Sashe 108
Dan Mace Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read
Ajiyar zuciya yayi idanunsa da suka sauya launi because he remembered what really happened a lokacin da ya shigo ya tarar da Lydia in his room,on his bed suna lalata with her ex-boyfriend da take gayyatowa especially if she made sure mutanen gidan ba sa k'asar,but ya b'oyewa Lolly a cikin labarin because it's too embarrassed and ya san hak'k'in ta ne shi yasa ubangiji yake testing d'insa,yana fita daga wannan masifar sai wani ya faru da shi,ya lumshe idanunsa ya bud'e yana jin damuwa,parlor'n yayi shiru na wani lokaci,a hankali Lolly ta d'ago kanta tayi ajiyar zuciya silently tace "Certainly whatever happened before Allah (S.W.T) ya k'addara zai faru,and as we all know yarda da k'addara (the good one or bad one) is in the doctrine of belief,as a Muslims we must accept duk k'addarar da ubangiji ya zana mana,,,may he grant and give us the power to overstep every destiny that comes to our way" kallonta yayi a hankali ya amsa da "Ameen" ta sake yin shiru like a thinker of what to say,after a while tace "Whatever happened ina so mu kalleshi a matsayin abunda ya wuce,as i have said since then i have forgiven u,so let us go forward,Allah ya yafe mana laifukan mu gaba d'ayan!" Saurin kallonta yayi yaga ta d'ago kanta,wani irin farin cikin da yake ji a lokacin gani yake kamar it's not real,ya nodded and said softly "I'm really glad to hear that,but i'm not tired of apologizing,please forgive me" she smiled softly "Ya wuce in dai ta b'angare na ne" yayi sanyayyan murmushi yace "thank u very much." She bowed her head shyly and daga haka she didn't say anything anymore.
A b'angaren su Nuraz kuwa bayan fitowarsu daga gida Nuffield Health (the Manor Hospital) suka nufa here in headington,bayan zuwansu as each every private hospital was treated with respect and dignity,and ko bayan wannan ma babu wanda bai san Rafeek ba with their relationship to each other,even though it's not clear but a ranar da suka sauka k'asar da maganganun da suka dinga yawo cikin kafafen sadarwa,and then shi kansa Nuraz d'in ya fara musu highlight,bayan wannan kuma sanin da aka yi masa akan aikinsa ana matukar ba shi respect,that is why in some places no one knows his real name except inkiya da suke masa wato *DR PSYCHO*,after all the tests prove that she was pregnant,suna zaune office d'in Dr Paredes wata nurse ta kawo sakamakon,Dr Paredes ya warware result and looked at it carefully,murmushin da yayi yana d'ago idanunsa daga kan takardar shi ya bayyana musu lallai zargin da suke yi were true,Nuraz looked at her yana yin ajiyar zuciya mai had'e da murmushi,Dr Paredes yace "Congratulations Mr and Mr's" Nuraz smiles at him and says "thank u Dr,zargin da muke yi ya tabbata kenan?" Dr Paredes ya gyad'a kai yace "absolutely sure" ya fad'a yana mik'a masa result,ya karb'a a hankali ya bi content d'in,yana gama gani ya mik'a masa hannu and thanked him once again,daga nan ko da suka gama abunda za su yi cikin tsananin murna yana tarairayarta da bata dukkan kulawarsa suka zagaya guraren shak'atawa,ranar har gidan su na Albert street sai da suka je kasancewar they had not left the house da yake akwai kayansu a can and tun zuwansu k'asar basu samu damar zuwa ba,they unveiled a new love page here,duk motsin ta akan idonsa saboda yadda yake rawar k'afa akan cikin da dukansa bai wuce 7weeks ba,they didn't come home until 8:00pm.
Suna shigowa parlor da wani greatest surprise suka fara,Lolly zaune saman dining daga ita sai oga Rafeek,despite ba wai suna yin hira bane but it assured Nuraz lallai akwai abunda ya faru da ba sa nan,they looked and smiled at each other and began to move in,basu yi tunanin zaunawa a gurin ba kasancewar a k'oshe suka shigo gidan,sun dai gaisar da su sannan suka yi musu sallama za su wuce bedroom Rafeek ya kira Nuraz,ya amsa a hankali yana rik'e da hannun Nusrah,tayi saurin kwace hannunta k'asa² tace "Zan jira ka shigo" ya d'aga idanunsa yana kallonta,bata jira kallon yayi tasiri akanta ba ta wuce,because a nata hangen bai kamata ta zauna tsakaninsu ba al'halin ta fahimci magana za su yi,tana tafiya ya fara takowa ya dawo,saman kujera d'aya daga cikin na dining d'in ya zauna yana fuskantar Lolly dake side d'in dama na Rafeek,voice d'in Rafeek a low tone ya fara magana but most of it was ban hak'uri da neman gafara,sai bayanin da ya yiwa Lolly da ya maimaita game da abunda ya faru da shi a baya,here suka sake fuskantar juna,after they all pardoned and anyi uzuri wa juna,Rafeek ya rok'i alfarmar Nuraz akan maganar da suka yi da Abba'n Nusrah last nigh da yace he wanted to go with her,Nuraz was silent and wondered why his own father couldn't command him but to ask for his honor? While a gefen Rafeek kuma ganin yadda yayi shiru ya zubawa guri d'aya ido,Rafeek looked at him again and said "If u think there will be a problem game da maganar,shi kenan zan sanar da shi mahaifin nata,zuwa wani lokaci sai kuje tare" ajiyar zuciya yayi yana girgiza kai yace "I don't think so *DAD*,because in my opinion tunda shi ya nema yana son zuwa da ita,why don't we let her go? And ya kamata ace ko bai tambaya ba mu barta su tafi tare taga family d'inta" Rafeek da ya k'urawa Nuraz ido he never knew when hawayen farin ciki suka zubo masa,his face were full of smiles saboda jin dad'in yau Nuraz ya kirashi Dad yace "Thank u beta (My son)." Quickly Nuraz looked at him and said "What is a compliment here? All i have to do wajibi na ne,as i would do for my mother,i must do it for u,godiya ko neman alfarma bai kamata da mahaifa a gurin y'ay'ansu ba,whenever u want something from me,anytime anywhere u should just said it as a command ba ka nemi alfarma ba,if u are looking for a favor ko kana yi min godiya a duk lokacin da nayi wani abu,they will make me forget that u are my *FATHER.!"*
The description of the happiness that Rafeek found himself in at the time zai zama kamar b'ata baki,for the joy he felt in it completely ya mantar da shi kowa da komai except the two of them sitting in front of him,gani yake a duniya ba shi da kowa,ya goge hawayen da suka zubo masa yana girgiza kai cike da jimamin lokacin da ya wuce,bayan komai ya lafa duka suna farin ciki da Allah ya nuna musu wannan lokaci har suka fahimci juna when no one of them thought about it,Nuraz yayi musu sallama because he knew his wife was waiting for him,yana tafiya babu jimawa Lolly ma ta tashi bayan ta yiwa Yallab'ai sallama,ya bi ta da kallo yanajin wani irin sanyi yana passing through him,he was so thankful to Allah for giving him the strength to face his family today har ya warware matsalar da ta addabe su tsayin lokaci,,,here yayi ajiyar zuciya heavily na samun y'anci and then he got up and went to his room cikin wani irin takun tafiya mai cike da sukuni.