Sashe 34
Dan Mace Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Wanka ta fara yi bata tsaya shafa komai ba,ta saka kayan bacci ta kwanta,tunda d'akin yayi remaining silence taji zuciyarta tayi mata rauni,a hankali ta fara tunanin yadda rayuwarta ta baya ta kasance mai cike da soyayyar iyayenta har ta kai shekaru sha biyar bata san wani abu damuwa ba,bcos a lokacin tana tare da farin cikinta,sai ga shi within 2 years gaba d'aya al'amura sun canja mata,bayan k'addara ta raba ta da mahaifiyarta,duk wani farin cikinta ya fara rushewa,again yau rana a tsaka an sake wayar gari mahaifin da take tak'ama da shi shima yayi mata nisa,wasu irin hawayen k'unci ne suka ci gaba da zirarowa ta fashe da wani irin kuka mai tab'a zuciya,knocking aka yi tayi saurin goge hawayen kafin ta kwanta ta lullub'e jikinta ya shigo,ya kalleta yace "Annie fa.!?"
Tayi ajiyar zuciya tace "bata shigo ba" har ya juya zai fita ya fasa ya dawo ya zauna kad'an daga gefen bed ya kalleta na wasu mintuna yace "Kuka ko.!?" Tayi saurin girgiza masa kai tana sauke idanunta k'asa,ya lumshe idonsa ya bud'e yace "D'azun na manta ban tambayeki wani abu ba!" Ta d'ago kad'an bata yi magana ba
Yace "where's ur mom.!?"
Taji hawaye sun sake gangaro mata tace "Allah ya yi mata rasuwa." Yace "Eyyaahh.! Allah yayi mata rahama." Tace "ameen" suka d'anyi shiru na wani lokaci,ya mik'e slowly yace "good night" tayi shiru bata amsa ba,ya juya yana tafiya ta bishi da kallo,har ya je bakin door d'in zai fita ya waiwayo zai yi magana yaga shi take kallo,tayi saurin d'auke kanta,ya girgiza kai yace "ko na dawo ne.!?" Tayi saurin kallonsa tana k'ik'k'ifta ido,haka nan ranar yau take jin ta zame mata wata daban,tun abunda ya faru a gidansu da yace tayi addu'ah take ta maimaita "Allahumma laa sahala illaa maa ja'altahu sahala wa'anta taj'alul-hazna izhaa shi'ita sahala.. Allaahumma inniiy a'uzhu bika minal-hammi walhazan,wal'ajazi walkasal,walbukhli waljubn,wa-dhala'id-daini wa-ghalabatir-rijaal.. Laa ilaaha illallaahul-azhiimul-haliim,laa ilaaha illallaahu rabbul-arshil-'azhiim,laa ilaaha illallaahu rabbus-samaawaati wa rabbul-ardhi wa-rabbul-arshil-kareem.."
Ta ji sanyi a zuciyarta,snapping yayi tayi saurin kallonsa yace "Uhn" ta tsaya kame²,ya tsaya a inda yake yana kallonta yace "What.!?" Ta girgiza masa kai alamar babu,yace "Allah yasa" tayi saurin kallonsa,ya juya yaci gaba da tafiya,yana fita babu jimawa Annie ta shigo,tana kallonta tace "Daughter ba kiyi bacci ba.!?" Ta gyad'a kai tace "Yanzun zan yi" tace "Ok! Allah ya bamu alkhairi"
Nusrah ta amsa sannan ta kwanta ta rufe jikinta bcos garin akwai sanyi sosai saboda ruwan da aka yi da safe,bayan kwanciyarta tunani still ta ci gaba da yi,tana tuno yadda komai ya faru a d'azun,damuwar daya gwada akan matsalarta da yadda suka yi hira yasa tayi luf a cikin spread,hiran da yayi mata da labarinsa taji inama lokaci yana komawa baya,da ta tambaye shi asalin labarinsa,wani irin tausayinsa taji data tuno maganarsa,a hankali ta sauke ajiyar zuciya tace "Every being has his own problems,and a reason to live,,ya rabbi kai ka tsara mana yadda zamu rayu,ubangiji kasa duk k'addarar da zamu gamu da ita ta kasance mai sauk'i a gare mu.."
Ta jima sosai tana tunani kafin bacci ya d'auke ta,shima a b'angarensa lokacin da ya barta,d'akin da mahaifiyarsa take ya fara shiga ya duba ta,sannan ya wuce bedroom d'insa,daya kwanta kasa bacci yayi yana ta tunani sai da dare yayi nisa sosai.
Da safe lokacin ya fito ya samu Annie a parlor ya zauna kusa da ita kamar wani orphan,Annie ta kalleshi tana shafa kansa tace "What happen habibiiy.!?" Ya sake marairaicewa yace "Annie.! Tafiyar nan fa saura kwana uku,,ni ban san yaya za muyi ba.!"
Annie ta kalleshi sosai tace "Kamar yaya baka san ya za'ayi ba.!?" Yace "Annie gani nayi wai tunda tare za mu tafi da ita,waye zai zauna da ita a can d'in,kinga akwai buk'atar mu tafi da wani ko.!?"
Ta tab'e baki tace "Na san da haka,but ma'anar tambayar naka na kasa fahimta" yayi shiru na wani lokaci yana tunani can ya d'ago yace "Annie kawai fa na tambaya ne nima" tayi tsaki tace "Shirme kawai" yana kallonta yace "Annie" tace "Mene ne.!?"
Yayi shiru bai ce komai ba,ta kalleshi ta d'auke kai,ya d'ago a d'an tsorace cos bai san yaya zata d'auki lamarin ba yace "Annie.!" Tayi saurin juyowa ta kalleshi,ya sauke idanunsa k'asa yace "Dama fa ina son fad'a miki ne,ko za mu tafi da ita.!?"
kai. Tayi saurin tarar numfashinsa "Ku tafi da wa.!? Ku biyu kake nufin kace min za ku tafi ko me.!?" Yayi saurin girgiza kai,tace "To kai da waye.!?" Yace "Da ita" tace "ita wa.!?" Ya kalleta yace "Waccan yarinyar" ta tsaya kallonsa da mamaki tace "Wace yarinyar.!?" Yayi jim a hankali ya furta "NUSRAH.!"
Tana kallonsa tace "Saboda me.!?" Bai iya d'ago kansa ba yayi shiru ya kasa amsawa,tayi tsaki tace "Saboda ni bani da amfani ko dan mene ne kake son tafiya da ita.!? A hakan ma ka rasa wacce zaka ce min sai yarinya k'arama da bata gama sanin kanta ba bare ta iya sanin yadda zata jurewa wahalar jinya. Ni mene ne amfani na kenan.!?" Yayi shiru bai ce komai ba,tace "Tambayarka nake,ka bani amsa." Ya d'ago a hankali yace "I'm sorry Annie,but ba da wata manufa nace haka ba" ta harare shi tace "Fad'a mini manufar da tasa kace hakan" ya sake yin shiru,tayi tsaki tace "Zancen banza zancen wofi,idan banda yarinta da shiririta ina raye da lafiyata kana ganin akwai wanda yafi cancanta ya kula da Hauwa.!?" Ya girgiza mata kai yace "Babu" tace "Ka san da haka kake son tafiya da wata kenan.!? Idan kunje amfanin me za tayi maka kenan.!?" Ya gyara zama a hankali yana sunkuyar da kansa k'asa yace "Dan Allah Annie kiyi hak'uri,i swear to God abunda kike tunani ba shi bane,duka manufar bai wuce na son nisanta ta da k'asar nan ba,I've already told u abunda ya faru jiya,wannan dalilin yasa na yanke shawaran sanar dake ko za'a nema mata admission a can itama cos hakan zai taimaka mata sosai,ina tsoron abunda ya faru da mahaifiyata ya faru da wani,yarinya ce ita k'arama,besides ba lallai ta iya jurewa ba saboda shekarunta"
Annie tayi shiru tana saurarensa har ya dasa aya taja ajiyar zuciya a hankali,cikin sanyi tace "Kana ganin tafiya da itan zai bata kariya.!?"
Ya gyad'a kai yace "Haka dai nake tunani,kamar idan bata k'asar abun bazai yi affecting tunaninta ba sosai" ta gyad'a kai a sanyaye tace "Shi kenan zanyi tunani,amma ka san babu yadda za'ayi ko na amince na barku tafiya da ita,dole tunda ka kawo maganar neman admission akwai buk'atar wanda zai zauna da ku duka,kuma ni a nawa tunanin idan haka ne gara mu tafi gaba d'aya,zuwa lokacin da Allah ya nufi zamanmu a can" yayi ajiyar zuciya yace "Hakan ma ina tunanin zaifi mu tafi taren" Annie ta sake sauke ajiyar zuciya tace "Shi kenan,Allah ya iya mana" yace "Ameen".
Kwanaki biyu tsakanin zuwansu gidan su Nusrah shirin tafiyarsu ya kankama,duk abunda ake buk'ata Annie da Bareerah sun shirya musu,Nuraz ya je ya nema musu Visa tafiya U.K,washe gari da safe jirginsu ya bar k'asar,su biyar ne duka har mahaifiyarsan,Nusrah tana gefen window tayi shiru tana tunanin rayuwarta,ita da Nuraz seat d'insu yana kusa,Annie,Bareerah da Hauwa kuma suna bayansu,har suka sauka babu wani kwakwkwaran kalmomi goma da suka had'a su,daga airport suna sauka charter cab suka d'auka zuwa Albert street,babban apartment suka kama haya tunda ba zama duka suka dawo yi k'asar ba,suna sauka suka tarar komai a gyare a muhallinsa,gidan ta ko ina ya tsaru babu abunda za ace bai yi ba,sallolin da ake binsu suka fara yi,suka sake gyara gidan Nuraz zai fita ya kalli Nusrah da tayi shiru alamar tana duniyar tunani yace "will u go with me.!?" D'agowa tayi ta kalleshi da manyan idanunta,a hankali ta juya ta saci kallon Annie,har ranta ta ji tana son zuwa amma bata san me zata ce Annie ta barta ba,Annie bata kalli inda suke ba amma duk abunda suke yi tana sauraren su,tab'e baki yayi ya wuce zai tafi yana fad'in "Annie.! I'll be back soon" tace "Allah ya tsare",Nusrah ta sunkuyar da kai tana wasa da middle finger d'inta,Annie ta kalleta tayi murmushi ta san tana son fitar,har ya fita sannan Annie ta kirata "Daughter.!" Da sauri ta d'ago kanta,Annie tayi mata murmushi tace "Would u like to go out.!?" Murmushi ne ya sub'uce mata da taga Annie ta gano ta,Annie tace "U can go with him,he's ur elder brother,don't worry ur self,maza yi sauri kada ya tafi kema kya ga gari.!"
Tace "Thank u Annie" da sauri ta mik'e tana murmushi ta bishi,ta fito daga cikin apartment d'in tana kallon tsarin unguwar taji sanyi a ranta komai taji yayi mata,tayi twitching breathe a hankali,sannan ta waiga tana nemansa,ta hango shi har ya d'anyi nisa,ta tsaya a gurin cos bata san yaya za tayi ta tarar da shi ba,tafiya yake cikin nutsuwa sanye da kayansa na yau da kullum waistcoat mai launin royal blue sai long sleeve white,kamar ance ya waiwaya ya juya kad'an,tsaye ya hango ta a dai² apartment d'insu,mamakin yaushe ta fito yasa shi kasa ci gaba da tafiya,kasa d'aga k'afa tayi ta bishi sai da ya d'ago mata hannu daga inda yake alamar ta taho,a hankali ta fara tafiya yana tsaye yana jiranta har ta k'araso inda yake,suka ci gaba da tafiya tare,babu wani hira daya had'a su har suka je eatry d'in dake cikin arean street d'in sun suka yi takeaway,a hanyar dawowa suna tafiya shiru Nusrah tayi breaking silence d'in da fad'in "can i ask u something.!?"
Ya kalleta kad'an yace "U can.!" Tayi murmushi tace "That day u told me something but i couldn't understand what doe's that mean."