← Book details Dan Mace Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 127 OF 152

Sashe 127

Dan Mace Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Yana sake lumshe idanunsa,muryarsa ba ta fita sosai ya wani shagwab'e fuska yace "Maganar ciki nake yi fa" sai lokacin ta fahimci inda maganarsa ta nufa,a hankali tayi ajiyar zuciya and begins to speak softly "u know this is what God is giving right? Why Hayat za ka tada hankalinka akai?" Yayi k'asa da idanunsa yana kallonta da wani irin fuskar damuwa "Roohii! u know i love children,and this is what i was waiting for" quickly tayi nodding masa kai cikin damuwa "I know Hayat! But ba kai d'aya bane,duka muna buk'atar yara da za su d'auke mana kewar rashin y'an uwa,idan muka dage da yin addu'ah in sha Allah za mu samu" jikinsa ya d'an yi sanyi da kalamanta,a hankali ya lumshe idanunsa yana furta "Allah ya amsa!" Tace "Ameen",daga hakan bai sake cewa komai ba ya saketa,har ta juya za ta tafi,ganin bai saki fuskarsa ba ta rik'e hannunsa ta shagwab'e fuska tana fad'in "To ka yi min murmushi please" ya kalleta kad'an but he couldn't saboda damuwar da ke ransa,tayi wearing fuskar tausayi tace "Please! Ka sani ma ko mun samu da daren" tana mannuwa a jikinsa,wani wawan ajiyar zuciya yayi looking at her with a wide smiling face,because har ransa ya ji dad'in furucin tan,a ransa yana yin addu'ar Allah yasa abunda ta fad'a ya tabbata,sai da ta fara mayar masa da murmushin then suka wuce tare suka yi wanka,bayan sun fito daga wanka sun shirya juna cike da so da nuna kulawa kamar ba sune cikin damuwa ba yanzun,parlor suka fara fitowa da yaji kayan more rayuwa,after sun yi breakfast they began to look around kamar yadda Daddy'nsu Rafeek yace idan akwai abunda bai yi musu ba sai a canja,sai da suka shiga ko ina sannan suka dawo bedroom d'inta da basu shiga ba tun lek'awan da suka yi da dare,suna shiga ya wuce saman bed ya kwanta yana fad'in "Washhh! I'm tired Roohii!" While yana sake kallon d'akin da mamakin adadin dukiyar da aka narkar,Nusrah kam tun shigowarsu ganin ya wuce ya barta sai ta tsaya ta k'i yarda ta zauna,yaji shiru bata k'araso kusa da shi ba,a hankali ya d'ago kansa yana kallonta,da ido yayi mata tambayar me yake faruwa? Ta kwab'e fuska tana cewa "Ba kai ne ka barni a tsayen ba" yana rage girman idanunsa ya mik'a mata hannunsa yana sakin mata makirin murmushinsa nan,a yangance ta fara tahowa ta kama hannunsan ta haura saman jikinsa,ya rungumeta sosai yana shak'ar k'amshinta da shafa jikinta,tayi luf a jikinsan tana jin yadda yake bin sassan jikinta da shafa,ba'a jima ba ya fara lalubenta da sauri ta d'ago kanta tana kallonsa,ya d'age mata gira yana tambayarta mene ne kuma? Ta shagwab'e fuska tace "Mun fasa zuwa ne?" Ya fara licking lips d'inta then yace "where?" Tace "Side d'in su Aunty!" Ya girgiza kai idanunsa akan lips d'inta yana sake nufarsu k'asa² yace "Sai an jima za muje" daga hakan bai sake bata chance na yin magana ba ya rufe mata baki da nasa yana laluben harshenta,da saurin tura masa tana lumshe idanu,here wasan sun ya canja salo,bayan tsayin lokacin da suka d'auka suna aikin faranta ran juna,suka sake yin wanka,suna fitowa Nusrah ta wuce arean closet kasancewar ta san baza ta rasa wasu kayan da za su saka ba "Hayat!" Tayi kiransa in panic and surprise,yana tsaye in front of magnifying mirror yayi saurin waiwayawa without yace wani abu,idanunsa akanta ganin tana dawowa inda yake kafin yayi magana ta rik'e hannunsa ta fara jansa zuwa arean closet d'in,babu musu ya bita har a time d'in bai yi magana ba sai da suka tsaya ciki his eyes began to drift towards the closet yadda aka jera akwatuna masu 7 har set hud'u ya sake d'aure masa jijiyoyin jikinsa,ya ci gaba da bin ko ina da kallo,yadda aka cika gurin da kaya kamar za'a bud'e wani super market ya mugun basu mamaki,Nusrah ta bud'e baki za tayi masa tambayar na mene ne? Ya kad'a kai har lokacin yana cikin mamaki,ya d'age shoulders ya furta "Don't ask me nima ban san na mene ne ba" tayi shiru ta bishi da kallo,ganin ya wuce ya fara tafiya ta biyo bayansa da sauri tace "To ka tambaya mana" yayi shiru bai ce komai ba har suka gama shiryawa,bayan wani lokaci like someone who had remembered something ya rik'e hannunta da sauri yace "get up" babu musu ta biyo shi suka nufi hanyar fita daga apartment d'in,duk inda suka wuce girmamasu kad'ai security ke yi,sun fara zuwa apartment d'in Hajiya sun gaisheta,suka tab'a hira da barkwanci sannan daga can suka shiga family apartment d'insu,a nan aka dunga fito da mahaukatan gifts da suka samu on the night of the show suna dubawa suna hira,a nan ne suka ji bayanin akwatunan lefenta ne daga Daddy'nsu Rafeek who had set the target for a while but was afraid of how to deal with it,yanzun da ya samu kansu a cewarsa shi ne yayi biyan bashi,sun yi farin ciki sosai and sun yi masa godiya da addu'o'i wad'anda yaji dad'in su sosai,har ya rasa bakin yin magana,sun dad'e sosai a nan d'in sannan suka yiwa iyayen sallama suka tafi apartment d'insu su basu lokaci su mori zamanin su.

***

Rayuwa ta ci gaba da tafiya yayin da al'amura suke sake zuwa suna wucewa,wasu masu dad'i wasun kuma kishiyar haka,yayin da a b'angaren family d'in Rafeek sosai rayuwarsu ta daidaita,yanzun they have no problems at all sai dai damuwar da ba'a rasa kowane bawa da ita,zuwa yanzun an samu kimanin watanni uku da auren Annie da Abbah,and har a time d'in they had been living in London,sam sun k'i yarda su koma 9ja tun bayan auren su,da Abbah yaji bazai iya ci gaba da aikin banki bama yayi resigned and to say that his business da abunda ya mallaka ya ishesu rayuwa,and it was during this period Nusrah ta samu hutu,after their holiday da kwanaki uku,a nan duka suka fara shirin zuwa Nigeria har family d'in Baffanta Mr Sajid saboda yanzun haka closeness da suka yi sharing tsakaninsu tun zuwan su Annie k'asar da rashin nuna mata komai after knowing Aatif as their son,and how Annie and Lolly are often suke yin hirar family d'insu yasa Mom fahimtar mutum ba komai bane idan ya rasa wasu makusantansa,so there she regains the importance of fellowship da falalarsa,and that is why she must decide ta k'arfafa zumunci da danginta da ta watsar a baya.

*****

*Ina labarin Hajiya Karima?*

On the side of Hajia Karima kam,since the day asirinta ya tonu bayan Binnita ta k'ona black magic da ta gani a d'akinta,wannan dalilin yayi sanadin tsafin da ta yiwa Abban ya warware and to break through,after she gathered all her belongings kafin ta tafi ta yi making promise to not let them live in peace,a ranar ko da ta bar gidan kai tsaye unguwar da suke zama ta nufa,da yake her parent has long passed away,tsayin rayuwarta tana zaune tare da k'anwar mahaifinta Gwaggo Mari,a hannunta ta girma duk aure² da tayi da biye²n bokaye gurinta tayi degree d'insa,duk gidan da ta shiga if wasn't the kinda house suke so ne Gwaggon nata ita ke sawa ta kashe auren ta fito,lokacin da al'amura suka yi tsanani da rashin abun b'atarwa kafin aurenta da Abbah sai ya kasance sun tattara abunda yake hannunsu suka fara sana'ar abincin siyarwa,a bayan aurenta da Abbah kuma ko da suka ga sun samu irin gidan da suke muradi a nan suka shimfid'a mulki that were full of cruelty and greed,everything Hajiya Karima does na azabtarwa da cutarwa ga Nusrah za ka tarar da sa hannun Gwaggon,wacce lokaci guda da suka samu duniya a hannunsu ta fashe ta koma Hajiya Mariya,irin mugunta da k'eta da suka dunga gwadawa dukiyar Abba'n na ganin sun talauta shi,duk Allah bai yi nufin hakan zai faru ba,but they developed a desire suka raba shi da gudan jininsan ta hanyar tura mata bak'ak'en aljanun da they stay in her body for a long time until they finally got her out of the house,likkafa ya dad'a gaba suka d'ora daga inda suka tsaya,har ya zama duk wani abu na Abbah mai muhimmanci idan suka d'ora idanunsu akai sai sun san yadda suka yi suka raba shi da abun,lokacin da al'amarin yaci gaba da tafiya a hakan sai ya zama all his valuable assets da abubuwansa masu muhimmanci da suka yi saura basu samu damar farautarsa ba ya tattara su lokaci guda yayi storing d'insu a bank.

Bayan mutuwar auren Hajiya Karima ko da ta dawo gida,yanayin sauyawar da tayi da yadda take mu'amala da manyan Hajiyoyi a bayan duk sai ta raina k'urar data kwaso sauran al'umma na cikin unguwar,ba ta mutunci da kowa sai wata mak'ociyar su Hajiya Amina,itama d'in da yake basu jima da tarewa sosai a unguwar ba,and gidanta da maigidan sun fi k'arfin a kalla a wulak'anta,which is why Hajiya Karima ta k'ulla k'awance da ita kad'ai,a bayanta kam babu wani gida ko matar da suke mutunci,tsakaninta da sauran mutanen unguwa kallon k'ask'anci da wulak'anci,tun wasu na jin haushinta har suka bari saboda sun fahimci giyar dukiyar data shiga ne,though ta fito waje yanzun but bai gama sakinta ba,and their house was not in its original form,wancan ya kasance ginin laka,wannan kuwa na zamani mai d'auke da makeken get da babbar haraba,a tak'aice dai they had forced Abbah to buy some houses nearby aka rusa,and to renovating zuwa yadda suka tsara.

*A month later...*
Chapter 127 · 0% Book details