunfi kusa da gidan akan mansion,suna yin parking arean ta sauka suka yi sallama tana d'aga musu hannu,suna wucewa then ta fara tafiya,ta tsaya bakin entrance tana yin knocking Bareerah ta bud'e mata,ta shigo ta wuce parlour,bayan sun gaisa taji shiru bata ga Annie ba,ta kasa daurewa tace "Bareerah aunty Annie fa?" Bareerah tayi sanyayyar ajiyar zuciya lookin at the way of her bedroom tace "Tun da ta shiga sallar asr she hasn't come out" Nusrah ta waro ido da sauri ta nufi hanyar bedroom d'in Annie tana fad'in "Haba Aunty kin san condition d'inta me yasa baki duba kin gani ko lafiya ba,yanzun fa maganar maghreb ake yi" maganarta ne ya katse lokacin data bud'e k'ofar d'akin,seeing Annie kneeling on her knees ta had'a zufa,da gudu Nusrah ta k'arasa tana kwala kiran Bareerah Aunty,a 180 Bareerah ta iso bedroom d'in bcus ta san kiran ba na lafiya bane,sai ga Binitta ta fito daga kitchen,su duka suka rik'e ta suna tambayar lafiyarta but duk sun kasa sanin me za suyi su taimaka mata saboda rud'ewa,ga Annie kam situation da take ciki sai ya kasance a duk motsawar second yana yi ne but kamar ana k'ara mata k'arfin ciwon,Bareerah ta kalli Nusrah da tayi firi² kamar ita take nak'udan ta langab'ar da kai tace "Ko za ki kira Abbah muje hospital?" Da sauri Nusrah ta gyad'a kai sai kuma ta koma parlor,wayarta ta d'auka a jaka kafin ta yi k'ok'arin kiran line Abbah,kiran Nuraz ya shigo da sauri ta d'auka ta kai kunne,kafin tayi magana yace "Hello Madam! Ina kika shiga na shigo skul sai nemanki nake duk inda kuke zaunawa ban gan.." Bai k'arasa ba Nusrah cikin muryar tashin hankali tace "I'm at Annie's house,please hurry and help us muje hospital" hankalinsa yaji bai kwanta da yanayin da tayi magana ba da sauri yace "okay" ya ajiye wayar seat d'in kusa dashi ko katse kiran bai yi ba,Nusrah tayi kiran Abbah and informed him they would pass to the hospital yace sai su had'u can d'in,cikin k'ank'anin lokaci Nuraz ya iso,tun da ya shigo arean kafin yayi parking ya fara yi musu horn,hijab kad'ai suka saka ma Annie suka fito da ita lokacin duk ta gama shan wahala,suka shigar da ita back seat with Nuraz's help Bareerah ta zauna tare da ita,Nusrah ta shiga front seat suka d'auki hanyar Nuffield health,aka bar Binitta to take care of the house before su dawo,kusan a tare motocin su suka shiga hospital d'in da na Abbah,but kafin su k'araso har an shirya mata bed suna k'arasowa nurses suka wuce da ita maternity ward,wasa² tun wajen maghreb har suka yi sallar isha but shiru,after sun dawo daga sallah Dr Paredes ya nemi ganin su a office,it was there he explained to them yadda za su fahimcesa kan baza ta iya haihuwa da kanta ba,take Abbah ya amince ayi mata aiki,ko isashen awanni uku ba'a yi ba aka ciro mata kids d'inta uku mace d'aya maza biyu,murna gurin Nusrah har da kuka ta samu y'an uwa,bayan an shirya kids d'in aka kawo su,tunda aka yi haihuwar suka tabbatar da lafiyarsu duk sai suka samu k'arfin guiwar yin waya suka fara sanar da y'an uwa,Nusrah ta d'auki yaran tayi musu addu'ah murnanta yak'i b'oyewa,da ta d'auki macen kuma sai ta hana kowa ya d'auketa bcus duk ciki ta fi su rashin girma and tafi sonta,ta barsu da rik'on mazan,kafin wani lokaci Hajiya da su Maimunatu sun k'araso hospital d'in bakin kowa yak'i rufewa dan murna,haka Mummy ma matar baffanta Mr Sajid da su Afaf da Hannah duk sun zo,kowa yazo yana son d'aukar baby girl d'in but Nusrah tayi kane² ta hana kowa,Hajiya tayi dariya tana kallonta tace "Anya baby za ki bari mu d'auki y'ay'anku?" Nusrah tayi dariya cike da wauta tace "Kai! Gaskiya Hajiya ni dai babu mai d'aukar min yara har sai na gansu sunji d'umi na,nima na ji na.." Da suka zuba mata ido suna dariya sai ta kasa k'arasawa saboda kunyar maganar da ta fad'a d'in quickly ta tashi za ta bar wajen,aka yi sa'a su Nuraz sun shigo cikin ward d'in sai ta koma bayansa ta b'oye,Abbah ya kalleta yayi murmushi yace "Baby! Wane mai sa'ar kika bawa aron lil sis d'in naki?" Bata yarda ta fito daga bayan Nuraz ba cikin shagwab'a tana turo baki tace "Ba Hajiya ce ta karb'eta tun d'azun ba" Abbah yayi murmushi yace "Ato! Ai gara da ta karb'eta a hannunki,tun da aka fito da su kika hana kowa d'aukarta" ta sake turo baki tana daga bayan Nuraz har time d'in tace "Ai dai naga tafiya za kuyi ma ku barmu da su" Nuraz ya waiwaya kad'an ya kalleta yace "Ke da waye za'a barki d'in?" Tace "with Bareerah aunty" ya gyad'a kai yace "I see" daga haka ya fara tafiya ya zauna kan wani empty chair dake gefe,Hajiya began to tell Abbah what had just happened babu jimawa,Abbah yayi dariya yana kallon yadda Nusran taje ta shigewa Nuraz,though ba wai suna yin magana ana jinsu ba ne,but their circumstances yasa Abbah fahimtar hankalinsu a kwance yake,he smiled softly yana kallon Lolly da ta rik'e baby'n tana kallo yace "Ma'am ya dai kika yi shiru,tunanin me kike yi ne?" Lolly ta d'ago kai tana sakin sanyayyar murmushi tace "I'm not thinking,just praying to my kid" Abbah yace "Saboda son kai tun d'azun da ke da y'arki na fahimci kun k'i yi mana kara,fisabilillah su sauran laifin me suka yi ba kwa d'aukansu su dad'e a hannunku?" Hajiya ta karb'i zancen da fad'in "Aah toh! Nima dai na kasa gane musu,gara kai ka tambaya ko za mu samu amsa" Lolly tana dariya tace "Hajiya itafa mace ce ta yaya ne baza mufi sonta ba? Beside duk sun fita girma da nauyi sai dai ita ta fisu hak'uri,kalli fa tunda suka zo duk suke kuka amma ita baiwar Allah bacci take yi" Abbah ya kad'a kai yace "ur words are true and i care more duk ta fi y'an uwan nata hak'uri",suna nan suna ta hira har aka fito da Annie aka wuce wani room d'in da ita,they both looked over the bed da aka wuce da ita,lokaci d'aya hawaye suka kawo idanun Lolly,Hajiya da ta kula da yanayin da take ciki taji jikinta yayi sanyi bcus ta san abunda ta tuna yasa ta kuka,briefly dai ranar duk Annie bacci take tun da aka fito da ita daga theatre,yaran kam da suke kuka sosai duk suka tada musu hankali,da Nuraz suka yi maganar kukan sun Dr Paredes yasa aka musu pumping breast milk,da suka ji cikinsu ya d'auka duk suka yi shiru sai a nan hankalin family ya kwanta,bayan duk su Hajiya sun tabbatar yaran da Mamarsu suna lafiya suka yi sallama da juna suka wuce gida kowa sai labarin kids d'in yake yi....
#Really² sorry my people,wollah all these day's my phone gotta problem,but u are always in my mind.
#Share pls.
#Asli Smasher.
💠💠💠💠💠
*©®2020.*
*'DAN MACE..*
(Tʜᴇ ᴘꜱʏᴄʜɪᴀᴛʀɪꜱᴛ)..💥
*WATTPAD:REAL-SMASHER898.*
https://my.w.tt/29u2S26SG2
Pᴀɢᴇ 51.
#Hɪᴅᴅᴇɴ ᴀɢᴇɴᴅᴀ
#Really² sorry my people,wollah all these day's my phone gotta problem,but u are always in my mind.
#Share pls.
#Asli Smasher.
💠💠💠💠💠
*©®2020.*
*'DAN MACE..*
(Tʜᴇ ᴘꜱʏᴄʜɪᴀᴛʀɪꜱᴛ)..💥
*WATTPAD:REAL-SMASHER898.*
https://my.w.tt/29u2S26SG2
Pᴀɢᴇ 51.
#Hɪᴅᴅᴇɴ ᴀɢᴇɴᴅᴀ