← Book details Dan Mace Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 97 OF 152

Sashe 97

Dan Mace Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read

Washe gari da safe tun daya fita hospital bai kirata ba har bayan maghreb,suna zaune suna hira da su Kalthom but hankalinta duk baya gurin,ta gaji da zaman ta tashi tace musu tana zuwa ta nufi hanyan bedroom,da ta shiga kasa zama tayi duk ta damu da rashin sanin inda ya shiga,she picked up her phone kafin ta kira ta ji yayi sallama,da sauri ta waiwaya ta kalleshi tayi masa sannu da zuwa,he didn't look at her ya amsa and then went over and kept his briefcase da wayoyinsa ya rage kayan jikinsa,ya wuce bathroom yayi wanka,yana fitowa lokacin za ta fita ya bita da kallo a gurguje ya shirya ya fito,a babban parlor ya tarar da su gaba d'aya suna kallo ya gaida Hajiya da Lolly su Kalthom suka gaishe shi,ya amsa yana satar kallonta ta gefe,bai jima sosai da zama ba Angelyn ta k'araso gurin and she was telling Hajiya that the table was ready,Hajiya answered and ordered them to have dinner,so they all set out suka nufi arean da dining yake,sun zazzauna kowa yayi serving kansa da abunda yake so except Lolly,Nuraz da Nusrah,Kalthom ta had'awa kowa plate d'insa ta ajiye musu,Nusrah was near to Nuraz,shortly after everyone had left and returned to the parlor for a few minutes Nusrah began to feel jikinta yana mata wani iri kamar k'wari suna binta,ta tashi da kyar za ta wuce Hajiya looked at her and didn't speak,Lolly ma haka nan sai bata yi magana ba duk da dama tun zuwansu gidan ba sosai take maganar ba,he also looked at her but he didn't say anything to her,except Jian da taga tana tafiya barely tace "Aunty Nusrah ba kya jin dad'i ne.?" Ta gyad'a mata kai bata iya magana ba,tayi mata sannu ita kuma ta wuce ta barsu a nan,shigarta bedroom babu jimawa gaba d'aya ta rasa abunda yake mata dad'i,ita dai ta san lafiyarta k'alau before then but daga cin abinci yanzun she has no idea on what she is going through,ta shiga bathroom ta watsa ruwa ta fito but still babu sauk'i,ta zauna ta kwanta ta tashi tsaye ta tsuguna da ta gaji gashi ta rasa ina ne yake mata ciwo ta d'auki wayarta ta kira shi,Allah ya taimaketa a time d'in he's with his phones,she just burst into tears and shouted "ka zo ka duba ni ba ni da lafiya",ya tab'e baki slowly yace "ok" and then he left,as he came in he saw her laying on the floor sai kuka take,ya zaro ido quickly looking up at her yana tambayarta abunda yake faruwa,ta d'ago idanunta da suka k'ank'ance ta fad'a jikinsa tana wani irin kuka mai tab'a zuciya,ya rik'ota a hankali yana rarrashinta ta fizge ta sake kwanciya a jikinsa tana rik'e shi because she was in an emotional state of despair,k'ok'arin d'ago ta daga jikinsan yake yi ta sake fashewa da kuka,ya jinjina kai yace "What's wrong with u?" Ta kasa magana yace "sake ni tunda babu abunda yake damunki" tana kuka tace "Ai ka san abunda yake damuna" ya zaro ido yace "ni kuma taya za'ayi na sani?" She was crying and said "Well,ain't u a doctor?" He chuckled and said "likitan mahaukata ba!" Tana jin ya ce haka she squinted in misery tace "please do something" yace "what should i do?" Tace "do everything u want" yayi dariya yace "Banda komai dai" kuka ta sake b'are baki za tayi yace "Well,what do u want me to do?" Once again she was breathing heavily but couldn't say anything sai lalubensa da take yi yayi saurin rik'e mata hannu yace "What are u doing?" Tasa kuka tana dukansa da d'ayan hannuntan,da kyar ya lallab'ata because he already knew what she meant,looking at her crying face yace "u want it.. Right?" Ta gyad'a masa kai,yayi murmushi yace "well,tunda ke kike so zan baki kada ubangiji ya kama ni da laifin na cutar da ke but let's have a deal ko kada wani ya cutar da wani?" ta sake gyad'a kai,yace "No quarrel?" Ta gyad'a kai,ya sake cewa "whenever u cry or said na kyale k'i zan kyaleki,agreed?" Ta gyad'a masa kai,yace "oyah! Let's get up" kuka tasa tana had'e k'afafu tace "Bazan iya ba ni",ya dafe kai yana had'e rai yace "za ki iya yi min shiru ko sai na tafi na barki?" Da sauri ta had'iye kukan da take yi,ya d'agota yana kallonta dariya sai so take ta kufce masa but ya danne sai daya kaita saman bed ya kwantar,yadda ta wani narke a kan gadon ya kalleta yana had'e rai yace "Get up Hajiya ai yau ba ni nake nema ba,tunda ke kike so sai ki tashi kiyi aikin ki,ni babu abunda zan iya yi miki" da kyar ta d'aga idanunta tana kallonsa ta had'e hannayenta guri d'aya tace "Pleaseee..!" He was very pleased yana kallonta yace "Ok! C'mon.!" Ya fad'a to sit down beside her and uncovers his hand,quickly ta matso jikinsa with her eyes closed,as his lips pressed against her cikin azama ta sake rik'e shi numfashinta yana canja salon fita,supporting her facial expression again and to sends her hot and warmth messages,tayi luf tana karb'ewa,not knowing where she's again as he struggles to get into her surroundings ta rik'e shi tana juya kai barely she exclaimed "Please.." Before she end her words he quickly tried to get down da sauri ta rik'e k'ugunsa tana sakin kuka,he breathed heavily and said "didn't i tell u whenever u said no i will allow u to go?" As she squeezes her face tana matse legs ta gyad'a masa kai,yace "ok then?" Tayi shiru tana juya kai,to give her a wicked smile and then continued to twisted her,tana juya kai hawaye suna bin gefen fuskarta ya nemarwa kansa hanya,azaba ta isheta ta fara rok'on sa ya barta ta huta,but ta yi rashin sa'a bcos yadda take kuka shima haka yake yi duk magiyarta bai ji abunda take fad'a ba,bayan da nutsuwa tazo masa ya kwanta gefenta yana sauke numfashi a nan ya fahimci irin b'arnar da yayi,ya d'agota ya kwantar a jikinsa yana rarrashinta feeling like ya cire zuciyarsa ya mallaka mata because of the joy he feels in her. After he has rested himself ya cire beddings d'in ya sauya because of the tsalli²n blood da yayi staining a jiki,ya had'a musu ruwan wanka,ya gasata sosai sai kuka take yi muryarta a dashe but ta ji dad'i a jikinta sosai then ya taimaka mata tayi wanka,da kyar ta yarda ya cud'eta daga cikin ruwan saboda dad'in da yayi mata,ya d'auko ta ya dawo da ita bedroom sai blushing yake saki,,that night he finds himself dive in a kind of nutsuwar da that he never imagined he would find anywhere near him,clinging to her after he gave her painkillers bacci mai dad'in gaske ya d'auke su sai sauke numfashi take in difficulties.....

*Well,here's my number as i promise to u guys 08165726609.*

*Whoever say's that Nuraz's picture bai yi muku ba,i'm waiting to see for ur choice but idan nima bai min ba shi kenan ba sai an canja ba..😉*

#Share pls.
#Asli Smasher.
💠💠💠💠💠
*©®2020.*

*'DAN MACE..*
(Tʜᴇ ᴘꜱʏᴄʜɪᴀᴛʀɪꜱᴛ)..💥

*WATTPAD:REAL-SMASHER898.*
https://my.w.tt/29u2S26SG2

*Allahumma ballighna ramadhana bil iimaan..👏*

Pᴀɢᴇ 41.
#Lᴏᴠᴇ ᴏʀ ᴄᴏᴍᴘᴀꜱꜱɪᴏɴᴀᴛᴇ?

Da asubah shi ya fara tashi,he slowly wakes up to avoid waking her ya wuce bathroom ya d'auro alwala,abunda bai sani ba yana tashi itama ta bud'e idonta,as she watches him calmly yana nufo inda take da sauri ta rufe idanunta,before he speaks ta turo baki muryarta k'asa² tace "Ni fa na tashi!" He smiled as he looked at her and said "well,tashi kiyi alwala" ta harari inda yake tana murgud'a masa baki tace "To ka tafi ai zan tashi" He laughed clearly and said "Do u need to help?" It was as if she would explode dan haushin daya cika ta a fusace ta sauke k'afafunta tana mik'ewa zugin daya ratsata yasa ta fad'in "Argh! Wayyo Abbanah!" K'arasowa yayi inda take zai kamata ta matsa tana cewa "u shouldn't touch me" ya danne dariyar dake son taho masa ya koma baya yana kallonta,slowly getting herself up ta fara tafiya barely,har ta shiga bathroom idanunsa suna kanta da tausayawa,he nodded his head as she passed by ya furta "Rigimammiya" and then ya wuce saman pray mat da ya shimfid'a ya kabbara sallah.
Chapter 97 · 0% Book details