Sashe 79
Dan Mace Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Durk'ushe a k'asa Nuraz ya tarar da ita ta zazzage jakarta tana hawaye tana duddubawa as he looked at her the signs assured him that she was looking for something,he continue to stand in the doorway until yaga ta birkito k'wayoyin medications tana ballewa da watsawa a bakinta,yayi still yana kallonta har sanda ta gama,slowly as she began to bend her head back tana lumshe idanunta da har lokacin basu daina tsiyayar da hawaye ba,kuka ne take yi in slow motion sam ba'a jin sauti,sai daya jera sauke ajiyar zuciya kafin ya fara takowa zuwa inda take,har ya k'araso kusa da ita bata sani ba shima bai yi magana ba ya nufi inda ta zazzage jakar ya tsuguna a hankali ya kai hannu kan magungunan ya fara tsintowa yana dubawa,pain relievers ne irin su aspirin,thrombolytics wanda akan iya kiransa da (clotbusters),sai antiplatelet agents,morphine,nitroglycerin,beta blockers,these medications help relax ur heart muscle,slow ur heartbeat and decrease blood pressure,making ur heart's job easier,beta blockers can limit the amount of heart muscle damage and prevent future heart attacks.
Ido ya zaro bayan ya gama dubawa zuciyarsa na skipping yake tambayarta "Baby what are u doing with that.!?" Saurin kallonsa tayi with her red eyes jin maganarsa a daf da ita,without saying anything ta mayar da idanunta ta kulle,kallonta yayi jin bata ce komai ba yana nuna mata maganin dake hannunsa yace "I'm asking u,kin san maganin mene ne wannan.!?" She nodded without bothering to talk to him,yana sake tsareta da idanunsa yace "Are u sure kin san na mene ne.?" Ta d'age masa gitarta d'aya because of how she felt herself idan tayi kwakwkwaran motsi,lumshe idanunsa yayi a hankali ya furta "Ok! Tell me amfanin me suke yi miki.!?" Slowly ta nuna masa saitin zuciyarta da hannunta,ido ya zaro yana fad'in "What!??" She slowly opened her eyes to look at him with amazement,as if he scared to ask what she mean ya furta "u mean u have a heart attack.!?" She nodded her head as he could understand and then ta mayar da idanunta da suka yi wani irin ja ta kulle,"Innalillahi wa'inna ilaihi raji'un.!" Was the first word that came out of his mouth had'e da dafe forehead d'insa,sun d'auki tsayin lokaci shiru ba tare da wani cikinsu ya sake yin magana ba,on the side of Nuraz he was overwhelmed by the turmoil she find her self,while Nusrah kuwa tarin damuwa yasa ko motsi bata son yi,bayan dogon lokacin da suka d'auka yana sauke ajiyar zuciya ya fara tambayarta since she was suffering from the disease,a nan ne ta sanar masa tun kafin ta had'u da su,at the time that she's with mommy after her Mom's death,but ko can bayan ma ciwon bai yi tsanani ba sai yanzun,jikinsa duk ya yi wani irin sanyi yayin da ya dunga bawa kansa laifin,bayan ya gama jin abunda ta fad'a duk da ya so ta bashi labarin abunda ya faru tsakaninta da Mommyn,aka yi knocking door d'in Nuraz dake aikin kallonta da tausayinta ya daure murya a shak'e yace "shigo" Bareerah dake tsaye wajen ta turo k'ofar ta shigo,tana kallon yadda suka zauna parallel tace "Annie tana kiran ku" amsawa yayi da suna zuwa,bayan fitarta daga d'akin a sanyaye ya mik'e yana fad'in "ki kwanta ki huta,bari naje" saurin kallonsa tayi cike da k'arfin hali ta furta "No.! Bari na taso muje" saurin juyowa yayi yana kallonta yace "Where are u going.!?" Tana calming kanta tace "Please let's go,naga ai babu wanda ya sani" yana d'age gira yace "Really.!?" Ta gyad'a masa kai,carefully ya tsaya kallonta kafin yace "Ok.!",a tare suka fito yana gaba tana binsa a baya har suka fito parlor'n inda suka tarar da su Annie sun yi jigum²,jiki babu kuzari suka nemi guri suka zauna while Lolly tana k'ok'arin barin gurin a fusace,Annie tana kallonta take fad'in "dama kin sawa ranki hak'uri,duk fa wannan abun da kike yi ni dai na san.." Bata k'arasa ba Lolly ta juyo tana marairaicewa da had'e hannayenta guri d'aya alamar rok'o ta furta "Please Adda.! Dan Allah",fasa k'arasawa Annie tayi tana fad'in "I was quiet since u know i was telling the truth",angrily she said "Uhn!" Without saying much she turned and sat down tana girgiza kai,daga Nuraz har Nusrah y'an kallo suka zama,bayan lolly ta zauna tana ta faman kumburi Annie ta juya gefen da yake zaune tana mik'a masa car key,kallon rashin fahimta yayi mata kafin ya tambaya "Annie what am i going to do with the key.!?" She moaned and said "Well, I don't know,mahaifinka yace a baka" had'e rai ya fara k'ok'arin yi cikin b'acin rai ya furta "ni Annie na ce masa ina buk'atar mota ne.!?" Annie dake kallonsa tana had'e rai cikin fad'a tace "how do i know.!? Ka ga zo ka karb'a ni ba dani za kuyi wannan shirmen ba,shi ya gama rok'o kai kuma za ka k'ara min takaici" gimtse fuskarsa yayi yana fad'in "ni Annie ki barshi a gurinki babu amfanin da zai yi min,ni da zan koma ina zan tsaya wani karb'ar motarsa.!? An fad'a masa ina buk'ata ne.!?" Mik'ewa tayi a gurin ta ajiye masa tana fad'in "Za ka iya d'auka ka mayar masa tunda nima bance ya baka ba,amma ka sani idan naji ko na gani ka yi masa abunda ba shi kenan ba ni da kai ne" tana fad'a ta wuce ta barsu a parlor'n,lolly tana tab'e baki ta furta "Allah ya kyauta" daga haka bata kuma magana ba ta bar musu parlor'n itama,tunda ya rage su biyu Nusrah take kallonsa fuskarta d'auke da damuwoyi,like someone whose life had gone wrong ya mik'e ya nufi bedroom d'in Annie with the key she left behind.
*2 days later...*
Sanye take da train suit riga da wando na gucci with a p-cap,and her legs were wrapped in a black and white women's fashion sneakers,,since he had set his eyes on her ya kasa janyewa har ta kusa k'arasowa inda yake,da yaga za ta wuce bata yi masa magana ba da sauri yasa hannu ya rik'o gefen rigarta,a firgice ta waiwayo tana ganinsa ta saki siririn ajiyar zuciya da fad'in "U scared me" tab'e baki yayi kad'an yana kallonta yace "Ina za kije ne a haka kike sauri.!?",squeezing fuskarta tayi tana fad'in "zan d'an je morning exercise ne",yana zaro ido ya furta "a haka za ki fita.!?" Tana duba jikinta take tambayarsa "da akwai laifi idan naje a haka.!?" Kallonta ya tsaya na wani lokaci yana had'e rai ya furta "Nop" not waiting too long ya barta a wajen in a fit of anger,since taga yanayin fuskarsa ya sauya ta sha jinin jikinta,yana barin wajen instead of tayi abunda ya fito da ita slowly ta juyo and heading back into the house,kusan a tare suka shigo Annie da suke magana akan matsalar Abba'nta ganin ta shigo suka bita da kallo,bcos babu jimawa ya wuce rai a b'ace ita kuma ta shigo jiki babu kuzari,za ta wuce bedroom Lolly ta kirata,she came back to where they were idanun Lolly a kanta take tambayarta "Angel why did u come back.!?" Murmushin yak'e tayi tana kad'a kai da k'irk'iro abunda za ta fad'a,suna kallonta Lollyn ta furta "Ko dai Habibiiy ne yasa kika dawo.!?" Kai ta sake girgizawa tana neman gurin zama da cire bluetooth dake kunnenta take fad'in "A'a Aunty nice dai naji na fasa zuwa",kallon juna suka yi cike da rashin gamsuwa,lokacin shi kuma ya sawo kai cikin parlor'n yana fitowa daga bedroom d'insa yaji ta fad'i hakan,suna had'a ido da ita ya d'auke kai,girgiza kai Lolly tayi tana fad'in "Allah yasa haka ne abunda kika fad'a",kai ta sunkuyar k'asa tana wasa da wayarta,Annie couldn't speak to them except from the way yake had'e rai ta fahimci shi ne ya hanata fita,"Allah ya kyauta" they heard her say it su duka ukun suka kalleta,ba tare data damu da kallon da suke mata ba ta furta "Amm! Ni kam dama ina so muyi magana tun waccan ranar" sake kafeta suka yi da kallo kamar ba za su daina ba,tana kallonsu d'aya bayan d'aya ta furta "Akan matsalar ku ne daughter ke da mahaifinki" her body was frozen to hear her father mention but she says nothing,a nan taji Annien tana fad'in "Ina ganin kamar lokaci yayi daya kamata ace mun sake mik'ewa tsaye wajen ganin munyi yak'i da wannan hatsabibiyar matar,saboda ina tunanin kamata yayi ace tun wancan lokacin mun tuntub'i Malam d'in munji ko Allah zaisa a dace tunda aikin su ne,kuma ko a wancan lokacin ma idan baku manta ba ta dalilinsa ne muka samu nasara,idan Allah yasa an dace sai kuga munyi nasarar yak'i da wannan matsalar ko kuwa yaya kuke gani.!?" Tana yin maganar hankalin Nuraz ya koma kai shima,nan duka suka yi na'am da shawararta,as they knew which Malam she meant sai basu d'auki dogon lokaci suna tattaunawar ba,after she found they all answered that it should be tested suka ajiye maganar zuwa yamma idan Allah ya nufa za su gwada zuwa Yakasai su tuntub'i malam d'in suji.