← Book details Dan Mace Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 55 OF 152

Sashe 55

Dan Mace Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read

In less than twenty minutes ya k'araso tun daya shigo arean kafin ya k'araso bakin apartment d'in sun ya hango motocin dake parke,ya bisu da kallo har ya gyara parking ya fita,yana tsayawa bakin entrance yayi knocking Bareerah ta fito daga room jin ana knocking ta bud'e,ta gansa tsaye fuskarsa cike da damuwa,tayi masa barka da zuwa ya wuce ciki yana tambayarta Annie,before ta amsa masa ya hangota tana tasowa daga dining,ya dakata da tafiya har ta k'araso inda yake,ta tsaya daf da shi kafin tayi magana su Hajiya suka taso,ya kallesu kad'an yana gaida su,Hajiya ta zuba masa ido a fili tana fad'in "Masha Allah jikan nawa ne yayi wannan girman.!? Lallai shekarun da yawa" Annie tayi murmushi,shi dai Nuraz couldn't speak yana kallon Annie yace "Annie.!" Bai k'arasa ba tace "Ur grandma" yayi saurin kallonta though babu laifi ya gano kamarta da mutumin rannan da suka had'u,ya juya ya kalli Annie fuska a had'e yace "Annie kiran da kika yi min fa.!?" Tace "Zauna tukuna zan yi maka bayani",ya nemi guri ya zauna ransa a dame but he doesn't look at them again,,after he sits down his eyes go up to Rafeek ya zabura ya mik'e tsaye da mamakin mene ne ya kawo shi,Annie ta dawo da shi ta zaunar tace "Ina za kaje.!?" His nerves that appears began to hit up quickly ya datse hak'ora yace "Annie mene ne amfanin zuwa na kenan.!?" Tace "Kuyi magana da mahaifinka",ya girgiza kai idanunsa cike da b'acin rai yana kallon Rafeek yace "he's not my father and i don't have any contact with him,har abada idan har wannan shi ne mahaifina gara ace tun farkon samuwata ban kasance d'an da aka samar ta tsarkakakkiyar hanya ba.!"

A tsorace Rafeek ya d'ago yana kallonsa jikinsa sai rawa yake yace "My son" a harzuk'e Nuraz ya watsa masa kallon tsana yace "kada ka sake kira na d'anka,ni ba jininka bane" Annie ta dafe kai bata iya yin magana ba,ya juya a fusace zai fita Rafeek yayi saurin tararsa with tears streaming down,Nuraz ya d'aga idanunsa masu cike da b'acin rai ya sauke kan Rafeek yana jiran yaji me zai ce,Rafeek cikin rawar jiki yace "Before u make a decision u have to think of what will going to happen" Hak'oransa dake datse ya murza suka bada sauti yace "Babu buk'atar bincike,ko har ka manta shekaru 28 da suka gabata,a lokacin daka tarar da mahaifiyata d'auke da cikina.!? Shin ka yi bincike ka tabbatar ni ba d'anka bane kafin ka yanke hukuncin cin zarafin baiwar Allah nan.!?" Rafeek ya kasa magana sai kallon Nuraz da yake yana jin kamar ya rungume shi ko zai ji sanyi,ya fara takowa a hankali zuwa inda Nuraz yake hawaye suna ci gaba da bin fuskarsa,yace "Of course i made a wrong decision without investigating.. But u have to excuse me,ka tsaya kaji dalilina.." Nuraz yace "Kamar yadda kak'i sauraron ita wannan mahaifiyar a wancan lokacin,today i wouldn't listen to u.." Yana fad'a ya wuce zai bar musu gurin cikin fushi,Rafeek dake tsaye da sakakken baki yayi saurin rik'o hannunsa,cikin wani irin fushin da bai tab'a tsintar kansa a ciki ba ya juyo garin ya fizge hannunsa daga rik'on da yayi masa ya hankad'esa,kad'an yayi saura ya kai k'asa yayi saurin rik'o shi,all of them looked at him in amazement bcos no one thought zai rik'o shi,Rafeek yana dai² ta tsaiwarsa Nuraz ya wuce zai bar wajen a karo na biyu,duk kiran da yake masa bai yadda ya juyo ba ya nufi hanyar fita daga gidan ransa a mugun b'ace duk da ya san ko ya ce zai koma office ba iyawa zai yi ba amma ya gwammace ya bar musu gidan,idan ba haka ba kuwa komai yana iya faruwa his mind where thinking da ya san dalilin kiransa kenan there is no reason for him to come,yana zuwa dai² entrance zai fita Hajiya da Maimunatu suka kirashi da k'arfi a tare in a kind of frightful voices da bai tab'a jin irinsa ba.....

*#😱 Hhhhh! Lallai Rafeek's family akwai k'arfin hali,,let's see what happens to him...🏃*

#Share pls.
#Real Smasher.
💠💠💠💠💠
*©®2020.*      

                   *'DAN MACE..*
              (Tʜᴇ ᴘꜱʏᴄʜɪᴀᴛʀɪꜱᴛ)..💥

*WATTPAD:REAL-SMASHER898.*    
https://my.w.tt/29u2S26SG2

Pᴀɢᴇ 27.
#Hɪꜱ ᴅɪᴀʀʏ

     Waiwayowa yayi a hankali fuskarsa babu alamun sauk'i sai ma wani irin sabon had'e rai da yayi yana gesturing face,kafin yayi magana Rafeek ya kai k'asa ji kake timm kamar an yasar da k'aton abu with his hand on his heart side hankulansu Hajiya a tashe suka nufo shi,har lokacin Nuraz yana tsaye a inda yake and there was no sign that he would move hannayensa zube cikin aljihu ya tab'e baki a hankali a tunaninsa babu wani abu dake faruwa kawai pretending ne,ganin yadda suka rud'e suna kiransa yasa Annie ta d'ago tace "HABIBIIY.! Come and hold up ur father" yayi tsaye yak'i motsawa a gurin as if he didn't know what she was saying,hankalin Hajiya ya sake tashi ganin kamar Rafeek wasn't breathing tana jijjiga shi tana kiransa amma shiru kake ji babu alamun zai motsa,ta d'ago kanta da kyar idanunta suna fidda hawaye ta kalli Nuraz tace "Help him grandson ba don shi za kayi ba,saboda Allah ne and then remember all the things u can do for him kai ka fishi tunda har kaji k'ansa,for sure idan bata taimaka ba yaci gaba da zama a wannan condition d'in he could lose his life.!" Ya d'age shoulders yace "Ya rasa ran nasa mana what can his life or death za suyi min.?" They looked at him all together though no one was surprised by his statement amma Annie taji shock,Maimunatu tayi saurin d'aukan waya tried to call his doctor,Hajiya burst again into tears cikin kukan take fad'in "Irin wannan lokacin na jiye maka tsoro rafeek,tun a bayan sai dana nuna maka hakan da za kayi is a great mistake,but ur stubbornness and childhood made u unable to understand it,shin yau waye gari ya waya kenan.!?" Ta share hawaye ta ci gaba da magana "28 yrs ago a wannan lokacin u showed that u didn't want to talk about the pregnancy,aka haifi yaro kaje ka ganshi kak'i kallon d'an da kaine silar samuwarsa bare ka d'auke shi,haka ka rufe ido ka nuna kai sam baka da wani alak'a da shi,if ur child is unkind to u who do u think will sympathize with ur situation.!?" Annie tayi still tana kallon Hajiya,Hajiya tana sheshshek'ar kuka tace "Da baka aikata haka ba RAFEEK da baka gamu da irin wad'annan masifu ba,daga wannan sai wannan duk a dalilin taurin kai da ka gwada wajen bin zugar shaid'an ka bijirewa maganar iyayenka,in dai haka rayuwa take kuma za taci gaba da sawa ka sha wahala ni kam na yafe maka,ubangiji ya tashi kafad'unka" Annie tayi k'arfin hali tana kallon Maimunatu tace "Is he sick.!?" Maimunatu ta gyad'a kai a hankali,Annie tace "ya jima yana ciwon ne.!?" Maimunatu tayi ajiyar zuciya lokacin sun gama waya da likitansa da yace yana hanya tace "Ehh! Ya jima" Annie tace "How long has he been sick and what's wrong with him.!?" Maimunatu tace "he had a heart attack for 23 years" Annie ta zaro ido tana girgiza kai cikin jimami tace "Allah ya sauk'ak'a masa"
Chapter 55 · 0% Book details