Sashe 116
Dan Mace Part 1 Complete Hausa Novel · about 5 min read
*I extend my deepest sympathies to u and ur family (Fatima Muhammad Dodo),may Allah (S.W.T) forgive and accept his soul into the garden of eden,near the one whom he seeks and loved.🙏*
Pᴀɢᴇ 46.
#¢σρυℓαтє
Tace "Please son take ur heart,be patient and ka kasance d'aya daga cikin bayin Allah masu yarda da k'addara" muryarsa tana rawa yace "Mom why don't u tell me? Is this what u want,ki ganni na shiga damuwa?" As she nod her head za tayi magana ya tashi zai bar wajen yana cewa "Zan tafi ko mene ne ya faru idan na je zan gani kuma zan sani",ganin da gaske yake tafiyar zai yi babu shiri tace "I can't afford son,seeing u in trouble will emit me into suffer" he quickly turned to look at her as if he were thinking of what to say,da taga bai ce komai ba slowly ta kamoshi ta zaunar tace "take everything as ur k'adar son,Allah zai mayar muku da wani,and abunda ya faru yanzun nima ake sanar da ni,Nusrah was admitted to the hospital a can Gombe" bata k'arasa ba ya sake mik'ewa da sauri,ta rik'o shi da sauri tace "calm down son,ta samu miscarriage ne,but for now she's fine and safe" he stared at her and unable to talk,ta sake zaunar da shi tana shafa kansa tace "I'm sorry my son in Allah ya amince he will blessed us with another one" hawaye ta gani sun fara zubo masa,tayi saurin rungume shi tana shafa jikinsa tana fad'a masa kalmomin da ta san za su taimaka ya samu nutsuwa,bayan wani lokaci mai d'an tsayi ta samu ya fara dawowa cikin hayyacinsa,Lolly tace "Ka bar komai a gurin Ubangiji,in Allah ya amince goben sai mu tafi can tare ko?" ya girgiza kai voice d'insa baya fita da kyau yace "Ba zan iya bari sai gobe ba" Lolly tace "za ka iya,yau da goben duk d'aya ne a gurin Allah?" Yace "But Mom i need to go,she needs me to be with her" tayi ajiyar zuciya tace "Yeah! But yanzun ka ga dare yayi,ka yi hak'uri ka ji?" duk kalmar da ta san idan ta fad'a zai yi hak'uri ya zauna ta yi amfani da shi but ya dage sai ya tafi,da taga ba zai bari ba ta b'ata rai tana kallonsa tace "Haba son kana son wani abu ya faru da ni?" he just nodded ba tare da ya ce komai ba,tana shafa kansa tace "kayi hakur'in ka ji gobe sai mu tafi,ka ga nima ba zan iya zaunawa ba" he closed his eyes and slowly took a deep breath,ya sake yin shiru.
They were in this situation Rafeek ya shigo daga apartment d'in Hajiya,the way he had been looking at them yayi realizing ba lafiya,ya k'araso inda suke da sauri yana tambayar Lolly "Are u all okay?' Lolly sighed tana kad'a masa kai,jikinsa ya d'anyi sanyi ganin yadda take rungume da Nuraz d'in like a little boy dake kyuya,ya sake cewa "What's going on?" Bayanin abunda ta sani tayi masa,gabansa ya fad'i musamman da ya kalli Nuraz,but then he began to blame himself,ya k'araso daf da Nuraz d'in ya d'ora hannunsa a kansa yana shafawa,tsakanin Lolly da Nuraz no one expected such a words would come out of his mouth at the time,sai dai sun ji yana cewa "I'm really sorry Noor,this is all my fault,surely da ba mu yi maganar zuwa Nigeria ba,da tana nan tare da mu,and da bamu rasa baby'n ba" saurin d'agowa Nuraz yayi ya rik'o hannun Rafeek wanda fuskarsa gaba d'aya ta koma wata iri,yana yin ajiyar zuciya yace "Sit here Dad" babu musu Rafeek ya zauna a gefensa,Lolly sat on the other side (suka saka shi a tsakiya),he's still holding his father's hand yaja hancinsa kamar wanda yake mura,then ya fara ceqa "Dad! Shin idan abu ya same mu,wane ne silar faruwarsa?" Rafeek yace "Allah!" yayi ajiyar zuciya yace "well,this is also,abunda ya faru ba ka da laifi,nima haka,but ubangijin da ya bamu ya karb'a abunsa,so u don't need to worry about it,and babu buk'atar mu dunga d'orawa kanmu laifin da ba mu aikata ba,idan muka ce duk abunda ya faru za mu dunga d'orawa kawunanmu laifi,sai nace nine mai laifin a nan kenan?" Suka kalleshi tare cike da neman k'arin bayani,yace "lokacin da muka yi maganar tafiyarta Nigeria ta fad'amin ba ta son zuwa,but na ce sai ta tafi,because idan na amince da abunda ta fad'a,kowa zai yi tunanin ni na hanata zuwa" The words that he had given to them suka sa jikin Rafeek yin sanyi and here ya fahimci lallai iyalin nasa was completely changed ba kamar yadda yayi tunani ba,a hankali ya d'ora hannunsa over Nuraz's head and nod in satisfaction yace "I'm so proud of u beta" lumshe ido yayi a hankali praying to Allah inwardly to ease their worries because of the subject matter na b'arewar cikin da ya riske su was something they had never expected,but da ya tuna cewa ubangijin da ya basu shi ya karb'i abunsa,sai ya sake yin luf yana addu'ar Allah ya azurta su da mai albarka,,a wannan daren they spent a long time with him,thinking that if they left him alone yadda yayi shiru ya kasa magana zai shiga wani halin,lokacin da dare yayi nisa after sun rakashi bedroom then suka tafi,throughout the night Nuraz kasa samun nutsuwa yayi,gefe d'aya rashin bacci while the other side damuwar rashin sanin halin da take ciki,duk inda ya juya fuskarta kawai yake gani tana yi masa gizo tana kiran sunansa in a bad state,kafin asubah tayi duk ya gama fita a nutsuwarsa,har ya fara tunaninkf mutuwa tayi suke b'oye masa.
*NIGERIA...*
*Gombe State*