Sashe 67
Dan Mace Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Bayan Dr Stevens ya gama bashi taimakon daya dace,har bacci ya d'auke shi sakamakon allurai daya sa a cikin drip da yasa masa,ya juya ya kalli Hajiya dake gefensa tayi shiru abun duniya duk ya isheta,fuskarsa da wani irin damuwa yace "Ma'am it is good to take good care of him,in fact the situation i find him in today or that the situation he was trying to threw himself at the time was very dangerous,bcos zan iya cewa nan gaba kad'an idan har ba'a samu wani canji ba the truth is that he will find it difficult to regain a chance to live,and the truth of what's happening now i can say that u have neglected the principles of his illness,u know it is good to calm him down especially at this time,u know the cause of everything,so that u know where his problem is and u don't want me to say anything,or tell u what to do,if that's been kept haka muke so dama.. But true idan muka yi sakaci sai dai nace muyi hak'uri." Hankalin Hajiya ya sake tashi fiye da ganinsa a kwance cikin halin jinya,shima kuma Dr Stevens could not failed to inform her of what to do with Rafeek's health care expectancy,which if they kept up and following the new rules there might be opportunities that might otherwise keep him safe,,Hajiya ta yiwa Dr Stevens godiya sosai shi kuma yayi musu sallama ya tafi yana sake jaddada mata a kula sosai,tace if God willing they would care.
Bayan tafiyar Dr Stevens gefen bed d'in da Rafeek ke kwance ta sake zaunawa tana kallonsa cike da tausayi,so da kulawa irin na mahaifiya,Maimunatu da yaranta suka shigo duba jikinsa bcos lokacin da Dr Stevens ya shigo fita suka yi sai Hajiya kad'ai da ta kasa matsawa nan da can,Maimunatu ta kalli Hajiya cikin damuwa tace "Anya Hajiya ba za mu sanar da su halin da ake ciki ba,u hear the doctor's words,and even though we all know they have forgiven him,i think if he'll even see the kid a kusa da shi tunda abunda ya sawa ransa kenan kamar hakan zai bashi k'warin guiwa ko yaya kike ganin za ayi.!?" Hajiya said nothing sai dai ta yi ajiyar zuciya and then ta girgiza kai,Maimunatu ta samu guri saman Arabian setting dake gefe ta zauna fuskarta tana sake bayyanar da damuwa tace "Well Hajiya kince a'a ni kuma a nawa tunanin ina ganin kamar hakan ya kamata ayi,tunda Allah ya sa mun gane inda suke ya kamata ace zuwa yanzun sun san komai,duk abunda ya faru fa a bayan idan muka tsaya muka yi tunanin duk da yake Rafeek ne mai laifi tun farko,but we should not forget that Ubangiji ya tsara faruwar komai,babu wani bawa da ya isa ya tsallake k'addararsa,but Alhamdulillah since he realized he was wrong and asked for their forgiveness,i think yin hakan ko yi musu bayanin abunda ya faru by then was nothing"
Hajiya was silent tana tunani bata ce komai ba,Maimunatu kuma was tired of talking alone,cikin alamu na mutumin daya sire tace "Hajiya yanzun ko fad'a musun ma ba za ayi ba su san halin da yake ciki.!?" Hajiya ta girgiza kai tace "Tunda yanzun da sauk'i ki bari kawai don't let them know,yin hakan ma zai iya sawa idan basu amince ba ya sake shiga wani halin" babu yadda Maimunatu za tayi haka ta bar maganar,da yake tunda Rafeek ya kwanta jinyan kusan kullum suna zuwa gidan and ba su suke barin gidan ba sai dare sannan suke tafiya ita da yaranta,,ranar ma sai bayan sun koma gida ne sannan Annie ta kirata akan maganar Aatif,da kamar za ta fad'a mata abunda ya faru sai kuma ta tuna maganar Hajiya,haka ta danne damuwarta suka yi magana da Annie suka ajiye waya.
***
Jinjina kai Annie tayi ba tare da ta cewa Nuraz komai ba sai dai tana jin fad'uwar gaba sosai daya tuna mata matsalar da tayi silar raba su da gida,bayan dogon lokaci tayi ajiyar zuciya mai nauyi and not knowing a fili take magana tace "Allah sarki Baba,Ubangiji ya gafarta maka,yaji k'anka,ya k'ara maka lafiya,ya kula da bayanka." Shiru Nuraz yayi yana kallonta da mamakinta,maganar komawar su gida kad'ai yayi but he can see the situation she has been through cikin k'ank'anin lokaci,lallai k'aunar da suke yiwa mahaifin nan nasu mai girma ce,duk girman laifin daya aikata musu ya raba su da jikinsa but a gare su har yanzun yana nan a cikin zuciyoyinsu,indeed the love between parents and their kid's only Lord alone knows it's weight (Yah Allah ka jik'an masoyanmu mahaifanmu,ka yi musu rahama,afuwa,ka yalwata makwancinsu,sannan ka tabbatar da mu da su a cikin bayinka y'antattu,ameen). Mik'ewa yayi jikinsa a sanyaye yace "Annie good night" ta gyad'a kai a sanyaye tace "Okay Allah ya tashe mu lafiya",ya amsa "Ameen" sannan ya fita,,direct yana fita bedroom d'insa ya wuce,daren ranar tunanuka yayi ta yi ba shi ya samu daman kwantawa ba until he made sure that he had finally made the decision that he thought was right.
Two days in between duka gidan sun rasa gane kansa,Annie tayi tambayar duniya amma yak'i bata gamsashiyar amsa,ita kanta gimbiyar wani salon shareta ya d'auka idan za su b'ata sama da awanni biyar zaune a guri d'aya baya tab'a kallon side d'in take,kuma itama a lokacin duk abunda zai yi she didn't care sai da taga anci gaba da tafiya,nan lamarinsa ya fara d'aure mata kai,and at the end of the day she was wondering ko tayi masa laifi ne bata sani ba,cikin kwanakin da suka wuce tana ta tunanin ko yanayin aiki ne ya sako shi gaba amma da ta tsaya ta fahimci lamarin sai taga sam babu abunda ya had'o aikinsa da shirun daya tsiro,and at first she thought she was the only one affected,sai da taga ya gwada a gabanta sannan ta fahimci ba wai ita kad'ai yake sharewa ba nata not dai yafi mata ciwo,sannan tsakaninsa da su Annie gaisuwa,to ita ko gaisuwar idan tayi yana tafiya yake amsawa shima a ciki ba yadda za taji ba,,yau dai taji ba zata iya jurewa ba ta zauna jiran ganin ta inda zai b'illo amma shiru har after 11:00pm bai shigo gidan ba,by then she was the only one a parlor'n duk mutanen gidan sun tafi sun kwanta,tana ta zaman jiransa har bacci ya fara fizgarta ta gyara zamanta zuwa yanayin kwanciya,daga haka bacci mai nauyi ya sace ta ranar a nan tayi rabin kwana sai about 3am ta farka,kanta ta d'aga ta kalli agogo nan idanunta suka hango mata 3:09am ta mutsike idonta a tunaninta ko itace bata ga daidai ba,but the clock showed her 3:09:45am,wayarta dake kusa da ita ta duba still taga hakan dai take nan ta tabbatar dai² agogon yake tafiya,she was silent tana tunanin ko ya dawo.? Slowly ta mik'e ta isa kusa da window da yake ana iya hango harabar gidan,ta janye curtains d'in gurin tana lek'awa ta hango motarsa parke a gurin,mamakin lokacin daya dawo har ya wuce bata sani ba ya kamata,a hankali tayi ajiyar zuciya tana mamakin sauyawar da yayi cikin kwanakin,she looked back at the clock before ta wuce da tunanin zuwa da safe za ta rutsashi sai ya fad'a mata gaskiyar abunda yake faruwa bcos ta gaji da sharetan da yake yi,dole ya fad'a mata idan ma laifi tayi masa bata sani ba sai ta bashi hak'uri,bcos ita dai Allah ya sani baza ta iya wannan rabin gabar ba,,da wannan tunanin ta samu damar shigewa bedroom,kayanta kad'ai ta iya canjawa ko fluorescence bata yarda ta kunna ba saboda gudun Annie ta farka tati mata fad'a,tana gama abunda take yi ta nemi kusa da Annien ta kwanta,idanunta suna kallon sama zuciyarta duk babu dad'i a haka ta daure tayi addu'ah,ta shafe jikinta had'e da rufe idanunta a tunaninta baccin zai sake d'aukarta but yanayin damuwar da take ciki ya hana ta sake jin bacci,all of which came after she did not really care like what happened just now,saboda ta san dole ta parlor ya wuce kuma ta san zai yi wahala ace bai ganta ba,shi laifin me tayi masa da zafi haka daya hana shi tashinta.!? Tunani iri² tayi ta yi zuciyarta cike taf da damuwa a haka har alfijr ya keto bata samu ta runtsa ba,da taga lokaci yana tafiya and ba baccin take yi ba,ta tashi ta shiga bathroom ta d'auro alwala,,bayan ta fito ta shimfid'a pray mat ta fuskanci mahaliccinmu,sai da ta fara yin raka'atayyil fajr sannan tayi subuh,after ta idar da sallah tana zaune tana azkar har wajen 6:00am da taji bacci yana neman daukarta a zaune ta tashi ta tattara komai ta mayar muhallinsa ta kwanta.