Sashe 59
Dan Mace Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read
Wani mugun fad'uwa gabanta yayi cikin k'ank'anin lokaci jikinta ya shiga rawa,she could not believe kunnenta sun ji dai²,hannunsa ya mayar k'asan kansa ya tallafe yana lumshe idanunsa da bud'ewa ya sake sauke su akanta yace "I really *Love u"* saurin jingina tayi da k'ofar she felt her legs were too weak har tana jin kamar suna neman kayar da ita saboda tsabar shock da kalamansa suka sa ta shiga,kafin kace me yayi saurin tashi ya tarota ta k'arasa sauka a jikinsa,ta runtse idanunta tana jin yadda zuciyarta take beating,sassauta murya yayi dai² yadda za ta ji shi yace "I don't want to play with ur heart,wannan shi ne gaskiya ta" wani irin kuka ne ya kwace mata da k'arfi,quickly yayi saurin covering bakinta da hannunsa yana cewa "Shhhhh! Don't let Annie hear u tana parlor" ta d'ago idanunta tana kallonsa but ta kasa magana sai hawayen da suke sauka,ya mik'e tsaye yana rik'e da ita ya furta "Do u love me.!?" Tayi shiru saboda bata san amsar daya dace ta fad'a masa ba,ita dai ta san so but she doesn't make sure za tace tana sonsa ne ko A'a za tace,yaja wahalallen breathe yace "Don't bother ur self,if u don't like me kawai ki fad'a,bcos i know that as Allah (S.W.T) created us differently,haka ma zuciyoyinmu suke daban²,so ba zan takura sai kin so ni dole ba,amma ina son ki sani *INA SON KI.!"* Tayi saurin yin k'asa da kanta yayin da take tuhumar kanta da cewar "Why wasn't he became as my first choice.!?" Ta sake fashewa da kuka tana jin zuciyarta na mata wani irin k'aik'ayi,da sauri ta zame daga rik'on da yayi mata ta fice da sauri ya bita da kallo har ta fita,bayan tafiyarta yadda ta bar wajen tana kuka yasa ya ji kamar ta tafi masa da zuciyarsa,ya tsaya yana tunanin abun yi,ganin tsaiwar ma b'ata lokaci ne babu shiri ya d'auki diary d'in ya bita,Annie dake zaune a parlor taji an bud'e k'ofa for the first time tayi tunanin shi ne bcos tana son yi masa maganar zuwan su hospital,ta d'ago kanta taga Nusrah ta wuce da gudu,tayi shiru ta bita da kallo tana tunanin me ya kaita bedroom d'insa,bata gama tambayar kanta ba ta ganshi shima ya fito fuskarsa a had'e,kafin tayi magana taga ya bi bayanta,mamaki k'arara a fuskarta take tambayar kanta "Me ya had'a su.!?",yana shiga bedroom d'in ya tarar da ita zaune saman bed ta zazzage jakarta tana dubawa,ya tako a hankali har bakin bed d'in ya zauna yana kallon yadda take wargaje komai yace "What are u looking for.!?" A hankali bata yi tunanin zai ji ba tace "My remedies" yayi saurin kallonta yace "are u sick.!?" Ta gyad'a masa kai kawai,silently yana tunanin me yake damunta? K'asa² ya furta "can i ask u about..!" Bai k'arasa ba tace "No.! Don't ask." Yayi shiru yana nazari,can ya rasa me zai yi kawai sai ya shiga mik'a mata diary da yake rik'e a hannunsa,tayi saurin kallonsa tana k'ik'k'ifta idanunta tace "What shall i do with it.!?" Yayi jim kafin yace "I just brought u because.." Sai kuma ya kasa kaiwa k'arshe,girgiza masa kai tayi alamun ya barshi,yayi shiru yana kallonta yaga ba ta da niyyar karb'a,a hankali ya tashi zai fita,har ya kusa kaiwa k'ofa tace "Uhmm! Ka ba ni to.!" Ya juyo yaga shi take kallo tana mik'o masa hannu,yayi ajiyar zuciya a hankali ya ajiye mata,ya juya zai fita tace "Uhmm! Baka ji ba" ya tsaya kyam a inda ba tare da ya juyo ba yace "Fad'i ina jin ki" tace "u never told me when did i get it back to u" softly yayi murmushi yace "Duk lokacin da kika yi ra'ayi" yana fad'a ya fice,murmushi ta tsinci kanta da yi,quickly ta fara tattara everything she out back into the bag saboda zumud'in taga mene ne a cikin diary d'in har ta manta da abunda take nema,mik'ewa tayi tsam bayan ta gama ta nufi inda ya ajiye mata a saman study table d'inta,ta d'auka ta koma saman bed tayi flexing legs tana sakin ajiyar zuciya,da sauri tayi ta bud'e Page's d'in data wuce,har ta kawo wanda ta gama karantawa kafin ya shigo ta duba taga ta gama karantawa,da sauri ta sake bud'e page d'in gabansa.
Yana fitowa Annie followed him with a look of suspicion,shi kansa sai a lokacin daya d'aga kansa ya ganta,duk da bai san tana gurin ba amma ya tabbatar ta ga wucewarsa,yayi saurin wucewa zai bar gurin ta kira sunansa,ya juya a hankali yana kallonta tace "Come" babu musu ya wuce duk da yadda zuciyarsa take tsinkewa ya zauna saman armchair without ya yarda sun had'a ido,she just stared at him and tana girgiza kai kafin tace "Ka je hospital d'in kuwa.!?" Ya girgiza kai yace "A'a yanzun dai zanyi shirin zuwa" tace "Ok.! Allah ya tsare hanya" yayi saurin kallonta saboda yadda tayi maganar ya ji kamar ba iya abunda za ta fad'a ba kenan,yace "Annie akwai wani abun ne kuma.!?" Ta kalleshi tace "Like what.!?" Yayi shiru bai ce komai ba,itama bata sake cewa komai ba,dan kansa ya tsargu yace "Annie babu abunda ya had'a mu" ta kalleshi tana gesturing fuskarta tace "Na tambaye ka wani abu ne.!?" Ya girgiza kai yace "fad'a miki kawai nayi.!" Tace "Na ji,tashi ka tafi" ya kasa tashi saboda yadda take harhad'e fuska yace "Wollahi Annie da gaske there was nothing,babu abunda nayi mata ki yarda da ni" ta sake zuba masa ido tace "Ka ji na ce ka yi mata wani abu.!?" Ya girgiza kai yace "A'a" tace "Toh tashi ka tafi" da kyar ya mik'e ya fara tafiya,Annie ta bi shi da kallo a hankali,can bayan ya bar wajen tace "Da ni kuke zancen duk zan yi maganin ku" tana fad'in haka ta tashi itama ta bar wajen,yana shiga bedroom d'insa kasa zama yayi,ya d'auki wayarsa ya kira line Nusrah,just in time ta bud'e page d'in data tsaya,idanunta suka sauka a kan wani had'ad'd'en Calligraphy da akayi shi cike da k'warewa,ta k'urawa rubutun ido tana son gane me aka rubuta wayarta tayi k'ara,tayi saurin janyo wayar tana ci gaba da kallon rubutun ta amsa kiran tana sa wayar a kunnenta,muryarsa ta jiyo yana fad'in "Na san Annie will ask u whenever she comes in,please.." Tayi saurin d'aga wayar ta kalli sunan da yake kai,bata ji me ya ce ba k'arshen ta maida wayar tace "Why would she ask.!?" Yace "Baki ganta ba da kika fita.!?" Tace "Ehh" yace "Ehh.! Kika ce.? Kina nufin dana fad'a miki tana parlor kin manta.!?" Ta sake cewa "Ehh!" Yayi ajiyar zuciya a hankali yace "Ok then" zai katse kiran tayi saurin cewa "Then tell me,me zata tambaya.!?" Yayi shiru yana tunani can yace "No,i don't know" tace "kuma kace za ta tambaye ni.!?" Yace "Ehh! She'll ask u" tayi ajiyar zuciya bata ce komai ba,yace "Za muyi magana!?" Tace "Umm!" Tana fad'a taji alamun bud'e k'ofa,ta d'aga kanta taga Annie ce take shigowa,da sauri tace "Latter" ta kashe wayar ta ajiye,kallon da taga Annie tana yi mata yasa ta sha jinin jikinta,Annie ta nemi guri a bakin gadon ta zauna tana k'are mata kallo kafin ta watso mata tambaya "Ke da waye kike waya baby.!?" Tayi tsuru² ta kasa magana,Annie tace "Dake nake magana" a hankali tace "Wani ne" Annie cikin mamaki tace "is Nuraz became someone else.!?" Ta sake sunkuyar da kai,Annie ta gyad'a kai tace "Me ya had'a ki da zuwa bedroom d'insa daughter.!?" Nan ma tayi shiru bata iya bata amsa ba,ta girgiza kai tace "Do u love him.!?" Ji tayi kamar za ta nutse k'asa dan kunyar data kamata,Annie tayi murmushi tace "Fad'a min daughter kina son shi.!?" Ai da sauri Nusrah ta sauka akan gadon tayi hanyar bathroom,Annie tayi dariya tana girgiza kai and then she walked out.