Sashe 98
Dan Mace Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read
Nusrah kuwa tana shiga toilet she starts to heat up her body,as she bites her lips trying to warmth her body kamar yadda yayi mata,after she has finished so as not to get out of the water,ta yi wanka ta d'aura alwala and then she came out,slowly continue to lift her legs ta wuce shi yana zaman tahiya,cikin closet ta wuce ta d'auko wani long sleeveless mai dan fad'i and then ta kawo hijab ta saka,ta fito tana tafiya a hankali,cikin dauriya ta yi sallah ta idar because of the apetite that she was loos and her face was pale sai yamutse fuska take duk tana jinta wani iri,ta idar bayan ta yi azkar tana d'agowa suka had'a ido da shi,tayi saurin kawar da kanta tace "good morning" he smiled and asked how was she feeling,she was silent and didn't say anything ga wani sabuwar kunyarsa da take ji,yayi murmushi with his eyes closed yace "come here" as if she were going to sink in the place ta kasa motsawa,ya bud'e idonsa yana kallon yadda ta duk'unk'une kanta yace "didn't u hear me?" Tayi shiru ta kasa amsawa ta kuma kasa motsawa,yayi murmushi yace "If u let me get down i will take u and repeat what happened at night" she pressed her head again between her thighs,ganin ba ta da niyyar zuwa slowly ya sauko and coming to where she was yana sakin murmushi,tana jin ya d'aga ta sama ta saki siririyar k'ara tana cewa "Please let me go myself" yayi dariya yace "is that really u girl making me a toy?" Ta girgiza kai idanunta a rufe,yayi mata rad'a a kunne da sauri ta girgiza kai tana cewa "No,i'm sick fa" yayi murmushi yace "Ok let's see if it's really true" ta marairaice fuska har lokacin idanunta a rufe ta k'i yarda ta bud'e tace "Ni dai ba sai ka gani ba" tsokanarta ya ci gaba da yi tana masa rigima har ya kwantar da ita a saman bed yana kallon yadda tayi cike da zolaya ya had'a tip noise d'insu,ta sake firgicewa jin saukar numfashinsa a saman fuskarta,nan ta fara kokarin guduwa ya d'ora mata rabin jikinsa,yana kallon yadda tayi tsumu² teasingly,then he softly sucked her lips and went back to lay down yana fad'in "Sleep tight wife" she silently sighed,shortly kuma she began to feel some coldness come into her silently ta furta "Ina jin sanyi" yayi murmushi yana had'a jikinsu ya furta "u will be fine since i'm around" tayi luf a kan k'irjinsa tana sauke ajiyar zuciya and daga nan she doesn't know where she is anymore until 10am,tana farkawa lokacin ya shigo bedroom d'in ya k'araso kusa da ita fuskarsa sai haske take ga wani annurin da take fitarwa na musamman,yayi mata murmushinsa mai sanyi yace "are u awake?" Ta gyad'a masa kai tana yamutsa fuska a hankali saboda bakinta har lokacin tana jinsa babu dad'i,ta sauke k'afafunta a hankali sannan ta tashi ta nufi bathroom,bai jima da zama ba Angelyn ta nufo bedroom d'in,though daga inda yake ta san yana hango lokacin da take tahowa but da ta k'araso sai da tayi knocking ya ba ta izinin shigowa,she comes in with a basket full of dishes togather with flowers da aka ajiye agefe sai k'amshi suke fitarwa,bayan ta ajiye ta d'an risina and asked him if there was anything she could bring yace taje kawai,tayi masa godiya ta fita,yana zaune rik'e da d'aya a cikin wayoyinsa he decide to call Annie,wayar ta d'an d'auki lokaci tana ring kafin ta d'auka,tana yin sallama yayi murmushi ya gaisar da ita ta amsa tana tambayar lafiyarsu,bayan sun gama gaisawa take tambayarsa Lolly yace yanzun ya barsu suna break tare da su Hajiya,har ranta taji dad'i sosai because tunaninta ya bata zuwa yanzun Lollyn was relieved by the fact,they took much time to speak while more than half of their conversation tana sake yi masa nasiha ne until Nusrah came out of the bathroom,a nan ta tarar da shi yana waya,duk da yake ba a gabanta ya fara wayar ba but the only circumstance da ta kalla ya sanar mata Annie ce,ta wuce bata ce masa komai ba,tunda ta fito yake kallonta har ta wuce ta nufi closet,he was talking to Annie but his whole mind was on her,ta fara saka kaya and then she slowly walked up and sat on the stool and began to rubbing her lotion,bata jima da zama ba taga ya taso da wayar a kunnensa,yana zuwa ya tsaya daf da ita muryarsa a low idan ba kana kusa da shi bama ba lallai ka gane waya yake yi ba taji yace "Annie ga ta bari na bata wayar" gefen Annie tace "To ba ta muyi magana" wayar ya mik'a mata yana mata murmushi da fad'in "Ga Annie za ku yi magana" ta gyad'a kai kad'an ta karb'i wayar,while shi kuma ya d'auki lotion da take shafawa da niyyar ci gaba da shafa mata,tayi still tana kallon ikon Allah,bata gama yin sallama ba taga ya janyo couch and sit in front of her had'e da d'ago k'afarta ta dama ya fara shafa mata,ta bud'e baki cike da mamakinsa a ranta tana fad'in "is that the way he is or am i just not aware of him until now?",a thought that came to her mind on the matter of the day before they had dinner,tayi shiru tana son gano wani abu but she can't remember anything until they finished talking to Annie and gave him the phone,he doesn't receive it until a sign da yayi mata ta sa masa a kunne,tayi kamar yadda yace tana kallonsa taji ya furta "Annie i'll call u" Annie tayi murmushi tace "to habibiiy but Daddy'nka ya dawo?" D'agowa yayi ya kalli Nusrah dake kallonsa ya d'aga mata gira da sauri ta rufe idonta k'asa² yace "No Annie,but i heard Hajiya saying that he would soon come back" tace "Ok! Allah dawo da shi lafiya,sai an jiman?" ya amsa yana cewa sai ya kira,tace "ya gaida mata da kowa" yace zai fad'a musu.
He smiled and looked at her ganin har lokacin bata d'ago kanta ba,k'asa yace "Mr's Noor" kasa motsawa tayi ya sake yin murmushi yana fad'in "Let's go" she suddenly said "I'm not going anywhere" yana kallonta yace "why?" Tayi shiru bata ce komai ba,ya gyad'a kai cikin tsokana yace "ko na d'auke ki ne?" Tace "ina ne za ka kaini?" Yace "thought it was a trip u couldn't do urself?" Ta d'ago ta hararesa tace "Did i say this to u?" He smiled softly and said "No! but u also want to say it." She ignored him and got up za ta tafi yayi saurin rik'o hannunta,ta waiwayo a hankali tana kallon yadda ya rik'e mata hannu,bata ce komai ba ta tsaya ta kasa kallonsa,ya mik'e tsaye yana rik'e da hannunta suka wuce wajen kujerun dake cikin room d'in,ya zaunar da ita a saman rug but ya sa mata throw pillow mai d'an girma,ta zauna tana jin yadda gurin yake d'an yi mata zafi har lokacin,shi ya had'a musu komai suka yi break,while duk wata kulawa da nutsuwarsa ya tattara su guri d'aya motsi kad'an za tayi zai kalleta ko ya tambayeta me yake damunta,tun lamarinsa yana ba ta mamaki har ta daina. Cikin kwanaki kad'an soyayyar da yake nuna mata yasa ta sake sallama masa dukkanin rayuwarta,idan ya fita aiki yana samun tazara zai kira ta yaji lafiyarta,a gida kuwa yadda yake bata muhimmanci da kulawa ko a gaban waye shi ba damuwarsa bane,burinsa ya bayyana mata abunda yake ransa.