← Book details Kurkukun Kaddara Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 109 OF 152

Sashe 109

Kurkukun Kaddara Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Marwa tace”niko inaso na tambaya, abun yaɗan tsaya min araina,” har suna haɗa baki wurin tambayarta menena,
Numfasawa tayi kafin ta soma magana”kunsan ni ban jima da fara aiki acikin gidan nan ba, abun da yaɗan ɗaure mun kaina, taya akai hateem da yake ɗan kasar Nageria Yake mulkar ƙasar turawa mai girma kamar canada, dama hakan yana iya yiwuwa? Ta tambaya tana duban fuskokinsu,
Safa ce tafara Kora mata jawabi”bazai yiwu ba sai dai idan ya kasance, shima ɗan kasarne, Misali kamar idan acan canada aka haife shi, kinga yana da ƴancin da zai Iyayin duk wani abu da ɗan kasar zai yi, ko kuma idan mutun ya zauna a wata ƙasa wadda ba tushen shi ba, har na tsawon adadin shekarun da zai iya cika duk wasu sharudda daya cancanta ya zama ɗan kasar shima yana da right da zai Iya aiwatar da duk wani abu da ɗan ƙasar zaiyi, shi kuma Hateem da kika gani asaline dasu a kasar canada, tushen mahaifiyarsu ne, Allah yajiƙanta, ta fito daga babban family daya shahara a ƙasar canada, bakomai nasani dangane da tarihinsu ba nima hajjaty ce tafara bani, kinsan mahaifinsu yayi yawon duniya sosai, kuma yana da farin jinin al’umma, duk inda ya shiga saiya samu kyakkyawar tarba, Ya zauna a kasashe daban daban tunkafin Ya auri matarshi ta farko, mariganya Hajiya kudirat, Allah yakai rahama ƙabarinta, itace ta haifa mashi Yan ukun shi, Senate lateef, sir mubarak da abdul razak na lagos, bayanshi sai Deen obinna, da kuma saratu autarta, Hajiya kudirat jinin sarauta ce, ta fito daga tsatson sarkin yarbawan jihar lagos, marwa tace”Ikon Allah shiyasa hajiya saratu take da jinkai, Ashe suma Izzar sarautace a jininsu” murmushi kowannansu ya saki, Safa ta numfasa kafin ta ɗaura da cewa”sharafuddeen kuma da Hateem uwa ɗaya uba ɗaya suke, Idan kika lura sunfi kamanceceniya da juna, duk da gaba ɗaya ya’yan obie dashi suke kama, babu wanda ya ɗauko mahaifiyarshi, har ƙwara Saratu ta ɗauko kama da Hajiya kudirat, bari in baki amsar tambayarki, Hateem dai a hannun dangin mahaifiyarshi can ƙasar canada Ya taso acan aka haife shi, kuma acan aka raineshi, mahaifiyarsu bata ta6a zama a kasar nigeria ba, Idan kinga tazo to zamane na ɗan lokaci, sai dai shi obie din ya taka yaje inda take tare da ahlinsa, shiyasama har family house garesu a ƙasar canada, shi kuma sharafudden da kika ga Ya taka matsayin shugaban ƙasa a nigeria bayan mahaifiyarsu ta haifeshi a canada, to shi ba a kasar aka raine shi ba, Ya zauna a hannun dangin mahaifinshine anan nigeria tun Yarintarshi har zuwa girmanshi, Idan kina neman ƙarin bayani game da hateem, Ki binciki tarihin Barack obama tsohon shugaban ƙasar america Kusan tafiyarsu ɗaya kinsan shima mahaifinshi ba ɗan kasar america bane, tushen mahaifinshi daga africa ne” murmushi kowannansu Yasaki, Marwa tace”ai basaima na bincika ba, Na gamsu da bayaninki sosai, Kin wayar min dakaina, Da ina kokwanton taya haka zata yiwu ɗan nigeria ya mulki wata ƙasa, amma yanzu kin goge min kokwantona, gaskiya abun Ya ƙayatar dani, balle shi hateem ma da ba Iya haihuwarshi acan akayi ba, Tushen mahaifiyarshi ne”

firar da sukeyi bata dauke masu hankali Ga yin aikinsu ba, kasancewar sunada yawa, akwai wadanda ke zaryar kai abinci, ba iya su kadai bane.
“Ni dai fatana Allah yasa uban Ƴan ji da izzar nan yazo yau” sophia ce tai maganar,
Abla tace”Ai ga ƴar uwarshi nan uwar ji da Izza, Itama ta duro gidan, zanso inga haduwarsu”
Safa tace”Kina nufin Nazli”? Jinjina kai Able tai”ita nake nufi, Yarinyar badai Ji da kai ba, ta Iya haɗe fuska bata da fara’a, Har ƙwara Yazrin tafi sakewa da mutane duk da itama bakowa take hulda dashi ba”
Marwa tace”ke kuwa ai dole suyi izza, jinin sarautar dubai, Jikokin sarkin sarakai, Ga uba shugaban ƙasa sukutun da guda, uwa uba ga kyau kamar su suka tsara halittarsu, Ni wallahi burgeni suke Yi, takun tafiyarsu kadai abun kallone”
Safa tace”ga kuma Hindu, nasan itama yau zata shigo gidan, itada mahaifiyarta Hajiya sarauta, mace mai ji da izza”
Ta6e baki Sophia tayi”Um, nifa mutun ɗayace bana son ganinta, Hajiya laurat saboda bata da mutunci matar, ƙyamar talaka gareta”
Dariya Abla tasaki tana fadin”kin kuwa san dole ta halacci taron nan, zata haɗu da ƴar uwarta Aunty masifatu, mu kuma mun shiga uku” dariya suka sanya gaba ɗayansu kafin suka maida hankalinsu akan aikin dake gabansu.

*HAJJATY❤*

A kwance suke saman gado, manne da juna, yahanata sakat tun ɗazu take son leƙawa kitchen pravin Ya hanata motsawa, ga tarin ayyuka dake jiranta, tun asuba ya shigo ɗakin.

Muryarta da kasala take ambaton sunanshi”Pravin pls ka tashi ka tafi ɗakin matarka, baccin Ya isa haka, Ina da ayyukan da zanyi kada aji ni shiru a matsayina na babba acikin masu aikin gidan nan”

A hankali Ya buɗe idanuwanshi da suka kaɗa jawur yana dubanta dasu.

Sai faman lumshe su yake yi, don ba ƙaramin nauyi suka yi mashi ba, Short ne ajikinshi babu riga jallabiyar shi tana a saman mattress din, Ita kuma Iya undy ne tayi daurin gaba dashi, shara shara kana Iya ganin tsiraicinta.
Kamar baisan furta maganar yace”dan Allah ki ƙyaleni, bana jin daɗin jikina ne, ki kwantar da hankalin ki babu wanda zai damu don baki aiki”
Ya faɗa haɗi da ɗaura hannunshi saman sumar kanta dake akwance saman bayanta, a hankali yake shafa gashin
Muryarta tamkar zata fashe da kuka tace”Na roƙe ka, ka tashi ka tafi dan Allah, Matarka zata Iya nemanka”
“Meye damuwarki aciki, duk kin wani ɗaga hankalinki”

Murguɗa mashi baki tai”Pls my baby boy, kasan yau babbar ranace agaremu, yakamata mu shiga cikin dangi ai hidima tare damu”
Jinjina mata kai yayi’okey, naji zan tafi but before that, Inaso zan gargadeki, kinga yau akwai manyan mutanan da zasu halacci taron nan, banason inga gifcinki awurinsu, don na lura ba ƙaramin jan hankalinsu kike yi ba”

Farfari tayi mashi da ido”idan kaga banje wurinsu ba to bana numfashine, hakanan kawai kake min baƙin ciki, don kada in samu mijin aure, kai kayi aure ni kuma ka hanani sakat” da zolaya tayi mashi maganar.

Lumshe mata ido yai, ya tsare kirjinta da kallo kamar ba yanzu ya gama tsotsarsu ba.

“Nidai na faɗa miki kuma na ƙare maganata, idan kika ƙara yi min irin wannan maganar zanyi maganinki ne”
“Ashirye nake dana kar6i kowani irin hukunci da zakayi min, nasan dai bazaka Iya cutar dani ba” ta faɗa tana tura mashi kirjinta, aiko da karfi Yakai masu cafka, ta fasa ihu tana dariya, kutsa kanshi yai cikin undy dinta Ya cigaba da wasa da jikinta, tsawon mintuna kafin ya fito da kanshi ya haɗa uban gumi, sai faman sakin nishi take Yi tana haki kamar wadda tasha gudu
“Ki rakani toilet muyi wanka, jikina ya 6aci sosai” harara ta jefa mashi”ni bazan bika ba, kaje wurin hajiya saratu tayi maka wanka” zaro ido yayi”ahaka ɗin” ɗaga mashi gira tai alamar eh.
‘Idan ta tambaye ni waye yai silar jefa ni yanayin Nan me kikaso in fada mata”
Da shagwa6a tace”saika fada mata nice” da karfin hali ta furta hakan
Dariya pravin yai”aiko da wa’adin aikin ki agidannan Ya ƙare, har kashe ki zata Iyayi, don ba ƙaramin kishine da ita ba, daga ni harke zata yi mana korar kare”

“Kaga sai mu koma ƙauyanmu na indiya mucigaba da yin bautar shanu” dariya suka sanya gaba dayansu
Bayan sun lafa ya sanya hannu biyu ya cuccu6eta Ya nufi bathroom da ita, Jim kadan Ya fito da ita ya ɗaurota saman kafadarshi, asaman gado ya kwantar da ita Yasanya mata bargo ya lullu6eta yana fadin”ki kwanta ki huta pls, bana son kina aikin wahala, inyaso da anjima saiki shiga cikin gidan” amsa mashi tayi da toh badan taji maganarshi ba.
Shaf shaf Ya zura jallabiyarshi Yai mata sallama kafin ya fuce daga Cikin ɗakin, Fitarshi keda wuya wayar shi daya manta saman bedside drawer ta soma yin ringing,
Ba tare data futo daga cikin bargon ba, Ta mika hannu tana laluban wayar har tayi nasarar Cafkota, ta fiddo da kanta tana duban screen din
A tsanake ta furta sunan daya bayyana da manyan haruffa.

*Jan le6e* ta6e baki ta ɗanyi aranta ta ayyana kowane ne wannan mai suna jan le6en? Sunan ma dariya yaso ya bata wai jan le6e, bazata Iya picking call dinba saboda Ya hanata ɗaga mashi phone idan aka kira, ko wayar bai bari ta ta6a ba, Sau ɗaya kiran ya shigo tai rejecting ba’a ƙara kira ba.

Ajiye mashi wayar tayi saman drawer, ta dan lumshe idanuwanta yayin da zuciyarta ke tariyo mata fuskar kyakkyawan ɗansu da suka rasa, taji baƙin cikin mutuwarshi har yau idan ta tuna shi sai hawaye sun cika idanuwanta, tana matuƙar ƙaunar yaron, tsawon mintuna kafin ta yunƙura ta sauko daga saman gadon, donta kimtsa ta nufi kitchen.

Idan muka koma 6angaren Unaisah, tun bayan kammala sallar asuba, ta nufi ɗakin danish ba tare da sanin kowaba, tana shiga ta same shi kwance saman lallausar carpet din dakinshi amaimakon saman gadonshi, dogon hijabi ne a jikinta launin maroon, zuciyarta duk ba daɗi, daga gefenshi ta zauna tana duban kyakkyawar fuskarshi, lokaci ɗaya taji gabanta na faɗuwa, sakamakon ganin yadda yake firgita acikin baccin shi, da sauri ta ɗaura Hannayenta saman ƙirjinshi Nan fa hankalinta Ya ƙara tashi Jin temperature dinshi, kamar na daren jiya, lamarin Ya ɗaure mata kai, Ga sanyin A.c har yayi yawa amma shi zafi ne a jikinshi, babu sassauci,
Muryarta na rawa ta soma ambaton sunanshi”Danish! my Man? Wake up! Meke damunka? Why nake jin jikinka da zafi” can cikin baccinshi yake jin miryarta.
Chapter 109 · 0% Book details