Sashe 124
Kurkukun Kaddara Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ta6e baki Ummi tayi”takura ke bana so, na saba kwana ni kadai asaman gado”
Cikin sanyin murya batool tace”ni da parveen zamu kwana saman carpet din, Azeeza da jemimah sai su kwana saman gadon”
Ummi tace”kinyi kyan kai, haka akeson babba yakasance mai sadaukarwa ga ƙannansa” ta fada tana sakin murmushin shaƙiyanci.
“Kuje ku kwanto tom and jerry” ruƙo hannun jemimah Aziza tayi suka nufi gado atare suka haye saman mattress din.
Fitowa parveen tayi daga toilet, duk ta jiƙe jikinta
“Dakata daga nan kada ki 6ata min ɗaki da ruwa, meyasa baki tsane jikinki ba”? da wulakanci take Yi masu magana.
Shiru parveen tayi batare datace komai ba sai batul ce tace”kiyi hakuri dan Allah, parveen ki koma toilet ki tsane jikinki, aunty ummi ki taimaka mata da kayan da zata sanya kafin gobe”
Yamutsa fuska ummi tayi jin abunda batul tace”wato raini yafara shiga tsakanina daku ko?! Ke ba ki ji kunyar cewa In ara mata kayana ta sanya ba”!
Idanuwan batul tuni sun ciko tab da ƙwalla
“Kiyi haƙuri in na 6ata maki rai” tsoki ummi taja,
Atsawace tace”kai ni dallah kuzo ku kwanta inaso zan kashe hasken ɗakina”
Jikin parveen yai sanyi ga sanyi da take ji, gani suke kamar ummi ta canza masu kodan saboda sunzo kwana dakinta ne shiyasa take yi masu wulakanci”
“Aunty ummi dan Allah ki kashe mana sanyin ɗakin kodan saboda parveen” harara ummi ta watsa mata
“Bana iya kwana babu a.c, sai dai kuyi hakuri” ta faɗa tana faman sakin shu’umin murmushi.
Gyaɗa kai Batul tayi tare da kallon parveen tace
“bari na baki rigata ki sanya, ni saiki bani taki” dariyar shaƙiyanci ummi tasaki jin abunda batul tace
“Kibarshi batul ke kuma fa”? Idanuwanta acike tab da kwalla ta furta hakan
Murmushin yaƙe batul tasakar mata”kada ki damu dani, zan iya jure sanyin muje cikin toilet din ki canza rigar”
Komawa cikin toilet din sukayi, Batul ta cire rigarta taba parveen ta sanya ita kuma ta zura rigar parveen da ruwa ya jiƙeta, ahaka suka fito hannunsu ruƙe dana juna.
A kishingiɗe suka sami ummi saman gado ta ɗaura kanta saman pillow. Jemimah da azeeza suna can gefe ɗaya sun rungume junansu bacci tuni yajima dayin awon gaba da su.
Ko kallon inda take basuyi ba, tabasu mamaki ga uban space a gadon amma ta hana su kwanciya.
Asaman carpet suka kwanta, sanyi ya fara ta kurama Batul, Jikinta ya hau yin kakarwa, don mugunta ashe bayan shigarsu toilet ummi ta ƙara gudun A.c din dakin, tasan dole su nemi alfarmar ta basu bargo su lullu6e, don taji dadin zabga masu rashin mutunci
Kasa runtsawa batul tayi atakure ta miƙe zaune tana faman ƙanƙame jikinta, tace”aunty ummi ki taimaka mana da bargo, sanyi muke ji”
Tamkar bata ji me batul tace ba, saima ta runtse idanuwanta kamar mai yin bacci.
Batul tayi tunanin bacci takeyi hakan yasa ta ƙara ɗaga murya tana fadin”Aunty ummi bargo dan Allah” banza tayi da ita, a ƙarshe sai dai batul ta haƙura, jikinta nata kakarwa ahaka ta kwanta, sanyi tamkar zaiyi mata illa, bacci ya ƙauracewa idanuwanta, ita kadaice acikinsu batasamu damar runtsawa ba, parveen tuni ta nutsa cikin baccinta.
Sai da ummi ta tabbatarwa kanta cewa bacci ya ɗaukesu tukunna ta sauko daga saman gadonta, leƙen fuskokinsu tadinga yi don taga idon akwai wanda baiyi bacci ba, a lokacin batul ta runtse idanuwanta, sai tayi tsammanin tayi bacci.
Lalla6awa tayi a hankali ta nufi jikin bango ta kashe switch din ɗakin, kafin ta dawo ta nufi gaban dressing mirror inda ta ɗaura wayarta ƙirar iphone
Shu’umin murmushine dauke akan fuskarta, wayar ta dauka ta shiga call logs ɗinta ta dannama wata number kira bugu uku kafin mai wayar ya ɗaga
Muryar babban mutunce ta dako mata sallama.
“Yalla6aina ina da labari mai daɗi agareka”. 😳😳😳😳
The appearance of SALSABEEL😳🔥
On the other hand ƙasaitacciyar muryar mutumin ta furta mata”babu buƙatar ki sanar dani, na riga da nasan da zuwanki Nigeria”! Cikin nuna isa Ya furta mata hakan.
Yayi matuƙar bata mamaki, muryarta da alamun ruɗi tace”tayaya akai kasan nazo nigeria? Bayan ni ban faɗa ma kowa ba”!
“Saboda ina kallonki, duk wani motsinki a tafin hannuna yake Ummi”
“Okey, idan har dagaske kana gani na, Yanzu faɗa min wasu kayane na sanya a jikina”! Ta faɗa yayin da take shafa kirjinta da hannu ɗaya.
Ba zato ba tsammani taji yace”skirt launin yellow, tare da riga white colour sun yi tighting dinki, sun bayyana zazzafar surar jikinki mai jan hankalina”
Har saida gabanta ya faɗi rass jin ya canka dai dai, tsabar ruɗu kiris Ya rage ta saki wayar hannunta, a firgice ta juya tana ƴan waige waige don taga ko yana acikin ɗakin ne! Muryarta adabarbace ta furta”am... ma tayaya akai kasan launin kayan dake a jikina”?
Sautin wata shu’umar dariyar daya saki ce ta karaɗe kunnuwanta,
“Meyasa kake yi min dariya? Ka amsa min tambayar dana maka”?
“Kin manta dawa kike yin waya? Idan kin manta bari na tuna maki.....” bata bari ya ambaci ƙarashen zancen ba, tayi hanzarin katse shi da cewa”ni ba wannan na tambayeka ba...”
Da kakkausar murya ya furta sunanta”Ummi!” amsa mashi tayi da na’am babe.
“Duk duniya babu macen da ta isa ina magana ta katse ni sai ke! Meyasa”?
Farfari tayi da ido tamkar tana agabanshi tace”saboda ka mutu akaina, babu yadda ka Iya dani, na zame maka ƙarfen ƙafa, mutu karaba takalmin kaza, sannan ni kadaice macan da zata Iya sarrafa ka cikin sauƙi nake rikatar dakai” ta ƙare maganar tana cizon lower lip dinta da tongue dinta, cikin jin shauƙin shi.
Duk wannan wayar da take Yi, Batul tana sauraronta, baiwar Allah, jikinta ya gama sandarewa da sanyi, sai kakarwa takeyi, tuni azababbiyar mura ta rufeta, kasa jurewa tayi gani take kamar sanyin zai halakar da ita, hakan yasa ta yunkura ta miƙe cikin duhu ta nufi ƙofar fita daga ɗakin ta fuce ba tare da sanin Ummi ba.
Sautin hucin numfashinshi har ta cikin kunnanta, shiru bai tanka mata ba, Hakan Yasa tace”Naji sautin numfashinka Ya cika min kunne na, ko jarabar taka ce ta motsa? gashi bana akusa balle in ɗebe maka kewa”
Muryarshi ƙasa ƙasa ya furta”Ummi, muryarki kaɗai tayarmin da jarabata take Yi, abuƙace nake dake, Inason ganinki ayanzu ya za’ae”
Shu’umin murmushi tasaki, muryarta da kwarkwasa tace”babu halin ganina, nayi maka nisa, kayi tunanin zan baka damar ganina cikin sauƙi? Bayan irin wahalar daka bani? Ka tafi ka barni da kewarka, ba ka damu dani ba, kasa ina kokwanton anya dagaske kana ƙaunata? Saboda kawai mun samu sa6ani shine ka nesanta kanka dani? Ka hana rayuwata sukuni.....” bata samu damar ƙare maganar ba, ya katse mata hanzarinta”bazan iya jurewa ba, nayi kewar jikin ki, nasan ni mai laifine agare maki amma inaso ki sani kina araina.
Ta6e baki tayi tana sauraron shi
“Ki bani dama, zan gyara kuskura na, adaran nan” dariyar shakiyanci tasaka mashi”fadamin me zaka yi min”
“ zan kiraki video call, i wanna show u something that will make u happy”
Murmushin gefen fuska tasaki”okey my baby, amma fa kada ka nuna min abunda zai hanani runtsawa adaren nan” ta ƙare maganar tare da juyawa ta nufi toilet ta bude kofa ta shige ciki.
*CHIEF OWAIS✊❤*
Babu alamun zai iya runtsawa a daren yau, duba da abubuwan da suka sha mashi kai, idan har bai shawo kan matsalar ba to kuwa hankalin shi bazai ta6a kwanciya ba, halin shi ne hakan.
Safa da marwa yake yi a room dinsa, Ya zura hannayensa biyu cikin aljihun short dinsa, babu riga a jikinshi hakan ya bayyana zazzafar surar ƙirjinshi, jefi jefi yakan dan wurga eye balls dinsa kan wall clock din dakin domin duba lokaci, akan kyawawan idanuwanshi ƙarfe 1:30 na dare ta buga, a hankali ya kau da idanuwan daga kan agogon.
Alert ne Ya shigo wayarshi, a hanzarce Ya nufi wayar tashi dake ajiye saman bedside drawer, ya duba ta, ƙofar room dinsa ne ake buƙatar shigowa, Unclock button ya danna, nan take ƙofar ta soma zugewa, agaban dressing mirror Ya tsaya yana jiran ƙarasowar su.
Big guy ne tare da Mutumin nan, nesa da bayanshi suka tsaya tare da Buga ƙafa suka sara mashi atare, cikin girmamawa Big guy ya soma yi mashi magana
“Assalamu alaikum Sir Barka, yanzu muka samu damar ƙarasowa gidan, aimin afwa na 6ata lokaci”
Koda big guy yai maganar, basu samu damar ganin fuskarshi ba, saboda Ya juya masu baya, ta cikin mirror yake dubansu.
“Yalla6ai fatan na same ka lafiya” mutuminne ya furta maganar.
Lumshe idanuwanshi ya ɗanyi kafin calmly ya furta”barka da zuwa, ina fata Big guy ya fada maka komai, Dangane da halin da ɗan uwanka ke a ciki”
Jinjina kanshi yai cikin girmamawa yace”eh yalla6ai, ya sanar dani komai, Inaso na fara ganin shi”
“Okey, Big guy you can take him to the room, but before that....” gently ya waiwayo baya batare daya kallesu ba.
Ya ɗaura da cewa”Ina so na saurari komai da zaku tattauna”
Amsa mashi yai da okey.
“You Can Go” amsa mashi sukayi da toh, kafin suka juya suka nufi ƙofar fita dakin.
Bayan fitarsu, hayewa yai saman shimfiɗeɗɗan gadonshi, yayin da yake fuskantar jigunannan ceilling din room nashi.
Slowly ya daura wayar hannunshi on his broad chest, yadan lumshe sexy eyes dinshi.
Idan muka koma 6angaren big guy da mutumin, cikin takun sauri suka nufi elevator, bayan sun shiga tayi sama dasu zuwa second floor ta sauke su, fitowa sukayi daga ciki, a hanzarce suka nufi bedroom din Danish.
Abakin ƙofar dakin suka dakata dayin tafiyar.
“Ina buƙatar face mask” mutuminne Ya furta maganar.
Kallon shi big guy yai”meyasa? Ko bakasan taga fuskarka ne”
Jinjina kanshi yai alamar eh big guy yace”bazai yiwu ba, dalilin dayasa nace hakan, yarinyar bata da kwanciyar hankali daga ita har yaron, silar ganinka da zasuyi shi zaisa suji sauƙin radadin abunda ke damunsu, Ina fata ka fahimce ni”
Gyaɗa kanshi yai”na fahimta ba damuwa mu shiga ciki”