Sashe 70
Dan Mace Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
In just a short time ya gama tsara yadda yake son komai ya kasance,at 8:00am he was dressed cikin wani long sleeve mai had'e da suspenders which are called braces/garter belt in the United Kingdom (is a kinda straps of cloth that go over a man's shoulder and down to the front of his trousers,where they either clip or button to the waistband),k'afafunsa sakaye a cikin takalmin rossi skin laceup black one,sumar kansa da ta sha dying tayi bak'i sid'ik sai shek'i take hakan sai ya b'oye shekarunsa,since ya fito Hajiya take kallonsa saboda kyau da yayi mata ya koma wani d'an saurayi da shi as if he were not having a son like Nuraz,despite the fact that he was so pale in his illness but his depressed state of mind did not prevent his beautiful face from smiling,sallama yayi mata da yake ta san da fitar tasa yana fad'a mata sai ya dawo,ta bi shi da Addu'ar samun nasara,he comes out with his next guard dake biye da shi every time ya bud'e masa mota,his driver and Clark su kam tuni sun shige,ana rufe motar driver yaja suka d'auki hanyar Albert street,,as their car parked near the apartment Clark came out and uncovers the door,ya fito a hankali kasancewar har yanzun ba sosai yake jin k'warin jikinsa ba but yana ji a ransa muradinsa ya wuce ya zauna ya jira lokacin da zai gama warwarewa,Rafeek a gaba Clark yana biye da shi a baya until they stopped at the apartment,Clark ya matsa kusa da doorbell ya danna,kusan mintuna biyar suna ta jira for the door to be opened,Clark ya sake dannawa but shiru babu alamar da yake nuna akwai mutum a gidan,shiru Rafeek yayi yana tunanin ina suka tafi da safiyar nan.!? Suna ta tsaye baturen da Nuraz ya bawa keys d'insa ya dawo masa da motar gida ya k'araso,bayan ya gyara parking ya fito yasa rigar mota ya rufe ko ina,har zai fita yaga mutane a gurin yana kallon Rafeek tun daga nesa har ya k'arasa inda suke,ko bai tambaya ba ya gane fuskarsa sosai even though he was usually shown on TV,ya matsa kusa da su ya mik'awa Clark hannu,ya gaida Rafeek cikin girmamawa (note:ba kowane mai kud'i ko mai sarauta ake gaisawa da suba,cos da yawa ko da su suka baka hannu matuk'ar sun yi niyyar maka kyauta da zaran kun gaisa tofa ka gaisa da kyautarka,wasu kuma izzar mulki ke sawa suke d'aukar kansu,so za su dunga ganin wanda yake k'asa da su bai kai matsayin da za su had'a hannu da shi ba,but masu ilimi daga ciki ko kun gaisa basa fasa abuda suka yi niyya bcos suna kwad'ayin ladan sunnah),bayan sun gaisa mutumin yace "Who are u looking for?!?" Clark shows him the apartment and says "Ma su wannan gidan" mutumin ya girgiza kai yana kallon Clark yace "U have no idea that they have traveled.!?" Clark ya girgiza kai alamun basu sani ba,mutumin yace "but their flight was soon gone" zuciyar Rafeek kamar za ta fito waje dan tsoro,tun kafin Clark ya tambaya ya riga shi "Do u know where they went.!?" Mutumin ya kalli Rafeek a ransa yace "Is really him" a zahiri kuma sai cewa yayi "I wanted to hear like Sir says they were going to visit Nigeria" Rafeek yayi ajiyar zuciya had'e da lumshe idanunsa,though he couldn't find them at home,but was relieved to hear exactly where they intended to go,quickly Clark looked at his master yace "Sir,are we soon going to Nigeria.!?" Mutumin da suka tambaya ya tsaya kallonsu da mamakin ko mene ne alak'ar wannan mashahurin da yallab'ai? Bai gama tunanin ba Rafeek ya bar wajen Clark yayi masa alkhairi bisa umarnin boss d'insa yayi masa godiya and then yabi bayan Rafeek da tuni driver ya fito ya bud'e masa k'ofar mota,,da sauri ya zagaya gefen driver yana shiga suka d'auki hanyar airport bisa umarnin Rafeek,suna tafiya a hanya yake tunanin maganar mutumin nan da yace za suje ziyara Nigeria "Gurin waye za suje ziyara d'in.!?" Ya yiwa kansa tambayar a lokacin kuma yaji zuciyarsa ta buga da k'arfi,saurin dakatar da drivern yayi yace ya juya kan mota zuwa gida,Clark zai yi magana yaga ya lumshe idanunsa,dole yaja bakinsa yayi shiru bcos yasan tunda yayi haka baya son dogon magana,as they entered the mansion he didn't waste his time ya nufi apartment d'in Hajiya,a gaggace ya shiga ya tarar da ita zaune a parlor tana waya,sai daya jira ta k'arasa ta juyo tana kallon yadda fuskarsa take bayyanar da damuwa,jikinta a sanyaye tace "are u soon back.!?" He was silent and said nothing,Hajiya taji zuciyarta ya tsinke tace "Lafiya Rafeek kayi shiru,ko wani abu ya faru.!?" Ajiyar zuciya yayi sannan yace "Hajiya zuwa nayi na fad'a miki zan tafi Nigeria" Hajiya said in disbelief "What will get u there Rafeek.!?" Ya d'ago idanunsa da suka yi wani iri yana lumshe su yace "Hajiya tafiyar gaggawa ne ya same ni" murmushi Hajiya tayi tace "Can suka tafi.!?" Yayi saurin kallonta ta sake yin murmushi tana girgiza kai tace "Don't hide it from me,since u came in i just realized something had happened" ya sunkuyar da kansa yana sake lumshe idanunsa,Hajiya tace "Shi kenan Allah ya tsare ya sauke ku lafiya" saurin kallonta yayi bcos baiyi tunanin idan ta san gaskiyar abunda zai kaishi za tayi saurin amincewa ba,a tired smile escapes from his mouth slowly he reaches out were she was and hug her and then suka yi mata sallama,har bakin mota tayi masa rakiya tana ta yi masa addu'ah,sai da motar su ta fita daga gidan sannan ta koma ciki.Lokacin da suka shiga airport basu samu jirgin da zai tashi a lokacin ba but da yake k'udi shi yake magani nan da nan aka shirya masa komai,within k'ananun lokaci aka gama musu abunda za ayi musu shi da Clark,driver'nsa kuma ya juya da mota zuwa gida,ko awa ba'a d'auka ba da shigarsu cikin airport d'in jirginsu ya tashi zuwa Nigeria.
***
*Some hours left..*
Their plane landed at *Malam Aminu Kano international airport* dake Kano,daga nan suna fitowa suka d'auki charter cab that take them to Sardauna crescent,since they landed no one spoke until the time of departure,lokacin da suka sauka a k'ofar gida sun tarar da unguwar kamar yadda suka sanshi,mai gadinsu yana jin tsayawar mota a gurin ya lek'o,when he saw Nuraz and Annie come's out of the car quickly ya fito yana yi musu barka da zuwa,duk tsayin lokacin da suka d'auka basa k'asar saboda halacci yana nan yana ci gaba da kula musu da gidan saboda gudun idan babu kowa a ciki gidan zai iya samun matsala,wannan dalilin yasa ko da suka tashi tafiya they decide to leave him here,at the end of every month kuma Nuraz yake sending masa salary d'insa,,shi ya taimakawa Bareerah da Nusrah suka shiga da luggage's d'insu ciki,lolly kam tunda suka sauka a mota ta kasa gaba ko baya,at the same time thinking about events of her life began to come back,wasu irin hawaye masu k'una suka fara zubo mata,Annie da su Bareerah har sun yi gaba ta waiwayo ta ganta tsaye kamar wacce aka sassak'a,slowly she came back to where she stood ta rik'e hannunta,saurin kallonta tayi Annie ta girgiza mata kai alamun kada tayi kuka,ta fara share hawayenta feeling her heart pounding fast,Annie tana rik'e da hannunta tace "Let's go home" slowly she started to lift her legs har suka shiga ciki,tunda suka shigo take bin ko ina da ido,yanayin yadda take tafiya were just enough to make sure she was scared,Annie tana rik'e da ita and not to give her a chance to think to go back,har parlor ta shigo da ita tana kallon Nusrah da Bareerah da suka fara k'ok'arin tsaftace gidan though daga ganin alamun gurin ana sharewa,ta taimaka mata ta zauna and then sit next to her,nasiha tayi mata mai shiga jiki akan kada ta bawa tunanin abunda ya faru baya dama ya sake dawowa rayuwarta,idan ba haka ba zata fuskanci k'uncin daya zarta wancan,yanayin da tayi mata magana cikin sanyi yasa jikinta sake mutuwa,,after Nusrah and Bareerah had finished renovating the house,Nuraz da mai gadinsu suka fara shigo da kayan amfani,suna gama shigowa da su Bareerah started to prepare their evening meal,Nusrah kam tuni ta wuce tayi wanka,at the end of the day duka haka suka yi rayuwa sukuku babu wani hira kasancewar washe gari suke tunanin zuwa *K'ofar Na'isa* (Asalin gidan su Annie da Lolly).