Sashe 46
Dan Mace Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read
Ranar ma har dare Aatif bai kira ta ba,she was tired of calling him out,wayar yana shiga tayi sa'a ya d'auka suka gaisa yace "lemme call" ya fara hanging call d'in,after like 20 minutes har ta fitar da rai ya kira,ta d'auka a sanyaye tana jin damuwa tana taso mata,ta daure tace "Kuma shi ne daga cewa za ka kira sai kak'i kira" yayi ajiyar zuciya yace "dan Allah ki yi hak'uri baby,wallahi ba da gangan nak'i kira ba" tayi shiru tana saurarensa yace "Ko ranar da muka rabu naje gida,mun yi magana da Mommy ne so da matsala ne shi yasa,and na rasa yadda zan yi,har yanzun k'ok'ari nake ta amince min muyi aure,ni idan ta ni ne banga dalilin da zaisa ta hana ni aurenki ba,cos ana auren karuwai ma bare ke da ba haka kike ba,amma dan Allah kiyi hak'uri in sha Allah babu abunda zai tab'a alak'ar mu.!" Tayi ajiyar zuciya bata ce komai ba,yaji tayi shiru yace "Baby are u there.!?" K'asa² tace "Ehhh!" Ya sake sassauta murya yace "Baki ce komai ba to" tace "what do u want me to do.!?" Yace "promise me babu abunda zai shafi alak'ar mu" tace "Shi kenan" yace "Thank u baby,I love u" tace "Love u too" basu wani yi hira ba sosai sai hakur'in da yake ta bata tace babu komai yace in sha Allah zai yi k'ok'ari yaga Mommy ta sakko ta kyale su sunyi aure,ita dai bata sake cewa komai ba saboda jikinta yayi sanyi da lamarin amma kuma har lokacin bata ga laifin Aatif d'in ba ko haushinsa bata ji ba,suna gama waya ta kira number Nuraz da tayi saving da *"GUARDIAN"*
A time d'in shima ya jima yana expecting call daga gurinta,bcos tun shigowarsu bayan ya gama abunda yake yi ganin bata fito parlor ba shima ya wuce yayi zamansa a bedroom yana ta tunanin abunda zai faru,yana zaune gefen bed bayan fitowarsa daga wanka kiranta ya shigo masa,ya d'auka ya duba yaga new number ne,har ya yi kamar ba zai d'auka ba ya tuna d'azun ya bata number,da sauri ya d'auka daf da kiran zai katse,a sanyaye yaji muryarta tayi masa sallama,ya lumshe idonsa ya bud'e ya amsa mata yana kwanciya,tayi shiru tana tunanin abunda za tace masa,shima yayi shiru bai yi magana ba yana jira yaji me zata fad'a,a hankali ta k'arfafa zuciyarta ta fad'a masa yadda suka yi da Aatif,idanunsa a kulle yayi shiru yana tunani,bayan wani lokaci yace shi kenan ta bari suga abunda zai faru gaba,ta amsa masa a sanyaye,basu jima ba suka ajiye wayar,bayan nan tunani yayi tayi anya alak'arsu da Aatif zai d'ore.!? Tun yanzun an fara samun matsala daga wajen iyayensa,what will happen next?!? He doesn't know.
In one week though Aatif yana kiranta sosai yanzun har skul yana zuwa ya sameta suyi hira har wani lokacin ma ya dawo da ita gida,but maganar auren dai har lokacin shiru babu wani feedback,ta gaji da shirun nasa ta tuntub'e shi saboda Nuraz yace zai yi masa maganar tace ya bari za tayi masa,Aatif yace ta k'ara hak'uri har yanzun yana kan k'ok'ari ne,al'amari yaci gaba da tafiya,bayan wasu weeks ta sake masa maganar ya sake cewa ta k'ara hak'uri,kwanaki uku tsakani kuma ya sameta da batun,a lokacin suna zaune cikin motarsa ya kawota gida daga skul,sun yi shiru na wani lokaci yayi breaking silence yana kallonta yace "Baby gaskiya i'm tired" ta kalleshi da fuskar tuhuma tace "How tired are u.!?" Yace "To baby i don't know what my mommy's motive is,na fad'a mata ke nake so amma tak'i fahimta ta" tayi ajiyar zuciya bata ce komai ba,ya juyo yana facing d'inta yace "Baby" tayi saurin kallonsa,idanunsu suka yi merging guri d'aya yace "Do u love me.!?" Tayi shiru tana ci gaba da kallonsa,ya marairaice mata yace "talk to me,ina son mu samu matsaya d'aya" ta kad'a masa kai,yace "Duk abunda nace miki za ki yarda.!?" Tayi jimm kafin tace "Ehhh" yace "will u marry me.!?" Ta tsaya kallonsa ya rik'o hannunta yana murzawa yace "just answer me" ta kad'a masa kai,yayi ajiyar zuciya yace "Na yanke shawara" tayi saurin tambayarsa "akan me.!?" Yace "za muyi aure" tace "how can we get married.!?" Yace "by gotten secret marriage" wani irin dumm taji kanta da k'irjinta sun yi a lokaci guda tace "Auren sirri fa kace" ya kad'a mata kai ta girgiza kai tace "what about a secret marriage.?" Yana kallonta yace "Baby this is the only way we can be saved" ta d'ago tana kallon cikin idonsa tace "I can't marry without my parents consent.!"
To him bai gano aibun yin Secret marriage d'inba,neither right nor wrong because of what she says ya tsaya kallonta ko k'iftawa babu,but shi dai har zuciyarsa yaji ya amince and itama kanta idan har tana son sa da gaske dole ma ta yarda su yi hakan.....
#I'm sorry Habibtiiys rashin NEPA kwana biyun nan yasa posting d'in ya zama sai a slow wollahi.
#Share pls.
#Real Smasher.
💠💠💠💠💠
*©®2020.*
*'DAN MACE..*
(Tʜᴇ ᴘꜱʏᴄʜɪᴀᴛʀɪꜱᴛ)..💥
*WATTPAD:REAL-SMASHER898.*
https://my.w.tt/29u2S26SG2
*Words may not suffice to express the heartfelt sorrow that i feel for the passing of ur father Bilkisu Sa'eed (Gimbiya) may our condolences bring u peace during this painful time..Allahummagfirhu allahummarhamhu..*👏
Pᴀɢᴇ 23.
#Gᴜᴇꜱᴛ
Yanayin kallon da yake mata yasa ta kauda kai gefe a hankali tace "What are u looking for.!?" Ya tab'e baki yana d'auke kai shima yace "Who are ur parents.!?" Ta d'ago tana kallonsa tace "The one i was with" ya sake tab'e baki yace "iyayenki ko dai iyayen rik'on ki.!?" A mamakance ta kalleshi ta kasa magana,a tunaninta ko wani ne ba shi ba bai kamata ya yi mata wannan tambayar ba,bare shi da take bawa mutunci da daraja,yace "kalamiiy saah.!?" Ta had'e rai tace "koma yaya ka d'auke su ni matsayin iyaye na d'auke su,bcos sun yi min komai,sun so ni duk da kasancewar ban had'a alak'ar jini da su ba,sun min karamci,sun martaba rayuwata fiye da mahaifan da suka haife ni,sun killace ni,sun samamin farin ciki,idan ba dan su ba ta yaya ne za ka ganni har kayi tunanin tsayawa da ni.!?" yayi murmushi yace "shi kenan na ji,no matter what their position is i don't care,all i need is to get married,and i want it to become privately" kai tsaye ta furta "impossible Aatif" angrily yace "it must happen,if u want me u have to accept it.!" ta girgiza masa kai alamun A'a,ya had'iye saliva's yana kallonta da wani irin yanayi yace "Well since that didn't work out,sai mu tsayar da alak'ar dake tsakanin mu ko.!?" a tsorace ta ci gaba da kallonsa ya d'aga mata gira yace "i mean it",shiru tayi tana tunani jikinta duk yayi sanyi,ya d'auke kai daga kallonta yace "kin yi shiru" a sanyaye ta d'aga kai ta sake kallonsa tace "ka bani lokaci nayi shawara" tab'e baki yayi yace "shi kenan,amma kada ya d'auki lokaci" bata sake yin magana ba ta bud'e motar ta fita ko sallama bata iya tsayawa sunyi ba,ta wuce hankalinta duk a tashe.