← Book details Dan Mace Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 48 OF 152

Sashe 48

Dan Mace Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read

Since she finds herself in the bedroom taji shawaran su Annie yana sake shiga kunnuwanta,a nutse bayan ta fito daga wanka taci gaba da al'amuranta,duk yadda suka yi da Aatif again ta zauna ta turama Nuraz and she's also waiting for what he'll say,since she sent him a message all the time she looked out da tunanin ko ya gani,sai taga bai bud'e ba,har after maghreb ranar he didn't come home,tayi deciding ta goge sai kuma ta fasa,saying that "maybe it is all bcos of work",ta tashi bayan ta idar da sallah ta fita parlor,zamanta a parlor not for twenty minutes ya shigo,duka suka masa sannu da dawowa,he answered in difficulty sannan ya wuce bedroom,kai tsaye yana zuwa ya rage kayan jikinsa ya fad'a bathroom yayi wanka,ya d'auro alwala ya fito yana shiryawa yaga alamun sak'o a kan wayansa,sai daya gama duk abunda zai yi sannan ya d'auka yana dubawa,short text ne ta tura masa ta inbox tana fad'a masa akwai sak'on data tura masa ya duba IG ta yi masa DM,yana gama karantawa ya bud'e network d'in wayar,carefully ya dunga following content d'in har ya gama karantawa,yayi sanyayar ajiyar zuciya yana lumshe idanunsa,kiranta yayi yasa wayan a yadda zai jita sosai,lokacin da taga kiran tayi ajiyar zuciya a hankali ta furta "Ya ga sak'o na" ta d'auka da sallama,da ya amsa duka sai suka yi shiru,bayan d'an lokaci yayi breaking silence d'in,the same words da Bareerah ta fad'a ya maimaita,taji jikinta duk yayi sanyi,har tana jin kawai gara ta hak'ura da Aatif d'in,as her heart informs her that there is no good a cikin alak'arsu,she thanks him bcos tana d'aukan shawaransa da muhimmanci sosai a rayuwarta,suna gama waya tayi tunanin kiran Aatif suyi duk ma wacce za suyi,bata gama yanke hukunci ba ta danna masa kira,kamar mai jira ta kira ya d'auka taji gabanta sai fad'uwa yake tasa record tana karanto duk addu'ar da yazo bakinta duk dan ta samawa kanta courage,yaji ta yi shiru bata ce komai ba,a tunaninsa ko ta yanke shawaran za suyi auren ne take ta wannan shirun,ya daure yace "How is it.!? U call and keep quiet" she whispers in her soft voice tace "Aatif" yaji wani iri data kira sunansa bcos she doesn't make any mention of it idan suna magana,yaja fasali yana sake sauraronta tace "I've made my own judgment" ya tab'e baki kamar tana zaune a gabansa yace "okay" tace "Amma naji baka tambaye ni ba.?" A dake yace "I don't need to ask since u call and let me know" how he was responding to her da izza ta tab'e baki itama a zuciyarta tace "Foolishness,ji mutum sai kace jinin sarauta sai wani izza yake min" ta daure tace "haka ne baka fad'a ba daidai ba,amma kasan mene ne.!?" Yace "Sai kin fad'a zan sani" tace "u and i would never be able to live under the same shadow" yayi murmushi yace "Me yasa.!?" Kai tsaye tace "ur mother does not love me,if i agree to follow and marry u.. I'm a woman next i am the one who going to have a hard time living,so i asked for my parents advice,and they figured out a way to realize the mistakes i was about to make in my life.." yayi dariya mai sauti yace "Ok good" ta furta "So that,may Allah united us with our share of goodwill" bata jira yace wani abu ba ta katse wayarta tana runtse idonta,ta jima a zaune shiru tana ta sak'e² kafin ta mik'e ta koma parlor cos dama sallar isha'a ta shigo yi.

On the side of Aatif lokacin data gama fad'a masa sak'on ta,after she turning off the phone haka nan yayi ta juya kalamanta,while the devil kuma began to bite him in his sermon and spit on her words again,har ya ajiye wayar gefe yaji bazai iya hak'ura ba lallai ya kamata ya kirata ya fad'a mata abunda ke ransa.

Tana sa k'afarta cikin parlor'n her phone begin to rings,ta kalla taga Aatif,taja siririn tsaki before she sets the phone in the speaker,yaja fasali yace "Nusrah u made a mistake" ta tab'e baki tace "Da aka yi mene ne.!?" Yace "Da kika d'auka ba zan iya rabuwa dake ba" tayi siririn tsaki "kai ne dai kayi kuskure da kayi tunanin Nusrah ba zata iya rayuwa babu kai ba" ya kyalkyale da dariya yace "Sure!" Ta tab'e baki tace "What is that.??" Yace "But u know something.!?" Tayi shiru bata amsa ba yace "u were wrong by informing the people u are with,ni Aatif nace muyi auren sirri,shin ke baki yi tunanin taimakon ki zan yi ba.?? Even though Mommy has expressed her disapproval of ur marriage na rufe ido nace naji na gani zan aure ki a haka,did i wrong da nace haka.!? I quickly realized why Mommy said she would not approve of our marriage,cos ke d'in tsintacciyar mage ce,mahaifan ki sun kasa zama dake wane namiji zai yarda ya zauna dake.!? Shin baki tab'a tunanin me yasa ko su da suke tare da ke basu yi tunanin had'a ki da d'ansu ba.!? Saboda suna gudun gurb'ata zuri'ar su ne,but think of my words and try to return to your parents' home bcos duk duniya su ne kad'ai za su yi miki rik'on amana ba wad'anda kika tsinta rana a tsaka ba.. Saboda haka ni Aatif Sajid nake cewa ki huta.."
Yana gama fad'a ya katse wayar,tunda Nusrah tayi shiru bata sake iya yin magana ba sai wani irin k'aik'ayi da zuciyarta take mata before her tear begins to flow,wayar hannunta ce ta fara subucewa kafin ta bita ta durk'ushe ta saki kuka mai sauti,Annie,Bareerah da lolly da suke zaune komai ya faru a kunnen su,duk sun yi shiru sun kasa kwakwaran motsi saboda mamaki,Nuraz ya sawo kai ya fito daga bedroom d'insa dai² lokacin,Annie ta d'ago da niyyar yi masa magana taga mood d'insa ya sauya,tayi shiru tana ci gaba da kallonsa without saying anything until he returns to sit next to her.

Nusrah tana kuka babu wanda ya kulata until Nuraz was tired of hearing her cry ya d'ago rai a b'ace yace "hey.! Can u keep ur mouth shut.?" Duka suka kalleshi Annie za tayi magana aka danna door bell,Bareerah tayi k'arfin hali ta wuce tana tambayar waye,since she knows no one goes out,ba'a yi magana ba har ta bud'e,tayi arba da kyakykyawar matar fara sol standing in the doorway,murmushi matar tayi mata ta mik'a mata hannu tana tambayarta masu gidan,"they are here" tace as she passed the way,she came in tana k'arewa apartment d'in kallo Bareerah ta k'araso tana fad'in "Annie u have a guest" they turned around da nufin ganin wace ce.!? Mik'ewa lolly tayi saurin yi bakinta yana b'ari tana nuna ta da hannu,but her name didn't came out,Annie tayi tsaye looking at her with surprise on her face tace.....

*#Before she arrived...*

#Share pls.
#Real Smasher.
💠💠💠💠💠
*©®2020.*

*'DAN MACE..*
(Tʜᴇ ᴘꜱʏᴄʜɪᴀᴛʀɪꜱᴛ)..💥

*WATTPAD:REAL-SMASHER898.*
https://my.w.tt/29u2S26SG2

*Jinjina gare ku masoya,mabiya littafin 'Dan Mace,a kullum ina yabawa comment d'inku fan's,bahot² shukhuriya.*

Pᴀɢᴇ 24.
#Aʀʙɪᴛʀᴀʀʏ
Chapter 48 · 0% Book details