Sashe 93
Dan Mace Part 1 Complete Hausa Novel · about 4 min read
Bayan wucewar wasu sa'o'i lokacin sun gama maganar har sun shiga wani ya mik'e tsaye still tana rik'e a jikinsa,giving her some kind of cuddling look yayi k'asa da muryarsa dai² yadda za taji yace "My teacher shall we pray.?" She quickly watched him za tayi magana ya marairaice yace "I don't do anything" as he said despite she feels doubtful about what he was going to do to her,hakan bai hanata darawa ba,ya d'age shoulders yace "ai na ga tun jiya sai wani tsoro kike ji like kinga sabon halitta,let's go and please feel free because for now ina jin bacci+gajiya and gobe ina son zuwa hospital na duba wasu ayyuka" bata musa masa ba ta wuce suka nufi toilet tare suka d'auro alwala suka fito yayi musu jagoranci suka yi sallah bayan sun idar yayi musu addu'o'i for seeking peace between themselves and their parents,after that Nusrah began to arise ta nad'e hijab d'inta da abun sallah tayi hanyar bathroom,ruwa ta fara had'awa tayi wanka then ta sake d'auro alwala ta fito,kasancewar yadda ta shiga da kayanta haka ta fito bata kalli inda yake ba ta wuce inda taga Angelyn ta shigar da luggage's d'insu,sai data fara shiga gurin sannan ta fahimci closet d'in d'akin ne a gurin,had'ad'd'en walk-in closet despite shi wannan ba irin wanda za ka ganshi mai kama da d'aki bane wanda yake zagaye da walls da door,shi wannan kawai anyi sa ne irin yanayin kamar wall na bricks da za kana hango mutum ta y'an wasu ramuka sannan kuma shi ba shi da door idan ka shiga ta nan za ka iya wucewa ta can d'aya hanyar ka fito ba tare da ka tsaya bud'e door ba,tana shiga ta saki baki tana kallo dan yadda aka tsara gurin,kaya duk a sak'ale jikin hanger wasu kuma suna cikin leda but komai ka kalla na wajen da room d'in sabo ne babu abunda yake nuna an tab'a yin amfani da shi,gefe d'aya kayan mata while d'ayan side kuma na maza,she slowly begins to walk but all her eyes do not see where Angelyn was carrying their luggage's,har za ta koma taji ba za ta iya kwanciya da kayan jikinta ba,a hankali ta fara duba kayan bcos ta san dai tun da aka sauke su a d'akin da yadda aka yi adonsa ya nuna komai na ciki mallakinsu ne,so wannan dalilin ya ba ta k'arfin guiwar ci gaba da dubawa kai tsaye,akan wani night gown mai d'an tsayi da duhu black color hannunta ya sauka,despite her hands na sleeveless ne but almost za ta iya cewa gara ita da wasu data gani,d'aukowa tayi tana kallo and then she was slowly looking back da ta tabbatar baya nan ta saka rigar a gurguje ta koma wajen mirror ta fesa turaruka then ta shige into the spreadsheet and reciting bed time prayers.....
#Share pls.
#Asli Smasher.
💠💠💠💠💠
*©®2020.*
*معاكم بلبيت...*
*'DAN MACE..*
(Tʜᴇ ᴘꜱʏᴄʜɪᴀᴛʀɪꜱᴛ)..💥
*WATTPAD:REAL-SMASHER898.*
https://my.w.tt/29u2S26SG2
*STAY HOME,BE SAFE*
Pᴀɢᴇ 40.
#Eᴍᴏᴛɪᴏɴᴀʟʟʏ
Lokacin da ya fito daga bathroom tuni ta fara yin nisa da garin da take a bacci,because dama ita haka take tana kwanciya ne babu wahala ta yi bacci,he smiled yana kallonta and remembered the struggle he had fought in the past before he could say how much he loved her,and how their lives begin,here he is once again grateful to Allah daya k'addara ta zama mallakinsa,not too long yayi sauri ya shirya kansa in the lightweight pyjamas daya fito da su daga jikin hanger,as he finished ya fito a hankali ya tako bakin bed d'in,he sat silently yana kallonta yana blushing while yana tuna maganganun da suka yi yanzun babu jimawa yana sake yiwa Allah godiya for the greatest gift da samun nutsatstsiyar mata wacce yake kyautata zaton idan har yayi ba dai² ba za ta d'ora sa a turba,after a while he turned off the light and lay down next to her yana reading bed time prayers,yana idarwa ya shige cikin spreadsheet d'in had'e da saka ta cikin jikinsa,for the first time in his life yaji fad'uwar gaba had'e da wani irin bak'on yanayi yana ziyartar cikin jininsa,ya ja numfashi heavily ya sauke yana lumshe idanunsa da suke wani irin farfari ya sake k'ank'ame ta a jikinsa har yana jin kamar ya tsaga jikinsa ya sanyata a ciki.