← Book details Dan Mace Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 76 OF 152

Sashe 76

Dan Mace Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read

In the morning duka suna zaune a parlor Nusrah ta fito cikin shirinta,despite her efforts is to hide her worries but fuskarta kad'ai ka kalla za ka tabbatar she wasn't in a good mood,Nuraz dake zaune yana pressing phone jin takun tafiya ya d'ago a hankali ya sauke idanunsa a kanta,his eyes that filled with suspicion ya sake tsareta da su ganin yadda take tafiya kamar ba ta so,suna had'a ido ya aika mata tambayar tana lafiya.!? Ta lumshe idanunta a hankali and signaled that she was fine,he did not take his eyes on her until yaga ta d'auke kai tana b'ata rai saboda kallon da yake aika mata,idanunsa yayi saurin janyewa daga kanta ya tura mata text,the sound of her phone causing her to look a hankali ta fara bin content d'in da kallo "Ba ki da lafiya madam" this is what he wrote,d'agowa tayi ta kalleshi da taga bai kalli inda take ba,tayi ajiyar zuciya kad'an ta tura masa "Who told u.!?" When he sees the message siririn tsaki ya saki ya tura mata "did i need someone to tells.!?" sake kallon inda yake tayi still taga bai kalleta ba,then she slowly turns to look at where Annie is ganin hankalinsu baya kansu tayi ajiyar zuciya ta amsa masa "If u haven't been told how can u know.!?" D'agowa yayi ya tsaya kallonta,suna had'a ido yayi saurin rubuta mata "find me out of here,i need to talk to u" yana tura mata ya mik'e yayi hanyar fita,saurin binsa tayi da kallo kamar za tayi magana sai kuma ta fasa,ta dai rubuta masa "I have no place to follow u,me za ka fad'a min da ba za ka iya fad'a a nan ba.!?" Yana tsaye jikin realer sak'onta ya shigo masa,yana gama karantawa yayi shiru yana tunanin abunda ya kamata yayi,for about five minutes bai sake tura mata sak'o ba and bai yi tunanin komawa ciki ba,da taji shiru bai sake mata magana ba,sai tayi tunanin ko haushi yaji da yace ta zo tace a'a,jikinta a d'an sanyaye ta fara k'ok'arin kiransa,kiranta yana shiga yayi reject,ta sake kira ya kuma katsewa,haka suka dunga yi idan ta kira yayi reject da taga abun nasa ba mai k'arewa bane tsam ta mik'e ta nufi hanyar fita,Annie da lolly suka bita da ido suna murmusawa,kafin ta k'arasa fita Lolly cikin salon rad'a tace "Ni kam Adda gulmar yaran nan naki tana damuna fa,gaskiya ya kamata ki hanzarta aurar da su ko ma huta.." Dariya Annie tayi tace "Well, that's all i have to say,amma yanzun duk ba wannan ba,when are we going to their home.!?" Lolly didn't say anything tana tunani,later tayi ajiyar zuciya tace "Whenever u say Adda,i think it's not a problem at all" Annie smiled and said "Well,let them come in sai muji lokacin daya dace muje can d'in ko?" Lolly tace "To Allah yasa su dawo da wuri."

With his hands on the edge of the realer ya coge k'afarsa d'aya,yadda ya hade rai his face was as if he didn't know how to laugh,kad'an ta kallesa a fili tana sakin murmushi ta furta "Ranka ya dad'e barka da hutawa" d'auke kai yayi gefe bai kulata ba,ta tab'e baki saboda dama ta san za'a yi hakan tace "Allah ya huci zuciyarka" nan ma dai bai ce komai ba,ta d'an jima a tsaye ganin ba shi da niyyar yin magana ta had'e rai tace "since u don't want to see me let me go" tana fad'a ta juya kamar za ta koma,kallonta yayi ya tab'e baki bai ce komai ba,har ta kai entrance sai kuma ta tsaya,tana juyowa suka had'a ido da shi,ashe tun data juya ya gyara tsaiwarsa ya jingina bayansa da realer d'in,cak ta tsaya ganin irin kallon da yake mata tana had'e rai tace "Wannan kallon fa.!?" tab'e baki yayi yace "Me zan kalla.!?" Ta d'age shoulders tace "I don't know." yana lumshe idanunsa yace "really.!?" Silently she lean her back against the parlor's door tana lumshe idanu,yana kallon yadda tayi yace "What's going on.!?" She quickly looked at him and said "When.!?" He said "i said what's wrong with u.!?" She uttered slowly "Nothing" yace "really.?" Ta gyad'a masa kai,girgiza kai yayi cikin takaici yace "Ok yayi kyau" yana fad'a ya juya yana danna wayarsa,shiru tayi tana kallonsa ita bata tafi ba kuma bata dawo inda yake ba,jin ta kasa tafiya ba tare da ya juyo ba yace "u can go since u have nothing to worry" a hankali ta sauke ajiyar zuciya before she turn to where he was and stand next to him,d'agowa yayi yana kallonta kafin yayi magana ta riga shi "Nifa ba wani abu nake nufi ba" d'auke kansa yayi silently yace "Nima babu abunda nake nufi" ta marairaice fuska tace "Amma to ai na fad'a maka babu komai" saurin tarar numfashinta yayi yace "Please ba sai kin fad'a ba,tunda bakya son fad'a a barshi kawai ya wuce" kallonsa ta tsaya yi na wani lokaci a hankali ta furta "So why are u angry.?" Yace "Akan me zan yi fushi.!?" Tace "Nima ai tambaya nayi" he ignored and continued to do what he was doing,ganin ba zai yi magana ba a hankali ta furta "I'm just scared" saurin kallonta yayi yana squeezing face kamar ba zai tambaya ba,ganin yadda fuskarta ta koma abun tausayi lokaci guda ya tura wayar a aljihu yace "Tsoron mene ne.!?" Hawaye taji sun fara cika mata idanu,tana kallonsa da wani irin yanayi trying to hold her tears back tace "I just don't know,but i'm scared because i do not know what my father's situation is,all i know is mommy bata jin tsoron Allah,and duk abunda taga damar yi ko don ganin babu wanda ya isa ya dakatar da ita za ta iya aikatawa" wani abu yaji ya fara bijiro masa a cikin zuciyarsa,slowly in a calm voice ya furta "Kada ki damu da duk abunda mutum zai aikata ai akwai Allah ko.!?" Ta gyad'a masa kai,yace "Ya kamata ki daina sa damuwa a ranki,abunda Allah yaso shi yake faruwa akan kowane bawa,addu'ah itace abunda yafi buk'ata,mu ci gaba da yi musu addu'ah ubangiji zai fitar da su daga cikin dukkan tsananin da suke ciki" jikinta ne ya d'anyi sanyi a hankali ta kai hannu ta goge hawayen da suka fara zubo mata,siririn tsaki taji ya saki yana fad'in "Kinga matsalar ki kenan,sai ana maganar arziki dake yanzun ki farawa mutane kuka,ke ko kunya ma bakya ji!" Kallonsa ta tsaya yi,ya harareta yace "What are u looking!?" Murmushi ta saki tana girgiza kai ta juya a hankali tana fad'in "Ni kam bari na tafi kafin Annie tace me nake yi a waje" murmushi yayi bai sake cewa komai ba sai dai shima ya biyo bayanta,suna shigowa Annie ta kallesu tana murmushi tace "Kai Yallab'ai sai yaushe za mu tafi ne!?" Yana sosa k'eya a hankali yace "Dama yanzun nake shirin cewa ya kamata mu tafi ko?" Lolly dake kallonsu tace "Uhn! Ka ji gulma mu kam dama ai ku muke jira,muji yaushe kuka tsara za mu tafi.!?" Annie dai bata sake cewa komai ba ta bar wajen,bata jima sosai ba ta sake fitowa za tayi magana ta gansu a zaune,da sauri ta tsaya tana fad'in "What are u doing again? Za ku tashi mu tafi ko kuwa.!?" Saurin mik'ewa suka yi kamar masu jira tayi magana suka fara k'ok'arin fita,da ido Annie ta bisu tana fad'in "Wato da kun shirya shak'iyanci yasa kuka zauna,dole dai sai an sa na yi magana" murmushi suka yi babu wanda yace komai a cikin su,itama murmushin tayi tana girgiza kai,daga nan suka yiwa Bareerah sallama and then left altogether.
Chapter 76 · 0% Book details