Sashe 106
Dan Mace Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read
Bayan fitarsu daga gidan Rafeek ya shigo kai tsaye ya wuce apartment d'in Hajiya saboda kiran da tayi masa babu jimawa,he came in and found her in the parlor,ya risina ya gaisheta ta amsa tana kallonsa tace "Sit magana za muyi da kai" ya ji gabansa ya fad'i but ya daure ya zauna,yana kallon gefe for not knowing what Hajiya would say to him,quietly Hajiya whispered "Rafeek I want u to tell me the truth,,do u love ur wife or u don't?" He quickly looked at Hajiya da ta had'e rai as she saw that he had no intention of speaking tace "da kai nake magana ka tsaya kallona" Yayi saurin k'ifta ido yace "Hajiya ina sonta" ta gyad'a kai tace "Me yasa duk tsayin wad'annan watannin ka kasa daidaita al'amuranka da iyalinka?" He bowed his head and said nothing,Hajiya said "Well,what i'm going to tell u is,if u don't want me to ruin ur marriage,nan da wasu y'an kwanaki na baka idan ka bari na yi fushi ka ji na fad'a maka zansa almakashi na raba abunda yake tsakaninku" saurin d'agowa yayi fuskarsa babu walwala yace "ki yi hak'uri Hajiya in Allah ya yarda zan yi yadda kike so,amma Hajiya ki taya ni addu'ah wollahi ban san da yadda zan fuskanceta na yi mata bayani ba amma da tuni na yi hakan" ta d'aga kafad'a tace "wannan kuma kai ya dama,na riga na yanke hukunci ko ka gyara ko kada ka yi duk wannan kai zai dama ba ni ba" kamar zai kurma ihu haka ya tsaya kallon Hajiya yana son yin magana but damuwar halin da zai shiga idan Hajiya ta raba auren sun kamar yadda ta fad'a yasa shi yin shiru zuciyarsa cike da nadamar k'in nemawa kansa mafita tun dawowarsu,Hajiya dake kallon yanayinsa tace "u can go but remember what i told u" ya gyad'a kai ya yi mata godiya when he gets up,he goes out but zuciyarsa a cunkushe da tunani iri-iri especially Hajiya's word su ne abunda yafi komai tayar masa da hankali,ya fito daga apartment d'inta guard d'insa da suke jiransa wani ya zo zai bud'e masa mota,ya dakatar da shi ya wuce apartment d'insa,yana shigowa kai tsaye ya wuce bedroom d'insa with his suit in his hand ya ajiye a gefen bed ya zauna and dropped the suspender above his shoulders,ya fara unbuttoning long sleeve d'in dake jikinsa due to the kind of sweat da ya fara tsatstsafo masa,his thoughts and anxieties were now on nothing but the way to overcome the problem sai dai ya kasa,he was afraid to look at her bare ya yi mata magana all because of what he had seen in her eyes,ya lumshe idanunsa da suka yi masa nauyi continued to pray in his heart akan Allah ya ba shi juriyar fuskantarta.
He spent long time sitting here ba tare da ya san adadin lokacin da ya b'ata ba then ya tashi ganin lokaci ya tafi sosai ya wuce bathroom after ya yi wanka ya shirya cikin lightweight outfit masu haske ya fito parlor saboda jin apartment d'in da yayi shiru,he sat on the armchair and powering the plasma,BBC NEWS channel ya kamo,yana zaune shiru shi kad'ai ya rasa abunda zai yi,a zahiri duk wanda ya kallesa zai ce TV d'in yake kalla but inwardly his attention turned away from what was said in the news,Lolly da tun d'azun ta ga shigowarsa lokacin tana fitowa daga bedroom ta zo wucewa ta ga ya fito yana zaune a parlor shi kad'ai,ta kalleshi a hankali ta yi masa sannu da dawowa,da yake hankalinsa ba ya tare da shi sai bai ji ba,ta yi kamar za ta wuce sai kuma ta dawo ta wuce ta d'auko ruwa da drink a medium tray ta d'auko cup,even though she was afraid of what might happen but ta daurewa zuciyarta because she wanted to forget the past and agreed to accept him as her husband for the second time,for no other reason than kyautatawar da mahaifansa suka yi mata,their love,care and respect da suka ba ta tun a wancan lokacin,and then she wanted to show Annie she's always ready ta sadaukar da farin cikinta akan duk wani umarnin da za ta bata,for nothing but to show respect,love,willingness and obedience to her.....
*#Not everyone can get it the way he wants,ita rayuwa dole ne kamar yadda Ubangiji (S.W.T) ya halicce mu differently ka fi wani ne,wani kuma ya fika,we are not all alike,and ko a jikinmu idan muka duba even our fingers ba dai² suke ba,so this is how Allah creature is wani ka gansa dogo,wani gajere,wani fari,wani bak'i,wani kyakykyawa,wani akasin haka,wani mai lafiya,wani mara lafiya,wani mawadaci,wani talaka,whatever God wills to see his servant a haka zai barshi,Alhamdulillah da yadda Allah ya halliceni kuma yaso ya ganni,i won't say anything to u,but u have to know duk wanda ya zage ni ko yayi min abunda ban ji dad'in sa ba na barshi da Allah,iyawa ko rashin iyawa Allah (S.W.T) has create my existence in between,but abunda kuka manta ku d'in da kuka iya why don't u decide to fix it? Ba ni da girman kai and ba wai ina alfahari da kaina ba,turanci da nake sawa a book ba damuwarku bane idan har wad'anda nake yi dominsu suna fahimta Alhamdulillah,every language in the world uses English ba Smasher ce ta fara ba da zai zama abun magana and ba za'a gama akanta ba,number na da kuke nema zan ajiye muku duk mai k'arfin guiwa a cikinku da kuke maganata ya dawo min,i would like to please from now on duk lokacin da kuka ga ya yi muku ku neme ni,not to ask for my forgiveness but to know that ubangijin da ya haliccemu yana kallonku kuma maganganunku ba za su rage komai ba sai abunda Allah ya so,kada ku yi tunanin na yi fushi,ur words are nothing and bai dame ni ba,but ko dan gaba da ku zauna kuna yi da mutum behind his eyes gara kai tsaye ku same shi ku yi magana da shi,idan mai fahimta ne zai gane,if akasin haka yake shi kenan,no one is capable of doing wrong,and babu wanda yafi k'arfin ayi masa gyara. But thank u very much. And anyone who's looking for Smasher here's my number 08165726609 u can save ko wata rana a gaisa.*
#Share pls.
#Asli Smasher.
💠💠💠💠💠
*©®2020.*
*'DAN MACE..*
(Tʜᴇ ᴘꜱʏᴄʜɪᴀᴛʀɪꜱᴛ)..💥
*WATTPAD:REAL-SMASHER898.*
https://my.w.tt/29u2S26SG2
*Allahumma ballighna ramadhana bil iimaan..👏*
Pᴀɢᴇ 43.
#Tʜᴇ ᴄᴏғғᴇᴇ ᴛɪᴍᴇ
*I don't really know what kind of words should i use to express my happiness,na yi farin ciki sosai and i'm always proud of u dearies,whoever loves Smasher may he for whose sake u love me,love u ❤,live longer my foes i don't really have time to waste akan maganganun kun nan bare raina ya b'aci,for sure wanda suke yi dan naji haushi za ku shekara a nan baku ga fushi na ba. Thank u so much my people for sending ur best wishes and warmth prayers. A duk inda kuke Smasher loves u fisabilillah.!☝*
💕