Sashe 126
Dan Mace Part 1 Complete Hausa Novel · about 4 min read
*****
Family d'in Mr Sajid kam tunda suka taho a hanya bayan rakiyar da aka yiwa su Nuraz din daga wajen dinner gaba d'aya sai suka kasa gane kan Aatif,yadda ya birkice lokaci guda da jin labarin auren Nuraz d'in da Nusrah,and then kasancewarta y'ar uwa ta jini a gurinsa,da zamtowar Nuraz d'a d'aya tal a gurin Mr Rafeek al'amarin ba k'aramin girgiza shi yayi ba,duka ciki kuma shi ba komai yafi bashi tsoro ba than irin kallon da yaga duka suna yi masa lokacin da sukaje yi musu fatan sanyawar alkhairi like sun ga wani sabuwar halitta duka suka bishi da idanu,tun kafin ma su bar wajen nadamar abunda yayi a baya yasa jikinsa yin sanyi,da suka dawo gida kuma yadda ya koma shiru² har ya wuce zai tafi apartment d'insa Daddy ya bishi da kallo,yaga kamar ba ya cikin nutsuwarsa ya kira sunansa "Aatif!" Ta sigar da yasan zai ji,da sauri kamar mutumin da ya firgita da kiran ya waiwayo yana kame²,Daddy ya sake kallonsa kafin yace "come here" babu musu yana sunkuyar da kai k'asa ya matso inda suke,Daddy ya d'ora hannunsa saman shoulder d'insa kamar wasu friends suna tafiya cikin parlor yake tambayarsa "Wani abu yana damunka ka kasa fad'a?" Aatif yayi shiru,Daddy yace "Kai nake sauraro,ka fad'a min damuwarka,ko zaman Amsterdam ya dameka ne kai kad'ai?" Ya girgiza kai a hankali cikin mutuwar jiki,Daddy yace "Then what happen?" Aatif yana jin damuwa a ransa ya daure yace "Daddy itace!" Daddy da bai fahimci zancen ba yace "itace wa?" Aatif yace *"NUSRAH!"* Daddy ya dakata yana janye hannunsa daga kafad'ar Aatif yace "Ban fahimci abunda kake nufi ba" Aatif yayi k'asa da kai duka labarin alak'arsu ya kwashe ya fad'awa Daddy,ran Daddy ya sake b'aci da jin wulak'ancin da Aatif d'in ya yiwa y'arsa y'ar k'aninsa but ya danne saboda ba ya so wani abu ya faru kuma sai dai furucin da yayi na "Ka yi wa kanka ai",Aatif ya fahimci ran Daddy ya b'aci sosai here ya dunga ba shi hak'uri har yana cewa shi dai kawai ya barwa Daddy'n zab'i ya nemo masa matar aure,wannan maganar ta farantawa Daddy rai har ta sashi ya d'an sakko kad'an daga mugun fushin da ya d'auka da shi,a nan shima d'in yayi masa nasiha,da alk'awarin nema masa mace nutsatstsiya.
*****
Da safen tun kafin su tashi maidservant na apartment d'in sun gyara komai da ko ina sai kyalli da k'amshi yake,Nuraz ya fara bud'e idonsa ya kalli kyakykyawar fuskarta,har lokacin ita kam bacci take,yayi tak'aitaccen murmushi a hankali da yake ya san ba ta da nauyin bacci a hankali yayi adjusting kwanciyarsa ya tokare da hannunsa d'aya yayi sucking lips d'inta,tayi motsi a hankali ta d'ago hannunta tasa a saman wuyansa,tana yi masa murmushi ta fara bud'e idanunta,ya zuba mata idanunsa a hankali da muryar rad'a ya furta "Sabahal khair" ta lumshe ido ta bud'e tace "Sabahal khair Hayat,kayfak?" Ya d'age gira yana tab'e baki yace "Somehow",da sauri ta rik'o fuskarsa tana ware idanunta a kansa tace "What happen?" Ya fara k'ok'arin tashi zai sauka daga gadon da sauri ta rik'o shi,fuskarta tana bayyana damuwa tace "Me yake damunka please?" Ya lumshe ido yace "Nothing" tayi saurin sakkowa tana gyara gashinta tace "Please ka san ba zan samu nutsuwa ba idan ban san abunda yake faruwa ba" yaja iska ya fesar yana rik'o waist d'inta ya had'a ta da jikinsa yana kallonta idanunsu cikin na juna yace "Roohii ina cikin damuwa ne" da sauri ta tari numfashinsa tace "Damuwar mene ne?" Ya lumshe idonsa a hankali yace "Har yanzun shiru babu wani labari." Tayi squeezing face tace "Ban gane ba" ya sake lumshe idanunsa yace.....
#Share pls.
#Asli Smasher.
💠💠💠💠💠
*©®2020.*
*'DAN MACE..*
(Tʜᴇ ᴘꜱʏᴄʜɪᴀᴛʀɪꜱᴛ)..💥
*WATTPAD:REAL-SMASHER898.*
https://my.w.tt/29u2S26SG2
Pᴀɢᴇ 49.
#Aɢʀᴇᴇᴍᴇɴᴛ ɪɴ ᴘʀɪɴᴄɪᴘʟᴇ
*Wanda suke sojan gona suna siyar min da novel's da wanda suke sakawa okada,i call upon u to fear Allah and remember that there's death,grave,tsayuwa filin k'iyama,hisabi,wuce sirad'i,shin idan ka yi amfani da kayan wani without his permission,kana da tabbacin hak'k'in sa zai barka,and to skip these steps? Duk abunda kuke aikatawa muna sani,so whether mu fito muce Allah ya saka mana ko kada mu fad'a,surely zai saka mana saboda kuna cutar da mu,but shawarar da zan baku,kada kuga rubutu ne kawai muke zaunawa muyi,lokacinmu da muke b'atawa wajen rubutawa fa? Ya kamata muji tsoron Allah mu dinga ragewa kawunanmu nauyi,yau ko gobe mu dunga tunawa da mutuwa,idan kun ci hak'k'in mu kuna ganin babu komai yanzun,ina yi muku albishir akwai ranar da sai ubangiji ya fitar mana da hak'k'in mu a jikinku,hatta cikin dabbobi duk wacce ta soki y'ar uwarta da k'aho ranar k'iyama Lord promised that zai bata dama ta rama sannan ace su zama k'asa,sab'anin mutane da aljanu da za'a cika wutar jahannam da su,and ku tuna Ubangiji yana yafe laifin da aka yishi tsakanin bawa da shi,but he doesn't pardon the sin of anyone else daya zalunci wani,wanda ya fahimta falillahil hamd,wanda ma basu fahimta ba falillahil hamd,but anyone who re-assigns my book on any site da niyyar siyarwa ba tare da izinina ba,a duk inda yake Allah ya bi min hak'k'i na,ya saka min b'acin ran da ake sa ni.*
💕