← Book details Dan Mace Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 107 OF 152

Sashe 107

Dan Mace Part 1 Complete Hausa Novel · about 10 min read

Tana shigowa cikin parlor'n she goes straight to where he was,very calmly ta ajiye tray d'in a saman table,remote d'in da yake ajiye next to him ta wuce ta d'auka had'e da turning TV d'in off because ta fahimci hankalinsa ba ya tare da abunda yake yi,da sauri ya dawo cikin hayyacinsa yana kallon TV d'in da aka kashe,yayi ajiyar zuciya ya lumshe idonsa without bothering to find out who had turn it off,ta kalleshi ganin bai yi magana ba though fuskarsa ta bayyana damuwa,jikinta a sanyaye tace "Barka da dawowa" kamar a mafarki yaji maganarta,he quickly opened his eyes ya sauke a kanta tana tsiyaya ruwa a glass cup,ya kasa amsawa saboda mamakinta har yau ya k'i barin zuciyarsa,ta d'ago kanta lokacin da ta mik'o masa cup d'in suka had'a ido da shi,yayi still bai karb'i cup d'in da take mik'o masa ba,da taga kallon ya yi yawa ta bud'e bakinta tace "Ka karb'a" without any doubt ya kawo hannunsa zai karb'a ta mik'o masa,kasancewar bai rik'e dai² ba garin ya karb'a cup d'in ya fad'o daga hannunsa,the sound of the explosion na cup d'in yasa ta rufe idonta,yayi still yana kallon yadda tayi,a hankali yayi ajiyar zuciya a nutse ya d'auki telephone ya k'ira kitchen,Angelyn came out quickly za ta gyara wajen Lolly ta d'ago idanunta jin abunda yace a wayar,ta kalli Angelyn tace ta tafi za ta gyara,Rafeek ya sake zuba mata ido,yana kallonta ta gyara gurin without even having a chance to talk until ta dawo ta zauna kanta a sunkuye tana kallon k'asa,he took a deep breath zai yi magana itama ta d'ago with the intent to speak,yayi shiru ya fasa yin maganar,itama ta yi shiru ganin yana son fad'ar wani abu,they took a moment a haka babu wanda yayi magana ya bud'e baki a wahale yace "Fad'i abunda kike son cewa" she nod her head and said "A'a ka fara fad'a" he said "don't worry ki fara fad'a" tace "ai kai ne namiji kai ya kamata ka fara fad'a" yayi shiru yana tunanin abunda zai fad'a,da taji shiru ta d'ago kanta a hankali ta kalleshi,yadda yayi shiru kasan ba wai abunda zai fad'a ya rasa ba he just didn't know how to start,ta numfasa a hankali ta fara magana "D'azun mun yi magana da Hajiya,and she said za ku yi magana idan ka dawo.." he quickly stared at her ganin she picked up the thread he had lost yace "wane magana kuka yi?" As she bowed her head yanayinta kamar na mutumin dake cikin damuwa tace "She said!" Before tayi concluding statement that she were intended to say yace "she will split up our marriage idan bamu daidaita kanmu ba?" She quickly looked up at him,ya had'iye saliva's very hardly yana jan numfashi,ta girgiza kai a hankali tace "this is what she said" ya rufe idanunsa that he feel as if they were being filled with soil,muryarsa a low tone yana jin fad'uwar gaba yace "I don't really know how to say it out,even though i knew it was my fault and i accepted my mistake but i couldn't figure out how to apologize to u,i'm ashamed of my Lord for the blame i have inflicted on him,no matter what happens though akwai k'addararmu a ciki but the mistakes i made have been worse,abunda kowa ya dunga hango min zan aikata tun wancan lokacin i just closed my eyes because my thoughts and knowledge were showing me akan gaskiya nake,this gave me opportunity to do what i did yau ga shi ranar da kowa yake jin tsoron ta riske ni ta zo,i'm ashamed to apologize,ina jin tsoro and infinite remorse,a times i feel as ina ma ace ina da dama to look back,probably da na yi hakan for nothing other than to correct my mistakes,but duk hukuncin da kuke ganin ya dace da laifina,idan har daga gare ku ne,and doing so will make u feel at ease from the suffering da na saka ku a ciki,a shirye nake na karb'i duk hukuncin da kuka shirya yi min,ni na janyowa kaina faruwar komai,duk da na san abunda ya faru was heavy and painful a hakan na dage sai da na rabaku da duk wani farin ciki,i still apologize to u and asking u again for forgiveness,i don't really know what happened saboda tsananin kunyar laifukan da na aikata,but of course everything that happened at that time was linked to my lack of religious knowledge,i know kina da sani akaina da rayuwana,kasancewar kin zauna a cikin gidan mu,ba sai na fad'a miki wannan ba,kin sani i'm more focused on ilimin boko,that is why i have never known that daga kwanciya sau d'aya u could easily become pregnant,but later i just heard one of our religious teacher explain akan irin matsalar mun at a preaching conference that we attended,here i realized what i had done wrong,and thought to go and get an education,because i don't know what will happen next,and na nemo ku na rok'i afuwa,but a lokacin i didn't get this opportunity because of an incident da ya faru,which is why i didn't do it until later,na shiga Nigeria neman ku but i have never found u,because a lokacin shekaru biyar kenan da rabuwarmu,kamar yadda Baba ya fad'a muku yadda al'amarin ya kasance na jima ina zuwa tun ba ya kula ni because he was so angry har ya fara tsayawa and to listen to the words i had with him,this was only bayan na samu Abbah (Alhaji Zakar) nayi musu bayanin abunda suka faru,later on na samu suka shiga cikin maganar da kyar,tare da su muka yi nemanku but we couldn't find u,wannan dalilin yasa dole muka hak'ura bayan mun ba da cigiya,bayan wasu lokaci na dawo aiki bisa umarnin Abbah,i became deeply disturbed by the uncertainty of where u were going,the severity of the events and problems i was experiencing with *LYDIA* na gamu da heart attack,i've been suffering for 23 years but it didn't get worse until later,i suffered a lot,duk inda nake tunanin za ku iya zuwa mun duba but babu wani labarin da muka samu mai dad'i game da b'acewar ku,sai a ranar da muka je Ali Jericho here in Albert street,i was very surprise lokacin da na ganki tare da Nusrah,sai dai at that time i thought she's ur kid wannan ne dalilin da yasa ban fara yi miki magana ba,because i never thought zan ganku a cikin k'asar da muke zaune,in my opinion ku da muka neme ku a Nigeria bamu same ku ba me zai kawo ku London? Na jima ina sawa ana bibiyarku saboda rashin k'arfin guiwan da zan iya fuskantar ku,and ban sani ba ko kin yi wani auren and then wane irin fushi kuka yi? And duk abunda yake faruwa lokacin ban sanar da Hajiya ba,sai ranar da aka yi hira da Noor a BBC here na sanar da ita abunda yake faruwa,even though i was worried about how things would turn out but a haka muka je gidan da kuke zama,,ban yi mamakin abunda kuka yi ba,because idan ni aka yiwa abunda na aikata muku i don't really know how to handle it,wannan damuwar and fear that has been with me for so long has been rekindled and firgicin da na shiga akan labarin ku threw my heart into anguish,lokacin da na fara dawowa nutsuwata na daure duk da ba wai na gama warwarewa ba na je da niyyar warware yadda al'amarin ya faru,here na sake tararwa kun bar k'asar,i found myself in despair and uncertainty,at that time the only thing that kept me from komawa cikin rashin lafiya shi ne samun labarin kun tafi Nigeria ziyara a wajen masinjan Noor,and ko da muka samu labarin bamu jira mun sake ganin wayewar gari ba muka bi ku can,wannan shi ne labarin abunda ya faru a tak'aice and everything u see or hear about it surely babu k'arya a cikinsa,haka yake a zahiri,but maganar *LYDIA* ko da na aureta at that time Hajiyata ba ta so,ganin na takura ta rabu da ni saboda Abbah yayi magana and maganar hausawa da suke cewa "Idan yaro yace zai had'iye gatari sakar masa k'ota ake yi! This is the reason why itama tasa ido bata sake cewa komai ba" Numfasawa yayi yana girgiza kai cikin jimami yace "Na yarda da ita hundred percent but ta rusa wannan yardar,ta hanyar maye gurbinta da k'arya,she deceit and betrayed me,we lived in for fifteen years,and having three kids,a zahiri duk wanda ya san lokacin da muka yi aure,ko da ta haihu babu wanda bai yi tunanin kids d'in ba nawa bane,but at the same time Allah (SW.T) ya sake saukar min da izina over my crimes against u,even though na gane kuskuren da na aikata and i repent again,but what happened next threw my heart into agony and babu wanda bai shiga damuwa ba,kasancewar babu wanda bai san Rafeek and how he lives with his family,that is why bayan aurena da *LYDIA* da wasu watanni wanda suka san ta,suka san halayenta suka yi k'ok'arin sanar da ni but da yake ba zama nake yi a k'asar ba sosai,and idan na yi tafiya ina jimawa ban dawo ba,wannan dalilin yasa ban san abunda yake faruwa ba,and kasancewar Lydia is a kinda clever woman who is determined to leave no trace of their identity shi yasa babu wanda ya san wace ce itan until later,just as u know the attitude na duk mutumin da yake da ilimin boko yana da tsatstsauran ra'ayi hakan yasa tace sai na barta ta yi aiki,,after then her eldest son met with an accident,i was not in the country but i had been ordered to take him to the hospital,kasancewar ya yi asarar jini dole sai an k'ara masa,Dr Stevens was in charge of everything and hospital d'insun aka kai yaron,after his blood was taken for testing,though Dr Stevens knew a lot about us but this time he was disturbed by the fact musamman yadda yake ganin LYDIA tana gudanar da al'amuranta a cikin hospital da waje,instead of ayi testing jininsa akan dalilin da yasa aka d'auka here Dr Stevens yasa ayi masa DNA for some reason he didn't tell me until later,on the day i left all my project in Germany and returned to London,i didn't tell anyone that i was on my way,bayan na sauka direct daga airport muka wuce hospital,i'm not surprise da na tarar LYDIA ba ta hospital,bayan na duba jikin yaro muka wuce gida..." Shiru yayi and he couldn't continue until ya d'auki lokaci mai tsayi yace "It was not long na dawo hospital a nan Lydia ta ganni,tana kallona babu barka da dawowa bare tambayar ya hanya,ta fara k'orafi ban zo da wuri ba idan yaron mutuwa yayi ma itace za ta damu,harkoki na nasa a gaba ban damu da su ba,ban saurari lamuranta ba na yi abunda ya dace,lokaci na da komai na ba su though a times ina jina kamar ba ni ba and ba ni da wadatacciyar lafiya a jikina but a haka har yaron ya warke muka dawo gida babu wani abu da ya faru,,after then Dr Stevens was letting me know what he saw in the results of our DNA,i was very surprised and disturbed,even though kafin ya sanar da ni what was going on ya yi k'ok'ari kwantar min da hankali,kamar yadda na sani as a Muslim i had to take the risk but lamarin ya yi girman da ban iya rik'e shi ba,and i made sure hak'k'in ku ne yake bibiyar rayuwata,so daga nan ya ba ni shawara on how to resolve the matter because he's a witness akan duk takun LYDIA ba tare da ta sani ba,bayan na yi bincike and to find out lallai akwai lauje cikin nad'i here na yi figure out wani ex-boyfriend d'inta da suke tare,na sa ayi following footstep d'inta da duk abunda take yi idan ta fita and sauran yaran na sa aka kaisu hospital gurin Dr Stevens domin tabbatarwa idan akwai jini na a cikinsu,when Dr Stevens assured me that babu kid d'ina a ciki here na fad'i ban sake sanin inda nake ba sai da na samu 3 month in comma,Dr Stevens ya yiwa Hajiya bayanin al'amarin da yake faruwa,ranta ya b'aci sosai a wannan lokacin,bayan na fara dawowa na ga b'acin ranta da ban tab'a gani ba,duk da ba ni da lafiya a time d'in but that didn't stop Hajiya from being angry with me,,after all Lydia's hidden things was revealed wannan shi ne ya zama dalilin rabuwarmu and the reason why ciwon da nake tare da shi yayi k'arfi har wasu suna ganin kamar i'll not survive.."
Chapter 107 · 0% Book details