Sashe 83
Dan Mace Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read
*****
The thing that happened during the time at home,dai² lokacin da Nusrah suke zaune tare da Abbah,Binitta ta shigo bedroom d'in Hajiyar quickly and bring her phone back that she leave it there in the parlor,tana shigowa ciki sai ta tarar ta shiga toilet,Hajiya who heard her coming in,from the toilet tace "What brings u there Binitta.?" Binitta tace "i'm sorry Aunty,dama waya na kawo miki ana kira" still bata fasa ba tace "Ajiye ki tafi" amsawa tayi da toh,she turned around in front of the mirror and left the phone,bisa tsautsayi garin ta ajiye waya ta jefo wani abu dake d'aure cikin kyalle,fad'uwarsa da k'arar fashewarsa yasa Hajiya dake cikin toilet daka mata tsawa tana tambayar "Uban me kika tsaya yi Binitta.?" Cikin Binitta ya bada wani irin sauti k'uuuu! In fear of the consequences tace "Ka yi hank'uri Aunty yanzun zan tafi" cikin masifa Hajiya take fad'in "Kada ki tafi ki jira na fito kiga yadda zai mayar miki da wannan bak'ar fuskar ta ki" jikin Binitta yana kyarma to know that if she came out and found bata tafi ba had'uwarsu would not be good for her,har ta kama hanyar fita ta waiwaya and looked at what she had thrown down da sauri ta dawo ta tsuguna a gurin ta d'auka and then she quickly went outside,since she felt like something was moving inside a tsorace ta fita daga cikin gidan,can bayan apartment d'in ta zagaya tana zuwa without ta jinkirta she begins to unties the threads da aka d'aure bakin kyallen da shi,tana gama warwarewa her eyes settles down on the broken bottle that holds kinda black water,looking out for something like a heart moving ta dafe k'irji tana fad'in "Hey Jesus!" Gyara tsaiwarta tayi tana kallon kayan after an exploded bottle da wannan abun dake motsi mai kama da zuciya a gefe,on the other side kuma ga b'awon kwai wanda ruwansa bai gama tsiyayewa ba,tana jinjina kai da mamakin amfanin me Hajiyar take yi da su ta koma apartment,kai tsaye kitchen ta fara nufa da zuwa ta d'auko ashana bayan ta fito da gudu² taje gurin mai gadi ta rok'e shi ya samo mata kerosene a waje da sauri,yana tambayarta abunda za tayi da shi ta k'irk'iro k'aryar gas ne ya k'are yanzun and she forgot to tell Aunty earlier idan taje yanzun ta fad'a mata za ta iya korarta bcos ta yi mata warnings ba sau d'aya ba,mai gadi cikin tausayawa ganin yadda Binitta tayi with a face full of pity yace ta kawo yayi sauri ya siyo mata,bottle d'in ta mik'a masa da k'udi a hannunta ya karb'a ya fita da sauri and tell her to wait for him here,ta amsa jikinta sai kyarma yake she was standing there waiting for his return,it didn't take long sai ga shi ya dawo,ta karb'a tayi masa godiya ta wuce cikin sauri da gudu,direct inda ta bar kayan ta wuce tana zuwa bata tsaya jira ba ta kwance bakin jarka ta kwarara kero akai tasa musu wuta,tana tsaye tana kallo har suka gama k'onewa and then taking the rest of her belongings ta wuce cikin gidan tana sauke ajiyar zuciya.
Shigowarta cikin apartment d'in Hajiya ta bita da kallo ganin tana wucewa ta kira ta,jikin Binitta har tsuma yake saboda tsoron ko ta gane ta d'aukar mata abu,kafin ta k'araso Hajiya to ordered her taje ta kwashe kayan data bari saman bed ta zuba su laundry,amsawa tayi saurin yi tun bata ajiye kayan data shigo da su ba ta wuce za ta tafi bedroom d'in Hajiyar ta daka mata tsawa "Ke dan ubanki ina ne za kije da wannan kayan na hannunki.?" Da sauri Binitta ta dakata jiki na b'ari, Hajiya tace "Je da Allah ki ajiye kada kije ki haddasawa mutane gobara" saurin wucewa tayi,bayan ta ajiye ta fito ta wuce bedroom d'in,tana gama tattara kayan ta fito ta zuba a loundry ta jiyo Hajiyar tana haurowa saman,da sauri ta k'arasa ajiye su ta bar wajen,kai tsaye bedroom d'in ta nufa data hauro saman tunawa da d'azun ta fito da abu ta ajiye saman mirror sai dai tana tunanin kamar bata mayar ba,tana shigowa ta kalli saman mirror taga wayan,sai tayi ajiyar zuciya har ta juya za ta fita another heart said to check where she had been stored,dawowa tayi ta bud'e closet d'inta can daga sama ta kai hannu ta d'auko wani small wooden box,tana k'ok'arin bud'ewa taji shi a bud'e,tsaki tayi a ranta tana mitar sakacin da tayi na k'in rufewa da yanzun tsautsayi ya sa garin d'aukowa ya fad'i fa? Shi kenan ta yi asara? She didn't finish talking kalmomin bakinta suka tsaya cak sakamakon ganin box d'in was empty,at the same time she threw a box tana zazzare ido take fad'in "Fool me.! Shi kenan k'arshe na ya zo" Binitta dake lab'e a saman jin ihun Hajiyar tana kwad'a mata kira a guje ta sauka daga saman tayi hanyar kitchen,she rushes out of the room after looking wherever she thinks za taga abun nata but she doesn't see it,wannan dalilin yasa tana sakkowa ta fara neman Binitta dan ta san babu wanda yake shigar mata d'aki sai ita,she finds her in the kitchen jikinta sai tsuma yake tana kallonta ta hango rashin gaskiya a tare da ita,idonta a waje tana zazzare mata su tace "Ina abuna da kika d'auka.!?" Binitta cikin in'ina tace "Ban ganshi ba Aunty" tace "u are a lier,,will u bring me what i asked for ko sai na kashe ki.??" Binitta jikinta yana kyarma jin an ambaci za'a kasheta ta fashe da kuka tana fad'in "Ni ban d'aukar miki komai ba" Hajiya tace "K'arya kike munafuka,na ajiye abu saman mirror yanzun babu dad'ewa kuma kece kika d'auka,where are u taking my things.!?" Binitta began to swear uncontrollably tana fad'a ita bata d'auka ba,hankalin Hajiya a tashe tace "Dan ubanki what have u done with the match and kerosene that i have seen in ur hand.?" Shiru Binitta tayi tana rarraba ido,suddenly Hajiya picks up the knife and says that she has to kill her tunda ta tozarta ta,jikin Binitta banda tsuma babu abunda yake nan suka shiga zagaye kitchen d'in,Hajiya na binta tana kururuwar sai ta yi ajalinta,Binitta taga da gasken if she plays the woman will ruin her,nan take ta arawa k'afarta (R) tayi waje,tana fita tayi sa'ar kulle k'ofar ta waje,a gurguje ta nufi d'akinta ta tattaro kayanta har ta fara k'ok'arin tafiya ta tuna da number da Nusrah ta bata,take ta kirata jikinta yana shivering har sannan,on the side of Nusrah kuwa su kuma a dai² lokacin har sun samu Abbah ya dawo hayyacinsa suna shirin fitowa daga plaza kiran Binitta yana shigowa wayarta,tana d'auka Binitta ta zayyane mata kaf abunda ya faru yanzun babu jimawa,hankalinta a tashe tace ta jira a inda take ga su nan zuwa gidan yanzun.....
*Ku k'ara hak'uri masoya na,all these days NEPA suke mana rashin mutunci shi yasa bana samun damar yin update.*
#Share pls.
#Asli Smasher.
💠💠💠💠💠
*©®2020.*
*'DAN MACE..*
(Tʜᴇ ᴘꜱʏᴄʜɪᴀᴛʀɪꜱᴛ)..💥
*WATTPAD:REAL-SMASHER898.*
https://my.w.tt/29u2S26SG2
Pᴀɢᴇ 37.
#Cᴏɴᴄʟᴜꜱɪᴠᴇ