Sashe 148
Dan Mace Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
After a long time da suka d'auka suna buga game d'in,Nusrah kwance jikinsa idanunta a lumshe suna sauke numfashi,taji yayi murmushi mai sauti,da sauri ta d'ago kai tana kallonsa tace "what's it?" Bai bud'e idonsa ba har lokacin,ya fara yi mata tafiyar tsutsa a baya yace "I'm just found myself in trance" ta tab'e baki tace "Mmm! Ni kuma ka wahalar ni ba,ji nake k'irjina yana min zafi wollahi,kad'an baka cire min su ba" wani murmushi yayi yana bud'e lumsassun idanunsa yace "Let's see" yayi maganar yana kai hannunsa wajen,da sauri ta bige masa hannu saboda ta san me yake niyyar yi mata,yayi murmushi yana kallon yadda take turo baki yace "Wait,how long are u going to give me a new baby,naji ki shiru and kina kallo duk wad'anda muka riga aure wasu suna da biyu,but mu har yanzun Maysam ne kad'ai?" Chin d'inta ta d'ora akan k'irjinsa tana kallon fuskarsa,hannayenta duka a zagaye da shi tace "Ai ba ni zan baka ba" ya d'aga mata eyebrows d'insa duka,hakan ya bawa fatar goshinsa dama ya d'an tattare,yana kallonta fuskarsa d'auke da wani irin murmushi yace "Waye zai bayar?" Tace "ai kaima baka shirya ba naga" wani makirin murmushi ya saki yana kallonta yace "Ohhhoo! U mean ni ne ban shirya ba?" Bata ce komai ba ta dai d'aga idanunta tana kallonsa ya sake yin murmushi yace "yeah! That's it,na zama lazy na kasa baki ko?" dariya ta fara yi bata ce komai ba,ya d'an tab'e baki yace "okay! Tunda haka ne dole ma na dage na baki" harararsa tayi tace "Allah ya so dai ba family planning nayi ba bare kace ina sane nak'i baka ko nice na kasa karb'a" murmushi ya saki yace "nima bance kinyi ba ai,but gaskiya i want new kids this soon,saboda haka anjima ki shirya maybe idan na yi aiki da gumina zan samu ko?" Wani bud'a ido tayi tana kallonsa ya d'aga mata gira yace "na fad'i dai²?" Ta k'ifta ido tana bud'e hannu tace "How do i know? But na san dai idan munyi addu'ah za mu samu" Yayi murmushi yana kallon lips d'inta yace "Yeah! Ai muna yi and in sha Allah za mu samu" a hankali tayi murmushi ta mayar da kai ta kwantar a ta fara lumshe ido,wani irin bacci take ji yana fizgarta mai shegen dad'i,jin ta yi shiru bata sake magana ba,ya lek'a fuskarta kawai sai yaga ta fara bacci,yayi still yana kallonta can ya fara tashinta,cikin magagin bacci ta rik'e masa hannu muryarta cike da shagwab'a tace "please Hayat let me sleep a little" ya ware ido yana kallonta yace "No,get up idan muyi wanka sai ki kwanta","um'um" tace tana mak'ale kafad'a,ganin da gaske baza ta tashi ba ya mik'e da ita a jikinsa ya wuce bathroom,duk yadda taso ya barta bai kyaleta ba sai da suka yi wanka,bayan sun fito suna kwance mak'ale da juna,aka fara kiransa a waya,tunda kiran ya fara shigowa Nusrah banda juyi babu abunda take yi,duk kiran haushi yake bata,shi kuma da yake y'an mulkin na kusa shima bai ga dama ya d'auka ba.
Tayi tsaki for the last time tayi juyi a jikinsa,then ta d'ago tana had'e rai da tura baki tace "ni gaskiya ka saka wayar nan a silent ko ka san yadda za kayi da shi ya daina k'ara,it's bothering me and i want to sleep" wani kallo ya mata,da sauri kamar wanda aka tsikarama abu ya tashi yana kallon idanunta yace "Roohii get up,tashi muga" ta bud'e ido da sauri jin yanayin kiran da yayi mata,tana yamutsa fuska tace "what else?" Yana yi mata wani irin kallon k'urillah yace "anya baby.?" K'uresa tayi da kallo tana harararsa tace "me wai?" Yayi murmushi yace "I'm thinking,but koma dai mene ne ki daure please muje muga Dr yau" saurin bud'e ido tayi tana kallonsa,ko me ta tuna kuma sai tayi murmushi tace "Uhn! Za ka fara ko?" Yace "What shall i do again?" Cikin shagwab'a tace "wancan lokacin ma ciki na na farko haka kace,muna zuwa shi kuma Dr Paredes d'in nan ya wani kama ya tabbatar da maganar" yayi murmushi yana d'ago fuskarta idanunsu a sark'e yace "I will be happy idan hakan ya tabbata" murmushi tayi masa bata sake cewa komai ba ta mayar da idanunta ta lumshe,forehead d'inta daya sumbata yasa a hankali tana tura baki tace "Just let me sleep,anjima sai muje ko?" Yace "an gama,sleep tight" tana kwance a jikinsa bacci mai dad'i ya d'auketa,ba ita ta farka ba sai yamma,har Nuraz d'in ma ya fita ya dawo,but kuma tun daga maganar da suka yi na zuwa hospital ranar sai taji bai sake yi mata zancen ba,for almost two days taga ya daina fita ko ina they were always together at home,Maysam kuwa tun ranar da tayi mata ta'adi da ya fita da ita bata sake ganinta ba,data tambayeshi yace tana gurin Lolly,she didn't bother to ask again because she knew where she was,za ta samu kulawar da ko tana gurinta iya abunda za ta iya yi mata kenan,da taga cikin kwanakin sai dai yayi aiki a computer,ta kalleshi lokacin yana zaune saman bed da safe ya mik'e k'afafu sanye da wani crazy white jean da farar sleeveless,ta kwantar da kanta a jikin kafad'arsa tana kallon abunda yake yi a computer tace "wai kwana biyu baka jin fita ne? Na ga sai dai kayi aiki a gida,ko fita muka yi ma bama wuce apartment d'in Hajiya ko su Mom daga can kuma ni banga kana fita ba" murmushi yayi mata then yace "ina ne mutum zaije,ana batun pandemic na virus a wasu sassan na duniya?" Saurin kallonsa tayi tana bud'e ido tace "kamar yaya?" Ya d'an rufe computer half yana kallonta yace "wai baki san me yake faruwa ba dama?" Ta bud'e ido tace "ni ina zan san wani abu da yake faruwa?" Murmushi yayi yana kallonta da mamaki yace "ba kya hawa social media ne?" Tana yamutsa fuska tace "ni fa kwanakin nan kawai nayi bacci shi ne karatun da nafi iyawa,wayar nawa ma ko ina nasa shi Ohoo" ya bud'e ido yana kallonta intently yace "lallai matar nan,anya ma ba baby za ki bani ba this soon kike bacci?" Bud'a hannu tayi tana dariya tace "ni dai kayi shiru ba ni da komai" da sauri ya ajiye computer saman couch yace "ban yarda ba gaskiya sai na duba" ta zaro ido da sauri tace "me za ka duba?" Yace "ni dai Allah sai na duba" da sauri ta tashi za ta bar kusa da shi yayi maza ya rik'o ta yana cewa "yi a hankali kada ki fad'i" ta kyalkyale da dariya tana kallonsa tace "ni fa ba ni da komai" murmushi yayi yana kallonta yace "Let's not argue akan hukuncin ubangiji,mu jira lokaci zai nuna mana" ta fara dariya ta hauro saman thighs d'insa ta zauna,ta rik'e kansa da duka hannayenta suna fuskantar juna tace "I just have nothing" ya daga gira had'e da tab'e baki yace "alright! Tunda kince haka,sai muyi deal kawai,idan akwai dama tunda kika yi musu yau sai na cinye ki,na cinye komai" yadda yayi maganar yana bud'a baki kamar wani carnival,ta sake kyalkyewa da dariya then tace "then,what if i don't have?" Yana d'aga mata gira yace "shi kenan sai ki cinye ni" ya fad'a and giving her a beautiful smile,dariya ta dunga yi masa yana kallonta,sai da tayi mai isarta ta dakata tace "then?" Ya bud'e ido yana kallonta yace "what?" Ta sake yin dariya tace "Mmm! U made this deal cleverly,and ban yarda ba ni sai dai a canja wani" yana sakin murmushi yace "wanne kike so ayi?" Tace "sai dai idan za muje Nigeria,because ina son ganin su Afaf da dangin Mammana" murmushi yayi da wuri yace "already done! Whatever u say" tayi k'ara ta rungume shi tana cewa "Yay! Nima na yarda",hugging d'inta yayi back yana sakin murmushin mugunta,da ya samu ta sauka akan k'afafunsa ya ci gaba da aikinsa yana satar kallonta yana dariya k'asa²,yana nan a zaunen ya jiyo ta suna waya da su Afaf tana cewa za su zo Nigeria,wani ihun da Afaf tayi tun a wayar yasa da sauri ta janye wayar a kunnenta,can bayan ta mayar da wayar taji Afaf tana cewa "but private jet d'inku za ku biyo ku zo ne ko kuwa? Na ji fa an saka dokar hana zirga² since the issue of this virus has arisen?" Nusrah tayi saurin katse Afaf da cewa "what? Wai da gaske ake maganar virus d'in dama?" Afaf tace "It's been almost 1 month fa and half yanzun da fara maganar ma,kawai dai bai yi k'arfi ba sai cikin week d'in nan" hurriedly Nusrah ta juya tana kallon inda yake,yadda ta barshi a haka yake yana zaune sai murmushi yake zubawa because shi ya san dama babu inda za suje cikin lokacin tunda aka fara rufe stations sai anga yadda hali yayi tukun.