← Book details Dan Mace Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 95 OF 152

Sashe 95

Dan Mace Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read

Kwanaki biyu tsakani rayuwarsu a cikin gidan abun sha'awa duk da har lokacin Lolly bata wani saki jiki ba,and kuma da yake oga Rafeek baya nan tun washe garin da suka sauka a k'asar ya tafi United States for his business career,sai gidan yayi remaining daga su sai Hajiya with her granddaughters,sai kuma guards dake tsaron lafiyarsu. At night she was sitting on top of the resting chair bayan ta gama shirin bacci ya shigo yaga tana gyara kwanciya,he looked up at the bed she had left slowly ya k'araso inda take and pulled off her spreadsheet data rufe half of her body,tayi saurin bud'e ido tana kallonsa,yana tsareta da ido yace "Me ya dawo dake nan?" She was silent and wondered what answer would she give him,carefully looking to the side tace "I just want to lay here" he stared at her and asked "Why?" She said "Because i always see u turning ur head and i don't feel that way." He raised his eyebrows as he whispered in his mind "If u are kind to me why don't u give me what i want?" He was literally looking at her until she leaned ta d'ago kanta a hankali taga ita yake kallo,tayi wearing fuskar tausayi tana rausayar da kai tace "Kaje ka kwanta a can,i'll lay here" ya girgiza kai da sauri yace "No,I usually lay here,u don't worry about that just go to bed." She nodded slowly tace "I won't lay there but u.." Gefenta ya samu ya zauna yana kallon bed d'in ya furta "Tausayi na kike ji?" She was silent as she looked down,he looked at her and said "Answer my question" gently she nodded her head,the smile on his lips released ya juyo ya fuskanceta yace "Really?" She lifted her head again,ya lumshe ido yana jinjina abunda ta fad'a a ransa,ta d'ago ta kalleshi tace "will u lay there?" He pulled his head back yana squeezing face and said "No." She quickly asked "Why?" Yace "i just dont want" tace "Let's go together" he replied to her yana tab'e baki "That doesn't make sense." Tace "Why not?" Yace "Because u don't want me to be around u all the night." She bowed her head shyly,k'asa² yace "Haka ne maganar da na fad'a?" She couldn't answer him ya tab'e baki yace "Well,kije kiyi kwanciyar ki,tunda haka kika zab'a" ta marairaice tace "Are u not angry with me?" Yana kallonta cike da tuhuma yace "Me yasa da na yi magana sai kin tambaya am i not to be angry?" As if she were being annoyed tace "Because if u are angry with me mala'iku za suna tsine min" he kept looking at her a ransa yace "Lallai ma yarinyar nan,wato ni ta mayar wanda bai san abunda yake ba" ya jinjina kai yace "Gani nayi abun a jikinki yake,and baki amince na tab'a ba,why should i be angry tunda ba nawa bane?" Tayi ajiyar zuciya kafin tayi magana yace "But u know what? Whether nayi fushi ko kada nayi,i have no way dole ne na hak'ura because i can't give myself anything da nake ra'ayin samu,except fushin da kike tsoron nayi,na fito na nuna ko kada na nuna,tab'a kin da ba kya so nayi,da hana ni hak'k'i na da kike nothing will stop the angels from condemn..!" Kafin ya k'arasa tuni tayi firgigit ta sakko daga saman resting chair d'in,ya kalleta da sauri ganin a yadda ta diro yace "What is it?" She's as if she's going to cry tace "Are they really cursing me?" He nodded and said "Ehh! Because it's not as sai miji yayi fushi a zahiri ne za suyi la'antar matarsa." She was silent tana kallon wani gurin a hankali tace "But i'm scared" yace "Well,that's what every woman was saying,but u forget that kwanciyar aure shi ne jigon da yake sawa ayi auren,ba wai an auro ki ki zauna miji yana kallonki ba" she was silent and thought about his words,ya mik'e ya fara tafiya ta d'ago tana kallonsa ya shiga bathroom,tana nan a zaune ya fito,sai da ya gama shiryawa ya dawo inda take ya haye saman resting chair ya kwanta had'e da juya mata baya,tayi tagumi tana kallon bayansa a hankali tace "so let's get up and go to bed" yana jinta yayi banza da sabgarta da ta dame shi da magana ya waiwayo ya tsare ta da idanunsa yace "will u let me sleep or not?" Ta girgiza masa kai tace "Sai dai idan ba a nan za ka kwanta ba" ya yamutsa fuska yace "So where.?" Ta nuna masa bed,ya girgiza kai yace "Ina tab'a ki kice na bari,idan na dawo nan ki zo kina rok'o na banyi fushi ba? Na ce banyi ba ki koma kiyi kwanciyar ki babu abunda ya dame ki" tayi k'asa da kai cikin jin kunya,yaja numfashi yana lumshe ido yace "Ki je ki kwanta kada ki damu,but zan fad'a miki kada ki k'ure malejin hak'uri na,bcos duk ranar da na gaji zan saka k'arfina na karb'a,so kada ki bari muje wannan madakatar because ina jin tausayin ki ne,but if u let me get angry za ki sha mamakina.." Yana fad'a ya sake juya mata baya,kuka ta fashe masa da shi,he quickly turned around and looked at her but he didn't say anything until she was calm enough,tana goge idonta da suka fara tasawa saboda murzasu da ta dunga yi tana jan numfashi ta furta "Tunda ka daina tausayina just send me back to Annie na san ita bata daina tausayi na ba" mik'ewa yayi ya zauna yana d'ora chin d'insa a saman hannunsa daya had'e guri d'aya yace "Ko ita Annien da za taji abunda kike yi ina kyautata zaton.." Sai kuma yayi shiru yana sakin siririn tsaki had'e da komawa ya kwanta,ta sake fashewa da kuka ganin ya sake juya mata baya,da sauri ya sake waiwayowa yana fad'in "Will u keep quiet or not?" Cikin kuka tace "To ni ya za ayi ka dake ni kuma ka hanani kuka.?" Ya zaro ido waje cikin saurin baki yace "When's it?" She wiped her face and said "Ai ba da hannunka ka dakeni ba" yace "Yau na ji sharri da me na dakeki.?" Tace "Ba bak'ar magana kake ta fad'a ba" yayi ajiyar zuciya yana tab'a dai² zuciyarsa ya furta "Ni ban fad'i komai ba,amma tunda kince shi kenan,please ki tashi ki bani waje bacci nake son yi kink'i bari nayi" tace "To ai nan ba gurin yin bacci bane,idan gaskiya ne ka tashi mana ka koma can" yana gyara kwanciyarsa yace "Na kwanta tare da ke,ina tab'a ki kice na bari,na ce ba zan yi miki komai ba.?" Tayi shiru yace "Haka ne?" Tayi shiru,yayi murmushi yace "u have to go Allah ya ba mu alkhairi" she quickly replied "Shi kenan" yace "shi kenan me?" Tace "Ka taso mu kwanta d'in" yace "i have no where to go" ta kalleshi tana harararsa tace "u know what? Tunda ba za ka kwanta a can ba nima bazan kwanta ba" he said "So what? Idan kinga dama daga yau ki daina kwantawa" tace "haka kace?" Yace "Haka naji kin fad'a shi yasa na fad'a" she went over and took a blanket and pillow ta dawo kusa da shi ta shimfid'a a fusace ta kwanta tana fad'in "Nima a nan zan kwanta" ya juyo yana kallon yadda ta rufe idonta yayi murmushi kafin ya had'e rai yace "Waye kika bari ya kashe miki hasken?" Bata bud'e ido ba tace "Mu kwana a haka" he did not speak again ya juya ya rabu da ita sai juye² take yi saboda rashin sabo da kwanciya cikin haske,zuwa wani lokaci mshe was tired and had to go ta kashe ta dawo ta kwanta,but still saboda rashin sabo haka tayi ta juyi a gurin ta kasa bacci,and Nuraz who sits on the bed since she turned off the light yana kallon shade d'inta yayi murmushi yace "Girl u will soon come back here,just a little.." ko gama rufe bakinsa bai yi ba ta mik'e ta zauna,he smiled again and began to count out with his fingers "ten,nine,eight,seven,six,five,four,three,two..!"
Chapter 95 · 0% Book details