Sashe 98
Kurkukun Kaddara Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Tambaya ya jefa mashi”What’s her full name?”
cikin girmamawa Boss Man yace”UNAISAH ZAHEER TAJUDDEEN” lumshe idanuwanshi yayi, ƙamshin turaren jikinsa yana ƙara daɗaɗa hancinsa.
“She looks like you” dariya Boss Man ya saki yana duban fuskarshi Yace”tayaya akai ka sani? Kaida baka kallon mutane, Ni nasan baku haɗu da ita ba”
Kafin Owais Ya furta magana, alert Ya shigo wayar shi, unclock button ya danna, door room din ta zuge, Big Guy ne ya shigo da food trolley, Ya gunguro shi zuwa gaban wooden table din gadon Owais, a saman shi Ya jera mashi kayan Lafiyayyan breakfast dinsa, Bayan ya gama da zolaya Boss man yace”Big Guy, mutumin fa yau baya iya cin abinci da kanshi, ko zaka mashi abaki”? Big Guy na murmushi yace”If he gives me the opportunity to do that, I’ll do it har wanka zan dinga yi mashi....”daƙyar Ya ƙare maganar ganin yadda Chief owais Ya ɗago da sexy eyes dinsa akan fuskarshi, cikin jin kunyar maganar daya furta ya sunnar dakai ƙasa Yana faɗin”afwan Sir, su6ul da baka nayi”
Fuskarshi a ɗaure Ya furta”If you ever repeat this mistake, you’ll spend the rest of your life in prison.” Dariya Boss Man yayi jin abunda chief yace, Big Guy na murmushi aranshi Yana fadin”Ai bazan ma ƙaraba, Yanzun ma albarkacin boss man naci”
Ajiye wayarshi yayi saman nightstand, Ya yunƙura Ya miƙe Yana faman Yamutsa fuskarshi, Big guy dake satar kallon damtsen hannun shi sai faman jinjina kanshi Yake Yi, dawowa yayi end bed din Ya zaune gaban glass table din dake shaƙe da abinci.
Serving dinshi big guy Ya fara Yi, Ya miƙa mashi mug na coffee, Kafin Ya fara sha sai da Ya fara fadin”Boss bismillah” Man na murmushi Yace”A’a yalla6ai, Ni ina na isa In haɗa Kafaɗa dakai wurin cin abinci, kaima ka sani bamai yiwuwa bane, sannan Ni a ƙoshe nake, Madam ta girka min abinci na cika ciki na”
Ta6e baki Chief Owais Yai, ba tare daya ƙara furta komai ba.
“Yaran fa har Yanzu bacci suke Yi yalla6ai, na lura ba ƙaramin gajiya suka yi ba, musamman Kyakkyawan matashin nan dake acikinsu, mai kama dakai,’ yamutsa fuska owais Yai jin ance mai kama da shi.
Fresh fruit ya soma ɗauka Yan sha, duk wani motsin shi akan idon Boss Man, Yaron ba ƙaramin burgeshi Yake Yi ba, ƙaramin mutun da halin girma, Idan kaji shekarun chief owais zaka sha mamaki, girman jikine kawai dashi da kuma babban matsayi da Allah Ya bashi, uwa uba Ya iya dattako.
Boss man Yace”An kammala shirya masu breakfast dinsu, masu aiki suna can suna aikin jera masu, Yanzu su kaɗai muke jira su farka don su ci” ya faɗa yana duban fuskar chief, Jinjina kanshi ya ɗanyi batare daya ɗago da idona ba ya furta”hakan Yayi kyau”
Miƙewa Boss Man Yayi”Ni zan shiga Cikin gidan, Ka ci abinci Lafiya our chief” Ya ambaci hakan tare da Juyawa Ya fuce daga ɗakin, Ya rage saura Big guy dake saving dinshi.
*🤍EX-PRISONERS❤*
Kwance take saman katafaren gadon ɗakin Danish, tun daren Jiya da suka ƙaraso kowannansu aka ware mashi ɗakin shi, mutun biyu ɗaki ɗaya, Danish ne kaɗai Aka mallaka mashi bedroom ɗaya saboda shine babbansu, Angel da Batul ɗakinsu daban, Azeeza da jamima ɗaki ɗaya, Parveen da Hanna suma nasu daban, Gabriel da Naufal room ɗaya, Javed da haris a ɗaki ɗaya.
Saboda Rashin lafiyar danish yasa ta gudo daga ɗakinsu ta dawo nashi tana matuƙar jin tausayinshi batasan wani abu ya same shi, gani take kamar idan tayi nesa dashi wani abu zai faru da shi, gown din Jiyace a jikinta red colour, tayi uban squeezing, hatta sumar kanta a haukece take babu gyara sunsha bacci kamar ba za su farka ba, daɗin lumbutsetsiyar katifar gadonne Ya sanya suka shagala, daga ita har shi garkuwan, ya cire suit jacket din jikinshi Iya farar shirt dince Ya bari, da gajeran wando fararen laps dinshi kamar ka ta6a jini ya ɗago tsabar hasken fatar, ya ɗaura kanshi saman wuyanta, yayin da hannayenshi biyu ke a ruƙe da waist dinta, zafin jikinshi ya daidaita bakamar da suna acikin jirgi ba zazza6i ya lullu6e shi, Yanzu ya samu sauƙi numfashinshi na fita cikin kwanciyar hankali, Sanyin A.c din dakin ya ƙara masu ƙaimi wurin Yin baccin nasu kamar matattu.
Mutsu mutsu ya soma yi alamar zai farka, wata irin matsiyaciyar yunwace ta addabe shi, tun Jiya baici ko mai ba, ko ruwa bai gifta maƙoshin shi ba, Dogon numfashi yaja idanuwanshi sunyi mashi nauyi Ya gaza buɗe su, da wata irin kasalalliyar murya ya soma ambaton sunanta”My Angel! My Angel” badan la66ansa na akusa da wuyanta ba da kuwa zaiyi wuya ta iya jin muryarshi.
Kamar an zungureta, a firgice ta farka tana faman zare gray eyes dinta haɗi da ambaton sunanshi”Danish are u okey? Ko jikin ne”?
Daƙyar Ya iya janye head dinsa daga saman wuyanta Ya daura shi saman tattausan pillow, a hanzarce ta yunƙura Ta miƙe zaune tana faman mutsistsike idanuwanta da hannunta donta samu damar ƙare mashi kallo.
“My man, yunwa ko”? Tun kafin ma ya faɗa mata abunda Yake Ji ta riga shi faɗi.
Ɗaga mata gira yai alamar eh, murmushi ta ɗan sakar mashi har dimple dinta Ya lotsa”Danish banga ka yaba kyan ɗakinka ba, ko da yake baka acikin hayyacinka, saboda kana Jin Yunwa, bari naje naga ko zan samo maka abunda zaka ci, kafin in dawo ka shiga toilet kayi wanka, sai ka canza kayan jikinka” kamar ƙaramin yaro haka takeyi mashi magana.
Wurga eye balls dinshi yayi akan katafaren ɗakin nashi, kamar na ɗan shugaban ƙasa tsabar haɗuwarshi.
Saukowa Angel tayi daga saman gadon, tana tafiya tana waiwayon shi, daɗi kamar ya kashe ta, haƙika taji daɗin canjin rayuwar da suka samu, har ta fara tsara masu irin rayuwar jin daɗin da zasuyi, sai dai ta ɗan shafa’a da zancen kurkukun ƙaddara.
Tun da ta fito daga ɗakin take faman ƙwala ido tana kallon haɗuwar katafaren falon, Cikin sanɗa take Yin tafiya kamar 6arauniya, fararen ƙafafuwanta babu takalma, bata nufi ko’ina ba sai ɗakin su Azeeza a hankali ta zuge ƙofar ta faɗa cikinsa, tayi mamakin ganinsu a tsaitsaye saman bed mattress kowacce ta ruƙe pillow a hannunta, sai tsalle suke Yi suna fadin”gamu agidan daddyn Genie” dariyace ta kusa kubce mata da sauri ta toshe bakinta da tafin hannunta, wato su duk a tunaninsu gidan daddyn Genie ne aka kawo. yara sun zama ƴan hutu. Fitowa tayi daga ɗakinsu ta nufi ɗakin Parveen tana shiga ta sameta a zaune tsakiyar gado, bacci yaƙi sakinta ga yunwa tana ji sai faman yin hamma take Yi, sumar kanta kamar ta mahaukaciya duk ta yamutsata, ta gimtse eyes dinta, hannah na akwance gefenta sai sharar baccinta take Yi.
Ƙumshe dariya Angel tayi da sauri ta fito ta nufi ɗakin su Haris don ta duba su, lokacin data shiga ɗakin gaba ɗayansu bacci suke yi daga shi har javed duk sun cire suit jacket dinsu sunbar shirt da gajeran wando.
Fitowa tayi dakinsu ta nufi, ɗakinsu Naufal, adai dai lokacin Gabriel Ya fito daga wanka, daga shi sai short, Ya ruƙe short toilet Yana tsane sumar kanshi, Naufal kuma yana zaune saman mirror chair Ya ƙura ma madubin ido da alama gabriel din Yake jira ya fito daga wankan shima Ya shiga.
Gaba ɗaya basu lura da Angel ba, da zolaya gabriel Yace”mutumin kyau kake kallo a madubi naga tun ɗazu ka tasa shi agaba ko ƙyafta ido baka Yi”
Ba tare daya juyo ya dube shi ba yace”Kai nake jira ka fito daga toilet din nima wankan nake son Yi”
Gabriel Yace”amma dai kasan toilet din nan ba kalar na prison bane, akwai ruwan zafi dana sanyi kada kaje ka ƙona fatarka, kazo in nuna maka Yadda zakayi amfani da shi”
Harara Naufal Ya watsa mashi”bana buƙata, nima zan Iya dakai na” gabriel na dariya yace”bana so ka yi danasani” miƙewa naufal yai ya nufi toilet din Ya shige, shigar shi ko minti ɗaya ba ai ba sai gashi ya fito Yana haɗe rai Ya kalli gabriel”nifa bangane komai ba” dariya ce ta kufce ma Angel gaba ɗaya suka juya suna kallonta, har ta juya zata gudu Gabriel Yai saurin zuwa ya ruƙo hannunta”Sister yaushe kika shigo? Ba sallama?
“6atan Hanya nayi, ni banma san na faɗo ɗakinku ba”
Naufal Yace”kindai shigone yi mana leƙen asiri, kuma kinga abunda kikeson gani, gashi har kina dariya” girgiza kai tayi”wallahi ni ba abunda nashigo gani, ba ri ma in tafi” ta faɗa tare da Juyawa da sauri ta fuce daga ɗakin,
Kallon Naufal Yai”muje ko” sai da ya fara murguɗa mashi baki, kafin Ya Juya suka nufi toilet din, Ya nuna mashi yadda zaiyi amfani da komai, kafin Ya baro shi a cikin toilet din.
Tana cikin tafiya Muryar Batul ta katse mata hanzarinta”Angel”a firgice ta Juya tana kallonta, buɗe baki tayi haɗi da zare idonta, ganin Batul ta fito tana faman Yin hamma haɗi da Yin miƙa duk a lokaci ɗaya
“Yaushe kika tashi”?
“Yanzu, na duba ɗakin banganki ba ashe kina anan” tunda ta fara magana idonta ba akan Angel Yake ba, Katafaram Falon take ƙarema kallo, kamar maijin tsoron shi, sai faman ƙyafƙyafta idanuwanta take Yi, bakinta hada Miyan bacci, kwata kwata babu natsuwa atare da ita, musamman sumar kanta tafi komai haukacewa.
Miƙa mata hannu Angel tayi”idan zaki bini taho mu tafi, Nima kitchen nake nema, danish ne Yake jin yunwa” da sauri batul ta ƙarasa ta nufeta ruƙo hannunta tayi acikin nata, Har sun ɗaga ƙafa zasu motsa kwatsam muryar Ummin america ta katse masu hanzarin su”Where are you all going? Wa ya Baku iznin fitowa daga ɗaki”? Har saida gabansu Ya faɗi, duk suka sha jinin jikinsu, A hankali take saukowa down stairs, kimono robe ce a jikinta har ƙasa rigar takai mata, Tabi shape din jikinta, takalman ƙafarta high hills ne, hair wing din dake akanta launin black ne.