← Book details Dan Mace Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 101 OF 152

Sashe 101

Dan Mace Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

After sun gama dinner they didn't sit suka wuce bedroom,here Nuraz ya kira Annie on video call,and they chatted for a long while before suka koma discussing on his feelings about Lolly's behavior,fuskar Annie tana nuna mamaki tace "na yi tunanin komai ya wuce yanzun,because idan mun yi waya da ita na tambayeta tana fad'a min komai lafiya ashe ba haka bane,so i will talk to her if God willing idan ma auren ne ba ta so shi kenan sai ta dawo gida mu taru mu zauna,kafin Allah ya kawo mata wani mijin" ya had'e rai even though ya yi irin maganar d'azun yace "And Annie if she doesn't want to get a divorce?" Annie said "so what are we going to do since it's not ur dad idea?" He narrowed his eyes and said "Uhn!" yayi blinking idanunsa fuskarsa babu walwala and he didn't say anything anymore,Annie tana kallonsa figure out where he intended,she simply smile and said "Habibiiy are u jealous of ur Daddy?" Ya zaro ido yana kallonta ta cikin tab d'in hannunsan yace "A'a Annie kawai dai ba na jin dad'in abunda take yi ne" Annie ta sake yin murmushi tace "kada ka damu zan yi mata magana kuma za ta gyara in Allah ya yarda" yace "Allah yasa" Annie ta d'an karkata kanta as if she were looking for something before saying "ina ka baro min daughter na?" Murmushi yayi yana kallon Nusrah dake zaune tana game da wayarsa ya juya fuskar tab zuwa kan Nusrah yace "here she is" Annie tana kallon Nusrah tace "hello daughter" tana d'aga mata hannu,Nusrah tayi saurin tsayar da game d'in da take yi ta matso jikinsa tana cewa "Annien mu when are u coming?" Annie looked up and said "do u want me to come this sooner?" She smiled and "Ehh Annie we have missed u" Annie ta sake yin murmushi tace "nima na yi kewarku daughter,but cikin wani satin maybe za muje order kaya Dubai da Bareerah,idan mun gama abunda za mu yi akan lokaci za mu zo mu ganku" Nusrah shout out loudly tace "Please Annie ku zo ko baku gama ba sai ku koma daga baya" Annie tace "To za mu zo daughter idan Allah ya so" sake kwantawa tayi a jikinsa playing with his bread tace "Yawwa Annie sai kun zo" Annie tayi murmushi ganin y'ay'an nata cikin farin ciki,ta gyad'a kai tace "To mu tashi lafiya,na ga dare ya yi muku a nan" they smiled and said good-bye to her,daga nan hira suka ci gaba da yi cikin farin ciki,mafi yawa daga ciki kuma akan zuwan su Annie UK ne idan sun zo Dubai,and that was their conversation during the night until lokacin baccinsu yayi suka kwanta cike da farin ciki.

Kwanaki sun ci gaba da tafiya a haka while on Lolly's side it wasn't easy musamman idan ta ga Rafeek ya shigo,ko hira ake da ita tana ganinsa u wouldn't hear her talk again until ya bar wajen,yayin da shi kuma Nuraz idan abun ya dame shi sai ya d'auke ya daina zaman hira,tsakaninsa da ita gaisawa da sun gama kuma zai wuce,and a times she just stared at him and said nothing because she knew what he meant but bata yi niyyar sakkowa ba,cikin haka Annie came to the country together with Bareerah,without anyone knowing about their arrival except su Nusrah da ta sanarwa,at which point Annie was so overwhelmed by the events da suka faru akan idonta,a nan ta yiwa lolly fad'a sosai,Lolly tana kuka because of haushin abunda ya faru tace "To wai ni Adda ya ake so nayi da rayuwata,the man who accused me of being pregnant in his home and said he didn't like the child,why my life would i want him after ya gama sawa na tsanesa more than anything?" Bud'ar bakin Annie tace "since u don't like him i think whenever i went back i would just tell Baba gara a raba auren nan bcos hakan zai fi zama alkhairi" ta share hawaye tace "Kuma Adda Maryam ke kin fi kowa sanin abunda ya faru because kece kika yi wahala damu,tsakani da Allah me yasa Baba ya rasa wanda zai sake aura min sai shi? Gaskiya ni ba'a yi min adalci ba" Annie ta zuba mata ido cike da mamaki tace "The injustice u are saying ba'a yi miki ba shi yasa nima naga dacewar idan na koma tunda ba kya sonsa zan sanarwa Baba halin da ake ciki,amma ki sani idan har ba kina son yiwa Allah butulci ba,even though he is the cause of everything but ya taimaka muku and ba don dalilin sa ba da yanzun kuna can cikin wahala da rashin gata,but u've to think if this is the way u choose i'll take my hand away from u,Allah (S.W.T) has seen that i have done all i can to u,amma tunda ba ni da muhimmancin da zan ba ki shawara ki yi amfani da ita shi kenan ki yi duk yadda kike so zan zuba miki ido" hawaye ne suka sake zubo mata ta goge tana jin damuwa tana neman fin k'arfin zuciyarta,a hankali tace "Ki yi hak'uri Adda ni ba ina cewa haka da wani nufin ba,amma dai maganar gaskiya ni ba zan iya zama da shi ba" Annie tayi k'wafa mai ciwo bata sake cewa komai ba ta juya ta bar mata d'akin,kwanansu biyu a UK suka yi sallama da su suka kama hanyar Nigeria,and har a time d'in Annie is still angry with her sister,while on Lolly's side tun bayan da suka tafi da taga Annie bata sake kiranta ba,and even if she called her most of the time Annie was talking to her some how,so she became very worried,cikin k'ank'anin lokaci ta yi rama while a gefe guda kuma she lost someone to talk about damuwar da take ciki ko dan ya ba ta shawara.

*Three months later..*

The days are long gone,while during this time the number of events have taken place,including Lolly's sudden outburst of anger,but it is still far from over,while a gefen Nuraz zuwa lokacin he has been able to alter the relationship between him and his father in accordance with his duties and respect and treat him as Allah (S.W.T) commands,but it is also zaman hira da shak'uwa ne babu in their midst har yanzun,while on Rafeek's side he is constantly in prayer for Allah to settle his affairs and his family though yanzun ba sosai yake samun zama ba,yau yana wannan k'asar gobe yana waccan,but he has no hope except to get everything back to normal.

Yau ma d'in ya kama cikin irin ranakun da zai dawo daga tafiya,but still babu wani special tarba da aka preparing saboda shi,bcos a mafi yawan lokaci ma shi yake hanawa ayi,kasancewar yau tafiyar da wuri suka taso daga India shi yasa suka samu damar sauka a k'asar da yamma,directly after their departure from the airport suka nufo gida,ba tare da ya yi waya ya sanar da kowa yana hanya ba,when he finally got out of the car ya wuce cikin apartment,he didn't meet no one in parlor because it is the time of asr prayer ne a gurin mu musulmi,he goes past to his bedroom door ya ji kansa yana masa wani irin azababben ciwo,cikin satin gaba d'aya tunda yayi tafiyar yake fama da shi ga shi ya k'i sauka sai dai idan ya sha magani ya lafa,ya ci gaba da tafiya cikin nutsuwarsa zai wuce bedroom jiri ya fara d'aukansa,ya daure da kyar ya dafa ya zauna saman armchair yana rik'e kansa da yake tsananta yi masa ciwo,after everything has gone ya tashi jikinsa babu k'arfi here yayi baya zai fad'i da sauri Nuraz da yake shigowa ya k'araso ya rik'e shi yana masa sannu,he lift his eyes that their color changed and thanked him,Nuraz felt something in his mind da yaga yanayinsa,ya mayar da shi ya zaunar yace "sit down please and have some rest" he nodded and gestured,Nuraz continued to look at him then yace "Are u sick?" Har ransa yaji dad'in kulawar da ya bayar a kansa,ya girgiza masa kai a hankali yace "No it was just a headache" he sighed again and then yace ya jira shi zai je ya dawo,ya amsa masa Nuraz ya fice da sauri,it didn't take long ya dawo gidan da medications,while har time d'in Rafeek yana gurin bai tashi ba,Nuraz ya k'araso yana sake yi masa sannu ya amsa yana ta kallonsa,ya janyo table ya ajiye medications d'in and went past himself to bring him some water,bayan ya dawo he helped him ya bashi maganin,yana kallonsa yace "Za ka iya tafiya ko na taimaka maka?" Rafeek yayi masa murmushi and said he could,Nuraz yace to suje tare ya raka shi,ya mik'e a hankali yana tafiya Nuraz yana binsa suka wuce bedroom d'insa,after making sure he was fine yayi masa sallama zai fita Rafeek yace *"NOOR!"* Nuraz paused kafin a hankali ya waiwaya ya kalli Rafeek dake zaune gefe gadonsa,yace "Thank u" as Nuraz began to felt sensation cold in his heart ya girgiza kansa yace "It's my pleasure,but please if there is nothing u can do ka kwanta and to get enough rest.." Yana fad'a ya juya ya fita,Rafeek ya bishi da kallo yana jin wani irin nadama a ransa game da abunda ya aikata a baya,he slowly closed his eyes hawayen nadama suka zubo masa,he sat down for a long time before ya tashi ya shiga bathroom to take bath.
Chapter 101 · 0% Book details