Sashe 140
Dan Mace Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
*NIGERIA...*
Zuwansu Annie Nigeria a Kano suka fara sauka,sunyi sati guda a nan bayan sun zaga gidan yayye da k'annen su then suka wuce Bauchi kasancewar Innarsu y'ar can ne,lokacin da suka iso family house d'in su Inna sun tarar da babban gida sosai wanda gaba d'aya family d'in suke zaune mata kad'ai da suka yi aure a waje su ne ba sa ciki,yanayin gidan kad'ai idan mutum ya kalla sun isa susa ayi mamakin dama Inna y'ar manyan mutane ce kamar haka? Haka ko su kansu they were all shocked to find out that family d'in da Innarsu ta fito sun kasance mutane mawadata sosai da babu inda ba'a san da su ba cikin garin Bauchi da wajenta,but ta amince and to ended up living cikin wahala da k'unci a gidansu,kamar yadda idanunsu suka gani kaf gidan babu wacce take auren talaka sai Innarsu kad'ai itace ta fita zakka,sun kewaye dangi sosai y'an uwan Inna ta b'angaren Babanta da Mamarta,a k'arshe kuma sai ya kasance zuwan nasu ya basy access to find out the tragic circumstances da suka yi occurring lokacin mutuwar Inna a wajen Aunty Khadijah k'anwar Innar,tun daga mutuwarta har zuwa yadda family suka so tahowa da su Bauchi su rik'e su,a ganinsu suna cikin wadata babu abunda ba za suyi musu ba za su yi musu rik'on da ya dace,but sai Baba ya nuna sam baya son yaransa su tashi wani waje daban,duk yadda suka so nuna masa ko da bayan sun fara hankali ne sai su dawo da su Baba ya nuna rashin amincewarsa,da aka yi haka family'n Inna basu ji dad'in yadda ya nuna iko akan yara ba kasancewarsu duka yara ne su sosai a lokacin babu abunda za su iya yiwa kansu gara ma Annie,suka ji haushin hana su yaran suka ce sun barshi da su Allah ya raya,tun da suka tafi suka barsu daga nan sai basu sake waiwayarsu ba tsayin shekarun 45 kenan,sai a shekarar da ya gabata,shima Mama kakar su Annie ta bar wasiyya matukar su Aunty Khadijah basu neme su ba ita dai bata yafe musu ba,saboda ta jima tana gwada fushinta akan rashin zuwa su duba lafiyar su d'in while su kuma suna cewa ba yanzu ba akwai sauran lokaci,ana cikin wannan yanayin ne Mama ta rasu,bayan rasuwarta da y'an watanni Aunty Khadijah tace ai sai su yi hak'uri haka nan suje Kano su gano y'ay'an y'ar uwarsu,babu b'ata lokaci suka shirya suka nufo Kano,isowarsu Kano sun tarar da tarin chanje² da kyar suka samu gidan ma,sai dai abun mamakin lokacin da suka had'u da Baba sam bai manta fuskokin su ba,Baba kam cewa yayi lallai idan ya manta da su zai manta da marigayiya,a nan ne bayan an gaisa an tuna abubuwan da suka gabata aka nemi yafiyar juna,da suka b'ukaci ganin su Lolly Baba ya basu kaf tarihin rayuwar su da matsalolin da suka afku,su Aunty Khadijah sunyi kuka,sun zubar musu da hawayen tausayi ba ma kamar Lolly da har matsalar kwakwalwa ta had'u da shi,daga nan ne ma har ya sanar da su batun zuwan su Annie gurin su,after they have regained their full relationship with Baba,he also hides the idea of zuwan su Aunty Khadijah gurinsa ya bari har sai sun zo Nigeria,sai kuma lokaci d'aya labarin haihuwar Annie ya risko su,shi ne suka ce lallai sai su tafi su gansu tunda wannan al'amarin ya faru but kada a sanar da su sai dai su gansu kawai.
Satinsu biyu a Bauchi har kabarin Mama sai da aka raka su suka yi mata addu'ah then daga can suka wuce Gombe,nan ma dai an ga y'an uwa an yi zumunci,da suka yi sati d'aya suka wuce Yola Hajiya ta sada zumunci sannan daga can d'in suka wuce family'n Nusrah ta gefen Mamma'nta a KD,after each side accepted their mistakes,and the sins were pardoned daga KD sai suka dawo Kano,sati guda suka sake yi a nan,bayan sun huta sannan suka fara shirin juyawa UK.
Yayin da rayuwa take sake yin nisa soyayya,k'auna gami da shak'uwa su ne suka kasance essence da suka mamaye ko wane family,zuwa wannan lokacin tuni suka maye gurbin duk wani k'iyayyar da ya shafi ko wane side,a halin yanzun mutanta juna shi ne abunda kowane b'angare suka rik'e ya zame musu maudu'i,har gashi yanzun da dawowar su Lolly UK ma an samu kimanin watanni uku,yayin da cikin Nusrah ya kasance yana cikin watanni na 7,but da yake cikin jikinta yabi bai yi irin girman nan ba sai ya zama ba kowa ne da ya kalleta zai yi saurin ganewa ba sai mai tsananin sa ido,but ga wanda ya santa kuma for the first time ya kalleta will discover the fat and beauty,musamman yadda fatarta ta yi wani irin murjewa na gaske da haske,as time goes on a b'angaren Mr Sajid shi ma dai tuni ya nemawa Aatif mata kamar yadda yace ya bar zab'insa a hannun mahaifin nasa,ai kuwa ya zab'a masa y'ar wajen k'aninsa Umar da suke zama Gombe (Khadijah) a halin yanzu ma shirye² sun yi nisa bikinsu watanni hud'u suka rage,haka bangaren su Kazim,Junayd da Abdoul su ma duk magana yayi nisa tsakaninsu da su Kalthoom,kowane family sun san da batun,but sai an fara yin auren Aatif sannan za ayi na su Hannah.
*A GURGUJE...*
Zaune suke cikin apartment d'in Hajiya suna hira da su Kalthom da suka zo yiwa Hajiya kwana biyu,kasancewar sun samu hutu a skul sai suka yanke shawarar zuwa,aka yi sa'a ranar kuma su Afaf sun zo wajen Nusrah,da yake yanzun ita kanta Nusran zamanta ya fi yawa b'angaren Hajiya,kusan ma tun da cikinta ya tsufa idan ba Nuraz yana nan ba Lolly ba ta yarda ta kwana can apartment d'insu,kasancewar shi kansa Nuraz d'in a yanzun Mr Rafeek ya fara d'orashi kan harkar business,mafi yawanci ma yanzun duk k'asar da zai tafi akan duk wani harkar business da zai taso masa tare suke tafiya,wasu lokacin kuma ya tura shi shi kad'ansa,wannan dalilin yasa yanzun aikinsa ma kusan ya ajiye,sai dai lokacin da yake gari yana taimakawa hospital d'in da yayi aiki k'ark'ashinsa,and his desire to continue to study a lokacin shima dai had already taken ya d'ora da PhD d'insa kad'an yayi masa saura ya kammala. Yayin da cikin Nusrah a halin yanzun ya gama tsufa,at any time she can be expected to give birth,and yet her relationship with her family zumunci suke yi sosai sai dai zuwan ne da Allah bai nufin za tayi ba sai bayan ta haihu,a b'angaren rayuwar aurenta kuwa idan ba matsaloli irin na yau da kullum da ba'a rasa su tsakanin ko wad'anne ma'aurata,sai tace she would probably have no problem,ta ko wane b'angare tana samun kulawa da soyayya,yanayin yadda sukuranta da mijinta suke tattalinta da nuna mata tsantsar so ita kam sai tace bata ga macen da tayi dace kamarta ba a duk fad'in duniyar.
Hira sosai suke yi sun cika parlor'n da hanayaniya,Hajiya da ta idar da sallah ta waiwayo ta kallesu ta kad'a kai,bata yi magana ba ta ci gaba da addu'o'inta,bayan wani lokaci aka fara musu akan inda za'ayi bikin Aatif,Afaf tace ai a nan UK za ayi,Hannah tace a'a a Nigeria za'ayi daga can su taho da amarya,ana saka wannan hirar Nusrah tayi shiru ta had'e rai,bcus ita dai sam ta tsani ana maganar arziki a sako batun Aatif,da aka jima a hankali jin hirar ya fara hawa mata kai and ba su da niyyar bari ta tashi tana tafiya barely,Hajiya ta kalleta tace "sannu baby!" Nusrah tayi murmushin k'arfin hali hannunta d'aya dafe da cikinta,ta wuce bedroom d'in Hajiya za ta kwanta because her back was distressed and she wanted to perform ablution kuma,Hajiya ta bita da kallon tausayi tace "Allah ya raba ku lafiya" muryarta k'asa² tace "ameen",tana shiga maimakon ta kwanta sai kawai ta wuce bathroom da niyyar yin fitsari,bata k'arasa shiga ba taji abu ya fara flowing,ta kalli k'afarta a nutse tayi shiru tana mamaki,a ranta tace "ikon Allah fitsari kuma tun ban tsuguna ba?" Haushin abun duk sai ya cikata,jin abu ya ci gaba da flowing babu shiri ta fara kiran Hajiya,Hajiya dake zaune a parlor hirar su Kalthom yasa bata ji ba,sai can da aka jima ta ga Nusrah bata fito ba and ta ji kamar Nusran tana magana,she quickly got up and went to her room with the intention of ta duba lafiyarta,tana shigowa ta hangota durk'ushe in between doorway na bathroom ta had'a gumi,ta k'araso da sauri tana fad'in "Tou! Lafiya dai Nusrah kike durk'ushe a nan? Ko haihuwar ce tazo?" Nusrah who's suffering from arthritis bata san sanda ta yada kai tace "ni Hajiya ban sani ba,but ina jin ciwo everywhere and it's paining me kamar zan mutu" ta fad'a cikin azabtuwa,da sauri Hajiya tace "Kayya dai! Bari to mu wuce hospital kada a samu matsala" tana fad'an haka ta fita da sauri,in less than three minutes sai ga Lolly ta shigo da sauri itama,direct bata tsaya parlor ba ta wuce hanyar bedroom d'in Hajiya'n a nan ta tarar da su,Hajiya tana ganin shigowarta tace "yawwa daughter maza kama y'arki mu wuce asibiti ina tunanin haihuwar ne yazo" Lolly ta zaro ido tana kallonsu,Hajiya taga ba ta da niyyar rik'e Nusrah sai kallonsu kad'ai da ta tsaya yi tace "Tunanin me kike yi,yi sauri muje kada a samu wani matsalar" firgigit Lolly ta dawo hayyacinta,da azama ta rik'o Nusrah Hajiya tasa mata hijab d'inta suka fito da ita,duk y'an matan da suke kan musun biki,suna ganin an fito da ita a rik'e tana cije baki lokaci d'aya suka yi shiru suka bisu da kallo,kafin ma a fita da ita jikin kowacce a sanyaye duk suka d'auki vail suka bi bayan su,suna fitowa security suka fara mara musu baya,kafin kace me har an kawo motoci,bayan an shigar da Nusrah back seat Hajiya ta shiga kusa da ita ta zauna,Lolly da sauran y'an matan suka shiga wasu motocin sai Nuffield health,tun kafin ma su k'arasa tuni har an shirya komai,suna k'arasowa aka wuce da ita maternity ward.