← Book details Dan Mace Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 94 OF 152

Sashe 94

Dan Mace Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read

On the other hand,tunda Nusrah ta kwanta she had no idea on what was happening,but lokacin daya sanyata a jikinsa da yake kuma ba tada nauyin bacci take ta farka tana zare idanunta that were filled with fear of what was about to happen,yadda taji jikinsa ya fata tsuma nan yasa tsoronta k'aruwa,despite her knowledge and research on the fact da ake cewa many women's were feeling difficulties in their first night but not as others thought,she narrowed her eyes and swallowed some terrified saliva's jin yadda ya sake matseta sosai and reading all the prayers that came to her mouth,taja ajiyar zuciya a wahale ta sauke trying to turn around in an unknown manners a zuwan duk cikin giyar bacci tayi hakan,before she made any attempt he put his hand on top of her chest,kamar za ta fasa k'ara dan tsoron daya ziyarceta,as he squeezed her teat ta daure bata bari ya ji maganarta ba but continued to bite her lips tana runtse idanu,tana jin yadda yake caressing nata carefully but still tayi d'if trying to do nothing because she didn't want him to understand idonta biyu,she kept on being in fear while he was still on his own he did not to give up his intentions,his affair was not come over until he turned her suna fuskantar juna,trying to remove her night wear but he couldn't do so because she was lying on the other side,da yaji hakan ba zai samu ba he pull it back up,since there was no bra in her as a result of her illness started with chest pain,which is why the doctor said to her ta daina wearing idan za ta kwanta bacci,because a time d'in the pain doesn't immediately appear as heart attack until later,tattausan palms d'insa suna sauka on to her breast ya dank'o su yana twisting,rad'ad'in da ya ratsa kwakwalwarta that's why she doesn't know when she said "please stop it..!" Maganar yayi escaping mata,yana jin ta fad'i haka ya fahimci idonta biyu da sauri ya juya ta ta koma kallon sama,yana adjusting kwanciyarsa to the point that he would feel right ya fara k'ok'arin lalubo lips d'inta while his hands were on her teat,without waiting for her approval ya had'e bakinsu guri d'aya and began to send her a series of warmth messages that must have been difficult for her tayi reject,yanayin yadda yake tafiyar da ita cikin sanyi da salo tayi luf ba tare da ya sha wahala ba,while a gefen Nusrah kuma yadda yake sending mata sak'onsa yasa ta kasa jurewa har take mayar masa as she began to feel the whole world needed nothing but him to break her through,sai dai tarin tsoron yadda al'amarin zai kasance mata duk ya hana ta samu nutsuwar zuciya,and as she heard him reciting the prayer before sexual intercourse ta fara zare idanu,da sauri tayi k'ok'arin kwace bakinta dake cikin nasa,tana sauke numfashi da kyar maganarta yana season tasa bakinta dai² kunnensa ta furta "Please don't do this to me.!" As she speaks the wind of her mouth goes up and down had'e da katsewar kalmomi take hankalinsa ya sake tashi,banda numfashi da slender groans babu abunda yake yi and trying to find his way through,kasa jurewa tayi tana k'ok'arin janye jikinta ya rik'ota sosai cikin wani irin makirin murya ya furta "Please dear kada ki yi min haka,sau d'aya zan yi na barki please ki bar ni nayi kin ji?" Kai ta girgiza kamar yana ganin abunda take yi cikin muryar tsoro tace "But u said u won't do anything for me!" Tana fad'ar haka yaji he couldn't bear with her as matuk'ar he didn't go to where he wanted,yana sake rik'eta a jikinsa ya furta "Please ki bari na yi yanzun bazan iya jurewa bane baby" kuka ta fara yi a hankali sautinsa k'asa² tace "Amma fa cewa kayi baza ka yi min komai ba" yana rik'e da ita yake begging but ta k'i yarda da yaga rok'on nata babu amfanin da zai masa tuni ya ci gaba da k'ok'arin komawa madakatarsa,yana ta kokarin ganin ya shigeta sai dai ya kasa gane inda hanyar take nan ma haka yayi ta lallab'ata,tana jin yadda yake rok'onta ta nuna masa hanyar tak'i kula shi,sai tureshin da take yi and kept on saying he said he would do nothing for her,as he was tired of jin yadda take masa kuka quickly yayi turning bedside lamp,he looked up at her crying face jikinsa sai kyarma yake yace "did i promise u that.?" Ta gyad'a masa kai alamar a'a ya lumshe idanunsa as he felt himself overwhelmed saboda masifar daya tsokanowa kansa,he looked at her as she pressed her legs against his back a ransa yace "she want but tsoro ya hana ta fahimci komai.." Saurin kashe lampshade d'in yayi ya d'agota yana k'ok'arin haska k'asanta tayi saurin had'e k'afafunta,babu yadda bai yi da ita ta bud'e ya gani ba ta k'i yarda,dole haka ya hak'ura ya kyaleta ba don ransa ya so ba ya sauka ya nufi hanyar bathroom,even though cikin duhu ne but daga yadda take she could see him when he got up,barely ya shiga bathroom and lay down in the tube,letting himself and his body cool with his eyes closed yana sauke ajiyar zuciya yayi wanka ya fito,slowly he continued to walk past to the closet ya canja wasu night wears d'in and then ya wuce saman resting chair ya kwanta idanunsa a rufe ya dafe mararsa da har lokacin bata daina masa ciwo ba,Nusrah who had just cried long kafin ya fito tuni bacci ya sake d'aukarta banda ajiyar zuciya babu abunda take yi,and on Nuraz's side kuwa that night there is nothing he can sustain after his misery,duk sanda zai kalli inda take zai hangota ne tana bacci cikin nutsuwa but shi dai ko da ake cewa bacci b'arawo ne bai samu ya sace shi ba,da asubah tayi he wakes up and goes to the bathroom ya d'aura alwala yana fitowa ya zo ya tasheta,data bud'e ido ta gansa a kusa da ita tayi saurin komawa ta rufe jikinta bcos yadda ya barta a haka tayi bacci bata samu damar suturta jikinta ba,ya wuce bai tsaya kallonta ba gudun kada lokaci ya k'ure masa,yana barin gurin tayi k'ok'ari to get her dress up and then ta tashi ta nufi hanyar bathroom,bayan ta yi wanka ta d'auro alwala ta fito a hankali tana bin gefe da sunkuyar da kai saboda wani irin kunyarsa da take ji,bayan ta idar da sallah ta yi azkarus'sabah wal-masa'a a nan inda take ta fara gyangyad'i,he looked at her and said nothing until he finally let her falling asleep,ya d'auketa ya mayar saman bed,he turned with the intention of leaving the place yaji ta rik'o hannunsa,he quickly turned suka had'a ido da ita,cikin jin kunya tayi k'asa da idanunta tace "Morning.?" He answered with his face slightly frown because of the pain he had been feeling through the night,slowly ta sake masa hannu ganin yadda ya wani had'e rai,tana kallonsa ya wuce saman resting chair ya zauna yana juya kai da matsa saman kafad'arsa but yak'i kwantawa,as soon as he closed his eyes slowly she descended from the top of the bed ta lallab'a ta bayansa a hankali ta kai hannunta saman inda taga yana yawan matsawa ta fara matsa masa,saurin rik'o hannunta yayi ya zagayo da ita gabansa,looking at her with his coloured eyes saboda baccin da bai samu ya yi ba yace "What are u doing.?" Tayi wearing fuskar tausayi tana kallonsa tace "Taimaka maka zanyi na ga kamar suna maka ciwo ne gurin" ya tab'e baki yace "Uhn! Then?" Ta langab'ar da kai gefe tace "Nothing" ya sake tab'e baki yana had'e rai yace "Je ki kwanta za su daina",she said nothing at all,ganin haka yasa shi sakin hannunta,bai sake cewa komai ba ya ci gaba da matsa kafad'arsa yana yamutse fuska,she silently stared at him and turned around to look at the bed then she slowly return to her own words "To kai ka kwanta a can" he was silent ba tare da ya tanka mata ba,ta gaji da tsaiwa dan kanta ta koma saman bed tana ci gaba da kallonsa daga nan she didn't know when bacci ya sake d'aukarta.
Chapter 94 · 0% Book details