← Book details Dan Mace Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 138 OF 152

Sashe 138

Dan Mace Part 1 Complete Hausa Novel · about 5 min read

Bayan su Aatif sun bar mansion Maimunatu ma sun zo tafiya,but su Kalthom kam suka ce su dai ta barsu suyi 2 days wai ita za su yiwa wayo,Hajiya tana kallonsu ta tab'e baki bata kula su ba,su Annie ma dai they had already gone don Abbah yace ba za su kwana ba,Nuraz who was staying with Kazim and his brothers ganin lokaci ya fara nisa yayi musu sallama and passed away because his Sahiba was already in their apartment after su Afaf sun tafi,ya fito yana tafiya hannayensa zube into his trouser pocket wani security ya zo da mota,Nuraz yace yaje yana son takawa da k'afarsa though akwai tafiya tsakani,ya fara tafiya iska sai kad'awa take gwanin sha'awa,da ya shigo bai ganta a ko ina ba ya wuce bedroom,a saman sofa ya hangota d'aure da towel ta yi shiru kamar tana tunani,yayi sallama sai yaga kamar ma bata ji ba,murmushi yayi ya taka a hankali yana zuwa kusa da ita sai bai yi magana ba,ya kalleta sosai yaga bil'hak'k'i tunaninta take yi bata san da shigowarsa ba,haka nan yayi decided to insert his fingers cikin sumar kanta dake kwance saman kafad'arta,a hankali kamar mai susa ya fara mata wasa da su yana yamutsawa,as he thought it haka ya kasance,a firgice yaga ta bud'e baki za ta yi masa ihu,sai kuma k'amshin scent d'insa da suka daki hancinta,ta dafe k'irjinta dake bugawa da sauri² tana turo baki because she was frightened at first,a hankali ya zauna next to her yana tambayarta "tunanin me kike yi na shigo baki ji ba?" Shagwab'e fuskarta tayi kamar za tayi kuka tace "ka dai tsorata ni" idanunta sun tara hawaye kad'an take jira ta fashe da kuka,silently yace "O'ohhh! Sorry,na yi sallama duk baki ji ba ma ai" ya rik'o fuskarta yana kallon idanunta dake cike taf hawaye,ta gyad'a kai tace "to ba kai nake jira ba tun d'azun,ina tunanin lokacin da za ka shigo,na ga dare yayi sosai,shi ne ka ba ni tsoro kuma" as her lips moved and spelled out the words cike da shagwab'a su suka k'ara tsuma shi,yayi murmushi ya sauke forehead d'insa jikin na ta,a hankali yana ci gaba da kallon lips d'in tan ya sauke tip noise d'insa,yana yin haka ta san me yake nema da sauri tace "wankan fa?" Muryarsa a shak'e lips d'insu yana gugar juna yace "Not now" as she felt him say so calmly tace "What about food?" Though she knew a k'oshe yake neman magana kawai ya kaita tambaya,bai ce komai ba shi kam sai sucking lips dinta da ya fara a hankali,wasu kind of joyous da suke intersect through their brain ya k'ara masa azamar ci gaba da sucking nasu har wani sauti suke bayarwa,ita kanta gwanar da yake kwana biyu duk suna hanya ba su da wani isassun lokaci,kullum suna hanya da sun dawo daga gurin Annie kwanciya kawai suke yi,skul kam ma bata wani shiga sosai gara shi idan ya ajiyeta gidan Annien yana zuwa hospital sai ya tashi,daren yau kam sam suka kasa hak'ura sai da sun raya shi,then suka yi wanka suka kwanta a gajiye.....

#Ku k'ara hak'uri rashin NEPA yasa sam ba na samun yin update on time,and in sha Allah ma saura kad'an muje k'arshe.

#Share pls.
#Asli Smasher.
💠💠💠💠💠
*©®2020.*

*'DAN MACE..*
(Tʜᴇ ᴘꜱʏᴄʜɪᴀᴛʀɪꜱᴛ)..💥

*WATTPAD:REAL-SMASHER898.*
https://my.w.tt/29u2S26SG2

Pᴀɢᴇ 52.
#Sᴜʀᴘʀɪsᴇᴅ

Day's are long gone yayin da haihuwar Annie ma kad'ai yanzun about three months kenan ake magana,yara sun yi wayo sunyi b'ulb'ul da su maa sha Allah,da yake kuma none of their parent yake da duhun fata idan ka kallesu sai ka yi tunanin yaran turawa ne saboda yadda suke gwanin sha'awa da shiga rai kullum suna cikin ado,Baby Afroze suna sake yin wayo kamanninta da Nusrah suna bayyana,though brothers d'inta ma they look more like her but da yake ita mace ce sai kamar nasu da Nusrah yaso ya b'aci,jikin Annie ma dai zuwa yanzun masha Allah komai ya koma dai² idan ka ganta u will never be sure ma itace ta haife kids d'in saboda yadda suke da kazar².

While on the other side kuma tsakanin su da dangin Innarsu zumunci suke yi sosai as if they had been with their family for a while,and at that point da aka samu wad'annan changes lokaci d'aya sai ga maganar zuwansu Nigeria ya sake tasowa,it was during this time aka fara decide what time ya dace a tafi,a hankali sai kuma Nusrah ta fara ciwo a tsaitsaye,hankalin Nuraz sam yak'i kwantawa musamman da yaga ciwon nata sai dare yake tashi,da rana za tayi harkokinta but da zaran maghreb ya fara yi sai zazzab'i,babu shiri suka shirya zuwa hospital,a nan Dr Paredes yayi confirming nasu she has an eight-week-long pregnancy,al'amarin ya bawa kowa mamaki,shi kam gogan wani irin farin ciki ya shiga nunawa a fili da bayyana godiyar sa ga Allah da ya sake azurta shi da kyautar da ya jima yana rok'o especially for not expecting it near,and it was there he again unveils the new chapter with all his love and care,tsirfa irin na mai ciki kuwa a lokacin idan ya motsa mata duk abunda ta nuna tana so a duk inda yake zai sa a nemo for nothing other than ta kasance cikin farin ciki,da aka gama tsayar da lokacin tafiya,aka tuntub'e shi batun zuwansu,a take yace ai sam sai dai su tafi bayan ta haihu za su zo,because he didn't forget what happened last zuwanta 9ja,Hajiya da su Annie suka yi ta masa dariya,suna tsokanar sa farin shiga,yace ya ji babu komai duk ma abunda za suce su yi ta fad'a shi ya gama yanke hukuncinsa they are going nowhere until ta haihu.
Chapter 138 · 0% Book details