Sashe 86
Dan Mace Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
A nutse ta d'ago tana kallon sashen da Baba yake tace "Ni kam Baba ina ganin shawaran Yaya Abdullah shi yafi cancanta muyi amfani da shi,saboda yanzun a babin laruri muke" gaba d'aya suka maida hankali kanta don jin abunda take shirin fad'a,Annie doesn't care what they look like ta ci gaba da fad'in "Nima a nawa ra'ayin ina ganin duk ba sai an tsaya wannan muhawaran ba,kamar yadda muka sani ne shi aure abunda yake sawa ya zama halatacce bayan shaidu/al-waliy/sadaki ne,tunda duka ciki ba'a ambaci al'adu ba,kuma idan muka duba tsayawa ace sai anyi wasu hidima dai² yake da b'ata lokaci wanda ta wata fuskar zai iya zame mana barazana da zata iya kusanto mana da waccan matsalar da muke gudu,so i think the best thing for us shi ne a d'aura auren nan ko ba don komai ba,saboda tafiyar da take kusanto su,su kama hanya Allah ya ba su zaman lafiya,idan kuma ya zama dole sai anyi taro ina bada shawaran tunda mu muna nan mun isa muyi bikin mu tare da sauran y'an uwa da abokan arziki",tunda ta fara magana Baba yake kallonta kuma har tayi shiru bai ce komai ba,duk da a yanayin yadda taga yana kallonta ta yi tsammanin ko zai ce wani abu ne game da maganar ta,shi yasa sai taji jikinta yayi sanyi cos she didn't know what was going to happen,sanda baba yaga ba ta da niyyar cewa wani abu,he slowly turned around and looked at Nuraz and Lolly yaga ko suma za suce wani abu,except that their facial expressions were so enchanting that u asked for more information za kayi saurin gane they didn't want to talk about anything da zai alak'anta su da Rafeek d'in,instantly ya fahimci motive d'in Annie na yin maganar,and their purpose na had'e rai da rashin cewa komai,to wai duka da suke wannan fushin how can they do it tunda Allah ya k'addara musu rayuwa under the same shadow? He knows that just as it al'amarin ya faru long ago,one day sooner or later it must be forgotten to look back and embrace one another,because duk wasu take-taken Rafeek d'in he understood long before,sannan kuma ko bayan wannan tunda har suka haihu rufin asirin su shi ne su yi hak'uri su rungume juna,haka k'addara ta zana musu shin za su iya canjawa na su daga yadda ubangiji yayi nufin su da shi? Gyaran murya Baba yayi looking at Rafeek's face that showed signs of anguish,a nutse Baban ya fara magana "Of course i just listen to ur excuses,except what i want u to know shi ne maganar aure ba a yi masa gaggawa bcos abunda Allah ya nufa shi ne yake kasancewa,if we go after everything daki² wata rana sai labari,and then ina so mu yi hak'uri yanzun gaba d'ayan tunda dole ne mun sani akwai batun zuwan neman auren ita yarinyar a gurin danginta,so we have to wait and see what her parents will decide on the matter before we make any decision,,and before that time i just want the kids to be patient and start living in the house,it's all just a matter of time daga zaran anyi bikin me za a jira kuma ba shi kenan ba dai.?" Tsuke fuska Nuraz yayi yana kallon Baba dake magana,tsabar tuk'uk'in bacin rai da yake taso masa lokacin da yaji yana cewa su fara zama a can gidan ji yake kamar yaje ya shak'e shi har sai ya daina numfasawa,da yake kuma a wuya yake zuciyarsa ta kai k'ololuwa wajen b'aci har bai san lokaci da yayi k'wafa ba bcos shi dai ya san wannan maganar da Baba yake yi duk dalilin Rafeek ya taimaka musu ne shi kuma har a yanzun duka bai fara jin tausayinsa ba bare ya karb'e sa a matsayin mahaifi,kusan a tare mutanen dake zaune a parlor'n suka juya suka kalleshi,he did not care what they looked like to him ya mik'e a fusace zai bar musu parlor'n,Baba daya zuba masa ido yana kallonsa a ransa ya furta "Lallai yaron nan akwai bak'ar zuciya!" a fili kuwa sai ya fara kiransa cikin tausasawa,he clearly heard but not paying any attention on it except to stay where he was,after a while ya waiwayo yana sake yin cid'in-cid'in da fuska,not only Baba even sauran mutanen dake gurin sun yi mamakin yadda fuskarsa ta kasa b'oye damuwar da yake cikin zuciyarsa,da hannu Baba ya yafito shi,yana kallon dattijon kamar ba zai motsa daga gurin da yake ba a hankali kuma yana sakin siraran ajiyar zuciya ya fara takawa zuwa inda yake,Rafeek yayi k'uri looking at him in awe da tunanin yadda gobensa za ta kasance,sanda Nuraz ya dawo bai iya zaunawa dai² ba Baba ya dafa shoulders d'insa in a gentle manner,he fix his mouth as if to speak and then ya fasa,Baba yana kallon Lolly da ta sauke kanta k'asa ta k'i yarda ta d'ago ya furta "what's ur problem with this matter Noor.?" Shiru yayi yana d'ane baki alamar akwai rikici idan aka tafi akan sai sun fara zama a gidan Rafeek d'in,without responding to Baba's question until yayi repeating masa,sai daya fara nodding masa head as if he couldn't says anything,then he just declares "Nothing!" Bcos a yanayin da ya tsinci kansa ciki he did not plan to talk to any of them,and to avoid being discouraged from doing so,he just preferred to keep quiet because he knew that it would be the best for them,Baba yana shafa kansa yace "A'a Noor if u are worried gara ka fad'a mu sani da wuri sai mu san yadda za mu b'illowa lamarin",d'auke kansa yayi daga kallon Baba,as he focused on Rafeek ya furta "Nothing,i just feel bad" the way he speaks ma kad'ai ya isa abun dubawa bare ya fito ya fayyace musu abunda ke k'asan ransa,sannu Baba yayi masa ba wai dan bai fahimci matsalarsa ba,sai don ganin shima Nuraz d'in da yake yaro baya son ayi maganar shi yasa shima Baban sai bai sake tambayarsa wani abu game da zancen ba,Abbah who was sitting next yana kallon Nuraz softly ya saki murmushi and then began to say "If there is nothing can i say something.?" Baba ya jinjina masa kai ba tare da ya ce komai ba sai dai hankalinsa yana kan abun da zai fad'a,Abbah ya fara magana yana yi yana kallon Nusrah who sit next to him da sunkuyayyen kai "In fact if this is the case da zai janyo anyi delaying a maganar auren,i just support the statement of two of us a matsayina na mahaifin Nusrah,saboda haka ko k'uri'a ya kama ayi ina bada goyon baya idan hakan zai sa a samu masalaha" Baba heard no surprise at what Abbah said ya yanko masa tambayar "Ko za mu iya sanin dalilinka na bin wancan ra'ayin.?" Abbah yace "Duk da ba wai zan maimaita abunda ya riga ya gabata ba,but if we look at their statements suna kan gaskiya and in my opinion ina ganin wannan ba abune da zaisa mu tsaya b'ata lokaci ana maimaita yinsa bane,batun neman aure ne da yadda za'a nemi auren ko.? If this is the case kuma sai da amincewar iyaye,a matsayina na mahaifi who is responsible ya zab'awa y'arsa miji a yanzun and in front of ur eyes,i just agreed na bada auren Nusrah ga Noor based on the legitimacy da ya yiwa rayuwarta na ba shi ita duniya da lahira,even if i was not alive i wanted u to testify,and from now on whenever he wants na ba shi damar neman aurenta a gurin aminina!" Sosai maganar Abba'n Nusrah ta bawa duk wanda yake zaune a gurin mamaki,bcos babu wanda yayi tsammanin faruwar hakan daga gare shi,Baba yana kallonsa da matuk'ar mammaki yayi saurin tarar numfashinsa "Amma ba ka ganin aikata hakan zai iya zama matsala.? Ka ba da auren yarinyarka ba tare da ka yi shawara da wani a cikin danginka ba,and ka yi bincike ba,shin ka san halin yaron kafin ka bashi damar neman auran y'arka?" Girgiza kai Abbah yayi cike da gamsuwa ya furta "If yarda ita take sawa a amince da mutum,tabbas na jima da zama convinced akan *NOOR*,and if the good worth of the man is to be assured,the good worth of Noor will be enough for any father to hope for becoming a son-in-law to him" jinjina kai baba yayi cike da gamsuwa yace "But don't u think ya kamata ace wasu cikin relatives d'inka they should know about the marriage.?" Abbah yana girgiza kai yace "A ko da yaushe mahaifi shi ne mafi girman hak'k'i ya nemawa y'ay'ansa miji,and in my opinion Noor is the best choice i can make for Nusrah,saboda na tabbatar ba za ta tab'a yin nadama akan zab'in da nayi mata ba" Baba yace "Kenan ka yarda da shi d'ari bisa d'ari?" Abbah was nodded and saying "If there is more than one hundred there is absolutely nothing that can stop me from mentioning it as my pleasure",Baba yana sak'e jinjina kai and to look at Nuraz beside him yace "Masha Allah! Idan kuwa har haka ne then i think it will not take long for us to think that everything will be fine tunda Allah ya sa al'amarin ya zo a haka."