Sashe 117
Dan Mace Part 1 Complete Hausa Novel · about 5 min read
As Nusrah was lying bayan ta kira line sa ba'a d'auka ba,damuwar da take ciki ya k'ara mata k'arfin ciwo that she was suffering from,tana kwance tana sauke numfashi in difficulty,ba'a fi mintuna goma sha biyar da kwanciyarta ba har bacci ya fara d'aukarta because ciwon ya lafa,kamar wacce aka tasa wani sabon ciwo yace bai san zancen kwanciya ba,a lokacin she was alone in the room because yarinyar da Malam yasa ta rakota ta koma,haka tayi ta fama da ciwo,sai can da mararta ta yi wani irin murd'awa ta fasa k'ara,ihun ta ya janyo hankalin mutanen gidan,a gaggauce suka nufo dakin to see what was happening to her,kusan a tare suka shigo,nan suka tarar da ita sai juyi take ta rik'e ciki tana kuka,hankalin Abbah a tashe ya k'araso kusa da ita yana fad'in "Nusrah what is it? what's wrong with u? Tell me what is happening?" A lokacin saboda ta fita a hayyacinta gaba d'aya bata san a inda kanta yake ba bare ta gane wad'anda suke kanta,Abba da ya fahimci kamar ba ta cikin nutsuwarta da sauri ya d'auketa suka fito,Malam da Deeje y'ar wajen baffanta Umar k'anin Abba suka rufo masa baya,suna fitowa daga gida Abbah yasa ta back seat Deeje ta shiga da sauri ta rik'eta,Malam kuma ya shiga gaba,Abbah da shi zai yi driven da kansa,ganin halin da take ciki ya tsorata sosai,nan ya tada mota suka d'auki hanya,suna tafiya a hanya kafin su k'arasa hospital jini ya b'alle mata,tana kuka tana rik'e ciki,Deeje dake rik'e da ita tausayi yasa ta fashewa da kuka,Malam ya juya ya kalli Deeje yace "haba Deejatou bari yi mata kuka mana,za ta samu lafiya in Allah ya nufa" Deeje tana sharewa Nusrah zuga da hawaye tace "Kaka jini ne yake zubowa daga jikinta fa" hankalin Abbah ya sake tashi babu shiri ya sake bada hankalinsa akan driven,wani private healthcare named *SABANA* located here at the federal low cost rd,da yake yayi kusa da gidan k'aninsa mahaifin Deeje,kuma ita ta yiwa Abbah bayanin suje can suka k'arasa,motar su tana tsayawa kafin su fito Abbah yayi saurin fita ya d'auko ta,ko tsayawa nurses su shiga da ita bai yi ba,ganin a yanayin da suka shigo yasa cikin gaggawa aka karb'eta aka shiga da ita,a lokacin tsanani da azabar ciwo tuni suka Nuarah ta suma,Abbah ya kasa zama sai zarya yake daga nan zuwa can,Malam da Deeje suna zaune,but kallo d'aya za ka yi musu ka tabbatar suna cikin tashin hankali,suna nan zaune shiru suna jira a fito da ita,har tsayin awanni biyu then Dr Adam da ya karb'eta ya fito,office yace su Abbah su same shi,here suka yi following nasa,bayan shigarsu office Dr Adam ya nuna musu guri suka zauna,as he began to asked about their relationship with Nusrah,Abbah yace he was her father,Malam kuma grandfather,Dr Adam yace "Is she married?" Abbah yace "Yeah! She's married" sai lokacin likitan yayi ajiyar zuciya,and then yayi musu bayanin she had a miscarriage,but due to k'in fitarsa duka za su wanko shi,Abbah yace babu damuwa,Dr Adam yace akwai buk'atar a kawo mata kayan da za ta yi amfani da su because wancan sun b'aci and then za su rik'eta tsayin kwanaki biyu,Abbah yace zai je ya kawo but ayi mata aikin,Dr Adam ya amsa ya sallame su,suna fitowa Abbah yaje reception ya biya kud'in da akayi charging sannan suka fita tare da Deeje,wani store dake nan kusa suka je,duk abunda za ta buk'ata ya siya sai dai babu cash a tare da shi,ya bada ATM suka cire,sun taho a hanya Deeje tace Uncle zanje gida na fad'awa Mama,sai mu zo tare ta duba jikin nata "Abbah yace to babu damuwa",har bakin get d'in gidansu ya sauketa da yake a nan cikin GRA suke,and daga gidan su zuwa hospital d'in babu nisa,tana sauka yace ta gaida Maman da sauran y'an uwanta,ta amsa tayi masa godiya,ya juya kan mota da sauri ya koma hospital,Deeje ta shiga gida because da ma abinci taje kaiwa Malam,tana shirin tahowa incidence d'in ya faru,tana shigowa gidan she found Mama sitting in the area da Baba yake parking tana yiwa k'anwarta Meenal tsifar kai,ta wuce da sauri tana fad'a mata abunda ya faru,da sauri Mama ta biyo bayanta tana tambayar lokacin da su Nusran suka zo,tace mata ba'a dad'e sosai ba,da taimakon Mama Deeje ta had'a abinci mai sauk'in nauyi,ta dafa Lipton tasa a flask,sai pepper soup na kayan ciki da tayi,ta had'a komai tasa a basket,bayan ta gama ta shiga ciki ta watsa ruwa ta canja wasu kayan kasancewar jini ya d'an b'ata ta,ta fito lokacin Mama ta yiwa Baban su Deejen waya ta fad'a masa abunda yake faruwa,da yake bai dawo daga office ba,ya bata damar zuwa taga jikin Nusran,suka fito tare suka samu Napep suka nufo hospital,a lokacin har an canja mata d'aki,sun k'araso kenan at the same time Abbah yake kiran Baba and inform him,kasancewar bai samu line Rafeek ba and bai samu na Nuraz ba,suna gama waya da Baba,a take ya kira Annie ya fad'a mata,ko da ta samu labarin su can basu sani ba here ta kira Lolly and tell her what was happening.
*OXFORD (UK)...*
Yana idar da sallah tun gari bai gama yin haske ba ya shirya duk abunda ya san zai buk'ata,fuskarsa babu walwala sosai ya fito yana jaye da trolley,Lolly wacce fitowarta kenan za taje kitchen taga yana fitowa ta tsaya kallonsa da mamaki,a gurguje suka gaisa bata tsaya dogon magana ba ta fasa shiga kitchen ta koma bedroom,Rafeek yana zaune rik'e da Qur'an ganin ta dawo ya dakata da karatun da yake yi,ta k'araso kusa da shi tace "Yaronka dai ya gama shirin tafiya" ya kalleta yace "Da wuri haka?" Ta kad'a masa kai,yayi murmushi yace "Well,what are we waiting for? Let's just get ready" tace "Amma yanzun ba ka ganin ya yi wuri?" Ya girgiza kai yace "Larura ce tasa dole za mu tafi,and i don't think lokacin ya yi wuri" she said nothing daga haka ta wuce tana cewa "Ai shi kenan tunda ka goyi bayansa" He smiled and prayed then ya tashi,misalin k'arfe 7:30am a agogon k'asar ta London bayan sun yiwa Hajiya sallama suka nufi airport,within ten minutes of their arriving aka shirya musu visa,zuwansu da gama musu komai da shigarsu cikin flight ba'a wuce mintuna ashirin ba jirginsu ya tashi zuwa Nigeria.