← Book details Dan Mace Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 52 OF 152

Sashe 52

Dan Mace Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read

    Suka kalleta a tare,she didn't care what they were looking at ta juya ta kalli gefen da Lolly take tace "Zan fara dake Hauwa kafin na dawo kanku" Suka kalli juna da mamakin me suka aikata su kuma.!? Annie were began to say "before i say anything let me start by reminding u wani abu da kuke k'ok'arin mantawa,ita duniya da kuke ganinta fa ba komai bane face makaranta,sannan rayuwar da muke yi dukanmu tamkar dalibai ne wad'anda ubangiji ya halicce mu domin mu bauta masa,idan munyi aiki na gari ko sab'anin haka zamu karbi sakamakon aikimu a gaba,haka nan babu wani bil'adam da zai ce muku tunda yazo duniya a cikin jin dad'i yake bcos every human being experienced his own difficulties,kowa da irin nashi maybe nawa yafi naka ko naka yafi nawa,but most of the time we forget that komai da ya/yake faruwa is based on one thing that is k'adar *(K'ADDARA)* kasancewar k'addara d'aya daga cikin rukunan imani guda shida,wanda duk bai yi imani da su ba ko kuma ya yi musu a kansu Ubangiji (S.W.T) ba zai karb'i ayyukansa ba k'anana ko manya,believed in k'adar rukuni ne mai girma through which man is immersed in his life and receives answers to many things that have gone before him kamar yadda ubangiji yake cewa "We have created everything with a destiny" (Alk'amar verse 49) sannan Ubangiji (S.W.T) ya sake cewa "He is the One who created,and proportioned,and He is the one who invented things,and then guided them." (Al'a'alaa verses 2-3) Ubangiji (S.W.T) added that "He created everything,kuma ya k'addara shi,k'addarawa." (Alfurk'aan verse 2) Ayoyi da suke tabbatar da wannan rukuni,sun fi a k'irga sannan a cikin sunnar Manzon Allah (ﷺ) ma wuri daban-daban ya tabbatar da wannan rukuni mai girma.
Misali,a cikin hadisin da mala'ika Jibril (A.S) ya zo wajen Annabi (ﷺ) ya tambaye shi game da imani,sai ya ce "Belief is that u believe in Allah and His angels,his books,his messengers,the last day and the acceptance of K'adar khairihi wa sharrihi" Sai Mala'ika Jibril (A.S)  ya ce "Sadak'ata.!" (Imam Muslim) the implications of K'adar shi ne ilimin Allah (S.W.T) which existed from eternity and things that were written by Allah (S.W.T) in detail before he created the heavens and the earth,,There is no rest and tranquility for a servants a wannan rayuwar ta duniya until he believes in k'addarar Allah,ma'ana ya sakankance cewa whatever Allah has created is existence and what he doesn't want to happen,it will never happen.. Haka kuma lallai al'ummah da za ta taru gaba d'aya domin ta cutar da bawa da wani abu,they will never be able to do anything except abunda Allah ya rubuta zai same shi,haka nan da zasu had'u domin su amfanar da shi,ba zasu iya ba face abunda Allah ya rubuta,, ina fatan kun fahimci abunda nake nufi a nan.!?" Jikinsu duka yayi sanyi Annie tace "Though i don't mean kada ku nuna fushi akan abunda aka yi muku,bcos Allah has given us the right idan anyi mana muka ji ba za mu iya hak'uri ba mu rama but be careful not to over do it,and never forget that Allah (S.W.T) sets out everything in the book of fate long before he created us but me yace a k'arshe.!? Cewa yayi da za muyi hak'uri akan laifukan da aka yi mana da yafi mana alkhairi sama da muce za mu d'auki *FANSA* da kanmu.. Yana daga cikin abubuwa 20 da ke taimakon d'an adam akan *HAKURI* da cutarwar mutane daga sheikhul Islam Ahmad bin Abdulhalim bin Abdussalam *(IBN-TAIMIYYA)* yake cewa "Bawa ya halarto da zunubansa a zuciyarsa yana mai jin cewa lallai Allah bai d'ora su akansa ba sai da zunubansa,kamar yadda Allah (S.W.T) yace:"Kuma babu abunda yake samun ku na musiba face da sababbin abunda hannayenku suka aikata,kuma yana yafe dayawa" (Shurah). Thus if a servant feels that everything that he has earned na rashin dad'i is due to his sin then he is absorbed in repentance and forgiveness from these sins da suka zama sababin d'ora mutane akansa,ya bar kuma aibanta su da zarginsu,da cin mutuncinsu.. Kuma idan ka ga yana kutsawa cikin mutuncin mutane idan suka cutar da shi and not go back to self-blame da neman gafara to ka sani lallai musibarsa musiba ce ta hak'ik'a.. If he repents and apologizes sannan yace:Abunda ya same ni saboda zunubai na ne,to musibarsa ta zama ni'ima a hak'k'in sa..Aliyu d'an Abiy-d'alib (R.A) ya fad'i wata magana wacce take cikin maganganu masu tsada cewa:"Kada bawa yayi fatan wani idan ba Ubangijinsa ba,and let not him the fear of something if not of his own sin (zunubinsa ba)" Kuma an ruwaito daga gare shi da kuma waninsa cewa:"Disaster (bala'i) does not come down except da zunubi,kuma ba a d'auke shi sai da tuba"
     Na biyu "Mutum ya sani cewa:Lallai babu wanda zai d'au fansa da kansa face Allah ya gadar masa da k'ask'ancin da zai ji shi a cikin ransa,idan kuma yayi afuwa sai Allah ya d'aukaka shi,wannan kuma yana daga cikin abunda Manzon Allah (S.A.W) yake cewa:"Allah bai yi k'ari ga wani bawa kan afuwar da ya yi ba face d'aukaka" Wannan kuma saboda d'aukakar da ake samu idan aka yi afuwa shi yafi tsayuwa a gare shi,kuma shine yafi amfani fiye da d'aukakar da ake samu idan aka d'auki fansa saboda k'arshen izza ce ta zahiri,amma kuma tana gadar da k'ask'anci a bad'ini,yayin da shi kuma yin afuwa k'ask'anci ne a bad'ini,sai dai kuma ya kan gadar da izza a bad'ini da zahiri"
     Na uku "Bawa ya san cewa if his life were depend on seeking revenge,his time is wasted and zuciyarsa zata rarrabu,sannan matsalolin sa da ba zai iya riskarsu ba sai su wuce masa,la'alla wannan yafi girman muni a wurinsa fiye da musibar da ta shafe shi daga b'angarensu. But if he forgives,his heart and his body sai su tafi zuwa ga matsalolin sa wad'anda sun fi muhimmanci a gare shi fiye da d'aukar fansa."
      Na hud'u "Bawa yaji cewa a cikin zuciyarsa patience is half of faith,don haka ba zai bayar da sashin imaninsa wajen taimakon kansa ba,if he forgive he should keep his faith free from any defects. Kuma lallai Allah (S.W.T) yana bada kariya ga wad'anda suka yi Imani."
     Na biyar "Wannan zaluncin da aka yi masa,whether it be the cause of remission of his sins or the exaltation of rank,if he takes revenge and doesn't apologize ba za ta kasance mai kankare masa zunubi ba,haka ba za ta d'aga darajarsa ba."
    Na shida "Lallai idan yayi afuwa ga wanda yake husuma da shi,then the soul of those whom he has contended will feel that the pardoned is over him and he has made a profit against him,ba zai gushe ba har sai ya dunga ganin kansa a k'asa da shi wanda ya yiwa laifin.. wannan ya ishi afuwa falala da d'aukaka."
(Fatan Allah yasa mu dace).."
        Ajiyar zuciya kowannensu ya shiga saukewa kamar wad'anda suka ci kuka suka k'oshi,Annie tace "Well,I know that wannan ya ishi duk mai hankali a cikinmu ya yiwa kansa hisabi kafin ranar da za mu ga amfaninsa ya zo" tana fad'an haka ta juya kan Nuraz tace "U  Yallab'ai I'm back to u" ya d'ago idanunsa ya kalleta yace "Ni kuma Annie me nayi.!?" Tace "This is what i'm going to tell u right now" ya sunkuyar da kansa k'asa Annie tace "what really happens yesterday was so strange and embarrassing and ka yi matuk'ar bani mamaki" yayi saurin sake d'agowa tace "K'warai kuwa,duk abunda ya faru a bayan ka san ya faru ne ko kuwa labari kaji.!?" Yayi shiru bai yi magana ba,tace "Da kai nake ka bani amsa" a hankali yace "u are the one who gave me the story" tace "Shin an tab'a arresting mutum for a crime he didn't do.!?" Yace "No!" tace "Ka san matsayin Maimunatu a gurin mahaifiyarka or u don't know.!?" A sanyaye yace "I know Annie" tace "What's her fault in what ur father has done to both of u.!?" Yayi saurin d'agowa zai yi magana ta d'aga masa hannu "Whatever u do ba zan fasa fad'in mahaifinka ba,u or him are not enough to change Allah's plan,ko ka isa ka yanke shi daga jikinka.!? Duk abunda ya faru it was because of misunderstanding,but i made sure that since his parents had confirmed that u were his son,saboda haka duk jimawar da za'ayi zai fahimci haka ko nace ya fahimta zuwa yanzun,so ka maida hankalinka jikinka idan ba haka ba zamu sa k'afar wando d'aya da kai" har ta gama bai sake ko da tari ba sai da tayi shiru a hankali yace "Im so sorry Annie,in sha Allah it won't happen" tace "It's better",Nusrah dake wasa da middle finger d'inta Annie ta kalla tace "Ke kam daughter ba saina maimaita miki ba,ina fatan kinji maganata ta farko Allah yasa za ki kiyaye kiyi amfani da ita,,and hoping we all forget the past and forgive our parents and relatives,and in sha Allah in the future we will reap the benefits." Suka ce "may Allah (S.W. T) say so" ta amsa "Ameen"

2 day's later...
Chapter 52 · 0% Book details